Yusuf kuwa yakan fito don yau aiki Amma yakan yini Yana lura da babynsa Wanda yayi ta murna sai kace Dix d first time da zai haihu . Raheema ce zaune Akan kujerun office idinta bincike take Tana nazari , kallon piece of paper tayi Amma Bata Gane meh yayi linking Haka ga dai sheda ta tabbatar ,ga Kuma hannun inspector akai tabbas in har dayan barrsiter ya zartar da wannan kadai a courtu toh ta yarda zata kuma yanke hukunci Akan inspector kallon blessings tayi har zata furta wata mgn tayi shiru laptop idinta ta dauka Tana duba Kuma bincike Akan company Wanda inspector ya mallaka a dayan gefe ta Kira wani A malik guru ya yi hacking account din mutane da zata turo sunan su Bai Dade ya turo Mata bayanai Wanda taji ranta yayi fari kallon blessings tayi Wanda ta dage da zata zaune su cigaba da bincike wato zarginta ya zamanto gaskiya kenan turawa tayi wa kausar tayi deleting din ta bar laptop din a bude har yanzu Babu wani bayani tace eh blessings yanzu dai na gaji gobe sai mu karasa binciken mu Koh shikenan sai gobe yawwa fita tayi ta nufi motarta bude motar tayi akwai Wanda Yake kallonta yasa ta juyo Bata hango fuskarsa sai bayansa da tafiyarsa da sauri zuciyarta ce ta Kama bugu da karfi inalilahi wa inaillahi rajiun dakyar ta samu nutsuwan tuka mota gidan daddy ta nufa sakon da raheema ta turo Mata ta same ta ga Kuma mgnr haduwarsu yasa ta turawa Mai martaba sako bodyguard nata na biye da ita a dayan mota gidansu daddy ta nufa duk suna biye da ita Bata hango Mai kilishi wani kewan suya da kilishin sa taji .momy da ummi Basu Nan sun tafi gombe tun shekaran jiya don Haka daga rahima sai anty bilki da nihat sai Indo da masu gadi shigowa tayi a parlour ta tarar da ita har kin iso eh ta Gaya Tana Mai Zama Akan kujeran 2 seater dazu naga message dinki daga Kai rahima tayi tace case din Nan x connected to mutuwar mhuktar naam kausar ta Gaya Tana gyara Zama hakane suna so su kawar da inspector Wanda ni Karan kaina ban San dalilin ba tayaya kikasan Haka jiya naje can gidanmu ( gidan mhuktar ) nake duba wani takarduna abun mamaki na tarar da gidan anyi scattering idinsa from up to down ina leka ta backyard na hango inuwar wucewar mutum kausar jikinta har rawa Yake tace toh yanzu ko zamu je mu Samu wani piece of evidence okay daki ta wuce ta dawo sanye da mayafi Akan gown idinta a kafa suka taka kasancewar gidan Bata da nisa bodyguard guda na biye da su bude gate rahima tayi suka shige ta rufe kausar karewa gidan kallo take tuna tanar rasuwa Bata sake shiga gidan ba gidan ta canza yanayinta tafiya suke har suka iso kofar parlour ta bude shi itama tunda ta shigo ta tabbatar da zancen rahima tabbas akwai Wanda ya shigo Yake da access na gidan Nan wato dai Wanda ya kashe Mata Yaya shi ya yi framing inspector bodyguard na biye da ita duk inda ta Sanya kafa bincike suka fara a dakinsa bayi Babu inda Basu duba ba Haka dakin rahima store dayan daki babu dinning parlour duka Babu abun da suke nema rahima wacce hawaye ya cika idonta tace kausar gobe fa zamu shiga courtu itama kausar jiki a sanyaye ta kasa ganewa kanta Sam tun da Tana office abunta a dinning table ta zauna hills dinta na buga tiles din kasa kowa na