Not edited
Afra da hajja na hango muku a zaune sun Sha kwaliyar su Mai kyau ranta a cinkushe sallamar wannan matashin abdulkadir s naseer kyakyawa nee na bugawa a jarida indai a kyau nee to wannan matashin ya shafe Kashi casain a masu kyau halitar da Allah ya masa Wanda ko Mai martaba barai nuna Masa kyau ba sai dai zati da mulki da Kuma girma Zama yayi a kujera dake kusada ta hajja yamutsa fuska yayi Yana kallon afra wacce kallo Daya tayi Masa ta cire Ido ita fa Bata son sa tasan Abdul Sarai zuciyarta belongs to somebody Amma ammi da hajja su kasa fahimta afra baki ga bakonki ba Ina kwana ta fada a dakile cire glasses idinsa yayi ya tsaya kallonta daga sama zuwa kasa sanye take cikin Riga da wando sai karamin gyale da ta Yane kanta ba laifi ya Fadi a kasan ransa ya tuna gargadin da Mami ta Masa kamin ya dawo lallai ya tabbatar sun daidaita da wannan ynyr Kuma Banda nuna Hali da shirme yasan kyawun da Allah ya masa da Kuma Yake amfani da shi Yake cucuin yan matan zamani okay na ganta big aunty zanyi tunanin akai ya fada Yana lashe pink lips idinsa shiru kake ji hajja kamar ta tashi ta zazzana afra Amma Haka ta daure sallama akayi sannan aka shigo gimbiya kausar ce cikin shigar jumsuit Mai kyau Wanda Yake da baya Wanda Yake Jan kasa tare da hula kamar dai alkayyaba Amma sai yazo da wani salo ai zuba Mata Ido Abdul kadir yayi lashe lebensa Yake duk takun ta Akan idinsa irinsu ake bukata ,da wannan chick ce aka basa ai da gudu zai yarda ko yau a daura aure ah,ah gimbiya kausar ce murmushi tayi ta zauna a kusa da afra barka da safiya hajja barkan ki dai gimbiya ya kike ya alamura da business alhamdulilah toh mashallah dama nace Bari nazo na duba ki kwana biyu shiru ta fada ta Dan murmusa ai washe baki hajja tayi Jin takanasa aka tashi don zuwa gaidata ah,ah lafiya kalau alhamdulilah,ga jikana yareema abdulkadir ai da sauri abdulkadir ya iso har da Miko Mata hannu alamun suyi shaking ko kallonsa Bata yiba gyaran murya yayi yace sorry am abdulkadir s naseer yareema Mai jiran gado shiru kausar tayi hajja nee tace gimbiya kausar ce amaryar Mai martaba aunty kina nufin wanna matar abduljalal ce eh ta Fadi hadiye Abu Mai daci ya hadiye toh hahaha sai anjima naga kina da baki Bari na baki space ta fice afra dake zaune Bata ko dago don gaida matar yayanta.
Zaune kausar take Muslim da husnah a zagaye da ita yau saura kwana uku azumi lissafi take sallamar da akayi ya katse Mata lissafin ta shigowar rabiu nee yasa ta ajiye biron hannunta kasa ya sunkuya Yana Mai mika Mata gaisuwa amsawa tayi fuskar Nan Tata ba a sake Kuma ba a hade ba sako nee inji Mai martaba yace na baki mika Mata wani likakken farin paper amsa tayi sannan tace kana iya tfy sannan ya fice jujuya takardar tayi sannan ta bude kwaykyawan rubutunsa nee akwance anyi ta da bakin biro
From your beloved husband/king
Ina son ganinki yanzu Nan a chamber idina there z something we need to talk about urgently either u come your self and safe that pride and ego or I come for u and ruin it.dont keep me waiting daga mijinki maimartaba abduljalal mustapha ❤️ ga stamp din masarauta karanta shi tayi har Sau biyu ,
Inje nooh kar inje but in banje he will surely come gyara turban idinta tayi asmah ta Kira amsawa tayi da ranka shi Dade gani ,in anzo ki sanar bana Nan ki kula da yaran Nan zan fita baran Dade bah toh sai kin dawo sarauniya ficewa tayi taku take dogari suka taso don take Mata baya alamu ta musu da Bata bukata ranta a hade in ka ganta zaka ga lady boss ce.
