15

28 3 2
                                    

Kausar yau bah kusan 8/9 na dare ta dawo binciken ta dukufa akai saura musu gobe don jibi za a shiga court a bircike kwakwalwanta take tabbas Tana zargi akwai Wanda suke aiki tare Kuma Yake Bata musu wannan aiki .jiya sun Sami bayanai Akan kimanin miliyan goma ta fita daga account din sen Kareema da farko wanda ta turawa kudin ta nuna Jacob Lincoln  a Germany sunyi bincike Akan sa sosai babban likita nee Wanda aka ji da shi suna tsaka da Haka computer da suke amfani da ita ta dauke   har yau Ana kokarin kunnata Amma taki kunuwa  gashi yau ta sa wa ranta cewa sun samu ko da evidence kankani Wanda za a gabatar a courtu Amma yanzu sun tashi da tutar Babu ga azumin yau shegen wuya a office din tayi bude baki   Tana shiga ta tarar da tvn parlour kadai take aiki sama ta nufa dakinta Tana budewa ta hango asmah a , zaune a kasan carpet yaran Kuma suna barrci Akan gado sauke ajiyar zuci tayi tana isowa ,asmah na ganin uwar gajiyarta ta taso don taimaka Mata hannu da kausar ta nuna Mata alamun x okay yasa ta gaidata amsawa tayi tana tambayarta ya yaran suka yini ta amsa kamar yanda ta Saba sannan ta fice zare hills idinta tayi sai da ta sauke ajiyar zucii don wani ciwo da kafafunta sukayi har wani jajaja sukayi massaging kafan ta Kama da hannunta da sauri ta rage kayan jikinta  wardrobe ta nufa rigar barrci threequatar da Riga ta Sanya  sallamar asmah nee yasa ta dago rike da jakar ta gimbiya maimartaba yayi aike Akan Yana son ganin ki a tuarakarsa uhmm kice Ina zuwa da toh daukar wayarta tayi  tare da karamin laptop idinta tare da airpods  hijjabi babba ta sanya ta tofa musu addua ta bar amanarsu a gun asmah sannan ta fice shiru ba abun da aka ji sai kukan tauntsaye shashinsa ta wuce dogari da bodyguard kowa na Mika sakon gaisuwa suka bude Mata kofa kamar ranar dai ba kowa a parlour saman dakinsa ta nufa a kofa sukayi cibis  komawa baya yayi Mata alamun da ta shiga ciki  gyada Kai tayi ta shigo ya mayar da kofa Tana Jin idonsa akanta bakinta na rawa tace barka da yamma ya Fadi baka karantar yanayinsa Zama tayi Akan kujera dake gefen ta saka laptop idinta akai ta bude ta Bata  kunnata na samu sakon cewa kana son ganina ,takowa Yake har ya iso inda take hakane ,yau wacce Rana ce jumma ta fada  bayan jummaa fadawa duniyar tunani tayi Amma ta kasa cafko zancen sa ,yau ranar girkin ki ce   ni dai a sanina daddy ya ban tabbacin tarbiyar ki Amma Wanda na fara tantama akansa zaro manyan idonta tayi ta zubo Masa su shima ya zaro NASA kallonsa take Tana tantana in gayen Nan lafiyarsa kalau ya hadata da aiki Kuma yace ya fara tantama Akan tarbiyarta to Kai ya kake so na maka girki Ana kawo maka ranar girkin nawa ka hada ni  daaiki Ina na ga lokacin kaina sakko na tuna da wani miji ta fada a hasale murmushi gefe yayi Wanda sai ka lura da hakan really tace eh cikin gyatse  uhmm ya Gaya ban Miki abun da Zaki tuna da ni Wanda Kar ki damu Yana Nan tafe tsaki tayi kasa kasa Wanda duk ta shige kunnensa ya rasa wani irin raini nee ynyr Nan  ta Masa Amma  Kar ta damu ranar da zata shiga hannunsa kwanan Nan sai ta gwammace kida da karatu , kunna laptop din tayi ta fara dannata ta Sanya Bluetooth ta makala a