Summaya kuwa zuwanta gidansu shiri tayi ta nufi ganin mahaifiyar ta Amma aka rufe Ido masu gadi suka Mata rashin mutunci neman ganin efcc cahirman tayi Amma kash yaki sauraron Mr Paul ta nufa Wanda Shi kadai ne gatan ta ai Tana zuwa ya Bata filin Zama ya Kuma saurereta Zama yayi a table din dake kallonta yace hajiya summaya tabbas kinyi daidai da Kika kawo kanki gurina don mahaifiyar ki abokiyata ce sosai muna mutunci sosai Sai dai abun tamkar da wuya saurin katse Shi tayi tace in dai batun kudi bane ba matsala bah girgiza Mata Kai yayi yace meh na sauri hajiya ,yanzu mgn da nake Miki efcc chairman ya daukaka Kara na satar da tayi na shekarun baya Banda na wannan yanzu mgn na kotu Dadin abun daya da aka Bata house arrest Wanda in suka gabatar da evidence zasu mayar da ita jail taimako biyu zan Miki zamu zanta da judge chigozie Wanda ya kasancewar abokina zamu sassanta komai ke Kuma zan San yanda za ayi ayi discard na evidence murmushi tayi tace thank you Tana yunkurin tashi not so fast gimbiya kin San politics give me I give you tace na sani dats why na tambayeta nawa zan baka any amount ta fitar da cheque book ta basa blank karba yayi da biro yayi rubutu for like minute daya ya Mika Mata abun da ya rubuta dago Ido tayi ta hada Rai yace yess I want you for five days in ba haka kije ki nemi wani Amma kisan fa dats how politics goes gimbiya ya Fadi da Mata isgilin dariya hada Rai tayi ya zata yi Tana son fitar da momyn ta don haka she could go any lent duk yayunan momy sun fita harkarta sun yafe wa duniyar ita Shi x d only one left na yarda yace okay muje guest house na ,haka ta bar motar ta suka hau NASA Sai guest house na Mr Paul da shike Shima babban barawo nee na govnati don ya Tara gidaje ,filaye da Kuma motocci zaMa tayi a gefen gadon Mika Mata dayar cup dake Cike da wine karba tayi Tana Sha a hankali cikin class ita da tayi alkawarin bara ta sake muamala da wani namiji in ba yareema Amma gashi Nan ta na karya alkawarin can anjima suka Fara abun da ya kawo su kwana sukayi suna abu daya ba inda bai bi da summaya bah ,a cikin iskar dare Kuma Dan rahoto ya jingina da gini tare da saita cameran sa ya dauko duk abun dake faruwa.
Wucewa tayi anguwansu daidai filin Mai siyar da suya sauke glass tayi Yana ganinta ya Fara washe bakinsa dariya tayi tace mlm bash Kara washe baki yayi yace hajajjo barka da dare barka dai yace ai satin daya wuce nazo aka ce min kinyi aure hajajjo ba sanarwa dariya kawai tayi don bash na mugun Bata dariya tace hakane ,yace Amma mijin naki bai min adalci meh yasa ni daa nake sauri na Tara kudi nazo na aure ki hine ya rigani Amma Wagga mutum ya cuce ya fada dariya kausar tayi rabon da tayi ya kwana biyu ah,lallai alhaji karami na nan don da sunan yake Kiran yah Abdullah yace eh bai Dade da zuwa toh samin suya na dubu biyu ai da sauri ya sa Mata harda gyara ya Mata sannan ta Mika Masa kudi sukayi sallama Kama hanyar masarauta tayi motar yareema nee a gaba Tata abaya parking tayi a gefensa bude kofar tayi ta dau ledarta da jakanta ta nufi shashinta bayi Sai Mika gaisuwa suke Tana amsawa ,yareema kuwa Yana hangota daga Kai kawai yayi yana duba time 8 o clock Ashe har yanzu bai tsira bah dai Yar uwan summaya aka ,kawo
Tana Isa Jakarta ta Yar Akan kujera bayan gidan parlour ta shigar alwala tayi sannan tayi sallah tabawa asmau umurnin kawo kwano biyu da hollandia Bata Dade ba ta kawo har da fruits murmushi kausar ta Mata juya suyar tayi ta dau kaso daya tace wa asmau ta raba itada sauran kaso daya Cike da godiya ta amsa sallama yayi Wanda sai ka sa kunne zaka ji Sarai taji ta Kuma amsa cikin zuciyarta ,wucewa yayi itama kamar Bata ganta bah ,Yana shiga dakin fadawa yayi Kan gado ya mugun gaji ba abun da yafi kashe Masa jiki da Sai ya hada ruwa wankan Shi dai yasan abokanayensa sukan bada labari tattali da lalamin da iyalansa sukan musu Amma ban dashi ,maybe bai yi San Mata bah.Hango muku mommy Yusuf da anty maimuna na tattauna mgn suka fahimci juna ai a take ta ki Kira Yan uwa ta na sanar da auren Yusuf Tana Mai Basu hakuri na rashin sanar da su daurin aure next week matar