tunanin hills dinta ta cigaba da bugawa Tana kallon fingers dinta jitayi kamar Abu ya yankata yasa ta sunkuya abun da ta hango yasa cikin sauri ta sunkuya rahima ta Gaya itama ta dawo da hankalinta gun Daya tiles din tayi Wanda ko ce maka akayi ba a manne take za a karyata ta wayarta ta haska a fill-in kasancewar tayi duhu sosai da file ta fara cin karo da shi pink ,sai orange da fari gidan memory ga wata takarda shima da sauri suka fara duddubawa dagowa sukayi farin ciki a ransu tabbas abun nema ta samu da sauri rahima ta dauko Jakarta ta saka file din a ciki suka mayar tare da rufe kofar gidan a karshen layi Yake tsaye cikin shigar bakekae hango su yayi a ca nesa har suka bacewa ganinsu . A gida suka ringa murna file nee Wanda tayi tsayin shekaru goma wasu fiye da hakan wato dai file nee na the cahbals chain sannan sunayen mutane guda biyu nee take Kai chief judge chigoze da Kuma Amina da adamu wato dai wasu daga cikin the cabals Daya kuma Basu Gane komai sai sa hannun mutane guda biyu Haka suka tabbatar da evidence ta dau hotonsa komi har shidda da quarter sannan ta shirya bayan sunyi sallama zasuyi mgn masarauta ta wuce Tana shiga aka fara Kiran sallah parking driver yayi bodyguard ya bude Mata kofa shashinta ta bude asmah nee da yaran a zaune sun sa fruit agaba sai kace Wanda sukayi azumi sannu da dawowa ta Gaya yawwa yaran na kallonta suka taso rungumesu tayi ta wuce sama Adana jakanta tayi sannan ta sauko fruit Asma ta kawo ta sha bayan ta tauna dabino da ruwa sallah ta gabatar na magriba wanka take tayi cikin shigar Riga da wando kanan Kaya kanta cikin hula hijjabi babba ta sako tafa salla har takwas sannan ta sallame yaran tuni sunyi barrci don Haka ta bude wardrobe idinta ta fito da tab idinta wato gobe chief judge chigoze nee zai yanke hukunci Akan wannan case lallai in sun San wata basu San wani ba wayarta ta dau ta Danna ma wani Kira yes ,aiki nake so kuma clean job eh yau dai around one. Remember clean job eh hakan yayi sannan sukayi sallama. Asmah ta gani a tsaye Mai martaba ya Aiko kiranki yamutsa fuska tayi Ina zuwa bayan gida ta nufa hannunta Akan alkyabbar jikinta ta daureta fess ta nufi shashinsa dogari na ganinta suka hau kirari da Kuma Mika gaisuwa kamar yanda ta Saba dakinsa ta nufa ta Bude a hankali kwance yake ya life da bayansa mayar da kofar tayi a gaban gadon ta tsaya kana nema ta Gaya ,Mai martaba ya San da zuwanta Amma shareta yayi cikinsa nee Yake juya masa tunda ya dawo shashinsa bayan ya biya gidan sarkin limamai na masarauta na duba yanayin jikinsa suka ci abinci tare har da magani Wanda yakan basa wasu na kariya da sauran su ... Ji yayi numfashinsa na kokarin rabuwa da jikinsa yayi Ina summaya tabbas kowa na da ranarsa batun summaya kuwa x for another time jarumta yayi ya fisgota ta fada kan gado Akan jikinsa ,azafafe Yake aiwatar da abun da zuciyarsa da Kuma gangan jikinsa ke umartarsa yayi ,a zafafe ya kwantar da ita ya hauro zaro Ido kausar tayi meh Haka Mai martaba had a Ido da sukayi da Kuma ganin kallon da Yake Mata yasa takara durewa cikin kwarewa ya fara fatali da kayan jikinta Wanda tuni ta fara rokonso Amma burus yayi da ita kokarin Yake yaga ya