8

24 1 2
                                    

tashi kausar tayi tunda safe ta wuce mall idinta ,duk bayan minti ,minti take yamutsan fuskan ta ba abun da Yake dawo Mata kamar abun da ya wakana jiya har kusan 2 Tana office Amma Bata Koh fito cin abinci aiki take tukuru Wanda ta ba wa concenteration nazeefe nee ya shigo da take away hada fuska tayi tace zaka iya tfy yace emmm dama ,akwai matsala nee ah ,ah Babu sai dai meeting da zakuyi da Mai company mee's okay karfe nawa3:30 okay kayi postponing sai jibi around d same time toh ka iya tfy ya fice yana cizar yatsa ya rasa wani irin so Yake wa wannan matar ko yace ynyr .tsaki tayi kasa kasa womanizer kawai ta fada kasa ,kasa ko abincin ma Bata karewa kallo fridge idinta ta nufa hollandia ta fito da shi ta Sha kayanta Tana danne danne a wayanta .
Yareema tunda safe ya wuce sokoto da jirigi yau akwai taro da manya,manya sarakai suka hadu zasu you bayan an gayace shi kuka aka nanata bukatar zuwansa ,Bai samu sun fita sai around 2 suka tsaya cin abinci sannan masu dawowa kamar sa suka fara Shirin kebewa sukayi da sarkin sokoto ya nuna Masa bukatar yayi abun da suka tattauna akai gyada Kai yayi cikin girmamawa don sarki alfayat Yana daya daga cikin abokan mutunci na abbansa da wannan tunanin suka hau jirgi.
Fulani dariya tayi tace keh margi kina Wasa da aiki na ai duk Wanda ya buga Wasa Dani Sai uwar sa ta yo kuka kamar yanda ban Yaya Mata Kuma baza suyi mulki Haka itama barata bar yareema yayi mulki cikin kwanciyar hankali gwara tawa tufkar hanci kamin a nada shi sarki ,margi tace toh uwargajiyata Bari na tafi kamin magulmata su Kai mgnr zuwata gurin ki daga Mata Kai kawai tayi ,margi ta fice da gudu.

Zaune take a kan gado ga press conference da suka zagayeta ,wani maikaci ya jefo Mata tambaya ,senator muna son muji asalin labarin abun da ya faru daga bakinki ,sauke ajiyar zuci tayi .............shedin tears take wallahi tallahi I know my son mahumud isn't dat trouble some da za a raba ni da shi caka Masa wuka sukayi without mercy my only family left ..ta cigaba da kuka ,senator ko akwai Wanda kike zargo da sa hannu kisan danki sauke ajiyar zuci tayi tace ban San ta Ina zan fara Amma suna da yawa kasan duk Wanda ya shiga politics dole Yana da enemy da yawa toh ni dai nakan yi kokari na kyautata alakata da kowa harda shi Dan mijina babban dpo Ibrahim Wanda a kwanaki mun samu sabani da yawa da shi inda ya ce in guji haduwar mu Nan gaba ,Amma in ba Haka ba b a taba Jin kan mu ba Kuma ba a rasawa abokar hamaiyata da suka Fadi karya ,ah yanzu senator in an sallameki meh first priority idinki tace my first priority x to get Justice for my son sannan shigar karamar garuruwa Wanda Basu da karfin mu raba abinci da sauran abubuwan hidimomi na azumi Wanda tun jiya ya kamata mu raba Amma Haka Allah ya kaddaro ,Kuma Ina Mai neman adduan ku mutane Allah ya Toni asirin Wanda yawa Dana wannan kisan illa na gode ta fashe da kuka ..... security nee suka fitar da press conference don Tana bukatar hutu ,suna fita ta tashi zaune political strategy Mr Muhammad Junaid ya daga Mata tumb senator ur acting was fabulous kamar yanda na Gaya Miki u would get the media sympathy and trust dariya tayi hawaye na zuba Akan fuskarta tace Mr Junaid aikinka na kyau ,Kuna Mata tv yayi tuni aka fara haskawa a kowani tv kamin Nan da 2 hrs sai ga mataa da manya justice for the senator ,sai sneator. Haba tuni gari ya dauka an cika asibiti Bam Bam wani dariya keta senator tayi tace kun bude min hanya my people wallahi sai na dau fansa Dana ta fada can anjima aka sallameta bayan ta tsaya gaisawa da mutane ta zuba fuskar tausayi ison Nan yayi ja kowa kokarinsa yayi sympathsing da ita Haka ta koma gida , Junaid takardu ya ajiye Mata yace senator ga plans da komai da nayi you should go through it ,murmushi tayi tace ba sai na Duba because u Mr Junaid have earned my trust don Hala na baka wuka da nama but one thing about me x if u cheat me. I dont spare ,toh sneator sannan ya Mata sallama murmushi tayi Dix would be my begnning ,doctor ta Kira how x he doing,yace ma'am he z okay everything z okay kawai yanzu muna jira nee ya farka don Haka ki kwantar da hankalinki coma zai iya dauka a week2,3,4 a month or years Kuma I do have hope on your son u better do sannan ta kashe call din.