zata tare ai tuni aka Fara hada akwatuna lokacin da momy ta Gaya Masa ai rufe Ido yayi yace shikam ta Masa karama ungo ta Mika Masa da hannu ta maka karama Amma ka iya ka dirka Mata ciki Koh ka bi a hankali wallahi ,yanzu dai ba wannan ma kudin akwati muke bukatar don a hada maka Kaya da Kuma gyaran da zaka ma gidan ka ,yace momy Banda kudi lah haulah Wala kuwati ni kake son ka kunyatar yusufa yanzu yanzu ka Miko kudin Nan in ba haka bah zan sassaba maka hada Rai yayi ya Mata transfer na dubu dari takwas ,ai momy juya Masa fuska tayi tace ai wannan kudin mota ne ,shifa yanzu bai da kudin da zai fitar don Yana gini a gala street hadedden gida Amma bara ta yarda Kuma gidan surprise yake son Mata ba don yaso ya turo Mata 1.5 akai ,tace wallahi kaji kunya Allah na tuba da shike ba a son ita yrnyr Kai da ka tashi auren marigayiya million 6 ka bayar Wanda a wancan lokaci za a iya kiransa 10 million turo baki yayi yace Amma momy kin San dai akwai banbanci tsakanin rahma da wannan ynyr to ya ishenk ya batun gidan ai momy anan zata zauna kamin na gyara gidan don akwai gyara sosai toh kawai ta fada Amma ba don ta yarda a haka ya fice bayan ja Masa kunne da tayi gobe yaje ya dubo Yar mutane da toh kawai ya amsa Mata Yana fita ta Fara transaction na kudin kayan ma matar alhaji gurel harda Karin dubu dari takwas ai kuwa ummi ta yiwa Zahra transfer suka Fara hada Kaya da akwatuna komai cikin tsari .Yana fita suka hadu da Usman inda Usman ya sanarda Shi course da zai je yayi fatan samun alkhairi ya Masa anan ne Yusuf ya sanar Masa yanda sukayi da momy Usman ya fahimce Shi Sarai ya Kuma San son da yakewa rahma don haka bai dau abin da zafi ai ba komai sukayi sallama,tun karfe Tara fati ke jiran dawowarsa Amma har yanzu bai iso ba ta Kira laying sa Kuma baya shiga dazu sukayi waya Yana Gaya Mata ta Shirya Masa kayan Dadi har Tana tsokanar Shi wani kayan Dadi bayan abinci kwantar da Abdul tayi ta gyara Masa bargon sa tayi a gadonsa na yara sake gwada number tayi Amma baya shiga abun da ya bada mamaki shine lokacin da yaje gidan su momy din ya musu Sai da safe Yana fita ya siya suya anan ne Mai suyar ke Gaya Masa hajiya karama ai tazo har Tana tambayarsa Amma da taji kana Nan ta tafi bai Gane waye hajiya karama Sai da ya Masa kwatancen ta da toh Kai ya amsa a Kan hanyarsa ya dau wayarsa ya dannawa kausar Kira a lokacin wayar na Jakarta daidai ya dago da niyyar gyara glass idinsa don tunda sukayi mgn da Mai suya bai daga ba Sai harbi da yaji ya samu gefen hannunsa na dama da Kuma ta shouldern sa ,motar sa nee ya bugu a gefe mutane tuni suka fito suka Fara neman Masa taimako ganin uniform na Soja yasa suka Kira ta base na kusa a jikin jacket suka sanar da sunansa wasu Kam sun ganesa aka wuce da Shi asibiti ,tun idonsa biyh har ya Fara ganin fishing,dishi atake suka shiga emergency y da Shi Kiran last call akayi na wayar say da shike ba password kausar suka Kira har ta yanka Bata dauka ba Sai ummi dagawa tayi cikin gigin barrci Jin abun da aka Gaya Mata yasa ta tashi cikin slati ta tambayi wani asibiti suka ce care hospital ai fita tayi ta tayar do momy ta sanar da ita itama cikin tashin hankali suka sa hijjabai ta Kira alhaji bai dauka ba don haka sako ta bar Masa suka fice mugu nee ya ja su da wani security a gaba kiran fati nee ya shigo wayar lokacin mutumn bai Dade da Kiran ummi ba ganin wifey yasa ya daga tare da sallama har yanzu Jin muryar wani ya sa zuciyar ta Fara bugu da karfi karfi Ina Mai wayan bayani ya Mata kamar yanda ya ma su ummi ai zamewa tayi ta gefen kujera ta fashe da kuka Sai da tayi Mai isar ta sannan ta Sanya hijjabi Akan rigar barrxinta ta goyi Abdul su amrah da afra kuwa ta barsu da baba, Stephen nee ta tuka ta receptionist ya nufa ta fada number daki ai da sauri da gudu ,gudu ta bude kofar Bata lura da su momy tuni har an cire bullet yanzu Yana barrci kuka ta fashe da Shi ta rungume Shi ummi ne tace yi hakuri kinji Allah zai bash lfy toh ta fada cikin kuka Tana Mai sunkuyar da kanta daukan Mata Abdul ummi tayi shikam yaron har yanzu Yana barrci saa haka suke zaune har gari ya waye.