rage abun da ke damunsa lamp di dakin ya kashe ya jawo bargo hannunta na kan kirjinta kin tayi ta yarda abun da zuciyarta ke sanar Mata Mai martaba kuwa aiki yake a zafafe wani karfi da kausar Bata San daga Ina ta ture sa da sauri ta Fado daga gado Mai martaba na Miko hannunsa iman pls. Help ya Gaya muryarsa na rawa wani tsoro ne ya ziyarce ta ga hawayen wahala da Yake ga ta tsoro da take yi abun rufi ta nema ta Masa katanga da kallon jikinta duk da duhun da ke cikin dakin duk wata ban baki yayi Amma fafur kausar taki ajiyar zuci Yake saukewa hannunsa Akan cikinsa inalilahi yau yaga samu ya Kuma ga Rashi kokarin bude kofar take har ta Kama handle ya jiyo ta da sauri ya furta in Kika fita daga dakin Nan ban yafe bah tsayawa tayi cak tasan hukuncin mgnr da ya furta don Haka jiki a sanyaye ta koma gefen sofa tasowa yayi ai tashi tayi zumbur Tana kokarin nufo kofar yayi wucewar sa bayi sakar wa kansa ruwan sanyi yayi tare da dauro alwala ya fito ko kallon gefen da take baiyi ba ya shimfide sallayarsa ya fara nagilfilu tun Tana hangosa har wani nauyeyen barrci yayi awon gaba da ita duk a takure har Sha biyu da rabi ya nannade sallayar bayan azkar da yayi ya cire jallabiyarsa yayi daga shi sai wando barrci iya gwiwa Wanda zaka dauka kayan ciki nee kallon gefen yayi da taimakon hasken farin wata ganin yanda ta takura ga zanin gado na rufi da ta rufe jikinta da shi bin umarnin zuciyarsa yayi daga ta cak yayi ya hauro da ita gado har ya ajiyeta Bata motsa ba ya ja bargon gefenta a gefen Daya yazo ya kwanta bayan addua da yayi ya shafa kansa ya Kuma shafa Mata lebensa Wanda sukayi jawur don sumbatar da ya ringa Mata hannunsa ba tare da jiran umarni ta iso Tana shafa leben gyara gashin kanta yayi Wanda ya rufe idonta ya sani kausar kyakyawa ce tun Tana Yar kankanuwarta tun ranar haihuwarsu ,yakan tuna lokacin da suka zo suna don Kara wa abokinsu lokacin da suka je daukan yara a gurin ummi idonsa na sauka Akan baby k tuni kaunar ta ya kamasa ai daukarta yayi ya ringa Mata Wasa Sadiq abokinsa yace ya Miko Masa sai ya karba Zahra Amma yaki yace shi baby k har sai da ummi ta lallaba ta karbe ta daga hannunsa shima dakyar yayi fushi wai saboda shi ba yayanta kenan Haka ya wuce gida gobe suka Hadu a skull ya ishi Abdullah da tambaya Ina kausar Tana gida Abdullah ya amsa silly questions ya ringa tambaya Wanda wani Abdullah ya amsa wani ya share ....shafa kumatunta yayi baby iman ya fada matse ta yayi a jikinsa da tunani kala kala har barrci yayi awon gaba da shi .
Summaya , summaya tashi tayi a firgici Jamila ce tsaye akanta lafiya summaya yanzu na samu sakon ki kuka summaya take tace Jamila nayi Dana sanin da a wannan lokacin Bata da amfani wayyo Allah na Yan uwan ta duk sunzo sai sako da suka bayar Akan kula da momy kowa ya kawo uzirin sa ga Kiran da Peter ya Mata Akan gobe in Tana son rayuwar momyn ta ta tabbatar ta nemi saki a gun Mai martaba if not momy zata mutu Kuma laifin duka Akan ta zasu dawo hawan jini da Bata San da tana da shi ya tashi. Sai da secetaryn momy ta Kira likta aka Mata alluran barrci don ta huta Amma da sun Bata Wanda zata huta kwata kwata basai ta tashi ba da Haka barrci ya dauketa .