Barka da zuwa sarauniya kyawu ke kadai ce a gun Mai martaba Mai martaba na farin ciki da iso wanki taka lafiya sarauniya mahassada sai dai hange ta gefe har ta iso bude Mata kofa sarkin kofa yayi Sanya kafafunta tayi ta shigo ba kowa a parlour Zama tayi shiru Bai iso ba tsaki tayi ita fa Bata son raini kalle kalle take a cikin parlour takun takalmansa nee yasa ta dagowa ,sanye Yake cikin farin Kaya sun Masa kyau idinsa sanye da glass fari Wanda suka Kara amsar idanunsa tare da hancinsa juyar da idonta tayi sannan ta gyara zamanta isowa yayi ga mamakinsa nufo ta yayi gefenta ya zauna ba tsamani taji hannunta cikin na yareema yace I know abun zai Zama Miki abazata Amma Ina son taimakonki I know ur the only one da zata iya wannan aiki , taimako nee wanda in kinyi shi zan iya baki ko nawane Amma first Ina son ki ji da kunnen basira an Kama inspector ibraheem kabeer jiya daddare tare da zarginsa da siyar da kwayan cocaine da kuma marijuna abun har ta Kai da jibi za a shiga courtu inalilahi ta Fadi kasa,kasa wato mijin Yar uwarki nayi bincike Kuma an tabbatar min kina Daya daga cikin manya Yan jarida wacce mutane suke yaba hazakarta da Kuma baiwarta da farko in son ki samo Mana sympathy din inspector daga alummar ko Ina and lastly in son ki hada ni da barrsiter raheema muhktar ,dagowa tayi tana kallonsa na dakikai kallonsa take kamar zata samu amsar da take bukata a fuskar sa tace naji duk abun da ka Gaya ko ba Don Kai inspector Dan uwan mu nee so ba Don Kai zanyi ba na biyu meh yasa kake neman raheema ,dafe Kai Mai martaba yayi yace I want her to stand for him Akan case Ina son mu tattauna wasu maganganu Kuma bana samunta Haka ma mutane na ,shiru nee ya ratsa parlour tace naji Amma da sharadin na koma aikina kallonta yayi alamun are you alright murmusawa tayi tace my beloved husband u have to scarifes something to get something so na yarda okay dannan wayanta tayi tace anty rahima ya gajiya okay dama Ina son ganin ki ne yanzu in babu damuwa kar ki damu zan turo driver yazo ya daukeki only 20 minutes. I promise shikenan.anty rahima
Ah,ah manyan mu matan sarki ,ba gajiya lfy ,ban samu zuwa Miki barka Ina sungula nee a office okay,ya mijin na mu , dama aunty Ina son mgn dake ,okay in har bazai dauka time a gidanku eh, zan turo driver yazo ya daukeki only 20 minutes.naji I promise sannan sukayi sallama .shiri anty rahima tayi ta ma momy sallama Wanda duk jikinsu a mace sosai ai kuwa Tana fita driver ya iso tfy sukayi suka iso palace din har shashin maimartaba sannan ta fito sai da masu gadi suka binciketa tare da Mata tambayoyi sannan ta samu ta shige ciki tarar da su tayi a zaune yanzu Mai martaba na zaune a one seater sallama tayi ta shigo amsawa sukayi kasa ta iso barka da safiya Mai martaba ta Fadi amsawa abduljalal yayi yace Bismillah ga wurin Zama ,Zama tayi kausar tace aunty dama shi zai Miki mgn okay gyaran murya yareema yayi yace barrsiter raheema muhktar dagowa tayi alamun Tana sauraron abun da zai Fadi Ina son ki Zama lauyan inspector wato ibraheem nasan kin iya aikin ki zan biya ki ko nawa nee Ina son kiyi clearing din sunansa but first a fitar da shi daga gurin su gyara Zama tayi tace naji bayanan ka Mai martaba na amince zan tsaya Masa har sai gsky tayi halinta Amma ba lallai su bada belin don kuwa suna da karfafan sheda akansa ba wai zarginsa suke da shi sun tabbatar shine abun da ace zarginsa suke toh wannan Kam zamu iya karban belin Amma sai ya kasance zancen ba haka bane ,zan tattauna da abokan aikina Amma ka sani hatta su ma zaka biya su kudin aikin su Kuma a gsky kudin aikin Tana da yawa Amma ni Mai martaba ba kudi na ke da bukata ba ta Fadi alamun girmamawa gyara zaman glasses idinta Yana dubanta Mai kyau Haka ma kausar toh meh kike da bukata in bukata ka Sanya baki Akan mgnr a bude file din mijina muhktar aliyu gurel ba maimartaba kadai hatta da kausar sai da ta girgiza eh ta Fadi kanta tsaye shine kawai bukata ta. Mai martaba juyar da idonsa zuwa ga kausar wacce itama take sauraron sayTana son Ji Mai zai gaya ,Amma sai bayan sallah barrsiter ta Fadi kanta tsaye na yarda na amince daga yau nake son ki fara aikin ki ko wani lead duk kankantar sa zan hada ki da yarana uku da bodyguard gyada Kai raheema tayi tace godiya nake rankai Dade ki turo min account number Wanda zan turawa abokanyensa aikin ki da toh ta furta lambar kallonta kausar take assuring look raheema ta Bata sannan tace yanzu zan wuce gurin shi ibraheem sai anjima ku sannan tayi gaba kausar Ta taso tace zauna abinki Ina sauri ki gaida yaran ta fice daga gida direct gurin su ya nufa ta kina tabbatar musu da it's lawyer Wanda akw zargi Babu wani ja in ja Don sun San barrister Bata wasan yara fitowa da shi sukayi Yana Nan yanda Yake ba Wanda ya daga hannu akansa sai dai idanunsa da sukayi ja Kuma suka cika da stress na rashin samun barrci nunamasa bakinsa Mai gadi yayi isowa ya zauna gyaran murya tayi raheema meh ya kawo ki ya Fadi barrsiter raheema ta Fadi na zo nee don not zan tsaya maka a matsayin lauyan da zata kare ka ,dariya yayi yace ki Fadi dalilin zuwan ki raheema stop biting around the bush mun San juna tun kan na sanki a gida na sanki. A gurin aiki hakane nice lauyan dake Kare ka zaku iya mgn da Mai martaba shi yayi assigning idina to you don Haka Ina bukatar full co-operation idinka cib Bai sake Gaya Mata komai littafin ta da bironta dake ajiye ta bude tace was kake da zarginsa da maka wanna aikin yace idont know barrsiter think Wanda kuka samu issue da it's ko Kuma a cikin client idinka Wanda ya maka barazana dukkansu any name ,Wanda kuka rsbu zuciya ba Dadi senator Kareema tun kan ya Gama futaws yaganshi a rubuce dagowa yayi tace nasan da ita sai waye anyone ,sai marigayai mahmud rubut tayi sai waye inspector Sunday ya Fadi sai waye Haka suka rings rubuto suna har da surraya duk ba Wanda suka barri tambayoyi ta ringa masa Mai gadin filin nee yace lokacin sa ya kare ba Don ta so ya shige ciki sannan ta nufi office idinta isinsu shiga tayi a operation room ta zauna maza biyu da mace biyu suka shiga barrsiter kin neman mu gyara Zama tayi tace hakane ajiye oen dake hannunta tayi ta nufi white board ta yo rubut da Jan marker inspector ibraheem kabeer tayi circling suka Fadi a tare yess shine new assignment idinmu nasan kunji labarin kamasa da akayi don trafficking dayake wa drugs yes toh zamu tabbatar da mun wanke say daga laifinsa ilyas yace shi zamu Kare kenan yes good thinking Amma baki ganin case din na da hatsari Salman ya Fadi hada Rai tayi tace abubuwan hatsari give a long life experience so am ready fair the challenge ammesha yes mAh Ina son ki samo min bayanai Akan waye nee inspector ibraheem kabeer komai na rayuwansa da mutanen da Yake muamala da komai tun Yana yaro har girmansa ta juyo ga ilyas Ina son Kai da wani Wanda Zaki hadu da shi kuje har ship din da aka Kama drugs ku nema transaction na komai when did he start the business Taya suke transacting how,when and where Yake taking place way Yake siyarwa hatta da motocci dake Lodi custom officer I need every little details yes mAh ya Fadi kallon salman tayi tace Ina son ka samo min bayanai Akan senator Kareema da sauran su if it has to reach the point da zakayi mgn da primary frends I need the job done blessing ke Kuma hacking nake so kimin na transaction na kudaden da ke shiga da fita mutanen da zan Fadi Miki okay a Haka ta sallamesu ,suka fara aiki ita da da blessing ,Salman har sun fara zagaya ko Ina su ilyas sun iso da farko dai anki Basu filin za zasuyi bincike suka Kira barrsiter raheema atake ta Kira yah Abdullah ta sanar Masa ba a day lokaci aka bude musu kofa suka shigo account room din su Wanda littafaine a Cike dam Wanda zakayi watanni baka Gama ba sanar Mata sukayi Amma tace su fara dudubawa .