Tuni gari ya waye aka Kira Ana ta sanar wa Yan uwa accident da Abdullah yayi ai tuni asibiti ya cika da mutane da dama Banda ummul anty Aysha da Kuma nihat da kausar ,Wanda aka bada sako Kar a bari suji,yareema kuwa Adam nee ya Kira ya sanar Masa da abun da ya faru lokacin yana kokarin fita har ya fita ya dawo asmau ya tambaya ko Tana Nan da eh ta amsa sallamar ta yayi ya shiga dakinta lokacin Tana daura Dan kwalin dogon rigarta ta madubi ta hangosa hada Rai tayi ta dauka ko mgn jiya nee ya kawo tana juyowa yace kisa mayafi zamu je asibiti dubiya komar da idanunta tayi akansa waye ba lfy yace ki Shirya mu tafi ya barta anan cikin sauri ta dau gyalenta tare da jakar ta ta fice a kofar shashin ta samu motarsa driver na gaba baya ta shigar ta zauna gaisawa sukayi da driver sannan suka nufi care hospital tunda suka shigo asibitin zuciyarta yake bugu ai suna Isa reception parlour da dakuna ta hango yan gida da dangi da sauri ta nufe su yareema nee yakama hannunta dagowa tayi ta Dallas masa harara duk Wanda yake kallonsu zai dauka duk cikin soyayya ne suna isowa gaisawa sukayi da mutane momy ta hango sake Mata hannu yayi ta nufi momy Shima yareema na biye da ita mommy meh ya faru waye ba lfy murmushin karfin Hali mommy tayi tace Haba mamana ba komai ki shiga ciki ta nuna mata kofa ai da sauri ta bude kofar hango ya Abdullah tayi ansa Masa bandage ta gefen shouldern sa da Kuma hannunsa hannu ta sa ta rude baki ta iso ya Abdullah lokacin ya Dade da tashi har ya sha shayi ,amsa Mata yayi cikin dauriya ya jingina da gadon fati ta gyara Masa pillow ya jiki ta fada meh ya faru ,meh ya sameka waye maka ,hannun yareema taji Akan waist idinta kiyi a hankali love baki ga baida lfy ba turo baki tayi kawai ummi kuwa cire idonta tayi cikin kunya Amma taji Dadi sosai Kenan kausar ta hakura zata zauna nufar ummi yayi sunkuyar yayi har kasa ya gaisheta Cike da Fara ta amsa Tana tambayarsa mutanen gida amsawa yayi ita kuwa kausar matsowa tayi Tana Masa sannu ,sannu murmushi Abdullah yayi yace nafa ji sauki ki tambayi baby zata Gaya Miki fati tace ba wani bakayi sauki fah bullet biyu ....dariya yayi yace kin cika tsoro baby yareema nee a matso suka gaisa Yana tambayarsa ya jiki da sauki kamar wasu makiya Koh ohoo gaisawa sukayi da fatii sannan yace karfe bakwai zanzo na dauke ki sannan sukayi sallama.ya fice ummi nee ta matsa Sai ta raka sa ba don ta so Tana a biye da Shi har ya shige mota driver ya jasa tace tayi jarabbebe kawai
Ummul da shigowarta asibiti suka jero da kausar ,itama Tana barrci da safe Kiran doc ya shigo bayan sun gaisa yake sanar Mata anjima itada baby zasu je care hospital da toh ta amsa duk son taji waye bah lfy ,karfe Tara suka Shirya baby ta tuka su har care hospital hango anty kausar tayi suka iso gaisawa sukayi sannan suka jeru har suka iso gaisa sukayi da mutane sannan suka shiga dakin ummul sarkin Hawaye tuni ta Fara Hawaye Abdullah daka Mata tsawa yayi Dole tayi shiru bayan ta share hawayenta sannan suka gaisa da kowa ta Masa ya jiki da sauki ya amsa suka gaisa da baby.