Mafarkin da ta Saba kwanakin Nan ta farka wato rahima Amma abun mamaki yau harda littafi ta hango kan yamutsen tsen gadon ta Wanda zaka ce dambe akayi zuciyarta na bugu ta bude paper rubutu dakayi da green pen Mai kyali mualimata I will and always be with you paper nee ya Fadi a hannunta zuciyarta na bugawa jikinta na rawa mua..Lima..a sunan da mutum Daya nee yakan kirata da shi Wanda ya Dade a kwance cikin kasa ba kowaye face mijinta muhktar aliyu gurel wato Wasa ake son yi da kwakwalwarta don ta rude ta kasa aiwatar da case dinta Allah ba tasu bah inshallah da sauri ta iso kofan abun mamaki a kulle take dakey a makalae a jiki sakko a ce want me ya bude da spare key dudduba koina Amma Bata gano komai ba kasa komawa barrci tayi sai da alfijir ta fito sallah tayi na nafila Tana azkar Tana Neman nasara da yardar ubangiji .majah kuwa tuni ya koma dakin hauwa daddare ya lallabata ya rage zafi don taki ta yarda yau sukayi cibis da momy Wanda tazo daukan ajiyaa dakinta tace Bari ta dubo Yar mutane sunkuyar da Kai yayi momy kallon zargi ta Masa meh kaje yi a dakin Babu ,Babu Haka kawai zaka je daki Ina ka baro dakin naka ah,ah karban sako nee naje yi shi Bai Gane barnar da yayi a gaban momy ba gyada Kai tayi tace tabbas wuce Kar na sake ganin ka shigo dakinta in ba Haka ba ranka zai barci hakuri ya Bata ya wuce Wanda kamar hura mata kunne Yake yi bude kofan tayi a kwance ta hango ta Tana barrci amma kan gadon ya tabbatar Mata da zarginta duka biyu sai tayi maganinsu ta rufe tare da Kai sakon don ta tabbatar da yanzu mijin nata ya dawo daga massallaci don da sukayi sahur ya wuce massallaci anguwan .
Mai martaba Barrci take Yana rungume da Yar matarsa bubbuga kofar da yaji yasa ya taso jiki a sanyaye duk barrci Bata ishesa mayar da kallonsa yayi ga kausar Wanda kafansa na cikin Tata zare jikinsa yayi Wanda kausar tun tashinsa itama ta tashi don motsin da yayi jallabiyarsa ya sako ya bude kofar kadan rabiu ya hango rankai Dade ayi hakuri Ina Neman aikin gafara Akan tayar da Kai meh ya faru muryarsa a shake yayi mgn errm dama an kusan kiran sallah alfijir na dab da fitowa tun dazu aka kawo abincin sahur Amma baku taso ba toh kawai ya fada na barka lafiya kunna lap yayi karfe 4 da minti 39 saura minti sha Daya alfijir inalilahi ya furta gadon ya nufa kausar Wanda takaicin ganinta Akan gadon lallai ma wanna mutum duk kwadayinsa dai ya cire Amma jikinta ta Masa nisa sai hange ganin Yana nufo ta yasa ta taso da sauri Tana sauka kallon kallon suka tsaya yi ita kallonsa take shi Kuma bedsheets Wanda ya barrci da jini Wanda ya tabbatar na alada ce ganin kallon da Yake Mata yasa ta mayar da idonta inda Yake kallo jini firgici da kunya nee ya rufeta komawa tayi girgiza Kai yayi Dan iska ta fada Wanda kunnensa suka juyo Masa Wanda yasa ya juyo Kar ki damu ai duk namijin da yayi aure sunansa Dan iska Kar ki damu Nan da kwana hudu zan nuna Miki yanda aka iskanci. Yanda zakiyi saurin dauka ya wuce bayi a gaggauce ya fita saura minti biyar ficewa yayi a dinning ya kurbi black Lipton sannan ya tauna dabino kwaya Daya sannan alfijir ta fito massallaci ya wuce abunsa har akayi sallah Yana shiga dakinsa ya tarar Babu bedsheets idinsa Wanda suka barrci da jini laptop idinsa ya dau ya koma kan chusion yau Babu zaman fada don Haka hankalinsa a kwance ya dannawa waziri Kira Yana tambayarta jikin mahaifinsa Wanda ya tabbatar Masa Mai martaba yayi sauki gobe jibi Koh gata ake saka ran farfadowansa inshallah yaji dadin wannan labari sosai.