kunnenta aiki take cikin kwarewa Amma zaka hango gajiya a tare da ita Wanda da kaga idanunta zaka Gane danne danne wayansa Yake sai kace ba sarki ba sanye Yake da rigar barrci baki  ta kasa Yake Kare Mata kallo  ,tun Tana aiki cikin kwazo har ta rage  dakyar take bude idonta can ta fara rufe idanunta kamar an muskuleta ta bude idonta saurin duba yareema tayi ganin baya kallonta yasa tayi hamdallah Tana yi Tana kaiwa sau biyar Wanda na karshe har ta zame ta kwanta Akan kujera  duba time yayi 5 minute to 12 tashi yayi a hankali cikin taku kasaita janye laptop idinta yayi gefe tare da wayar Bluetooth din ma da dabara ya cire ta sunkuyawa yayi ya ciccibeta  sai Akan gadonsa Bata motasa ba sai Kara rikosa tayi Wanda duk cikin barrci nee hakan ta faru a hankali ya kwantar da ita   janyo hijjabinta ya fara , Sanin zai iya takura Mata har yayi nasaran cirewa.                 kayan ya Mata balain kyau best colourn sa ce a jikinsa wato sky blue  janyo Mata bargo yayi har kan ciki bayi ya shige ya fito alwala yayi ya daura nafilfila bayan ya sallama ya nado sallayar ya dawo gefenta ya kwanta ya shige cikin bargo rungumota yayi Yana kallonta saka da warwara Yake har barrci yayi awon gaba da shi.
      Muslim kuwa kamar ranar Haka wannan mutumin yasake zuwa Masa  Bai sake sanar da kowa bah don Haka yau Kam ya fito bakin gate ko zai hango mutumin Amma sai dai driver ya Riga da yazo da wuri lokacin da zai shiga motar ya hango wannan sabon abokinsa babba Wanda baya mgn sosai daga Masa hannu yayi ya shige ciki .
      Sulthana ce da kilishi a tsaye wallahi bana son yasan da mgnr cikin jikina shiyasa duk yanda zanyi na rabu da shi sai nayi bana Jin zan iya sake taka kafata in dawo masarauta Mara adalci wacce har yau na rasa wani Shashi na kaina bazan je  a nemi salwantar da rayuwata da ta cikina ba ,shiyasa na zabi na boye masa wannan cikin tabbas Ina son mustapha Amma nasan karshen zaman mu kenan,kilishi tace da Zaki sake dubawa dai sulthana Kuma Kar ki manta yanzu mulki Tana hannun dansa ba wai Tana hannunsa don ke ya sadaukar da komai Masa don ya wanke laifufukansa na Wanda ya sani da wanda Bai sani ba a rayuwa bana tsammani akwai Wanda zai soki kamar Mai martaba ,sauke ajiyar zuci tayi tace na yanke hukunci wannan shine kawai mafita gyaran muryan da akayi yasa suka juyo Mai martaba nee a tsaye da sauri kilishi ta tashi bayan ta musu sai da safe  sai da ya tabbatar da rufewar kofar sannan ya koma gunta ummulkhairi ya Kira sunanta a taushashe Wanda in kaji muryar ma he x on the edge of breaking in 2 tears wacce irin zuciya gareki ummul ke baki San ki yafe baki San kaddara ba baki San ki manta ba ummul wai ni fa mustapha ya nuna kansa kike ikirarin bazaki iya sake Zama Dani har da boye min maganar  cikin dake jikin ki jikinta nee yayi sanyi Amma Bata Bari maganganunsa sun iso ta  ,meh kike tinkaho da shi sulthana wacce irin macece ke muguwa wacce Bata yafiya duk zamana na dake ban taba cutar dake ba na soki kamar Raina ,Amma ni mustapha a dalilin ki na hainci alummata da ci amanar Dana da matata don ke kawai . Taya Yaya zan Mata shekaru talatin da biyar da suka wuce a sakamakon zalunci irin naka alummar na rasa Dana na rasa darajata da mutunci na  a