9

29 1 0
                                    

       Barrister rahima na hango a office idinta gefenta ma taimakin ta naseer abdulwahab nee gyaran murya tayi tace  kaga interview da senator ta sake Koh eh dazu Nan Ina tare da su salamatu na samu rahoto Mai kake gani gameda da hakan juya biron dake hannunsa yayi yace Ina ganin Wasa take da hankalin mutane correct rahima tace ni ma abun da na zarga ,you know her naseer ta iya dirty game  it is either Tana son  yaron ta ya kubuta daga hikunci jamaa ko akwai wani Abu a kasa duk abun da take she x faking am sure of it  Kuma until I get to the bottom of it naseer murmushi yayi yace Dadi na dake  barrister u believe in ur instant  Dan murmushi tayi tace because I believe in wat am doing kamar saukar aradu yace wat about me  ,ya batun soyayya ta Ina son ki u know it Kuma mu ba yara bane murmushi tayi tace   barrister mun Gama da wannan batun yace Amma  I don't want to give up  mun Gama mgn barrista sai anjima Sannan ta fice daga office idinta  tasan in ba Haka ba zasu rabu cikin barrcin Rai motar ta Accord ja ta bawa wuta gidan iyayenta ta wuce a parlour ta hadu da mahiaifin a cikin girmamawa ta sunkuya ta gaida shi amsawa yayi Yana tambayarta aiki alhamdulilah ta fada gyaran murya yayi yace rahima nasan ke ba ynyr bace yanzu tunda har kin yi aure Kuma da danki Ina son ki sake aure bana son ganin Haka  ki kaddara da ma can ba mijin ki bane har aljannah hawaye a Cike a idonta  baba am,yace mutuncin  ya mace shine gidan ta kinji mamata munyi mgn da baban naki  don Haka mun baki wata ki fitar da Miji kinji Koh kije kiyi tunani ki shigo umman ki na ciki da toh ta amsa shiga dakin umman ta tayi sallah take yi har ta Gama  suka gaisa ke Kuma meh aka Miki kika shigo kina turo baki umma ...ta fada Mata yanda sukayi da babanta ..... Umma tace  ai gwara da ya Miki mgn  ga abinci a dinning in kina Jin yunwa na koshi ta fada tare da turo bakinta wayarta ta fitar tana chatting ,message din nazeer nee yayi popping kin iso gida lfy gimbiya tsaki tayi ta share sai  message din senator Alfa matashi nee Mai shekaru talatin da biyar taki basa dama tun lokacin da ta tsaya Masa Akan case shi da wani shikenan ya nace Mata 
                

Tunda gari ya waye Kara kake ji a masarauta abun da an Dade ba ayi ba wato suna a inda aka saka ma ynyr suna Khadija takwara akayi was kausar Wanda Bata da labari Tana cin abinci nee asmau tazo Mata da labari ai abincin da Bata karada ci ba ta nufi shashin bayi yareema da lokacin da asmau ke Gaya  tabbas wato kenan ita ta Aiko da sakon ...zai ringa bibiyarta har Sai ya gane gsky ,Tana isowa bayi suka fara gaida ita kowa na Mata barka murmushi take daukar ynyr tayi a hannun mamanta tace tubarakallah Nana Khadija Tana sumbatar ta  ai kuwa murmushi nee ya bayyana a fuskar su  nagode sosai da wannan karamci ai atake ta tareta nine da godiya ni Kika ceta no ke da godiya gimbiya kamshin abinci nee ke tashi a masarauta Fulani tuni an Kai Mata rahoto harta da Fulani fara kamar ta phashe ai wannan zubar da mutunci wai bawa ya maka takwara uhmm ta fada ,mika Mata yarta tayi ta koma shashinta mgn sukayi da Stella ko awa Daya batayi ba ta kawo duk abun da ta Gaya kayan yara na mace kala kala , man shafawa ga gadon ta sai baff set idinsa net  ta Mata da turmi guda biyu  asmau da hanne ta bawa su Kai ai kuwa suka Kai cikin Jin Dadi a ranar ta Sha addua harta da su ummi da momy sun shata uwar yarinya har hawaye farin ciki tayi .duk abun da ke faruwa ya shiga kunnen yareema kasancewar yau a masarauta ya yini hatta da Kaya da ta Kai  har godiya mijinta yazo ya Kara Masa  Wanda tun shekaru da suka wuce rabon da yaji hakan , abinci aka kawo Mata a kula Mai kyau ta zuba kadan a kula sauran ta sa abawa mazan bayi dogari abinci ba laifi yayi Dadi sosai  kowa ka gani a shashin bayi murmushi nee a shimfide a fuskarsu sai dama Yan bakin cikin Haka  har dare ,shashin summaya yareema ya nufa bubbuga shashin Yake Amma taki buduwa duk kokarin sa ya bude ya kasa kasancewar key din na cikin lock Danna Mata Kira yayi summaya Wanda ke kwance jikin atika ta hango ringing wayanta daukawa tayi sai da ya kusan mutuwa ,ki bude kofar shashin ki ,dariya kasa tayi tace bana bukatar ka zo ba dai Yar cikinka ba gaka ga ta ni ka Dena damuna sannan ta kashe call tsaki yayi ni Cike da barrcin Rai ya nufi shashin sa yayi ya sa rigar barrci da Wanda da takalmin nikii Yana aiki a gaban laptop idinsa hankalinsa a kwance Kiran Fulani fara ya gani amsawa yayi sun yi mgn kamar 5 minutes ya kashe call ransa a hade ya turo baki kamar karamin yaro.shiri yayi ya fito samun ta yayi da jakadiya wacce Tana ganinsa ta basa