Raheema na fita ta juyo tace Amma kasan abun da kake cewa a hatsari fa zaka Sa rayuwanta ka kirata daga Mata hannu yayi yace kausar nasan Abun da nake and nasan daga Ina take zuwa she want justice for her husband abun na cinta do you know how you feel to lose ur husband or wife ur other part but she does , Kuma nasani kiyi addua kar Allah ya nuna Miki wannan ranar Nan kusa because everything around u will fade like a dream ,zan tsaya Mata ta karbi justice wa mijinta muhktar aliyu gurel nayi mgn da classmate idina a fadreez tv communication company zakije kiyi aiki so am wishing u good luck sai kin dawo tashi tayi ta fice a fusace shiga tayi Muslim ya nufo ta da gudu rungume shi tayi Tana sauke ajiyar zuci asmee kawo min jakana zan fita mommah eh zan fita Amma yanzu zan dawo Ana nemana a office hada Rai Muslim yayi yace but mommah ,meh zan kawo muku chocolate , cherry flavor pizza da chaculate yess mommah mika Mata asmah tayi ta fice da Dan sauri bodyguard nee Yake tuka ta har suka iso a security suka Tsaya sai da suka tabbatar da ita ce sannan ta shige parking yayi Tana tafiya Yana biye da ita har kofa suka shige tare secetary na ganinta tuni jiki ya fara rawa pls ta fada elevator ta hau floor 10 suka iso pls ta Fadi Tana gaba har suka iso gaban wani kofa alamu tawa bodyguard ya tsaya a waje sannan ta nufi ciki Bismillah ur welcome gimbiya thank you ta fada Tana cire shade glass idinta gaisawa sukayi sannan ya tabbatar da yasan da zuwanta Bari na nuna Miki office idinki na nuna Miki ko Ina ya zaga da ita bodyguard na makale da ita ya Kuma nuna Mata office inta sannan ya Bata guri fitowa tayi da laptop idinta tayi connecting da ta office din aiki ta fara tukuru ba ita ta Gama ba sai karfe uku ta biya ice cream planet ta siya ma yaran sannan bodyguard suka tuka ta gida.
Da safe a gidan Yusuf shiri yayi ya fito tun bakwai ko haduwa Basu yi da Mami wacce Bata tashi daga barrci sai around to 9 ta na farkawa wanka tayi ta fito da sauri ta samu rahima na kallo boomerang mommah good morning da morning ta amsa papa said I should tell you ya tafi aiki okay zuciyarta ba Dadi ta shiga ta musu breakfast suka ci suka koshi sannan suka cigaba da kallo Don ko lekowa mommy yau Bata yi ba Bata Jin dadin jikin nata .