wannan ranar ba aji tausayin aka dauke min da kawai Daya aka hallakashi aka jefesa  tayaya zaka Kira uwar da yau mutuwar danta ya kasa goguwa a idonta ,eh ta fada tayaya zaka ce in dawo cikin wannan alummar taka Wanda suka zalunceni suka rabani da Rabin jikina ,tayaya kake tsammanin zan dawo in cigaba da rayuwa bayan wannan mutane sun ci amanar kauna .tunda Kai zaka iya ni bazan iya Wanda suka juya  masarauta ,mustapha  suka dauki danmu suka salwantar suka juya min baya suka manta da halitatta a doron kasa tawa rayuwar  Kuma Basu daina har shekara talatin da biyar  ta Yaya bazan ki su ba wallahi Akan na zauna da su gwara mu...da sauri ya rufe Mata baki ta rungumota yayi Yana girgiza Mata Kai kukanta da sheshheka kake ji kiyi hakuri  duk abunda Kika ga Yana faruwa dama a rubuce nee tun ranar Zane tukan a haife mu  ,Dana fah mustapha shiiiiii danki na raye ki kwantar da hankalin ki danmu na raye Zaki ganshi  zare jikinta tayi daga NASA Ina Dana ta fada Tana rikosa yace ummul in har Kika kwantar da hankalin ki zan nuna Miki danki Amma da sharadi Zaki koma Nigeria tare da ni zamu shimfide sabon rayuwa zamuyi nisa da mulki wacce itace sanadiyar komai dake faruwa ,in har da kika biyoni danki Na nan na ajiye shi a boye my jamaludeen ta fada Tana rungumosa Haka ya ringa lallashin a dakyar barrci ya dauketa gyara Mata kwancoya yayi tsaye yayi akanta  Babu macen da zuciyarsa zata so a bayanta sulthana inshallah sai ya hada uwa da danta sai idon makiya ta Fado kasa sai sun kunyatar da makiyan su na shekaru sama da 35 years  haka ya zauna gadin ta .
              Muhammad Kam duk inda yasan zai Nemo Zahra Amma shiru  don da safe ya Kai gaisuwan gidan ex wife idinsa  ya gaisa suka tambayesa ya Zahra fah a lokacin ya tabbatar da Bata zo ba Kiran contact idinsa yayi a cikin masarauta Amma mgn Daya Bata zo ba duk inda yasan zai nemota Amma Babu labarin  Zahra  da ado Mai gadi yayi Dana sani da ya sani da ya kasheta kawai ko ya kaita an yarda ita zuciyarsa Cike da tsoro Yana tsoron tonon asirinsa Amma zai  sa a saka Masa ido sosai a gida da Kuma Yan uwanta sosai Kiran wayarsa da akayi ya sa ya amsa ya nufi motarsa ya Bata wuta . Suleja street  sai karfe Sha Daya ta tashi daga barrci bude idanunta tayi a hankali Wanda ya Mata nauyi kallon  dakin take  Dan daidai daga gado sai wardrobe da  standing  mirror  bude kofar yasa  hankalinta ya koma shamsiyya  kawarta ce sosai Wanda suke business na takalma  akwai aminci da rikon gsk Tana da aure inda ta auri wani professor  suna zaune a anguwar suleja  tare da kanin mijinta nazeer  kin tashi Tana tambaya Tana iso wa  Dava Mata Kai Zahra tayi don bakinta ya Mata mugun nauyi ga jikinta da Yake Mata ciwon balai okay ki taso na hada Miki ruwan wanka Wanda zaisa kiji sauki sosai  tashi tayi a hankali ta nufi bayi rage kayan jikinta tayi ta  wanka ta fara yi sannan ta fito damuwarta   aKashi arbain a cikin dari ya sauka  Kaya ta samu Akan gado  goge jikinta take a hankali Kar taji wa kanta rauni bakar abaya ce tare da mayafi  tayi mugun Mata kyau bude kofar da akayi yasa hankalinta muje Koh shamsiyya ta fada Tana gaba Tana biye da ita a baya sauka sukayi ba kowa dinning suka nufa abinci suka ci ko Ina shiru