Galadima da Fulani dai suna Nan kan bakan su sai sun tarwatsa rayuwar kausar don a wannan karon duk da rashin zaman kausar abinci da bayi. Suke ci ko babba ko karami sai ya bada shaawa a sannan suka San da sun samu canzi Wanda kowa kake ji gimbiya kausar ko Ina ya zagaya hatta da sauran masarautu sun San da alkhairin kausar Wanda su a fill-in su ta jawo musu bakin jini ga takaicin evacuation da zasuyi gooma karshen azumi don lokacin sallah abduljalal zasu dawo shashinsu sun tattauna da aminanta Wanda kowa na da abun dake ci Masa kwarya Babu kamar Haj Kareema .
Tsaye take a brain kofa cikin shigar wando da Riga ready made sky blue tayi rolling da bakin gyale da takalmi baki sai Yar hand bag idinta shima baki ta fito bodyguard idinta suka take Mata baya court suka nufa bayan ta umurce su da hakan kowa da koina ya cika dam tun mintuna ashirin da suka wuce Amma Babu labarin chief judge chigoze Wanda Yar hayaniya ke tashi a ciki wasu tashin hankali karara a fuskar su ya suke murnar yanke hukunci ga Ibrahim. Karar takalma da suka juyo yasa suka dago da kansu zuwa kallon wacece ba kowa bace face gimbiya summaya diyanah tauro sannan aka fara gabatar da case Wanda hankalinsu (cahbbals ta kwanta ) ganin yanda lawyernsu ya kawo karfafan hujja Wanda sun San courtu da kansa zata Yankee hukunci na gode lawyer ya koma gin zamansa ,rahima gyara tsayuwarta tayi tace thank you rankai Dade (da turanci ake maganar) ( and suna duk procedure na duk rantse rantse da sauran su ) courtu zata iya sanin sunanka sunana ibrahim idirisa Bala kamar yanda na Fadi zaka iya gayawa courtu alakar ka da Wanda ake tuhumar da laifin sarafa da tuamali da miyagun kwayoyi gyara tsayuwarta yayi yace eh ni nee Wanda ya samu na maganar Akan zai shigo da miyagin kwayoyi Amma zai biyani. Kimanin kudi milyan biyu in na yarda na shigo Masa da kayan in kayan ta Kuma sauka lafiya zai Karo min milyan uku ta cika biyar to sai Mai ya faru sai na amince Jin makuden kudi daga baya na fasa Gaya Mai nayi ya Kuma bani Tsoro Akan in naki zai kashe matata da Kuma diyata guda Daya kasancewar ni controller nee a board sai na Kira wasu yarana na sanar su hakan sai Mai ya faru muka yi cikecike har sai ranar da kayan suka iso har anyi clearing an Gama komai sai ga ndlea sun iso sannan suka kawo farmaki shine abun da ya faru . Amma Ibrahim lokacin da ya baka tsoro meh ya Hana kaje gun jamian tsaro don yace zai kashe matata da yata hakane Kam wato dalili Daya meh yasa yanzu kazo gaban courtu ka Kuma bayana mgnr Nan saboda mutane kamarsu gidan yari ce ta kamace su hakane Kam kaima ai hakance tunda cin hanci ka karba har kimanin dubu million biyar objection my Lord ..... Taken ,a hannu ya baka kudi ko Kuma ya turo da farko 2 million ya Miko min a cikin jaka sannan sauran ta turo min a account. Haka nee na gode sauka raheema ta juyo zuwa cheif judge summaya diyanah tauro rankai Dade a