Majah Kam da safe barrci ya ringayi don shikam Allah ya sani Yana son barrcin sa kamar meh a Haka ma Yake likita sai around 10 ya tashi shiri yayi ya fito parlour don ya gaida iyaynensa jummai ya hango Ina momy da daddy ,alhaji ya tafi aiki hajiya Kuma ta tafi unguwa okay kina iya tfy har Tana tfy yace bakuwar da tazo fah Tana daki kina iya tafy wuce shi tayi sama ya komo dakinta ya nufa Kama yandle yayi ya bude sanye take cikin shigar Riga da skirt sun kamata sosai sai daurin step da tayi ta shafa chapet da powder da gazal dagowa tayi tana kallonsa Haka shima kamar zai cinyeta danye , lura da kallon NASA Bai Mata ya sa ya saki dariya yace amarya a gidan majah baki lefi turo baki tayi Ina kwana lfy ya Fadi Amma ba Haka ake gaisuwa bah karya wuya tayi tace ban iya ba yace no problem data why u have me to teach u tazarar dake tsakanin su ya kau rungumeta yayi a jikinsa ya Mata lafiyayen sumba, da sauri ta janye sakeni kar momy ta shigo ta samemu Haka yace albishiri today ni da ke kawai a gida so zanyi duk abun da naga dama hada Rai tayi riko hannunta yayi yace muje muyi breakfast har dinning suka iso shi ya janyo Mata kujera ta zauna sannan ya zauna a gefenta shi ya zuba Mata a hankali take cin abincinta har sai da ta koshi Haka shima muje parlour muga tv da toh ta amsa Tana gaba Yana baya karewa halittar jikinta yake mashallah godiya ga Allah Zama tayi a kujerar 2 seater Zama yayi a gefenta sai kace cingum wani channel zan Kai Miki ya dau remote Yana tambayarta telemundo ta Fadi searching yayi ya kaimata telemundo my external suke na Coco Martin da Juliana montes cigaba da kallo sukayi shima kallon Yake Yana murza hannunta Yi tayi kamar Bata San meh Yake yi....a lokacin da Katherine da Daniel suke session idinsu cire idonta tayi gefe kallon tv yayi sannan ya kalleta ka canza ta Gaya a kasan zuciya yace innocent her canzawar yayi yace zo in nuna Miki ko Ina da toh ta amsa Yana rike da ita suka zaga kasa sannan suka hau samma guestroom biyu aka wuce sai karamin kitchen da store sai dakinta sai na kanwsrsa next daki ne sai dakinsa budewa yayi Tana bayansa Tana shiga cikin zafin nama ya mannata da bango ya Kuma kulle kofar tare da kashe wutar dakin sai na Tana dake haska labulen ,meh Haka kanbarni Mana ta Fadi Cike da tsiwa ga Kuma tsoro da take ji murmushi yayi ya rikota irin rikon da bara ta it's har kan gado ya zaunar da ita bayi ya shigo Bai Dade ya fito bah kwanciya yayi kan gadon tare da Bata baya yace baby Dan Allah kizo ki min tausa bayana especially ciwo suke kallonsa tayi ta hararesa plsss janhannunra yayi fadawa tayi kansa hada bakinsu yayi ta day lokaci kamin ya saketa Yana Mai gyara Mata zio din rigarta turo baki tayi da sauri ta dirko daga kan gado ta fice waje daga kwance murmushi yayi ya girgiza kansa duk jikinsa ya mace suka gudun amarya dai sai an Sha manta.
Yusuf tun fitarsa sai around 3 ya dawo gida hankalinsa duk na kan Mami shashin momy ya nufa sama ,sama sannan ya nudi shashinta tarar da rahima tayi tana barrci tuni sai Mami dake zaune ga cikinta da ya fito Yan das abunsa zazzabi nee yau take ji jikinta duk yayi zafi sallama ya sake yi amsawa tayi Akan lbeneta shima ya karanco lips idinta jikinsa sanyi yayi sosai isowa yayi kujeran da take Dan jingine ya sunkuya shima tare da ajiye jakarsa maman baby ya fada Yana kokarin Kai hannunsa jikinta da sauri ta mayar da hannun baya Tana kokarin tashi da sauri ya riko upper hand idinta ya komar da ita zafin da ya ji da ya taba hannunta yasa ya Kai hannunsa kan wuyanta da kanta shima zafi rau inalilahi ya Fadi wife tun yaushe baki da lfy da kin Kira ni or kinje gurin momy manna mass Sha Tara tayi sai yanzu bayan duk lokacin da Yake gassta ba tare da ta Masa laifi ba lura da yayi ta bads shi bola yasa jikinsa ya Kara sanyi Mami ya Kira sunanta kin dagowa tayi riko shouldern ta yayi am really sorry kiyi hakuri Alan laifin da na Miki kiyi hakuri ,kishin ki nee ya janyo komai am sorry ba ke Kika Bata min Rai shi da abun da ya fada shi suka Bata min Rai dagowa tayi da idanunta da suka cika da hawaye sai aka ce is sauke akaina ,ni meh nawa a ciki ko dai gskyr yrnyr nee am a little baby ni dah haka kakewa tsohuwar matarka , ta fada hawaye na sauka ko ba komai ai zaka ji lfyr cikinka amma ka Sanya kafa ka fita baraka daso sai nayi barrci ,ko don not Yar talaka ..da sauri ya tareta da fadin ba Haka bane Mami naji na yarda Ina da laifi kiyi hakuri kinji maman baby ahirunki na azabtae da ni am sorry turo baki tayi yace kiyi hakuri yanzu dai tashi kizo ki tayani shiri sannan in ci abinci tashi tayi Yana gaba Tana baya rike da jakarsa ajiye Masa tayi a gefe drawer button idinsa ya cire ya cire rigar Haka ma singlet sunkuyar da kanta tayi sai da ta tabbatar ya shige bayi kayansa ta dauki ta adana shi da kyau takalmansa ta ajiye inda yakamata ta nufi kitchen ta hada Masa abinci a tray tare da malt Mai sanyi da cup kwankwasa kofar tayi ki shigo ya fada sanye Yake 2 quarter da rigar baki Yana kwantar da gashin kansa karamin stool ta ajiye abinci Tana Mai Zama a gefen gado tasowa yayi ya iso inda take abinci take ci Yana Mata Hira har ya kamalla ya cinye shi tass ya koshi shi ya Kai kitchen ya leko rahima da barrci take har