Gari na wayewa summaya ta tattara kyakinta bayan sunyi sallama da shi ya bata tabbacin sakewar mamanta Nan da hour shidda Don clearing zasu mata bayan ya jajada mata zai fitar da momynta,ikram ta Kira tazo ta dauketa wuce gidan ikram tayi bayan ta watsa ruwa ta fito anan ita da ikram suka shirya karyan da zata sharbawa yareema Don sai a lokacin ta tuna da barazanar saki da ya mata amma ai tasan zai huce don dix x not the first time da Yake mata gargadin Kuma Bata ji .
Assalatu ya farka wanka yayi sannan yayi alwala masallaci dake kusa da gidansu bayan anyi sallah sannan yayi azkar sannan ya nufo gida part idinsa ya wuce dakinsa ya wuce har ya bude wani zuciyar ta ce Masa ya Duba ta ya debo kafa a hankali ya bude kofar dakin kwance take a lulube da bargonta Mai laushi Don ba alamun tayi sallah isowa tsakiyar dakin yayi bubbuga gefen gadon yayi Bata motsa ma alamun Tana da nauyin barrci sake bugawa shima Bata tashi ,kafafunta ya Kama ya jijiga a firgice ta farka kije kiyi sallah kawai ya fada ya juyo abunsa Amma ya dauki alhakina haka ta ringa maganganunta alwala tayi ta fito tayi sallah Bata tsaya nannade abun sallah ba ta haura kan gadon abunta Don wani wawan barrci da yake Shirin debota lokacin da tayi rukuu.yana fita shashin momy ya nufa ba mutane sosai Amma dai akwai sauran Yan uwa da ba a rasawa sallama yayi tare da knocking a kofar dakin momy amsawa tayi sannan ta basa izinin shiga bude kofar yayi sannan ya mayar sunkuyar yayi yace barka da safe momy amsawa tayi suka gaisa sannan ta tambayesa yarta lfy Lau yanzu ma na barta Tana barrci ah mashallah kasan abunka da biki akwai stress sakko ga laulayo abun ya mata yawa gsky tayi kokari uhmm kawai ta ce sannan ya mata sallama part dinsu ya nufa dakinsa ya shige zare jallabiya jikinshi ya sa a hanger , kan gado yayi ya kara gudun ac barrci yayi awon gaba da shi.
da asubah dakyar ta tashi shima barinta yayi ya wuce masallaci ganin zai rasa jamii bayi ta shige ji take kamar kanta sai paso dakyar tayi alwala tare da sallah dakin momy ta nufa sama sama ta gaida momy ta wuce kan gado barrci yayi awon gaba da ita bayan sun gaisa da momy take tambayarsa ko akwai abun dake damun ummul yace momy dazu ne ma na lura da nazo tashinta Amma bari najee na Duba ta da haka ya wuce sama dakinta ya nufa bude kofar yayi tayi barrci tattaba wuyanta yayi zafi jaw yaji kamar ana rura wutar gawayi kamar ya tashe ta ya ce bari ya barta gefenta ta kwanta ya ja musu bargo ya Kara gudun ac.
Sakina je ki Kira hydar da daughter muzo muyi breakfast ina da visitors da nake son attending okay sama ta nufa bude kofar tayi ba sallama ko nocking zaune yake Yana research a laptop idinsa sanye Yake da three quarters da riga ganin ta yasa ya hada fuska good morning yahh ta fada cikin sagwaba ba tare da ya dago kansa ba yace lfy matsowa ta ringa yi ta iso inda take zaune a gefensa ta zauna Yaya momy said in Kira ka da ynyr Nan ku zo kuyi break okay kawaii ya Gaya ajiye laptop idinsa yayi dakinta ya nufa bude kofar yayi a hankali isowa yayi gadon gyara gashinta da ya baje a gaban fuskarta yayi jijiga ta yayi bude idonta tayi hada Ido sukayi sai da yayi saurin cire idonsa yayi yayi jajir ki tashi muje muyi break bathroom ta nufa ta Dade kamin ta fito wando ta daura Akan rigar barrcin ta da hijjabi sauka kasa tayi sakina dake kokarin zubawa doc abinci tare da wani salo take Basu ga isowarta sai tura ta da kafa da tayi sakina a harzuke sakina ta daga hannunta ta rike tare da niyyar gaura mata Mari Amma tuni ta rike hannu ta matse shi ihun sakina kawai kake ji momy tace daughter ki saketa Mana Amma ko alamun ji Bata yi ba doc ya iso Rai a barce hannu ya daga alamun zai musu shamaki tuni ta makuro wuyansa tashin hankali duk yanda ya Kai ga ya kwace kansa abu ta gagara inalilahi kawai momy take Gaya tashin hankali dakyar mgnr doc Yake fitowa momy kije dakina a wardrobe na kasa Zaki ga Abu a leda ki hada ki kawo da sauri momy ta nufa sama bude kofar tayi ta bude wardrobe din magani ta gani ga Kuma electric na kunna turare tuni ta dauka a hanya ta fara zuzuba shi ta iso parlour cikin sauri ta hada a socket kulle labulai take ummul ta hada Ido da Wanda take mata kallon Zaki gane Kuren ki minti biyar tuni hayakin ta cika parlour tari ta fara ta sake su tuni doc ya ja wani ajiyar zuci Yana saukewa Don ba karya yau ma ya makuru sosai sakina Kam fitsari tayi a jikin ga dai hannunta Wanda alamu ta samu targade ko wani Abu kukan ma kasa zuwa yayi ,ihun kukan ummul kake ji ku Bari ku ,Bari kokarin fita take ai da sauri