gyatan murya shamsiyya tayi tace NASA an Kai wa  bakon da kuka zo tare da shi abinci Kuma nazeer yaje treating kafafunsa Wanda ya dan ji ciwo na gode sosai shamsiyya ban San ya zanyi if not of You Gaya daga Kai shamsiyya tayi anything for a friend like you suka kamalla Mai aikinta ta ttara kwanunkan ta Kai kitchen a parlour suka zauna shamsiyya tace Zahra meh ya faru ,how come Ina Kika baro Muhammad dinki Kika fito da wannan uwar dare Haka ,baya gari nee ko Yan fashi suka shigo gida girgiza Kai tayi tace ba ko Daya  Muhammad shi ya min wannan aika aikar  shamsiyya zaro Ido tayi. Muhammad fa meh Kika Masa Zahra uhmm Muhammad a zahirance Yake nuna muku fake side of him Mai hankali da kamili Amma a gsk Muhammad ba kowaye bane face mugu ,azzalumi laanene macucui Kuma fasiki inalilahi Zahra Anya lafiya kike Taya Zaki Kira mijinki da waenan sunayen murmushi Zahra tayi Mai ciwo a yanzu Haka Babu wata saura igiyan auren Muhammad akaina ya taimakamin da ya tsinka su duka ya azabatar Dani a rayuwarsa aure da nayi da shi aure na yayi da manufa  ...........labari kadan daga cikin Hali da take ciki taba shamsiyya yanzu dai hankalina ya kwanta don rashin zaman husnah a ciki wannan gida Kuma bazan yarda ta komo hannunsa don manupulating Dina zai yi don tsananin son yata da nake  inalilahi Amma Muhammad yaci amanar mu duka wallahi ko ce min akayi marinki zaiyi zan karyata hakan a gaskiya gwarafa ji da kikayi dabaran da Kika gudu don wannan mutumin Bai da wata sauran imani a zuciyarsa Haka nee suka fada tare da jimami gyaran murya nazeer nee ya sa suka dago ,ah,ah ya nazeer har ka Gama duba shi eh  na goge Masa ciwon na Kuma  you plastering di ciwo nagode sosai kaci abinci sai kazo ka duba min kawata ma itama da toh ya amsa dinning ya nufa a hankali ya ke cin abincinsa Amma duk maganganu da suke a farlour Yana sauraron irin lallashin da matar yayansa take  a ransa yace uhmm kyau ya rude ki Kika je Kika hadu da daidain ki sai da ya gama rigimansa sannan ya dauka first aid box idinsa goge Mata ciwon yayi Wanda Kuma Bai Isa ya Sanya hannunsa ya baiwa shamsiyya tayi sukayi plastering yau rubuta magani Kuma zai je ya siya ya musu sallama to sai ka dawo nazeer daga Kai yayi ya fice daga gidan.
                  Majah nee zaune a karamin office din sa aiki yake tukuru  yau azumin tun karfe Sha biyu ta fara gara shi tunani yayi wancen Kam sai sai taci ta Sha ta kwanta ba ruwanta da azumi murmushi yayi tuna yanayin na jiya girgiza kansa yayi Haka ya wuni a office sallah nee Yake fito da shi Bai hadu da mutumiyar ba throughout.
          Nihat kamar yanda inspector yayi alkawari da asubah bayan sahur ya sa mugu ya maidota gida Cike da kewan juna bayan ya Mata gargadi Kar ta sake tayi irin wannan wawanci inda wani abu ya faru da ita , taku take a hankali Kar aji motsinta Amma abun da Bata sani ba  daddy ya hango ta Bai Bari ta lura da hakan ya bar wa ransa tunda har raudat tayi hankali to Yana da tabbaci nihat itama hankalin na kan hanya shikam Allah ya jabarrce shi da yara Mata mashallah Wanda tarbiyarta da su akwai wuya Yana Kuma godewa matansa biyu ummi da momy tunda da momy nee yasa ya tunda da canzin yanayi na kwana biyu da ya hango Amma  ya barwa kansa .