yanzu duba ta yayi sai da ya tabbatar lfy take sannan ya nufi dakinsa waya take Kai dai shikenan sai kunzo goben manna bakinsa yayi Akan wuyanta shikenan Ina jiran ki uhmm ta dad's Jin Yana zuge zip din rigarta kashe call akayi ta cire ways daga kunnenta cikin goody face yace meh nee Babu ta fada was zai zo gobe hauwa ce gyada kansa yayi hannayensa da suke yawo a cikin rigarta taso ta yayi suka fads kan gadon zafafsn karatu Yake Mata Wanda yasa ta manta da fushin da take Masa sai da yau hanyar gonanrsa yaji Ana Kiran sallah sallah magriba gefe ya mingaro Yana sauke numfashi dakyar ya tattara sauran kuzarinsa ya tashi lulube take da bargo cikin kunya girgiza kansa kawai yayi Yana murmushi wanka yayi a gaggauce ya fito har yanzu dai a kwance take shiri yayi cikin jallabiya Yar Makkah kallonta yayi yaceki yi wanka har Dana tsarki kiyi sallah uhmm ta dad's sauri ya fice don ganin zai it's rasa sallahn Jami har anyone sahu na farko ,Yana fita ta tashi kayanta ta saka a hankali take tfy ta nufi dakinta wanka tayi da sauri tayi sallah fitowa tayi ta nufi dakin rahima azaune Akan gadon ta tarar da ita maybe daddyn ta nee ya taso ta kinyi sallah girgiza Kai tayi ki je kiyi sallah sai kizo muyi girki dasauri tajw bayi ita Kuma ta wuce kitchen miyan alyahu dake fridge ta fito da shi dumama shi tayi sannan ta tuka musu semo Tana yi suna Hira da rahima suna sakawa a Kulla yayi sallama tun daga parlour Yake Jin muryarsu kitchen ya wuce a kofar ya tsaya Yana kallonsu sannu da zuwa ta fada uhmm ya amsa Mata oyoyo daddy shima rungumeta yayi da hannu Daya da ba komai a ciki ajiye Mata ledar yayi Akan stool sannan ya barsu komawa parlour yayi wayarsa nee ya dau Kara ganin sarkin mu ya sa ya daga cikin girmamwa ya gaida shi mgn sukayi Mai tasawo har ta kawo abinci okay ranka dade sannan ya kashe call Yana ajiye wayarsa rahma ta zauna agefensa da abincin ta ci take hankali a kwance Mami tace in zuba maka nee yanzu girgiza Mai Kai tayi gyada Kai tayi don Bai Dade da cin abinci ba rahma na Gama ta Kai kwanon kitchen ta iso parlour, jeki kawo school bag dinki da na islamiya da toh ta amsa ta koma ta kawo su bude jakar yayi Yana duba takardunta Daya bayan Daya har ya iso kan na islamiya good girl tambayoyi ya Mata Tana Wasa Tana amsa masa dauka wayan yayi yace okay shigo Ina jiranki can anjima sai gashi Ana sallama a kofa bada izinin shiga yayi ummi ce isowa tayi cikin girmamawa ta sunkuya tare da gaida yayan nata da mami Wanda ta amsa cikin Jin kunya ganin ummin ta girmeta toh gata ki dauketa kuje a wurin ki zata kwana yau da toh Yaya ta amsa rahma come let's go ynyr kamar tayi Kuka ganin ba fuska a gurin ubanta yasa ta wucewa suna fita ya mikowa mami hannu isowa tayi ta tsaya ranta baki kirim janyota yayi kan jikinsa ya sunkuya daidai fuskarta wifey meh ya faru why d bad mood turo baki tayi tace meh yasa ka ce ummi ta tafi da rahma ko wani Abu tace maka Ina Mata eh,Allah ...shhhhhhhh ya Gaya ba abun da Kika Mata kawai dai nace suje su Taya momy kwana dats all fah Kinga sai babanta ya huta da mamanta maganarsa kunya ya Bata sunkuyar da kanta tayi dago da kanta yayi da fingers idinsa da yasa akan chin dinta meh Haka Mami jeki kawo ledar da na kawo dazu da toh ta amsa faranti ta saka sannan ta fito da ledae daga microwave sai yoghurt gora uku ta Sa Kofi Daya sannan ta aza su a tray fitowa tayi da shi yanzu a zaune Yake a kasa a kasa ta ajiye shi janyota yayi jikinsa zaro Ido tayi bude ledar Yake wanda Yake kamshi pepper chicken ne ga species ah ya Gaya Mata yankan Kazan yayi ya nufi bakinta bude shi tayi a hankali abunka ga Mai ciki sai da ya cika dam ba space sannan ta koshi dakyar ta kurba yogurt shi ya tattara komai dakinta ta nufa kulle ko Ina yayi da Kuma kashe komai na wutan lantarki Kama daga kitchen ,dinning ,dakin rahma da parlour Wanda ya dawo da shi dimm light wanka yayi ya feffesa turare jallabiya baki ya sa yayi kyau dakinta ya nufa sanye take da Riga da wando iya gwiwa kina da alwala daga Kai tayi sallah ya jasu sannan ya tsaya Jin bayanai inda ta tsaya a karatu addinin muslunci ba laifi Kuma tayi kokari zo muje dakina ya fada in nuna Miki wani Abu ba tare da kawo komai Tana biye da shi suna shiga ya rufe kofan dakin Zama tayi a gefen gadon Tana jiran abun da zata gani sai zaro jallabiyarsa yayi daga shi sai gajeren wando Bata Ankara ba sai ji tayi anyi wuff da ita sai kan gado Bai jira wata ,wata bah ya fara nuna bajintarsa Yana Mai Mata rada a kunne ......... Rungume ta yayi shhhhh ya Isa nine koh ni Koh am sorry maman baby da baby ya taimaka Mata tayi wanka ya dawor da ita kan gado rungume ta yayi a jikinsa wani farin ciki da iska yaji Yake shigar shi a wancan lokacin ya tabbatar Bai da nutsuwan da yayi aika aikar ranar Amma ta yau Kam hankalinsa Abu kadan ya leko Yana dubanta sai kace wacce aka Mai wahayi zata gudu Haka har gari ya waye .
Yareema Kam Rashin barrci yayi summaya da yau ta kwaso jiki ta zo Bai yo murna da Haka don Haka juya Mata baya duk da bakaken maganganu da ta ringa dura masa Amma Bai saurareta ba wato dai wannan ynyr ta Raina Masa wayau ko don taga ya nemi alfarma a gurinta Amma ai Dan uwanta ne tunani Yake barkatai Haka barrci yayi awon gaba da shi .