ya zauna akanta hada kafafunta yayi da hannu wayansa dake kan dinning ya Gaya wa momy ta Kira malam Abba zata gani mayar da hankalinsa yayi kanta da karfin da Allah ya Masa ya Danna ta assalamu alaikum malam ta fada wamin alaikum aalam gaisa sukayi da sauri sannan ta gayawa mlm abun dake faruwa okay gani Nan zuwa toh kawai momy ta Gaya kusan minti ashirin suna haka duka biyu sun jigutu sosai ,bude Masa kofar momy tayi ai suna hada Ido da mlm tayi wani irin zaburowa Wanda sai da doc ya bugu a kasa wash ya fada kokarin gudu take nufo momy tayi Wanda tsoro ya riga da ya cikata tuni ta nufi kitchen ta kulle kofar wani huci take Tana nufo mlm Wanda ke kusa da kofa bash da baba Mai gadi ne suka shigo Inna laraba ne ta shigo ta kitchen ganin hajiya yasa duk ta wani rude ga tashin hankali da zaka gani a fuskarta lfy hajiya ina fa lfy ta fada bude kofar tayi daidai lokacin da baba Mai gadi ya bugu da bango nufo bash tayi bai motsa isowa tayi daidai da zata tokaresa kenan doc ya rike kafafunta waf ta Fadi kasa Hawa yayi ya zauna akanta mlm kuwa ya fito da magani hancinta ya nufa da shi Zaki yi mgn ne shiru sake mgn yayi ko in Kona ki muryata kake ji gani Nan meh yasa Kika sake dawowa tace dama ai bamuyi da Kai zan tafi Kuma jikin ummul mutuka raba ko ka Kona ni yayana da jikokina sai sun rabeta karya kike kafura kawai mara tsoron Allah zaro ido momy da Inna laraba da Kuma baba Mai gadi Wanda Yake leka ta window . hahahaha tayi dariya sai ni Yar saeki kirarin kanta mlm daka mata tsawa yayi yace kimin shiru Kuma ayau inan ba sai anjima ki fita ko in kona ki tace wallahi ko na fita aliyu barai taba ketareta sakko ya wuce gona ta ita nawa ce ita kadai wani kallo doc yayi ma ummul alamu aljannin yake kallo ,sannan ya mayar da kallonsa zuwa ga mlm dakyar ta fita sannan ta koma wuff tayi barrcin gyara mata hijjabin ta yayi sannan ya kinkimota kan kujera godiya doc yayi wa su baba Mai gadi ya lalibo aljihun sa washe baki sukayi suka fice sakina Kam tuni ta sume Don wahala mlm kallonta yayi yace wanna fa isowa doc yayi Kiran sunanta yayi Amma Bata amsa ba doc yace mlm Ina gani fa Suma tayi toh toh kawo ta Nan kawo ruwa yayi ya zubawa a fsukarta atake ta ja numfashhi sannan ta fashe da kuka meh nee meh ya faru kuka kawai take nuni ta Masa da hannunta tabawa yayi tuni ta dala wani ihu mlm Ina ganin fa targade ko Saba ta samu ah toh Bari na Duba kawo mentaleta da ruwa ai da sauri ya kawo rike hannunta yayi kukanta kake ji Danna mata yayi majina na hango a hanci .
Jansa gefe mlm yayi suka zauna yace wato aliyu abunda na lura a maganganun wacca kafura laifinka ne ,zaro Ido yayi yace mlm laifina yace eh laifinka ne bayan ranar na Gaya maka a wancan lokacin kayi gaggawan kusantar ta don samu kashi sittin a cikin dari su ragu Amma kayi uwar kunne Wanda nasan tausayi ne ,Amma ina Mai rantsuwa in har dai suka aureta da Kai da fanko daya kuke zasu hanaka zaman lfy tsakanin junan ku sannan su gudu da ita toh yanzu mlm meh mafita yace toh da farko kayi dai yanda zakayi ka cire tausayi a tsakanin ku sannan ku rike azkar da Kuma karatun alqurani inshallah ya cigaba da Masa bayani sannan sukayi sallama ,parlour ya shiga tare da sallama momy amsawa tayi murmusawa yayi hango ta yayi a dinning a tsaye leko su take yace momy taho yanzu ai ta warke tace to Kai Amma wallahi yau in Nan na tsoro ta sosai murmusawa yayi yace cabb wanna ba ba ta makuroki kenan momy Shan fuska tayi Don ta gane isgilanci yake son mata ,Zama yayi a gefen kafafun ummul yanzu dai Nan da 2_3 hours za ta tashi tace toh shi kenan sakina fah ,tace dukansu dai bara su Dade Amma gsky sakina ta ban tausayi har da shatin hannu fa momy tace ya aka iya lalura ce Kuma maybe sakina ta mata Abu yace zai iya yuwa daukar Jakarta tayi tace toh son Bari na wuce office nasan yanzu dai suna jirana okay sai kin dawo tace toh in wani Abu ya taso make sure to call me okay momy sannan ta fice ,idonsa ya mayar Akan ummul wanda Yake Wasa da gashin kafafunta Allah ya sani Yana son wannan baiwar Allah sosai da wasu tunani kala ,kala ya daga sama sai dakinta cire mataa hijjabi yayi sannan ya kunna karatun qurani a wayansa , bayi ya shiga wanka yayi ya fito sannan ya shafawa bayansa da wuyansa mantaleta Don bayan har ya kumbura a bayan, dakinsa ya nufa armless da three quarter ya saka leka sakina yayi Wanda Inna laraba ta ce Masa har yanzu dai Bata tashi Don har da maganin ciwon jiki Dana barrci ya hada mata Don bai son ragwantaka da sagwaba da wanne zai ji na matar sa nee ko nata cigaba yayi da abun da yake.