Duk abunda ke faruwa nihat Bata da labari shi Kuma INSP Bai sanar Mata bah zaune take Tana kallon a wayan ta fitowa ta kenan daga wanka Tana breastfeeding din dayan baby Kiran wayar sadaa wata class mate dinta dagawa tayi bayan sun gaisa take Mata barka sannan tayi gyaran murya ai nihat ta San saada farin sani in dai a harkan gulma toh fa it's chair lady ce kiyi mgn saada ai kuwa saada ta sake Mata bomb ba rasywar mahmud da Kuma zargi da mutane ke ma INSP tuni ta hada shi Tass ta zuba Mata Allah yasa abty bilki ta shigo saura kadan babyn ya Fadi kasa runugmosa tayi Tana cewa ke nihat Anya lfyr ki kalau ,ko har yanzu baki San zafin haihuwarta ne kashe call din tayi ta kunna tv idinta ai kuwa tayi gamo da shi da Kuma interview na senator hawaye ta samu kanta da yi ,mahmud nee ta rasu kasan Abu da zuciya da tausayi .....daidai inspector yazo ya shiga dakin yaji mgn da take ma nihat komawa yayi dakinsa kwanciya yayi Akan gado yayi was kuri Daya Ido mutuwan Dan uwansa ya taba say no matter how bad or evil mahmud was Dan uwa ya wuce Wasa daukar wayarsa yayi ya Danna Mata Kira ,a lokacin anty bilki ta fita da yaran ta kaisu dakinta Tana ganin Kiran say a da sauri ta dau wayar ta nufi dakinsa bude kofar dakin tayi sannan ta mayar daga Ido yayi Yana kallonta murmushi ya kwakulo ganinta Don bai kamata Yana sa that a cikin damuwarsa kare Mata kallo yayi ya cire idonsa daga it's sai towel a jikinta hadiye yawu yayi yace ki iso Mana isowa tayi ta zauna a gefensa meh nee ya fada Yana time da hannunta uhmm Yana Wasa da karamin yatsun ta emmmmm dama ,dama wata frnd Dina nee ta Kira cikin muryar kuka ta ke mgn ta Gaya min mahmud ta rasu ban yarda ta ce inje in Dubai tv station Kuma da naje na duba gsk nee mahmud ya rasu Kuma wai Ana cewa da Kai aka had a hannu aka kashe sa kare Mata kallo yayi sannan ya saketa tare da juya Mata baya ya dawo Mata asalin inspector da ta sani yace tabass mahmud ya rasu , Yana juyar da kansa Yana kallonta ko dai har yanzu kina kaunar sa daidaita kansa yayi daidai da ita ki Gaya min har yanzu kina kaunar sa nee ,in ba Haka Mai zaisa ki zarge ni da kashe Dan uwana da hannu na don kawai na samu muradin zuciya ko cikar buri ,dagowa da habarta yayi ki Gaya min ko a lokacin da mahmud ya so Bata Miki rayuwa ban illatar da shi lokacin da yaso Miki mumunan tabo na karbo Miki yancin ki lokacin da yasa kowa ya juya Miki baya ban juya Miki baya sai yanzu Zaki zo min da mgnr Nan na gode ya fada Yana tashi ya nufo kofa rungumesa tayi ta baya tana sake kuka wallahi ba Haka bane kayi hakuri ni ban bude Mata kofa yayi yace nayode kizo ki fice min daga daki ya fada Yana kallon gefe am sorry ta fada nuna Mata hanya yayi hawaye na sauka Akan kumatunta ta sannan ta fice dakinta ta wuce da sauri ta shige tare da rufewa pahsewa tayi da kuka Mai ban tausayi am sorry wallahi ba Haka bane .... A hakan har barrci da Bata shirya Masa yayi awon gaba da ita.tana fita ya mayar da kofar ya kulle sauke ajiyar zuci yayi idanunsa Nan sun kada sunyi jajir wato dai har yanzu nihat Bata son said mahmud take so da wannan sake saken ya wuni ga ciwon Kai da ya matsa Masa