Sarki da waziri da Kuma Mai martaba jirginsu na Hawa sararin samaniya hango muku nayi sulthana a second class zaune take ta baje abunta chips nee a gabanta full zan iya samun filin Zama yayi mgn dagowa tayi da niyyan masifa Amma maganar ta makale lokacin da tayi arba da mustapha ta a tsaye ko jiya ,jiya Nan ma kamar taje tayi sallama da shi Amma zuciyarta ta kwabeta sai a lokacin ta lura ba kowa a wannan section Zama yayi a gefenta yace khairya ya fada da sanyin muryarsa dada tsura Masa idanu tayi alamun take neman amshoshin a ciki kar ki damu kanki khairya am with you to Ina Zaki je a fadin duniyan Nan Ina tare da ke cire idanunta tayi tace ai ban ce Ina da bukatar ka a kusa da no kaje gurin da matanka da Kuma yayanka suke da bukatar ka Amma ni sulthana bana bukatar ka dariya yayi yace Allah Koh daga Kai tayi alamun eh Bai Kara ce Mata komai sai shigowar waziri rike da hannun kilishi kamar za a kwace Masa ita barka dai gimbiya khairya kallo Daya ta Masa tace barkan ka dai waziri kilishi itama tayi Tata gaisuwar da tshon sarki da khairya signal take wa khairya wands take Kula ta rada waziri yayiwa kilishi a kunne Sa dariya tayi tare da buge sa Akan kirji daga Mata gira Daya yayi Mai martaba nee yayi gyaran murya sai ga shi sun yi shiru sallama suka musu suka fice a Haka suka zauna shiru ba ka sauraron komai khairya ta dulma duniyar tunani shi Kuma nazarinta Yake canzi Yake gani a gun khairya Amma Babu halin Fadi don da zaran ya Fadi wata mgn da Bata Mata ba zasu haura sama Bai San lokacin da ta dawo masifefiya ko da shike duk Wanda ya zauna a masarauta dole ya koya in har Yana son zaman lfyr sa .waziri da kilishi Kuma suna second class lower.
,An ci Miki kaniya in baki Mana shiru a Nan fili kokarin hadiye kukanta take Amma ta kasa Yaya nifa kawai a fito da yah ibraheem meh ya musu wallahi sharri aka Masa ta fada cikin gugun kuka matsowa tayi tace daddy kana ji ko wai an Kama yah ibraheem shikenan don mu an tsane mu sai a sa rayuwar mu gaba ta Kara fashewa da kuka ga kukan Abdul jalal da ya cika parlour Abdul na daki tare da anty bilki dakyar daddy ya rarrasheta yanzu dai adduan ki yakamata kar ki damu inshallahu sai ya fita makiya sun ji kunya momy tace Haka nee kar ki damu kanki sosai Akan wannan mgnr anjima kuwa tazo ta Sami daddy Akan zata je ganin ibraheem sai da ya sisileta Tass sannan ta koma cikin gida Tana kuka.
Momy Kam kayan aure suka fara hadawa classic ba ita ta dawo sai karfe uku sai lokacin ta tuna da ta bar Yar mutane da danta ai parking tayi ta fito da sauri ganin hauwa tayi tana rike da English novel na history of ahmadu Bello yasa ta sauke ajiyar zuci dagowa hauwa tayi cikin girmamawa tazo ta taimaka Mata da ledar hannunta sannu da dawowa momy ta fada kanta a sunkuye yawwa daughter ya zaman kadaici girgiza Kai tayi kawai jummai ta Kira da sauri tazo ta je ta kwashe sauran kayan dake booth hatta da babban Abu a kwali Wanda sai da enechi tazo ta tayata ajiye shi kawai ta Gaya Kuna it's tfy fita sukayi sallaman majah suka ji ya shigo a gajiye Yake don fitan hauwa daga dakinsa Bai Kai 20 minute da fara barrci aka kirasa akan yazo sai yanzu ya samu ya tsakaleke wasu aiki baby sai yanzu momy ta fada turo baki yayi ya zauna a kijeran dahauwa let zaune wallahi momy am darm tired yanzu wanka nake da bikata Amin ya mayar da idonsa kan hauwa wandsgnr sa yasa ta dagowa lashe Mata Ido Daya yayi duk Alan idon momy harbo Masa pillow tayi Ingo naka oya common go and take your bath ur stinking uhmm ya fada sama ya wuce thirty minute ya sauka sanye da Riga da wando da Bai ko iso gwiwansa ba yawaa dama Kai nake jira tashi tayi tace daughter zo ki Kama min da sauri ta tashi ta Kama momy suka bude babban Leda kusan hudu manya manya sai bakko biyu momy wat is dix ko Kuna da wani program nee ah ,ah wannan Kaya auren hauwa sunkuyar da Kai tayi cikin Jin kunya Tana Wasa da hannun ta okay har da Kara lankwasa kafarsa yawaa daughter ki bude ki gani in akwai abun da baiyi kuyi jotting Bari naje na shirya babanku ya kusan dawowa ba kunya tayi sama kasa tashi tayi yace common tashi Mana Ina jiran ki sauka tayi ta tsaya ta rasa wanne zata fara nuna Mata akwatin yayi kibude wancan na gani bude shi tayi akwati ne latest collect guda shidda sai kit daya gyads kai yayi don colour sky blue nee yayi bude bakkon tayi tana fitowa a hankali tasowa yayi ya juya shi wat if kanpasa abun Bai kulata ba abaya nee da himmar da Kuma hijjab na zamani masu kyau da mutunci abaya goma hijjab goma da Kuma himmar guda goma harda baby hijjab colour daban daban da hijab gyale ,dayan bankon ya bude jakar nee masu kyau designers daga manya har kanana duka Su Sha biyar sai jaka masu matching high heels da flat ta saka tare da gyale har goma yamutsa fuska yayi ganin gyalen dai kana ganin komai na jikin mutun da ka gani zaka San tsada nee da shi Amma kamar rariya take gwara ma kashka din ma ajiye bakkon yayi gefe sai ledar na farko turamene Cike dam shi ba sanin kan turame yayi kawai dubawa yayi sama sama Haka ma biyu Amma hade take da sengalist da shadda da Kuma less duk suka tashi a talatin da uku cibb sai towel guda biyu dayan Kam make up kit nee a ciki sai tarkacensa su ajiye shi yayi gefe ledar