maganar da Ibrahim ya furta ya furta cewa sunyi yarjejeniya Akan million 2 da Ibrahim ya turo Mai sannan ya Masa alkawari mai ciko duk ranar da kayan suka iso rankai Dade Kar ku manta a ranar da zaayi clearing aka cafke Kaya Wanda Bata Kai ga isowa tayaya kudin. Suka iso bayan yanzu da bakinsa ya furta hakan wato rankai Dade akwai alamun kamshin karya da rainin hankali irin na Ibrahim Bala objection carry on thank you a cikida akayi a ranar juma a ga wata aprilau na 24 aka samu canza canza kudade dake shigowa account dinsa Wanda bayan bincike wato receipt nee na kudi kimanin milyan biyu daga dpo Ibrahim Wanda arubuce customs fee nee bayan ga Haka ba a sake ganin can a ,canza a account idinsa sai ma sha biyu sati biyu da suka gabata kimanin milyan 10 Wanda sunan Mai turowa Kuma Ana's Ahmed ,ko zaka Mana Karin haske muryar controller ta Kama rawa eh tabbas na manya don kin rikitar Dani da tambayoyi Wanda kwakwalwarta ta rikice don tsufa barrister tace a shekarunka da arbain da biyar yakamata kwakwalwarka tayi aiki Wanda akasin Haka Kuma cutuwa ce ga alummar Wanda retire nee ya kamace mutane kamar Haka lawyer meh karewa ya kamata a sassauta kalamai yrankai Dade toh wanne kudi aka turo maka miliyan goma koshima kudin clearing ce daga Kai yayi courtu zata so Jin ........ .................. ........ ..............ita rikitar da bawan Allah barrister rahima tayi tace kana iya komawa filun zamanka sannan aka fito da sheda na gaba Ali sani zaka iya Fadi wa courtu sunan ka ....... Meh Nene alakar ka da controller ni yaron gidansa nee Wanda nake aiki a karkashinsa kamar sauran yara toh , zon yayi muku mgnr clearing da zakuwa dpo Haka nee ya sanar da ku kayan da ke ciki ah,ah Amma a cikin Hira sauran abokai aikina na ji a cikin kayan da zasu Isa har da migayun magani sai akayi ya ,ya sai da naje gun shi con na Fadi Masa Amma yayi min gargadi da kar ya sake Jin wannan batun a bakina in ba Haka ba zan rasa aikina sai akayi ya ,ya sai nayi shiru a ranar da kayan zasu tashi karfe biyu karfe Sha biyu na turo sako ga hukumar Ndlea Wanda a sanadin Haka aka cafke su . Mun gods .ta koma filin zamanta barrister Mai yayi tambayoyi Wanda kana ganin zaka San wasu tambayoyi nee Wanda are not on track Wanda ganin cin zarfin ga client idinta yasa barrister rahima tace objection my Lord .......... Chief judge kallon su tayi tace courtu zata je Hutu takicecen lokaci bayan an dawo zamu Kara sauraro wannan Kara aka taso guduma aka fita mutane suka fara fita ....... Kausar ce da barrister a tsaye magana suke Wanda ba zaka ji ba murmushi ka hango a fuskarsa sakamakon Karin bayanai da suka sa mu a game da hakan Mai martaba nee ya turo Mata sako Wanda da farko taso sharewa Amma zuciyarta ta umurci ce ta da yin Haka . Inspector ibrahim kuwa kallon su kawai Yake Babu kamar controller Wanda in har mutumin ya Bari ya fito daga filin Nan tabbas sai ya Rena kansa.