Karfe goma ya fito sanye da shadda sky blue fuskar sa tayi fresh iyee Yusuf ango na Mami Zaga ya parlour yayi da kitchen kayan ba laifi sunyi kyau komai yaji ba raka dauka zasu iyya wanna Abu dama aka ce Abu daga zuci ne Zama yayi a parlour kunna tv yayi dama an had a komai atv ya nufa Duba watsapp idinsa Yake hankali a kwance jin abun da Mai rahoto ya fada ya sa shi dagowa hoton kanin Inspector ya gani da wuka da Kuma rubutun da akayi ya shiga tashin hankalin sosai Kara volume yayi a labarun yau dai .....................a wani rahoto Kuma zakuji kisan illa da akayi Dan sentor Kareema na taala bayan zaka can sa da wuka da akayi sannan akayi barazana da ta guji wani jigon a rhoton ne zakuji irin kuka da bakin ciki da mutane ke Taya sentor na rasa danta Wanda shi kadai ta mallaka daga Mai daukan rahoto rahima buba babale .
Ayau dai gani a babban shareren asibitin na specialist na garin Nan kamar yanda kuke gani dai mutane nee a Cike makil Don Taya sentor jimami da kukan bakin ciki rasa danta kwali daya bayan tattauna da likitocci da akayi an Kuma tabbatar da cewar mutumin da yayi wanna aikika aika mace ce Don shiga irin ta nurse tayi sannan ta Gama duk abun da zatayi a fitowa ta nee suka hadu da senator Wanda tazo Duba danta a sanadin wani accident da ya hadu da shi ,toh sai sai ture ta da nurse din tayi alamun rashin gaskiya ta wuce bayan senator ta shiga ta tarar da aika aika inda sumanta biyar kenan a yanzu haka ma Tana cikin daki da aka kebance ..... Rahoton kenan ni rahima buba babale.
Layin Usman ya gwada Amma baya shiga shitt sai yanzu ya tuna da ya riga da ya tafi hannunsa ya sa Yana shafa sajensa kwankwasa kofar akayi a hankali ya nufi kofar budewa yayi ummie ne ta shigo a bayanta rahma ne daddy,daddy ta mika Masa hannu Akan ya dauketa daga ta sama yayi Yana juyi da ita Jan kumatunsa tayi tace daddy good morning yace morning princess how was ur night alhamdulilah it was great very good Zama yayi a kujeran ,ummie ajiye basket tayi Akan dinning bayan ta jera shi isowa tayi tace in kwana Yaya ya kike ya school alhamdulilah I hope ba damuwa tace eh Yaya ,ganin yayi alamun bakinta na motsi tace dama zamu gaisa nee da anty wacce anty ta Gaya shi duk ya manta ma da Mami take nufi our wife ooh ya fada bakinsa ya dau letter o yes dady Nima momy ta Gaya min kayi min sabon mahma ,kaga zanje in Gaya a school Nima in da momma murmushi yayi tace yes na Miki sabon momma ajiye tayi a gefe don kar takalminta ya Bata Masa jiki Hira take Masa , wanka Mami tayi tayi drying din kanta da towel riga da skirt ta samu bronoma yayi kyau sosai dauri tayi Wanda hauwa ta tsaya koya mata tun 5 days kamin biki takalminta ta saka Don Yana daga cikin abun da anty maimuna ta Gaya mata kulle kofar tayi kenan Wanda yaja hankalin rahma da ummie juyowa sukayi suna kallonta da gudu rahma ta iso tare da rungumo ta Allah ya so akwai bango a baya da tuni zasu Fadi kasa daga ta tayi duk da nauyin da ta mata good morning momma murmushi tayi tace morning beautiful yeeh Papa kaji Koh tace min beautiful Yusuf tsura musu Ido yayi a gasky sun Burgesa and yanda ta tarbi yarsa yasa yaji zai iya Zama da ita cikin mutunci da aminci baby ne tace in kwana anty kallonta Mami tayi wannan fa zata girmeta ina kwana ta fada Mai ummi zatayi in ba dariya tace haba dai ai yanzu ke matar Yaya nee Don haka nice zan gaida ke murmushin kunya Mami tayi sauke rahma tayi Wanda ke rike da hannunta zo muje papa ya ganki bin bayanta tayi suka iso tunda ta iso ta gane Yana gurin Don kamshin turaren shi sunkuyar da kanta tayi oya anty ummi ki dauke mu da papa na da new mommy na nuna Yan class din mu da friends idina zaunar da Mami tayi Wanda kafansu na gogan juna dagowa duka biyu suka tsurawa juna Ido ummi nee ta tare da rahma ta ce taje gefe daukansu hoto tayi kala kala da Kuma videos da iPhone x ya fitar da kyawunsu sosai rahma shiga na dauke ku sai a lokacin suka cire eyes lock da sukayi kowa ya juyar da idonsa Zama tayi a tsakiyan su Akan cinyoyinsu ta rike hannunsu sannan ummie ta ringa haska su hoto masu kyau da ji da lfy oya tashi muje momy na jiran mu uhmm no baran je ba zan zauna da papa da momma na baby kije Mana ah,ah no da mommah zan zauna Yusuf kallon ummie yayi yace kije anjima zan kawo ta ,toh Yaya amaryar mu sai anjima Sannan ta fice abunta Tana fita, shiru kake Jin sai muryar rahma,