na uku Kuma agogoe da sarka ya fara cin karo da su a gaky dik sun yo kyau fitowa yayi da su a hankali Don wannan masu oasewa nee idonsa nee suka kaikan bara da pant diffirent desing Mai lace da Mara sa shi saws yayi a hannu baka karantar bakinsa sai dai fuskarsa sai bra da yayi arba da shi hads Ido sukayi da shi ta cire daga gira Daya yayi sannan ya cigaba da duba komai da turarruka da man shafawa ssukowa momy take taxi kwaliya cikin Riga da skirt ya amshera sosai ya kuka gani ta Gaya Tana Zama momy sunyi kyau sosai yanzu Mai da meh Babu daughter said kuyi mgn Babu akwai komai karbewa yayi da sauri momy ba fa English wears ya fads ba kunya. Toh Mara kunya yace ai Amma momy ke Kika ce in Gaya ko da shike ni da kaina zanje toh dama na wurinta duk basu min shiyasa ban siyo da kake mgn ka ban kudi nee ai yanzu Nan zaka tura min kudina Hana momy hararsa tayi ce maka akayi in tsinto kudin daga kasa dariya tayi ganin yanda ya mairarce fuska yanzu dai momy nawane zan turo Miki 10m sun min Dan zaro Ido yayi yace have momy 10 m so kike ki kashe Dan baby ki ka could gidanku my frnd okay Bari na turo miki5 yanzu toh ai fito da wayan yayi 5 m ya turo Mata sai anjima ya tura Mata sauran gwara Kam sallamar dadd nee ya katse su tashi tayi time so gurin da Yake karbe jakar hannunsa tayi tace barka da zuwa mijin Zahra yauwa matar Suleiman ya fada dariya sukayi hauwa ji tayi wannan family sun burgeta Basi dsu duniya da zafi bah Anya ya taba ganin daidsi da Rana Daya da Abba ya tabawa mama dariya Kai babu sannu da dawowa ta Masa amsa Mata yayi Yana tambayarta ya bakunta alhamdulilah ta Fadi Tana kokarin mayar da kanya ganin sun wargazu a parlour barshi Bari daddynku ya huta sai yazo ya gani. Da toh ta amsa sama ta wuce ta barsa shi dai online shopping ya nufa English wear ai kayan mutunci ya duba biyu sauran rigan barrci har da NASA ya hada ya biya payment Ali Express ganin duk sun tafi dakinsa ya koma ya shirya cikin jallabiya Ana Kiran sallah magriba shi da daddy suka nugi masallaci sai bayan ishai suka dawo dinning suka nufa abinci suka ci sannan suka nufi parlour momy na nuna masa shi dai uban Gaya sai dai yayi korafi ko ya Yana Haka suka Gama kallon momy ta fada yanda sukayi da yaronsa toh tunda dai an daina tausayin babana 5 million din na basa tare da karain 2million godiya yayi was abbansa sosai hauwa Kam bacewa tayi daga parlour kwanciya tayi Alan gadon lallai tayi saan surkai masu sonta da gsky Haka shi da momy da dady suka shirts komai dakin momy aka Kai gone sai a karasa siyayyan sannan dangi sure su Kai ganin hankalin momy baya kansa ya nufi sama dakinta ya nufa a hankali ya Kama handle sai Allah yayi a bude ride shi yayi Amma Bata sani ba Don nisan da tayi a tunani tafiyan tsutsosi da taji yasa ta taso a firgice ganin shine yasa ta sake wanna ajiyan zucii kamin ta hada Rai wai meh hakane ta Fadi baby wai meh nee abun da kake min abun da ale in anyi aure ya Gaya cikin whispering ,saukowa take son you Amma ta kasa ganin Bata Masa lokacin zata you ya hau kawai ya fara shaanin sa munafukai tayi luff budewar kofa yasa ta zzbura Haka ma shima momy ce tsaye a bakin kofa Ahmed zao ka wuce kazo ka manne Mata sai kace cingum oya mass nuni da ya tafi Bai Bari sun hada Ido ba ya wuce dakinsa Yana shiga kan gado ya fada momy Kuma sallama tawa hauwa wacce take ji kamar ta nutse kasa ta bude ta shiga ringing din wayarta me gurmpy tsaki tayi ta rufe kofse da kevsannan ta dawo sake Kiran akayi Amma Bata daga ba Haka ya hakura kowa yayi barrci tare da Dan uwansa
Tunda safe aka shirya yara don zuwa school karfe takwas ta fito cikin Arabian cloth Mai kyau purple da hijab gyale Wanda ya rufe Mata jiki sannan ta saka mini heels Mai glass fuskarta sanye da glasses duba agogon hannunta tayi Adam bude motar ta gayawa security isowa yayi yace rankai Dade Mai martaba nee ya hane mi da Haka yace kike ki samesa a turakarsa tsura Masa kallo tsaki tayi ta gyara zaman jakanta ta nugi turakinsa dogari da bayi sai gaisuwa suke Mika Mata Bata tsaya sauraron su bah ta iso sarkin kofa ya bude zaine take Akan dinning Yana break rabiu na parlour Yana gyara takardu shigowar gimbiya Khadija yaa ya Miko gaisuwa sama ,sama ta amsa ya fice mayar da idonta tayi akansa wands yayi kamar Babu wanzuwar ta akai kana Kira na ta Fadi kanta a tsaye sai da ya Gama taunar ini da Yake cikin bakinsa ya taso ya iso inda take tsaye a step na farko na dinning sauka take ta baya baya mannuwa tayi da bango Inc Daya nee ya rabasu bakinsa dake kallon nata ya kalla ya ga shi take kallo hannayensa yasa ya tare duka filin yace jiya meh na Gaya Miki wani gargadi na Miki iman ya fada smoothly from wat I kind remember na Gaya Miki jiya daddare ki sameni a turakata ko ba hakaba ya Fadi Yana kallonta tsoro nee ya hango a cikin idonta Amma cikin 2 minute ya bace dago da kanta tayi tace aiki nee ya tsayar Dani want murmushi yayi kan lebe yayi yace duk da hakan tattali da kila da Miki da bukatunsa ya fi aikin da zakiyi Dan dukan kirjinsa tayi tace zan tafi ta fada Tana jiran ya Bata wuri ta wuce Bata fill yayi fice girgiza kansa yayi rabiu ya dawo tare da saka mass rawani ya fito sai fada dama abinci summaya ta Aiko Amma Bai ci bah .