Rayuwar gidan insp abun shaawa duk da Tana kewar ummul sulthana ta rage Mata kadaicin Kashi tamanin da dari,tun jiya Bata Jin Dadi daddare Kam ta ringa juyawa daga wannan side zuwa wancan side haka barrci ya daukota yau Kuma cikinta ta amayar da duk abun da take ci har azahar Bata fito ba Tana kwance sallamar sulthana yasa ta tashi tare da bude kofa shigowa sulthana ayi tace lfy dai daughter yau Kam baki fito ba kodai jikin nee daga Mata Kai tayi tace yanzu bari na kawo Miki break fast kici ko da kadan toh ta amsa Zama tayi a parlourn sama Tana cin abinci bai Dade ba ta amayar tun Ana dauka da wasa da wasa karfe shidda Dai ta fita hayyacinta can anijima ruwa ya Fara zubowa haihuwa gadan gadan da sauri ta kwala Kara Wanda sai da gidan ya amsa .inspector dake zaune Akan kujerar one seater na daki duba wayansa yake Amma duk hankalinsa nakan nihat tun shekaran jiya Bata Jin Dadin jikinta Sam especially jiya da Bata yi barrci Shima idonsa biyu Amma cikin dabara yake kallonta ,duba sakon yareema yake yaji Karan nihat da Kuma neman agajin sulthana ai bai San lokacin da ya fito bah hango ta yayi kwance a kasa Tana wash inalilahi wayyyo mama zan mutu daddy abun tausayi Ibrahim rike min ita muje asibiti,yace anty Anya muje dai akwai part din da na ajiye ma wannan Rana nihat Kam Sama,sama take Jin zancen su tuni azaban da take ji ya kawar Mata da Kai ba kyankyami ya rungumota ya Kai ta dakin canza kaya sulthana tayi sannan ta fito duba stage na haihuwa tayi goma cibb bayan hour daya naji muku kukan yara shigowa yayi don dazu sulthana ta fitar da Shi yara Maza biyu nee nihat ta Haifa kyawawa ba abun da yafi daukan Ido kamar idonsa da yayi hazal Mai kyau ,ai karban su yayi Yana sumbatar su bayan yayi addua sulthana ta Mika Masa ruwa zamzam tare da Kuma dibino yara Kam mashallh don in ka gansu zaka dauka sunyi wata daya zuwa biyu bakinsa yaki rufuwa dannawa yareema Kira Wanda yake offis ganin karamin wayansa na ringing ya sa ya dauko don ya San mutum daya nee ke Kiran sa a Shi Jin muryar sa yace bro am a father of 2 bayani ya Masa na nihat ta haihu dazu Kuma yara biyu ta Haifa murna ya tayasa sannan sukayi sallama a gsky yaji dadin haihuwan duba time yayi karfe bakwai da rabi cikin sauri ya karasa aikinsa don ya fadawa Abdullah anjima zai zo ya dauki matar sa around 7 ,ai kuwa seven ya same sa a kofar asibitin turo Masa da kausar akayi Wanda ta hada Rai tare da turo baki ,haka ta shige gaba haka ya tuka su maimaikon taga sun nufa hanyan masarauta taga sun dau wata hanya juyar da kanta tayi Akan wayarta Jin karar bude kofa ya sa ta dago gidan insp hada Rai tayi suka karasa shiga bayan yareema ya gaisa da Mai gadi parking yayi sannan yace muje kamar Bata ji ba bude kofar yayi ya kulle ta tare da barinta ganin da gsk zai barta yasa ta fito da sauri tabi bayansa shigowa sukayi a tare Zama sukayi saukowa sulthana tayi cikin kasaita Zama tayi a dayan kujera Kare musu kallo tayi ta gane mutum daya tagane Shi Sarai Amma don ita mulkin sulthana Bata nuna alamu mah barkan ku da zuwa kawai leben ta ya furta cikin Jin kunya ,su biyu suka amsa yarema nee ya Fara gaisheta yake Kuma Mata kallon sani Sai kausar da ta gaisheta ku iso ta musu alamu bin bayanta sukayi har dakin nihat sallama sukayi sannan suka shiga ciki inspector ne da nihat a gefe inda yake lallaminta da ta shayar da yara Amma ko kallonsa Bata yi ba tinda ta tashi ta gansa ba a yanda ta barsa Koh uff Bata fada Masa bah tun Yana rokonta ta Masa mgn even if zagi nee Sai ya komo rokonta akan ta ciyar Masa da yara dagowa tayi Jin muryar kausar Wanda kamar idanunta gizo suke Mata ga dai inspector ga Kuma yara biyu matsowa tayi Tana tabbatar lallai ba idonta bane ke ciwo barka da zuwa ya fada duk da can kasan mgn zaka gane alamun gajiya amsawa kausar tayi ta matso kusa tare da karbar yaron dake kuka wiwwwi shuuu ta fada Tana girgiza sa ,nihat cire idonta ganin kallon zargin da kausar ke Mata yareema me ya zauna Akan stool bayan sun gaisa ya Mata barka Jan SA insp yayi Suka Basu fill suna fita