Tashi yayi isowa yayi kan dinning ya zauna Tana Nan zaune har yanzu rahma na canza channel , princess zo muci abinci tace alhamdulilah papa I am full toh mommahn ki tazo ta ci abinci ,mommah ,mommah daddy yace kizo kici abinci kinji rike hannunta rahma tayi ta ja har dinning a gefen papa ta ja mata kujera tace mommah ki zauna Zama tayi cikin rashin sabo Don ko ya Usman Basu samun wani kusanci da shi da shike Kuma ya girmeta sosai ,rahma Zama tayi a gefe zuba musu Ido daukar serving spoon yayi potatoe nee da doya a some sai egg da suse idinsa zuba kadan yayi sannan ya zuba miyan ya dau from dake kan dinning .wani plate ya dauka ya zuba Mai Dan yawa sannan ya sa both stew and egg yasa mata fork yasa shi a gabanta Bismillah yayi sannan ya fara cin abincin shi ,Bata taba nata ba juyowa yayi yace kici abincin daukar fork din tayi ta ringa jujuya shi dakyar ta Kai yi Loma biyar ajiye fork din yayi yace ki cinye abincin Nan na koshi ta fada tana yamutsan fuska okay kawaii ya fada Yana koma waa parlour ta tattara plate din ta ajiye a zinc .ta fito Zama tayi Akan kujera kofar da aka buga aka Kuma bude parlour Yan mata family n su ne suka shigo ah,ah amarya da ango murmushi Yake yayi sannan suka gaisa dakinsa ya nufa ,rahma ne ta bi bayansa gaisawa sukayi suka dudduba gidan Hanan wata cousin sister ta wacce take rikekiyar snatcher sai kare ma Yusuf kalo take lokacin da suka je ganin dakinta har da nufar dakin da Yusuf Yake hajja ce tace ke Kuma Hanan in Zaki ko shima dakin Miji Zaki je gani ko mijin Zaki je gani cikin Jin kunya da borin hauka tace Taya zan sani anty hajja ni na dauka extra room nee na yarsa ah,ah sallama suka fara Mata fitowa rahma tayi tace mommah papa na kiranki ta fada a kunnen Mami da toh ta fada ina zuwa yarinya na gaba Tana baya suka bude kofar kamshinsa nee ya fara Mata sallama zaune yake a kan kujerar dake dakin kallonsa tayi ta cire Ido gani ta fada zata sunkuya gashi ki sallami bakin ki ya mika Mata kudi karba tayi tayi godiya sannan ta fice tuni suna tsaye a kofar suna jiranta murmushi ta musu a kofa ta tsaya ta mikawa anty hajja yace kuyi kudin mota da shi toh mashallah Muna godiya sosai suka fice Tana kokarin kulle kofa ta hango wasu Bata liyan Yan anguwan su Yan Mata Wanda wasu ko da kudi za a mika Mata barata iya fadin sunansu murmushi Akan fuskarta ta musu iso Zama sukayi drinks da cinxin ta kawo musu da cake tuni aka baje Ana Raha Ana Hira ,murmushi kawai take ganin fitowa rahma tayi Don ta dau key da ya Bari a dinning asmau Daya daga cin Yan Mata tace ah,ah har an kawo Miki ynyr da zata na tayaki Zama nee da biyu ta Fadi mgn Wanda Mami ta sani Sarai murmushi tayi tace ah,ah yarsa nee ,Yar waye kina nufin dai ynyr aka kawo tun baku Gama amarci wanna Kam rainon ynyr zakiyi nazeera ta Fadi cabb bara ta Sabu ba wallahi bilahilazim Akan wani dalili ba a haifi namjin ba ma ,takun takalma yasa su dagowa had a Ido da Yusuf tuni ta mayar da maganar da zata Fadi drooling Yan Mata suka Kama Kuma ba a rasa harda matan aure gyran murya yayi ina kwana angon mu,ah ah ina kwana. Kawai kake ji murmushi ya dan yi sannan yace lfy kallon Mami yayi yace ki luluba gyale zamu fita ku Kuma ku dau drinks din da cincin Don zamu rufe gidan cabb irin wanna rashin mutunci Wanda Kuma suka fole sai burgesu da yayi Mami dakinta ta shige ta Sanya mayafi ja sannan ta fito toh amarya mun tafi mun gode sannan suka fice Tana gaba Yana baya ya rufe part din ,rahma na rike da wayansa a compund suka hadu da asiya da hauwa gaisawa sukayi sama sama sannan Yusuf ya mika musu key su iso da toh suka Gaya suka nufi ciki,sallama sukayi a kofar izini aka bada sannan suka shigo a parlour ta zauna mgana ya radawa rahma da sauka daga kan kujera ta nufi dakin granny ta Gaya Mata daddy yace sun iso da mommah nah toh kace in zuwa da toh ta amsa ta Gaya abun da granny tace ta fada gyada Kai yayi Zama tayi a kasa shikam a sama ya zauna suna gaisawa da mutanen da suke wuce da sauran Yan uwa ah,ah diyata sannu da zuwa zauna a sama Mana girgiza Kai tayi tace Nan ma yayi ,Ina kwana momy lfy ta gajiya ya kwana bakunta alhamdulilah ta Gaya kanta na kasa Tana Wasa da mayafinta a kunyace Wanda ya Kara burge momy Don alamu kunya nee take ji waazi ta musu sannan ta musu fatan zaman lfy ,juyowa tayi rahma tace daga zuwa gaida papan ki shine Kika gudo turo baki tayi tace ai ni Kam granny gurin daddy da mommah na zan koma na dena kwana da ke rike haba momy tayi tace lallai ma rahma toh baki Isa ba dariya Yusuf yayi yace ai Ku kam ba a shiga tsakanin ku haka suka ringa Raha sannan sukayi sallama part dinta ta nufa a share Tass duk barbar da su nazeera suka yi tuni sun share sun saka turaren wuta a kitchen sun wanke kwanuka ma ko in kyal kyal room freshener mashallah . Anty mamimuna