              Lwana biyu kenan da fadan INSP da nihat gashi dai suna gobe Amma Babu wani improvement in ba da safe tazo ya duva su daddare ma Haka Bai Bata fuskar wani tambaya in tayi kokarin Masa mgn ya fice baya saurorn ta .... Daddare ya shigo  lekowa yayi hangota yayi Tana kallon film a tnt gyaran murya yayi sannan ta San da zamansa ,kizo ki sameni a daki kawai ya Gaya ya fice ya na fita ta tashi jiki na Bari ta zauna gaban mirror ta fara shafe shafe dama Bata Dade da wanka ta shafa turare da lip balm tare da powder sannan ta wuce dakinsa sallama tayi ta shige dakin zaune yake yayi stretching. Kafansa Akan center table  isowa tayi Tana sauke ajiyar zuci tasa murmushi Akan fuskarta Zama tayi a gefensa gani .ki duba kayan in akwai abunda Bai  ba sai kiyi mgn dubawa tayi inda yayi directing Kaya nee a akwatuna a bubbude ki duba ya Gaya zama tayi Tana dubawa Kaya nee masu kyau da tsada a ciki komai da komai akwati shidda ne a dakin duba na yaran tayi akwati biyu da ya rage ta bude turame nee da less a dinke da sauran abubuwan su Haka ma dayan akwati yayi kyau sosai  murmushi tayi ta nufo shi Zama tayi a gefensa tace mashallah yayi kyau sosai Allah ya sa musu albarka ameen ya fada ya mayar da hankalinsa kan wayansa eerrrm ya Ibrahim dama zan ba... Ki bar mgn sai anjima sannan Sulthana na Kiran ki  bye ya fada Yana Mai komawa kan gadon ya kwanta  daga inda take tsaye Tana Jin muryar mace dake mgn am sorry kinji ai gobe zamu hadu kar ranki ya barcii kallonsa hawaye a Cike a idanunta ya Fadi  da safe sannan ta fice daga dakin Yana fita Yana cire lulubi da yawa kansa  Tana fita ya cije bakinsa  instead ta dage da basa hakuri she still left  iska ya sake Mai zafi sannan ya koma tare da kashe wutan dakin ya bar na lamp side.tana fita ta wuce daki kukanta taci ta koshi sai da taji anty bilki na zuwa da yaro Yana kuka ta goge hawayenta tare da bude Mata kofa shiga tayi ta Miko Mata yaro Ina fimmm nihat da shegiyar taurin Kai taki  ta bawa yaron anty bilki tsayawa tayi Tana kallon ikon Allah ,ganin fah da gsk yasa ta daka Mata tsawa tace come on give d boy his food or are u dat selfish dat kanki kawai Kika sani turo baki tayi tace ku barni anty ku barni na gaji ku Kai yaran gurin ubansu tunda am not d only parent they have abu kamar Wasa ta dawo gaske tuni Yan biyu suka hadu suka fara rera kukansu tun sunayi a hankali har yadawo fah da gsk sulthana itama tazo ta tarar da dramar da ake yi Amma yau nihat tayi uwar kunnen shegu kamar Bata San da wata halittar  Mai suna sulthana inspector da ya fara barrci sulthana taje ta tayar da shi ummi wats it ya fada gsky ya gaji Tau tace ai barrci Bata sameka ba a gidan Nan yau wani Abu ya faru nee anty sauke ajiyar zuci tayi tace ai da sauki in wani Abu nee ta faru  matarka yau ta tayar Mana da bori she refuse to feed d children 4 hrs yanzu her anty tried everything but taki tashi yayi a harzuke wallahi Bai rai dauki iskanci irin na nihat tayi laifi sannan taki bada hakuri tazo Tana azabtar da yaransa ,sulthana tace Kai Ina zaka je da ga fada maka mgn ka tada jijiyoyin Kai  takalma yasa ya nufu dakinta ko lura da anty bilki Bai yai ba ya shigo a harzuke Tana zaune yaro na kuka Amma Danna waya take ai ji tayi an cafke wayan daga hannunta kamin ta Ankara taji an buga da bangon  dakin yayi pieces meh Haka keh ya nuna Mata yatsa nihat kike da suna walhi don't try me ,don't make me do wat we both will regret  huci nihat tayi tace Allah baran yarda sai ka biya ni phone na yace zo ki kwata Zaki bude rigar ki kibawa yaran Nan abinci nee ko Kuma murmushi rainin hankali tayi tace dadinta dai abinci a jikina take Kuma ni nihat nace baran bayar bah fakat wanka Mata mari da anty bilki tayi Ashe dama baki da hankali ,eh nihat yau  zan Kira  Abdullah yazo ya ci Miki kaniya foolish girl kawai kin haihu baki San kin girma ba danawa ya Abdullah Kira tayi har ya tsinke ba a dauka ibrahim kallon anty bilki yayi yace anty ba wani Abu bane just sabani muka samu inshallah bara ta sake Kuma ni na Mata laifi  to kawai anty ta Gaya Tana kare Masa kallo Wanda Bai da lfy.  