kausar tace meh ya faru Tana girgiza yaron da har yanzu yaki shiru turo baki nihat tayi can ta fashe da kuka tace Amma anty kisan dai ba a min adalci Ashe duk wahalan da nake Sha da Ibrahim Ashe Yana Nan kallon duk kuka na da nake da lokacina da nake kula da Shi Yana Nan kalau Amma Ashe pretending yake Allah anty na daina aurensa tunda ni aka mayar da doluwa ,wawiya kausar matsowa tayi tace kiyi hakuri nihat abun da zafi Amma in kin lura akwai dalilin sa na yin haka bai wuci don ya Kare rayuwanki ke da cikin Dake jikin ki ,kinsan letters da aka turo Masa da siradin da ya tslaka Amma duk ya tsira nihat ki zauna kiyi tunanin farkon auren ki da Shi kina son sai nee girgiza kanta tayi shifa itama girgiza kanta tayi yanzu Kuma fah ta Kama wasa da hannayaneta haka kawai ya Isa ya baki amsa duk abun da inspector Ibrahim yayi yayi don ke , matarsa yanzu dai ki lallaba ki bawa yaron Nan nono kokarin hada Rai tayi kausar canza fuska tayi ba kamar ita nee ta Gama lallabinta abeg jare in kin ajiye abun ki cinye Shi Zaki yi oya haka ta Mika Mata yaron hannunta bude rigarta tayi ta zaro shi daga Bra idinta ai yaro na samu ya cabka da farko ya Mata zafi Amma Ina kausar Bata Bata fuska mgn Sai da ya koshi sannan ta karbesa ta Mika Mataa dayan yaro haka ta shayar da Shi shima haka barrci ya dauke sa Yana barrci shigowar inspector yayi yace Amaryar mu murmushi kawai kausar tayi ta Masa barka godiya ya Mata sosai don ba yanda bai yi Akan nihat ta bawa yaran Nan nono Amma taki Amma ta dalilinta yanzu ta Basu suna hada Ido da nihat ta banka Masa harara cire Ido yayi kawai daukar jarkarta tayi tace toh inspector Allah ya Raya su ya inganta su Akan tafarkin musulunci Amin ,Amin Tana gaba Yana baya suna sauka ya tarar sulthana na zaune haka mAh yareema Amma Basu cewa uffah ,toh ango na kawo maka amaryar ka harara wasa ya Masa Ciro kudi yayi daga aljihu ya ajiye Akan kujera yace a baiwa matar gidan sannan ya fice godiya inspector ya Masa har bakin motar su ya rakasu har suka fice,shiru kake ji a motar can kaji kausar tace da ka bar ni na lura da nihat shima bai amsa bah tasan Sarai yaji ta shareshi tayi kamar yanda ya shareta har karfe Tara lokacin da suka shigs harabar masarauta har kofan shashinta ya Parker Tana sauka ya Kira rabiu yazo ya Sai ta motar ya Mika Masa makullinta,shashin khairat yaje ya tarar tayi barrci nurse dake kula da ita ta basa tabbacin nacewa taji sauki sosai ,sumbatar goshinta yayi sannan ya nufi shashinsa dake shashin summaya,wanka yayi ya Shirya cikin rigar barrci Ash fito da laptop idinsa yayi ya Kama dannawa Sai 2 ya kamalla komai Yana ajiye laptop barrci yayi wuff da Shi, ,da toh ya amsa yana Hawa dakinta ya shige Tana Danna wayarta shigowarsa yasa Bata samu da dagawa kwatar wayan daga hannunta yayi budar bakinta tayi da nufin masifa ya hada bakinsu a hankali yake bi da ita bubbuge sa take ta fashe da karamin kuka am sorry ,am really sorry baby sauraran kiji duk da taki sauraron sa Shi Kuma yaki sakinta Sai da tayi Mai isar ta sannan yace am sorry ,kwanaki biyu kamin na kwanta doctor Hussain ya Kira munyi mgn ban Kuma fahimci inda ya dosa Amma ya Kuma tabbatar min ranki na cikin hadari ya Kuma bani zabi biyu anan take na zabi na farko inda zasu min allura kawai ,a ranar suka zuba ruwan magani a cikin cup tea da kaina na Sha don in ba haka ba I know you could have been 6 foot under now Amma da ka gayamin yace nihat they know ur every move sun San komai in lafiyata kalau would you mourn for me like how u did sunkuyar da kanta tayi alamun ah,ah yace shiyasa I did all i did because I love u nihat I really so much love u if I even have to give my life rungumeshi tayi kasa kasa tace I love you too sannan ta turo baki shigowar sulthana yasa ya saketa Yana shafar sajen sa ki ajiye wayan ki kusa da ke sannan ya Mata Sai da safe amsa wa tayi tun dazu jikinta yayi sanyi ita Bata san meh yasa bah ,hada Mata ruwan wanka tayi ,tayi wanka sannan ta fito Tana korafi ,