ta tarar Wanda suka dawor da akwatunanta da sauran kayan da ba a rasa suna shiga ta iso gurin anty maimuna ke dallah kiyi a hankali kar ki manta ba ke kadai ba ce sallama yayi ya shigo ah,ah ango murmushi yayi suka gaisa da juna Tana Mai zoleyarsa rahma dake manne da shi ta kala itace Yar naka ko ga Kama Nan zo Mana Yar kyakyawa sauka rahma tayi ta iso ta zamar da ita anty maimuna tayi ta ringa Mata Wasa da dariya Basu fili yayi ya wuce dakinsa bai Dade ba ya fice daga gidan baki Daya Mika Mata minti tayi Tana Sha sannan ta mayar da hankalinsa kan Barbie da ake ke Kuma zo muje muyi mgn da toh ta amsa daki suka wuce Tana Zama anty maimuna ta fara lectures idinta da baya karewa sannan ta fito da kudi a jakarta kin ga wannan koh to sadakin ki ne kin San yanda abun naku yazo ai Amma yaron Nan ya kawo yace a Kara Akan hidima dubu dari ya bayar sannan ga dubu dari uku da talatin idinki sai turame biyu da ta fitar da Kuma sallaya da sabulu kingan su Nan cikin kunya tace Kai anty da ummi Kika baiwa meh zanyi da wannan kudaden haka tace ai da shike ummin ki ake aure toh anty yanzu turmin Nan ki dau Daya sai ki bai wa ummi dayan sallayan ma ki hada da shi kudin Kuma ki dau dubu ashirin sauran Kuma kicewa ummi ta min ajiya ,jaira sai ce Miki akayi muna so ah,ah Allah anty ku dauka Don in ba haka ban San meh zanyi da shi Don turamen na gashi a Cike duk da haka ,anty ku dauka ganin Tana son kuka sannan ta yarda Amma suka bar Mata sallaya kudi Kuma dubu hamsin anty maimuna ta mika mata tace ki ajiye a gurin ki kina amfani da shi ga baki da sauran abubuwa kin gane ai tace toh anty haka ta ajiye kudin ta dau turame ta leka su hauwa da asiya ta Gaya musu abunda zasu da daura da komai da komai Kiran wayan hauwa akayi Yusuf nee ya Kira ya Mata bayani abokanyensa da zasu zo sallama ta Masa lissafin cefene da duk abun bukata da toh ya amsa sannan sukayi sallama wanka ta sake yanzu dogon riga nee bubu a jikinta ya amsheta ta sosai daurin aseta tayi Wanda gashinta suka fito a dauri zaunar da ita hauwa tayi ta tsantsara Mata kwaliya iya iyawanta tuni ta dau kyali turare suka fesha Mata sannan suka cigaba da aikin da ba a rasa a ga baki dake zuwa 12:30 motarsa yayi parking a cikin gida ahmadu driver nee ya ta yasa da wasu kaya Don kayan a Cike boot wasu ma Akan seat ya saka a kofar parlour ya ajiye sannan ya juyo bude kofar yayi ya shishigo da kayan da aka siya asiya Tana Taya su hauwa na jera fitowa tayi Don ta Taya su aiki a hankali take taku kayanta haduwa sukayi Yana sauri saura kadan su buge juna dagowa sukayi tsura Mata ido yayi ba karya tayi mugun tfy da shi da kwaliyan Ashe kyakyawa ce Don duk bidirin da ake a biki bai da time na kare Mata kallo haka ga wani maturity da kwaliyan ya Kara Mata ta gefenta ya wuce yaje ya kulle motar sannan ya shigar da sauran kayan a kitchen table Taya yanzu suna shishirya kayan da ya siya Don gaskiya zai musu 8&12 month haka
Indomie kwali guda biyar manya ,manya ,ga taliya da macroni ko wanne biyu ga su Maggi Wanda cartoon ya siya sydine da geashia tin tomatoes Mai jarka manya guda biyu palm oil buhun shinkafa know time ,curry da sauran su jera wa sukayi inda ya kamata fitar da turkey guda uku manya manya sukayi saura Tara suka sa firdge ,amarya ke mun hutar da ke kizo ki Taya angon ki Zama we don't need u here Amma ki je kawai hauwa ta tura ta suka kulle kitchen parlour ta nufa kanta a kasa ta zauna a one seater Tana kallon tv Wanda ta bada hankalinta sosai a gurinsa sallama akayi ummie ta shigo sai yanzu Kika ga Daman amsa Kiran nawa tace am sorry Yaya wanka na shiga shiyasa okay ki shigarta kitchen ki taimaka musu next don't try me da toh Yaya direct kitchen ta nufa bubbuga kofa budewa hauwa tayi da niyan masifa ta hadu da ummie ah ah sannu yawaa ta fada Yaya yace inzo in Kama muku aiki eh,wallahi rarraba musu aiki tayi asiya ita zata dafa turkey ta Kuma soya shi ita Kuma ummie zatayi jollof rice ita Kuma hauwa zatayi fried rice da Kuma plantain tuni kowa ya Kama aikinta sharp ,sharp ba pata lokacin a parlour Kuma zaman shiru kake ji rahma na can part din momy Parker motar sukaji sannan budewar kofa Wanda yasa Yusuf ya dago kansa basma nee da cousin sisternsu biyu hanifa da Amal gyara Zama yayi dagowa tayi Tana kallon su su kan kansu sai da suka Yaba ma kyawunta ah,ah amarya da ango ne da uhmm kawai ya amsa a 2 seater hanifa da Amal suka zauna kujerar dake kusa da ta Yusuf basma ta zauna gaishe shi sukayi Don sun San sa ba Wasa basma ma sama sama ya amsa ta gaida Ina yini ta fada kallon kallon suka fara Yusuf yace