Dawowa akayi daga hutun sannan aka cigaba sheda na gaba shima dai yabi bayan controller . Barrister cikin confidence ta taso ta tsaya a gaban courtu mp maridaici tayi connecting shhhh muryar controller nee aka faraji da Ana's , Ina fatan zaka iya wannan aikin kamar yanda muka Saba ai Babu komai in dai zata saka account Dina ya yi nauyi baka da matsala gata kayan da dpo Ibrahim ya baka baka San shi ba eh to so muke kayi framing idinsa don mun juya kayan drugs nee a cikin Rabin kayan controller yace Amma in ban katse ka ba meh yasa shi ,ka San shifa Yana masu daure Masa gindi Kuma akwai riko Amana ba lallai alumma ta yarda Ana's dariya yayi yace shiyasa nace framing za a Kama kayan Ido na kallon alumma xasu zo ganewa idonsu kame kame controller ya fara don shifa yasan Ibrahim bai da mutunci million 5 in kayi framing idinsa in aikin sun kamalla Kuma zamu mallaka maka gida kimanin million Sha biyar ai lashe baki controller yayi yace Kar ka damu ai shi inspector karami nee cikin kanana in dai ni Ibrahim Bala controller sai na kulla Masa makirci it was nice doing business with you Alhajj anas Ahmed. Diff kake ji courtu har gitsewa tayi controller dai zufa nee ya cika sa cikinsa nee ta dau duri controller kotu zata so ganin ka a gaban courtu tasowa yayi kamar lagwani ya iso jikinsa na rawa meh zaka ce a game da recorder Nan rankai Dade karya a..ke min ni ban San wani Ana's Ahmed ban Kuma karbi kudin don framing kenan karya nee eh Haka nee barrister kallon banza ta Masa tace Ina Neman izinin courtu ta bani Daman kawo sheda na gaba courtu ta baki bude kofar akayi tsoho nee ke tahowa Wanda shekarunsa zai Kai hamsin da daya murya na rawa controller yace malam auwal , isowa yayi ya gaida courtu sannan barrister tace courtu zata so sanin sunanka sunana auwal shuiabu mecece alakar ka da ibrahim idirisa Bala controller eh ni maikaci nee a karkashinsa sa ni nake masa goge goge share share fit,te fite da aike a takaice dai Kai messenger nee haka nee me ka sani Aman batun do Ibrahim ta na nuna Ibrahim yace toh ranar dai nayi aike aike sai yace in goge har da windunan waje Ina Dan Jin wakana Ina goge ta bayan gefen har na zo wucewa mgnr da naji nee ta sa na takaita wato sharri suke don kullawa dpo Ibrahim jiki na rawa na tafi kamin yasan da ni a filin jimami nayi tayi har na koma gida na sanar da Mai dakina ta Kuma ban shawara Akan Kar na Bari a cutar da bawan Allah Wanda ya kyauta ta min ya Kuma min hanya har na samu aiki a karkashin controller da taimakon abokinsa naje gobe don na farafite fite na hadu da wata file Akan table no oga na budewa nayi wato dai file nee a ciki su biyu cikin daya wato dai jujjuya file din suke jikina na rawa na dau file din asali na saka cikin wando na fice shi Kuma Yana shigewa can anjima ya Aiko a kirani ya tambaye ni in na dauko Mass wata file ah,ah nace umarni yayi min Dana tafi a kwanaki sai ya fara saka Ido Akan alamuta na kwatsam aka Aiko a kauye yayana ya rasu muka dungura kauye ni da iyaliana har sadaka uku da Kuma wannan file nayi tafiya don zuciyarta Taki aminta da barinta jiya muka dawo ,a jiya na samu labari abun da Yake faruwa kuma isowata gida na tarar da bayan tafiyar ma akwai Wanda suka zo gidan nawa sukayi dube dube har da pala kofa Amma ba abun da suka dauka .shine yau na kawo kaina don a zartar da hukunci irinta adalci Wanda adding mu ta muslunci ta umurta.