Daddy yau jirginsa ya sauka mugu nee yazo ya daukesa suka wuce gida a lokacin an Dade da sallamar Abdullah don dagewa yayi barai zauna asibiti ,shigowa yayi duka matansa Basu tsammaci zuwansa tarba suka Masa suna tambayarsa gajiyar hanya alhamdullah kawai ya iya fada Muslim da Abdul suka shigo grandpa rungume su yayi Yana tambayar su ya suke amsawa sukayi suna murmushi momy nee to kuje kuyi wasan ku bar grandpa ya huta sauka Sukayi suka je daukan kayan wasan su ,shigowar Kira ya sa ya tashi ya nufi branda murmushi yayi yace alhamdullah mashallah,sannan ya Yankee call shigowa yayi ya tarar da matansa murmushi yayi yace albishir suka ce goro yace nihat ta sauka lafiya da yara Maza guda biyu Kai alhamdullah ah,ah kace munyi mazaje dariya sukayi da ummi da momy, da shike ummi ne da kwananta yau suka haura sama ya musu Sai da safe .wanka anan akayi drama don Yana Jin su har sun Kai minti ashitin suna drama Sai da sulthana ta sassaba Mata sannan ta shige ruwa .Yusuf na hango cikin shadda half iso da Shi Usman yayi suka gaisa da ummi cikin mutunci sannan Usman ya Kai sa shashinsa aparlour ya barsa ya fice ta kofan baya yayiwa Mami mgn turo baki tayi alamun zata fads mishi ah,ah ganin yanda yayi kici kici da Rai yasa ta tashi hijjabi har kasa Tasa sannan ta fice sallama tayi a bakin shashin sannan ta shigo Zama tayi a kujeran kofar parlour Ina yini cikin Shan kamshi yace lfy ya jiki ya baby lfy ta fada next week Zaki tare Sai ki fada abun dakike bukatar babu ta fada toh gashi na kawo sako ki shigar da Shi gida tashi tayi ta nufi saa a zaune Mika hannu tayi alamun ya Bata sakon Jan hannunta yayi ta fado skan cinyarsa Kara ta saki na tsorota hijjabin ta ya daga ya Kai hannunsa Kan cikinta Yana shafa abun ya ma ya Bata kunya sosai don singlet nee da 3 quarter nee a jikinta bubbuga hannunsa ta Kama shhhh ya fada alamun ta bar surutu sun dau kusan 5 minute sannan ya saketa tashi tayi ,daura Mata sakon yayi a hannunta mun gode sannan ta fice da Dan sauri sauri ta shige gida Shi ko ataransa lfyr babyn sa yake dubawa sukayi sallama da ummi da Usman ya Kama hanyar gida abunsa .
Yana shigowa ya samu momy Bata shiga bah ,
barka da dare da ta Masa ta tambayesa ko ya je yace Mata eh tare da fadin tana godiya murmushi momy tayi cikin Jin Dadi ita Kam kawai Allah ya hada jinin ta da Mami ita karankanta ta sani Mami ba class din Yusuf Amma don gujewa wani Abu ta kulle Ido in ba haka bah tasan za a Samu cikas a gun sa. Hajiya kareema na hango zaune ita da Dan nata suna zantawa hada Rai yayi kawai Yana sauraron ta Shi Kam yau Sai ya fita yaushe rabonsa da ganin haske Rana ya gaji wallahi amsa Mata Kai yake Amma ba wai ya yarda da maganarta ,Tana fita shima ya faki idon masu gadi ya fita bike ya hau ya sulale Sai Angelica club meh tashe da ji haba tun aka Fara dura beer din kamar ba gobe wata ya samu a zaune tafiya yake a tankade kansa na juya Masa idanunsa suka Kara hango Masa nihat ai da sauri ya nufota har Yana rungumarta Sai ji yayi an hankadesa tashi yayi ya dau koloba tare da pasawa ya buga saurayin haba tuni aka Fara ficewa tare da ihu shima Yana biye da su Hawa bike idinsa yayi a bude ya kunnata tare da bada power vuum meh zai faru Sai ga wata mota ta bugesa Surmah sultin yayi ya fada kasa inallilahi tuni mutane aka taru akansa ,gashi Wanda ya Kade sa ya Kara wa motarsa wuta wani bawan Allah nee ya hau da Shi motarsa aka kaisa asibiti na general emergency aka shiga da Shi .hajiya kareema na gidan ta na shakatawar ita da chief chigozie suna iskanci Sai ga Kira ya shigo ganin bosho ya sa ta Kira abin da kunnen ta ya jiye Mata yasa wayar ta zaMe kasa inallilahi ayau shine Karo na farko da za ace hajiya kareema ta furta wannan kalman tun farawar ta harkar siyasa ,Bata tsaya sauraron kwarton ta ba ta Sanya Kaya tare da ficewa driver na janta har specialist da ta iso har yanzu dai Ana aiki akansa kuka take wiwi ,wiwi ganin barai fisheta ba ta nufi warehouse din Tana shigowa ta Tara masu gadi shidda bindiga ta fitar daga aljihunta harbe uku tayi Wanda suke Kan dutie ta Kuma nuna musu au fitar da gawar ta fice .