habibaty kannena nee fa su yaka Mata su gaida ke sabon mgn tsura musu Ido ganin ba mafita suka ce amarya sannu ya gajiya lfy alhamdulilah ta fada kitchen ta nufa Yan Mata Kam aiki suke sannu ta musu ta dauki tire chivita ta zuba musu da cake da cincin rike da shi ta ajiye a ban su hanifa ta ajiye stool Amal nee ma tayi kokarin Gaya Mata sannu basma da banza kallo take binta da shi kamar ta kamata ta Mata dukan mutuwa take ji tashi yayi ya nufi dakinsa juyowa yayi yace habibaty kizo ki sameni Ina jiranki ba Don ganin idonsa akanta da ita take nuni ya sa ta gane in zuwa ta fada sannan ta bi bayansa shigowa tayi yanzu a zaune take a gefen gado kokarin sunkuyawa take ya Mata nuni da ta zauna a kujera Zama tayi dakin ya dau shiru Kam sai kale kale take kusan minti ashirin tayi a zaune ga gajiya da ya soma kamata .Kiran wayar sa yayi ya amsa mgn suke can yace okay in kun iso ku sanar da ni okay no probs sannan ya ce tashi muje Cike da zakuwa ta nufi handle zata bude Kama hannunta yayi yasa ta dagowa yace ki jira mu fita tare in kikayi Kuma suka gane ur on your on turo baki tayi rike hannunta ta yayi a corridor ya rike kwankwasonta dagowa tayi pretend ya fada ta karanci lips idinsa a kunyace ta iso basma da ji take kamar zuciyarta zatayi bombing wani huci da takaici nee ya kamata a three seater ya zauna itama ya zaunar da ita a gefensa hannunsa na time da nata Yana murzawa har da wani murmushi Yake itama kirkirowa tayi ,Tana Kuma ankare da mugun kallo da basma ke Mata ko meh na Mata ita Kuma baiwar Allah ,su hauwa Basu ma San abun dake wakana abinci Mai Rai da lfy suka girka a kula babba suka zuba Mai kyau ga su salad da sauran kayan Hadi duk an jera su komai da komai bude kofar kitchen sukayi Akan dinning suka jera komai Tana kallon matan dake zaune a parlour Wanda ta ke ankare da su Yan duniya nee ummie ne ta fito karshe ah ah anty basma manya gari sannu da zuwa murmushi tayi tace yawa ummie Yan un Ashe kina Nan nee naji gidan shiru kamar kongo wallah I Ina Nan gaisa tayi da sauran cousins idinta tayi Yusuf nee Yake ma su hauwa sannu da aiki tace yawwa ango ,dariya kawai yayi Don ya game hauwa Ina irin mutane meh Raha da dariya at the same time masu masifa nee to ya kaga kwaliyan mu banji alamun za a biya kudin kwaliya yace na Isa dix x d first time da ummie da Kuma basma da cousin idinsu suka ga Yana dariya da Wanda ba shakikinsa ba yace toh kawo account number itama cikin Wasa ta ringa kirawo mata ,mayar da hankalinta tayi Akan wahatsapp idinta kamar da Wasa taji alert budewa tayi ga thirty thousand Duba tayi Mai kyau ganin sunan Yusuf tace Kai mashallah ,ai irin wannan angawaye masu ji da amaryar su muke so ummie tace da gsk ya turo hauwa tace gashi Nan Tana Miko Mata ai kuwa dubu talatin ta gani ah,lallai amaryan Yaya zan bi ki sau da kafa ko nima a lalaba a bani rabi dariya asiya sukayi murmushi kawai tayi kasa kasa tsura Masa Ido tayi ita ta dauka da Wasa fa Bata San da gsk take girmansa nee ya karu a idanunsa daga Mai Hira yayi alamun lfy girgiza Kai kawai take Tana murmushi wallahi Kinga videon yayi kyau ai kuwa ummi tabada numberta aka turo Mata kamin kace 2 hauwau ta sa hoton amarya da ango tuni en masu reply da sauran su suka fara commenting basma kuwa wuta nee kawai bai fara cin kanta ma taking take kasa ,kasa Tana kallonsa dai .hauwa tace ummie ki debo musu abinci gashi a kitchen a kula yellow ,ah ah sai anjima Amal ta Gaya Haifa Kam ko kaci kanka sai chatting da take wayarsa nee ya dau ruri ganin Kiran Salman yasan sun iso kije ki say lulubin ki da toh ta amsa ta wuce daki su hauwa suka bita da harara basma ta raka su asiya ma ta bi shigowa sukayi muryabmaza kake ji suna tashi suka shigo ,Zama sukayi sun Kai Tara Zama akayi Ina su Salman ya tambaya sai anjima zasu so okay ya fada gaisawa sukayi tunda hanifa ta daga idanunta ta sauke a cikin Ahmed majah tuni ta rikita shine crush idinta ,ummi kuje dakin guest room da toh ta amsa muje Koh haka suka nufi guest room Abdul yace Kai alhaji Mai ya kawo basma naira Kuma ko dai ko dai mtsss banza kawai gaisa sukayi suka fara hiransu Wanda in maza suka haducko kaji suna batin ball ko siyasa ko Kuma auren wancan Don haka wuce su yayi ya kwankwasa kofar budewa sukayi leko da kansa yayi yace kizo ki gaisa da abokaina da toh ta amsa gyara Mata lulubinta hauwa tayi sannan sukayi gaba bayan ya ce tazo ta shimfida musu ledar carpw Wanda zasu ci abinci da shi don kasa dinning barai dauke su ba ,cikin taking nitsuwa ta iso a gefen kujera da Yake zaune ta zauna bayan sun amsa sallamar sa tayi