Sai karfe shidda ummul ta farka sakina Kam tayi kusan 3 hrs ,a hankali take bude idonta ji take jikinta a mace a hankali ta bude idonta sauke shi tayi cikin na doc da baby dake zaune gefe ,wifey kiyi a hankali yana mai taimaka Mata mikewa zaune tayi rike kanta tayi Wanda Yake juya Mata , am fine ta Gaya bayi ta shiga wanke fuska tayi sannan tayi business ta yi alwala ta fito sallaya ta samu a shimfide da hijjabi ya mika Mata biyan sallar azahar da laasar tayi Don taga agogon dake manne a daki . Tana sallama baby ta shigo da hot tea sai abinci ajiye Mata tayi a gefen gado ya jikin naki da sauki ta fada toh Allah Kara sauki ameen ta fada Yaya na tafi toh kawai ya Gaya yace ki zauna Akan gadon ki ci abinci in ba ki so Kuma in baki da hannu shayi ta Sha sai abinci da bai wuci Loma biyu sannan ta ajiye duk yanda yayi da ita taking ci
Cin abinci tayi ya Taya ta tattara kawanuka sannan ta lale shi Yana zaune a dinning Yana jiranta rufe kofar tayi Tana dagowa suka hada Ido cire shi tayi sannan ta nufi dakinta sai da safe taji muryarsa Daga Kai kawai tayi kamar kadangare sannan ta shige dakin wanka tayi sannan ta Haye gado barrci yayi awo gaba da shi Haka ma itama ,can karfe Daya ta tashi yunwa take ji ta rasa ya zatayi fridge ta nufa Amma duk abun da ke ciki bai Mata ba strawberry take kwadayi can taji bara ta iya daurewa ta nufi dakinsa kwankwasa tayi Amma ba a amsa Mata ba budewa tayi kafafunta na haduwa ta iso tsakiyar daki Wanda Yake da babba kan gadonsa ta nufa ,uhmm ta rasa abun da zata ce ma wallahi bubbuga ahi tayi a kafa a zabure ya bude idon kunna wuta yayi ganinta yasa ya sauke ajiyar zuci lfy ya fada yunwa nake ji ta fada yunwa tace eh ba ga abinci ba tace ah,ah to ki girka indomie tace ah,ah toh in girka tace ah,ah meh kike so strawberry ta Gaya strawberry da tsakiyar dare Ina nasan zan samu strawberry fashe Masa tayi da kuka inalilahi ya fada yi hakuri ba strawberry bah zan Nemo jallabiya yasaka yace muje ko,da hula a jikinta suka fita shiga sukayi cikin mota sun zagaye duk inda yasan zai samu Amma wasu a kulle wasu Kuma are out of it ga barrci dake daukarsa ita dai zuba ma hanya Ido take sunzo cherry cream nee suka shiga ya tambaya suna siyar da strawberry Yake ce Mata ah,ah Amma in zai siya toh zasu iya siyyar Masa 1 sack 5 thousand nee Amma 8 thousnad in Yana so ai babu Jani in jaka ya bayar da kudin don ta ATM ta zare Yana shiga mota ya mika Mata ai kuwa cafka tayi ta Kama Sha har wani lumshe Ido take Dadi ta Fadi Bata San mgnr ta fito fili tuki Yake Yana kallonta har suka iso gida har ta shanye strawberry ashirin eh lallai kuwa aiki ya same shi suna zuwa gida parking yayi shiga gida suke rungume da strawberry idinta a parlour ta zauna da tsakiyar dare Tana Sha Tana lumlumsa Ido duk a tsamanin ta ya tafi Ashe Yana tsaye a dayan kujeran dake facing idinta Jin kamar Ana kallonta yasa ta dagowa had a Ido sukayi ,Kinga ma Sha nee mu shiga idanunsa jajir alamun Yana son barrci sosai ah,ah sauran a fridge ta sa sannan ta hai kan gado barrci ya you awon gaba da ita .

magajin sarauta 2Where stories live. Discover now