Tana shiga parlourn ta samu ummi ta shigo don haka daki ta wuce Tana cire hijjabin ta ta nanade Shi gefe bude ledar tayi turaren wuta nee masu kamshi da humrah Kai Amma sun Mata kamshi ajiyewa tayi ta kwanta Akan gadonta da tunani kala kala barrci ya kwashe Mata .
Baby Bata Dade a gurin Abdullah ta tafi gidan kawarta a can yini karfe biyar ta zo bayan ta sallamesu suka Kama hanyan gida Sai da suka biya ice cream joint Sai shidda suka iso a lokacin momy ta dawo mAh sallama sukayi suka shigo ,momy zaune take gaban laptop ta ci serious da eye glass idinta isowa sukayi baby Zama tayi a sama ummul ta zauna a kasa daughter tashi ki zauna ah,ah momy Nan yayi sannu da aiki yawwa gaisheta tayi amsawa momy tayi friendly ta tambaya masu jiki da sauki ,jingine yake a jikin upstairs Yana kallonta ji tayi ana kallonta Amma ta share Jin mgnr baby tayi kamar saukar adaru oyoyo Yaya Dan murmushi yayi yace yawwa sis Yana Zama a kujerar da momy ta zauna ah,ah son har ka huta yace yeap mama na huta ,dagowa tayi suka had a Ido saurin sunkuyar da Kai tayi tace sannu da dawowa yace yawwa kawai tashi tayi tace momy bari naje na daura girki tace ki barshi lantana ta Riga da tayi girki kawai ki huta abunki da toh ta amsa shashinta ta bude sannan ta shige ciki wucewa tayi daki ajiye jakanta tayi Tana ajiye takalminta a shoe rag taji budewar kofa ganin kallon da yake Mata yasa ta sunkuyar da Kai Tana wasa cikin tsarguwa ta samu bakinta na budewa sannu da dawowa murmushi yayi Shi kunyarta na birgesa,kema sannu da dawowa cikin rawar baki tace wallahi ni yace meh ne turo baki tayi yace shine baka Gaya min zaka zo Jan kumatunta ta yayi yace I wanted it to be a surprise Amma Sai hakan Bata faru Kiran wayarsa nee ya katse Shi excuse ya fada ya dau wayar can anjima yace am gonna come late ko ban dawo ki kulle kofar zan bude da key na pecking ya Mata ya fice .
Shi da dawowa Sai Sha biyu na dare bude kofar parlour yayi ya shigo ko Ina duhu dakinta ya nufa a hankali ya bude kofar ya haska wayansa don dakin shima akwai duhuba kwance take Tana barrci gashin kanta ya barbaje lulube take da bargo mumushi yayi zare rigar jikinsa yayi da wando hawa gadon yayi ya kwanta juyowa yayi ya rungume ta da tunani kala kala barrci meh Dadi ya daukesa
Tunda safe su sauran Yan uwa aka taru aka Tara aka harhada Mata Abu ba laifi sun Tara dubu dari biyar ummi ta nuna Jin Dadin ta Kuma gode musu ba su tashi a filin bah kanin mahaifinta ya bada sako a Bata . Dan aike na tfy suka bude recepit nee kayan kujeru masu kyau da standing table ai Hawaye nee ya taru a idonta ta nuna Jin Dadin ta sosai Sai yamma suka watse bayan abun da ta babasu irin su flour Dan wake kuka kubewa ,tuwon madara na siyar wan Mami da sauran kayan makulashe suka Kama hanyan gisan su da yamma bayan dawowar Usman ta zaunar da Shi ta nununa Masa komai cikin farin ciki ,shima ya Taya ta farin ciki sosai ta Fara Masa lissafin yanda zasu yi da kudin duk da dubi dari a yanzu a gowmanati na najeriya ba abun da zata maka murmushi yayi Yana jinjina wa ummi don Bata Raina kudin Sam ka Dan kudin da take Tarawa sun Kai dubu dari biyu ,LEDa ya fitar daga jakarsa ya Mika Mata karba tayi ta bude kudi a cikin ledar kallon tambaya ta Masa murmushi yayi yace unmi ga contribution na ajiye kudin tayi tace Usman tsakanin ka da Allah Ina ka samo makudan kudi irin wannan dariya yayi yace kayya ummi ba SATA nayi Kuma halalina ne dama muna adashi a account ko wani wata dubu goma toh ni ban kwasa ba har yayi shekara biyu toh yanzu shine na je na tambaye su ,sauke ajiyar zuci tace Amma nawane haka dubi dari uku da hamsin tace Kai babana yayi yawa yace Allah mama in ban Mata bah wa zai Mata tace duk da hakan nasan Kai ma don bukatan ka ka Tara wannan kudin yace duk da hakan ummi in har kana son na karbi kudin Nan zamu raba Shi gida biyu ka dau rabi ta dau rabi ganin ta dage Kuma ta nace yasa ya dau rabi ta dau rabin ai da ta hada dubu dari biyar da dari biyu da Kuma dari da hamsin kudin suka Kama dubu dari takwas da sabain ,dubu dari uku da hamsin Kashi nee na kayan daki daga Kan gado da sauran su Sai dubu dari uku na kayan kitchen sauran kudin zaa ayi amfani da Shi in akwai abun da bai Isa da Kuma abinci sai a karasa Shi da sauran ai ta ringa Shi Masa albarka . Duk abun da su ummi suke Tana jinsu Hawaye ta samu kanta da yi tabbas Bata son auren Yusuf haka ma Sadiq don ya mugun fita Mata a Rai don haka duk Bata son su duks za a biye nata da an bar batun tarewa Amma ganin yanda ummi ke Mata farin ciki ya sa ta sa aranta da ta amince kawai.