gaisuwa sukayi kowa na tsokanarta masu addua na musu masu fatan alheri na musu sannan ta wuce daki cire gyalen ta tayi da hauwa suka hadu bude min wayan ki ta Gaya password ta Bata sannan ta wuce da ledar abinci sallama tayi tace sannun ku amsa Mata sukayi ya gajiya ya sugunla shimfida shi tayi sannan ta saukar da abincin da plates da drinks bayan ta irga su sannan ta wuce shege majah me kake kallo tauke fuska majah yayi yace abun da kake kallo sannan ya mayar da kansa kan waya habib yace toh ni dai Ina ganin Yusuf na samu Mata cikin ruwa sanyi dama zan ce ka nemo min Yar sweet 17 a friend's idinta Amma tunda ga wannan Yar sweet19 no problem majah yace Amma kasan Kai Dan iskanne Koh toh daga fadin gsky zuba abinci sukayi suna musu Ahmed Wanda Yake son tambayar Yusuf Amma yace Bari in sun kebe sai suyi mgn kawai , haka suka ci abinci suna Raha ,Kai mtsss asiya ayyah kike ki fitar da fruit a cikin frizer sannan ki Kai musu akwai karamin glass plate da toothpick da toh ta amsa ta wuce kitchen din ta fito da shi sallama tayi a sanyaye amsawa sukayi ajiye shi tayi sannan ta gaida su wuce su tayi cikin sauri ,sauri abunka da Wanda baya son shiga jama , Salman nee yace nikam Yusuf wannan Kuma waccexe her sister ,Dan Allah bana son karya ai nasan Usman da ga shi sai amaryaka kawai yace her cousin cabb wallahi ta tafi da ni habawa nayi Mata dariya sukayi wasun su na Cike da haushi ranshin fada do gsky a tsarin su in har ka riga ka fara Gaya wannan ta maka ur going to marry dat girl toh fa Basu ba saka hope suka tashi tafiya suka yi sallama da amarya Wanda suka ajiye mata dubu hamsin sukayi sallama su hanifa an riga da an gyara skirt da gyale Tana zuwa parlour wayam sun riga da sun tafi kuluwa tayi bam yanda taci buri dai yau sai tayi mgn da Ahmed majah Amma wannan chance ya kubuce Mata Suma dai abinci ummie ta deba suka ci Banda basma Wanda tayi alwakari bazata ci abinci ba karfe hudu sukayi tfyr su wasu round na abokansa suka zo haka suka ringa zuwa suna tfy har 6 a lokacin su hauwa suka shirya suka Mata sallama a cikin zannuwa na aurenta ta cire turame biyu chiganvi ta mika musu tare da 3k godiya sukayi suka wuce daidai shima zai fita rike da car key yace ah ,ah sai Ina wallahi gida za mu anty maimuna tun dazu take Kira mu dawo toh ku shiga in sauke ku toh kawai suka fada suka fita har kofa ta rakasu sai ka dawo ta Gaya gyada Mata Kai yayi sannan suka hau motar Tana daga musu hannu har suka dawo har kofar gida ya sauke su ya Kara musu dubu biyar inda suka ki ya hads Rai sannan suka karba sai da suka ahiga suka nunawa ummi abun alkhairi da ya samesu sannan suka wuce gidansu suka raba kudi hatta na account ba son Kai Koh hassada .
Masarauta
Tun da safe ta shirya Kiran bai warta tayi ta Bata sako ,amsau haka ta je har shashin yareema dogari suka tare ta tace sako nee aka Bata inji amarya sarko barinta sukayi ta wuce da sallama ta shigarta durkusawa tayi hangosa Yana zaune Akan kujera Yana Shan coffee ranka Dade Allah yaja zamanin ka gimbiya kausar tace tana Mai gaida Kai da jiki fatan ka samu sauki shiru ya dauka nice Mata yareema na godiya da kulawaeta a gare shi Kuma yaji sauki a haka ta fice ta isar da sako to sai ki kula sannan ta fice direct mall idinta ta nufa harhada abubiwa take abubuwa sunyi pilling ga asumi da ya gabato mutane na zuwa siyayya Hala ta wuni har 6:30 sannan ta fita directly masarauta ta nufa parking din motarta tayi kenan motar summaya ya iso kallon kallon suka tsaya koacce ta wuce shashin ta. A gajiye tayi wanka tayi sallah abinci ta nufa Akan dinning ci tayi sannan ta saukar kayan barrci ta sallami bayinta kamshin turarensa nee ya sanar da zuwan sa wuce ta yayi Haka itama kamar Bata gansa ma summaya da Shirin tayi a cikin rigar barrci Mai kyau da uban tsada ta daura alkhabba akai cikin tfy ji da Kai ta nufi shashinsa tarar da doagarin say tsaye alamu ta musu da su Bata hanya Amma ko motsawa Basu you ba Kai kana da hankali ka mataa inje in ga yareema ,uhmm gimbiya kiyi hakuri Amma yareema yabada umurni kar mu Bari wani ya shigo part idinsa taking tayi Kai kassn water ni ta fada a harzuke sunkuyar da Kai yayi yace kiyi hakuri Amma sarki Mai jiran gado yayi umurnin haka. Kai summaya tayi nuni da rabiu Wanda yazo wuce amsa was yayi ya duka tare da gaida ta cikin Shan kamshi yace Ina uban gidan kata Fadi gimbiya ai tun dazu yareema ke shashin gimbiya kausar ,meh waccece wannan cikin kakkausar murya yace amaryarsa kenan ihu ta sake meh yareema na a shashin wannan ynyr fuuuuuu ta wuce kamar mahaukaciya ta nufi shashin kausar .