       Kausar yau kusan makara sukayi ita da yareema da sauri sukayi sahur sannan ta nufi fita daga part idinsa Kiran sunanta da yayi yace dawo ,dawowa tayi ta rasa meh ke damunki Mai martaba kwanan Nan sai ya ringa damunta da wani ikonsa  ki shirya ranar laraba zamu je garin juwal zamu kwana biyu  kasancewar abokiyar zaman ki Bata Nan hada Rai tayi tace Ina da uzuiri a gabana ba shawara nake baki umarni nee daga ni mijinki ya fada Yana Sha Mata kamshi ta gefe ta banka Masa da harars tayi ficewarta girigza kansa yayi har yau bazata taba canza wannan halin nata Wanda ta taso dashi  .
                 Wanka tayi ta shirya cikin Riga da skirt na less  tayi wa gyalen yafawar irin matan borno ko shuws Arab cikin hills idinta purple da goldeb irin na kayanta zaune take a one seater  shigowar khairat yasa ta dago oyoyo yatnyr ta Mata cikin shigar school uniform rike da lunch bag idinta Haka ma husnah da Muslim suka sauko oyoyo suka Mata duk acewarsu yau ta dawo Basu San lokacin da suke snoring suna disney land ta dawo bah mommah why didn't u come home yesterday Kama kumatun tayi tace I came back home u my boy was snoring like a cow and while baby husnah was snoring like a lamb eww mommah like a cow khairat ta fashe da dariya had a fuska yayi wat about me Muslim mommah u my angle was snoring like a princess yeah HHH ta fada da karfi cikin Jin Dadi Mai martaba nee a tsaye ya Kuma sauraro duk abun da Yake faruwa wayanta da ta manta ya dawowar mataa shi  gyaran murya yayi yaran ai da gudu su uku suka rungumosa da karfi rike kofar parlour yayi  dogari suka nufo su hannu ya daga musu alamun ya sallamesu daukan Muslim yayi ya ajiye bayan sun gaisa ya dau khairat suka gaisa ya dau husnah a karshe ya shigo rungume da ita a kafadarsa sai gwalo take musu gyara tsayuwarta tayi wayarta ya fito da shi daga aljihun sa ya Mika Mata hannu ta Sanya ta karba kallon kallon suka tsaya yi wa juna shi ta Masa kyau ganin yanda tayi rolling ba karamin fitar da ita kayan sukayi  itama Kuma  kwarjini da fresh da ya Mata yasa ta cigaba da kallonsa gyaran muryan asmah wacce take rike da lunch box uku  mikawa yaran tayi kahirat ta Nuno Tana da lunch box still insisting tayi ta dauka ,tace toh zata karba zata bawa  wata ynyr a skull idinsu Wanda Basu da kudi sosai let's go ta fada musu ya ita zata tukasu school sallama sukawa Mai martaba sukayi gaba ta gefe tazo zata wuce ta fito ya rikota waist idinta leaning yayi a hankali numfashinsa na sauka Akan wuyanta yace take care sannan yayi gaba dogari suna take Masa baya sauke ajiyar zuci tayi ta saisaita kanta sannan suka nufi school sai da ta tabbatar da suka sun shige sannan ta bude motar ta don ta shige hada Ido tayi da mutum a tsalaken kwalta sanye da bakin glass shima kallonta Yake ganin zata ranfo aa da sauri ya yayi tafiyarsa   zuciyarta Cike da shakku ta nufi  gidan newspaper  Bata gabatar da labarai yau want akabawa ya gabatar it's ta bincike komai hatta Akan rayuwar cheif judge chigoze .
    How was it 😁

magajin sarauta 2Where stories live. Discover now