Dr Kam yau ummul ta Gama paper don Haka Ana tashi Bata tsaya sign out ta nufi gida Tana shiga ta tarar ba kowa abinci ta daura tuwo da miyan kubewa da kifi sannan ta musu watermelon juice wanka take ta shirya cikin straight skirt peach da farin Riga Mai net sai hula da ta Sanya ya lawsta fuskarta Yake smooth kallo take a wayanta duk hankalinta ya tafi gurin kallon sama taking anyi da ita sakin Kara tayi da sauri ya hada bakinsi sai da ya tsotse shi sannan ya saketa wifey ya fada Yana kare Mata kallo cikin Jin kunya tace sannu da zuwa yaushe ka dawo yanzu ya Gaya sannan ta gurfana Tana cire. Masa socks di. Kafafunsa tare da takalman ta riko tare da jakansa dakinsa ta Kai ta ajiye sannan ta nufi Kitchene ta fito da tray na watermelon juice da cup ta ajiye tare da zuba Masa karba yayi ya say tare da lumshe idonsa sai da ya kusan shanyewa sannan ya ajiye Bari naje na watsa ruwa da toh ta amsa dakinsa ya nufa wanka yayi sharp sharp ya fito cikin Riga da wando Wanda suka amshi jikinsa zaune take a kasa ba kamar dazu ba tashi tayi kallonsa Bari na kawo maka abinci janyota yayi suka zauna Akan kujera sai anjima wifey ya exams alhamdulilah yace praise to be Allah ,Allah yasa results suyi kyau Amin ta amsa ,ka dawo da wuri ta Gaya eh yau Babu wasu patient sosai shine na dawo ko in koma ah,ah ta Gaya dazu da safe momy ta nuna min kayan tace in tayaki godiya tace ah,ah ba komai wallahi har naji kunya sosai dariya yayi yace Allah tace uhmm so Ina hotounan da Kika turo min less din an siyo guda shidda sai turame guda shidda da jaka hudu sai takalma uku da hijjabi kala goma da gal ta fada cikin Jin Dadi yace eh har wasu sun tura min kudin , patient nee ya gani lokacin da ibraheem Yake siyawa kannensa so ya siyawa matansa hudu hijjabai din guda goma ya tura min kudin da ibrahim kudin less da turmi ,jaka da takalma Kuma maikata nee sai karshen wata nagode sosai ta fada ta fads jikinsa cikin murna kokarin tashi tayi Amma Gam ya riketa ai ba Haka ya kamata ki min godiya tuni suka Lula duniyarsu buga kofae da ale nee yasa shi tasowa ta gyara jikinta baby ce ta shigo cikin murna wayyo ant na ga Kaya sunyi kyau na gode sosai wayyo ban numbern anty kausar na Mata godiya ta Gaya dariya ummul tayi ta mikata layin kausar sai da yayanta ya koreta sannan tayi waje Tana murna sosai.
................20men police were killed brutally after the attack at their headquaters,presdient sani sonko urgeres the public to be more vigilant about the public welfare in the community ,250 girls were rescued from being traffic to abroad through land transportation . ministers and other govt official sympathize with the family of hamma yaro about their lose ,I am Khadija aliyu gurel the news ahead .......
.........,250 young gira at the age of 15_22 we're rescued today morning at around 5:30am who were to be transported through the sea ,the girls were being interviewed and we're said to be kidnapped or being decevied to work as a maid unlikely to be exported to sell their dignity .....
.............. Tana gamawa tuni Wanda suke direcimg suka Mata tafi a gsky Khadija zata daga darajar tv su abokin yareema kuws ya jinjina Mata kawai sosai duk Wanda yasan ta a lokacin da take aiki a atv yakamata ya San eh lallai Khadija ce ....Tana shiga office ta Dan shirya suna Shirin today's occurance bodyguard na take Mata baya maikata daga masu gaida ta na Dan rankawafa sai masu sunkuyar da Kai bude kofar yayi ta shigo Hawa stage din tayi suka Bata script dudduba shi tayi tana tabe baki Zama tayi budewar kofa Anthony Kelvin Jacob nee ya shigo a bayansa kuwa barrsiter raheema muhktar baka karantar yanayin fuskarta nuna musu filin Zama akayi sannan suka Dan tattauna was da director isowa sukayi gurin kausar wacce tayi cross leg Anthony Cike da ji da Kai yace ah,ah journalist Khadija aliyu gurel ya fads da mamaki Don Bai San lokacin da ta fara aiki ba wani yanayi kake gani a fuskarsa ,juya kujeran tace Anthony it's gimbiya Khadija aliyu gurel for you ta Gaya Tana kallon cikin idonsa da nata Wanda suka Dara NASA a kyau da Kuma size ransa a pace tace gimbiya nufar director yayi sun Dan you mgn ranss a pace ya dawo ya zauna sai da aka Gama settling komai sannan suka fara shi today on occurance you have is Khadija aliyu gurel and we have .........sannan tayi introducing idinsu tace today we have to big guest who are well inown to Nigerians non other than barrister rahima muhktar and Anthony Kelvin Jacob duka suka you gaisuwa not only day but these 2 lawyers we have here are going to be competing in court tomorrow but we need them to give us a brief history of their life aka fara da kepvin sannan raheema.......... So the veiwers and public would like to be informed about the gist and talk we have about you two going to court dariya Anthony yayi yace you know anchor tomorrow we are going to be playing a hot match and the .....is non other than dpo