Yareema dake kwance a kan gadonsa samun Kiran rabiu yayi Jin abun da ya fada yayi shi kenan . Cikin sauri,sauri ya nufi parlour Amma bai ganta ba dakinta ya nufa a kwance take ya hango ta cikin sauri ya karasa cire armless idinsa ya yarda ita a kasa cikin sauri sauri ya hau kan gado kausar had a Ido kawai tayi da shi a bazata ce ihu zata you ya hada bakinsu zaro Ido tayi ya daga rigarta sama summaya da ta bude kofar idonta yayi Mata mumunan gani dafe kofar tayi gani take kamar idonta hazohazo Yake Gama Mata ,yanda ya date yale tsotse bakin kamar ya samu sweet hawaye nee ke sauka kan kumatunta jikinta har Bari Yake hads Ido sukayi da kausar Wanda sai da taking ba Dadi Amma ba halin da zata you ya saketa want kallo ta aika kausar Wanda ta ke Wasa da gashin kansa yareeeema ta Fadi na farko Amma bai juyota ba yareeeema ta fada muryata na rawa juyowa yayi sauka yayi daga jikin kausar alamu bai so ta shigo ba meh nake gani yareema tell me wat am seeing x not true ka Gaya min mafarki nake you yareeeema mutuwa zanyi ta fada a lokacin ta Mata it's ma Kai class ce Kuma a gaban kishiyarta take hawaye nee or zuba kamar panpo yareema amanata zaka coil I have everything meh na rasa da zaka so ka nema a karamar ynyr Nan what did I not fufil for u ,mayar da idonta tayi kan kausar Wanda taja bargo tace wallahi sai kinyi Dana sanin ahiga gonata you would get wat x coming summaya ki wuce part idinki da safe we would talk,talk about wat talk about kana cin amanata da Yar cikinka wallahi a haife zaka kusan haihuwarta ko ince ka haifeta u disgust me wallahi dama ance kun Saba Kai da wannan karuw... Kul summaya kul meh nee nayi karya nee karuwar ka na ce hannu ya daga da niyyar marinta sauka kausar tayi daga kan gado ta rungumesa ta baya tsayawa cak yayi rike say tayi ah,ah kar ka daketa saukar da hannunsa yayi Yana huci ,summaya tace ni summaya no summy ka daukada niyyar Mari na Akan na ce it's din karuwarka ce toh ki rubuta ki ajiye Tana nuna Mata yatsa wallahi tallahi sai na ga bayanki ,Kai Kuma ba Mata ba kaje kausar tace inshallah ba abun da zamu gani sai alkhairi Tana shafa cikinta dama kausar akwai neman tsokona Bea ka barta kaga babyn mu na Jin yunwa tasa hannunsa Akan cikinta tsurawa juna Ido sukayi suka manta da wani summaya a kofa okay kawaii ya fada summaya dake kallon abun da ke wakana zancen furucin ta suka ji in dai haihuwa nee sai muga ta filin da zata biyo sannan ta wuce fuuuu har yanzu Basu bar juna sakinsa tayi ta koma kan gado abunta sai kace ba ita take pretending har da kiransa Bea wucewa yayi ya daurigarsa sannan ya kulle Mata kofa dakinsa ya nufa a gsky yau Yana wani mugun farin ciki a yanzu ya ji sanyi Daya cikin abunda take Masa ko bab komai ya huce at least ya jefi tsuntsu biyu da dutse Daya sai wani murmushi Yake Haka ya kwanta a kan gado barrci ya daukesa .kausar Kam Yana fita bayi ta wuce brush ta ringayi a dole sai to goge lips idinsa da ya taba nata sai da taji ma kanta ciwo sannan ta hakura ta fito kulle kofar tayi sannan ta hau kan gado barrci yayi awon gaba da ita.
Abdul majah kuwa tunda suka fita Daga gidan Yusuf nigga bai Dena tunanin hauwa ko da ya koma gida ba kowa Don haka dakinsa ya wuce kwanci ya yayi can yaji ya kasa jurewa ya dannawa Yusuf Kira ,zaune Yake a parlour Mami na zaune a kasa sai Yan uwa mahaifiyar shi da suka zo Mata sallama na ban kwana Raha da dariya sukayi da suka tashi tfy ta shiga daki leda ta Nemo ta debo musu cincin da cake sannan cin akwatin kwaliyar ta ta zaro ribbion da Jan baki ta fito da shi murmushi tayi ta mika Islam karamar cikin su leda sannan ta mika musu ribbion da kayan kwaliya tace ta bawa sauran Yan uwanta ai kuwa ya ga farin ciki a fuskarsu duk da ribbon batawa aba bace a gurin su Amma mutunta su day kyautar da ta bayar yasa suka Kara Jin kaunarta a ransu suka raka su har compund sannan suka koma cikin gida maree itace Mai aikinau ta kwao musu abincin dare daga shashin momy ajiyewa tayi a dinning suka gaisa da oga da amaryarsa sannan ta musu sai da safe zaune take a kasa key zo Nan taji muryarsa ya fada dagowa tayi tace ni yace ah ,ah no tashi tayi ta nugo shi zata zame a kasa ya zaunar da ita Akan cinyar shi zaro Ido tayi shima zaro Mata idanunsa yayi daga rigarta yayi Yana Mai shafa cikinta Wanda take flat yace kin ci abinci kuwa daga Masa Kai tayi yace uhmmm, toh meh yasa Banga alamun haka bah ,shiru tayi I hope baki barin baby na da yunwa sunkuyar da Kai tayi ta girgiza Masa Kai ah,ah yace toh ni dai ban yadda ma Don haka ma ki shirya bude cikin ki Don baby na yayi koshin lfy toh kawai ta furta iya duk yaki ya saketa ta sauka a kan cinyarta ringing din wayarsa da yayi ringing fito da shi yayi daga aljihu ganin sunan majah yasa ya daga sallama sukayi maan lfy ko ka bani ajiya tsaki majah yayi yace Dan Allah get out number wannan ynyr nake so Mami wacce ganin Yake call ai zai saketa yasa ta yunkura sauka Amma tuni ya Kama waist idinta yaki sakewa gyara Zama yayi yace alhaji majah ina Jin ka wacce ynyr ni ban santa ba majah dake zaune yace abeg joke apart kawar matarka ooh ai sai ka ce min hauwa Amma ka tsaya nuku nuku how would I know yace eh laying nake so Koh a gurin matarka ka samomin naji kar kanoasa min dodon kunne jare kashe wayan majah yayi yace ooh dai ba dai zan samu bah . Gidan ma said ya Masa girma Don momy da daddy suna Australia sun tafi business Aysha da humaira are at Nile .
Yana kashe call din ya saketa sannan ya tashi rike da ita ya iso dinning Zama yayi sannan ya ja Mata kujera ya nuna Mata ta zauna ......