Zahra na hango Tana wa kawar ummi(maman Yusuf) yanayin Kaya a gsky sun kyau Basu yi Kaya irin na hauka hauka Nan godiya momy ta Mata harda dubu goma na mashin karba Zahra tayi suka wuce mall da ita da maikatan ta a gsky wasu abun ummi mAh ta karaa akai aka Mata transfer ba wai Kuma don su Yusuf Basu da Shi Sai aminci da juna da suke sallamar yaran tayi da 3k sauran ta saa asusun mall tayi supervising din komai da komai ta Kira kausar suka tattauna mgn yau ba ta Bata zata zo mall ,Zahra sai bakin kausar tayi haihuwan kanwarsu Tama nihat barka ta kumayi alkawarin zuwa kallon baby. Anty bilki aka turo Mata da masu aiki guda biyu Wanda zasu na kula da ita zuwan su Kuma Basu samu matsala don sun samu sulthana mace meh kirki da Raha Amma akwai Jin Kai ai su anty blki Sai Hira dama ba a rabata Kam don tunda mijinta ya rasu taki Kara aure duk da yanda bazawari suka Mata cahhh Amma taki ,a bangare nihat kuwa Sai ance mata tashi muyi wanka Koh ki bawa yaran ki nono take ji kamar ta mutu Kai Babu sauki a ranta take fadin haihuwa ko balai ayi ta Kone mutum da ruwan zafi anty bilki da sulthana suyi ta Mata dariya a bangare abinci Basu da matsala sosai don Tana ci har yanzu anty bilki Bata San da saukin da inspector yayi duk a tamanin ta har yanzu dai jikun na Nan.
Yusuf na dawowa daga Kai rahma skull bayan ya biya gurin office Yana shigo ya Samu akwatuns a gefe ga momy Sai waya take Sai da ta Gama wayan sannan tace ka sauko ka duba kayan Mana Amma yayi kyau gsk Kai Amma yaran nata sun iya zabe farkon akwatin Kaya mashallah turame ne da superwax da Mai penti na biyu Kuma less shadda da sauran kayan su hollandia da sauran su na uku takalmi da jaka na hudu kayan kwaliya da man shafawa shikam akwati uky yaci daga sabulu ,man shafawa shampoo conditioner da sauran su Sai ear ring Sai akwati guda biyu a gefe na daya riguna barrci nee da under wears daga tie ,singlet bra top bra ,pant ,skirt leggis da sauran su Sai gyale da hijjabai da abaya da su lifaya Sai kayan uwa da na uba jam akwati bakawai da kit takwas sukayi Shi kansa ya yaba suk da akwatunan rahma akwati set hudu yayi a lokacin Yana Jin da tashen love gashi rahma Yar babban gida ce babban yarinya ce . Mashallah mommy yayi kyau ya fada tace ai na sani don haka jibi za a Kai Kaya Sai ku tattuana da matarka din da toh kawai ya amsa tah .don yansan yanzu Kam zai iya cewa momy ta fison Yar yarinyar Nan Akan sa.da yamma su momy da ummi da Daddy suka zo suka ga babies mashallah shopping sukayi suka ajiye Basu Dade ba kwata kwata Basu Kai 14minute a lokacin sulthana na wanka har suka zo suka tafi Bata sani bah.bayan sallah suka koma barrci Sai kusan 9 suka farka Shi ya Fara farkawa lumshe idonsa ya bude akanta yana ayana kyau irin na ummul cikin barrci ta taji ta tsargu bude idonta tayi ya fada cikin na sa saurin rufe fuskarta tayi da ta Tina yanda suka tashi da safe don jikinta duka a NASA cikin😍 kunya ta rufe Ido dariya yayi yace meh kike wa rufewa Ido meh kika gani ya baki tsoro baby ta Gaya .
Kai am tired ooh