Madara yasa aka Nemo Masa da umurnin likita  aka kawo sulthana ta hada a fidder anty bilki na bawa dayan sulthana na bawa Daya tsaye take akansu nihat Kam sun barta a daki  dayan jaririn Kam har sauke ajiyar zuci Yake tsabaragen yaci kuka yayi zuciya an yi kusan minti goma kamin ya fara ansar Madara a lokaci Daya yayi wa fidder Tass cikin tausayi inspector yake kallon yaransa ,kusan 2 sannan ya samu barrci .da asubah  ta tashi zo kuga ririrta  ta Yake sauke ajiyar zuci take yi ,rikota yayi ya tayata shiga bayi ya riga da ya hada Mata ruwan wanka ta Sha wankanta sannan ta fito abunta Tana taku a hankali da sauri ya tareta sannan ya zaunar da ita Akan gado fito Mata da Kaya yayi ya taimaka Mata ta Sanya  sukayi sallah Ana Gama ta koma kan gado abunta sai da ya Gama tasbihi sannan ya bi bayanta don tun jiya a Daren ya Bata magugunansa har da na rage zafi ,da tunani kala kala barrci yayi awon gaba dasu .
             A massalacin kofar gidan daddy aka rada ma yara suna abuljalal da Abdul Junaid  tuni yareema ya sake murmushi murna farin ciki nee ta cika zuciyar sa sika gagaisa da mutane duk da baban yaro baya Nan amma anyi shagali  walima Kuma karfe Sha daya raba minti da sauran abubuwan akayi sannan kowa ya nufi gidansa yareema da shigowar a gida direct gurin Fulani ya nufa ya Fadi Mata abun farin ciki ta Taya sa murna harda gudumawa dubu dari  karba yayi da hannu biyu bayan yayi godiya ......kausar Kam Shirin da wanka tayi cikin less peach da dark blue and Mata dinki bubu dankwali ta daura da hills da jakanta da Vince da sarka fuskarta Nan na shinning kwaliyanta na daukar Ido asmau da halima nee Suma cikin  shiri duba time tayi 9:30 ta Nuno Musu akwatin su Sanya a motar ta Haka  akayi  sannan suka nufi waje shiga sukayi sannan ta bawa motar wuta ,duk Akan idon yareema Wanda Yake gyara links idinsa sanye Yake da jumper sky blue Wanda ya haska sa shashin summaya ya nufa Bata Nan don a kulle Yake tsaki yayi sannan ya nufi motarsa Muslim mall ya nufa bayan ya siya kayan da zai siya akwati Damm aka cika tare da shopping bag guda biyu sannan ya nufi gidan inspector bude Masa kofa akayi bayan sun gaisa da security rabiu yayi parking sauka yayi  bayan ya Taya mgn da rabiu...kausar da shigowarta ta tarar da Yan gida har da jikokina Banda ummul  da momy ai kuwa sabon chapter aka dauka har da yayunansu  har da Mai jegon Wanda ke dariya kamar wani Abu Bai faru  kayan dake baje a parlour na hango muku. Shigowar yareema nee ya katse musu Hira kowacce su na gyara mayafi yara kanana suka nufe shi da gudu Muslim nee a gaba rungumesa dukansu yayi dakyar suka katse sa ganin da akwai surkuwarsa yasa cikin kunya ya zauna a kasa gaidata yayi amsawa ummi tayi   tashi tayi ta nugi sama gaisa sukayi da sauran Yan uwa har da ya Abdullah Zama yayi a kujerar gefen kausar  nikam Ina baby inji kausar Tana tambaya nihat suna gun anty bilki ai ,Bata gama mgn ta sauko tare da sulthana wacce ke rungume da abduljalal ai kuwa  yara suka fara ihun baby karba kausar tayi na hannun sulthana ya Abdullah ya karbi Junaid mashallah baby yayi kyau Tana pecking idinsa meh aka sa Tana tambayarta uwar yaron nihat wacce ke zaro Ido Muslim nee yace abduljala and abduljunaid  ko ba Haka bane mommah Yana Tana anty rahima yess ta fada matsowa gurin yayi  gurin kausar yace mommy kyakyawa dariyan parlour suka dauka  Nima Ina son baby brother da sister mommy in ringa Wasa da ita anty rahima ta cabke kar ka damu handsome kwanan Nan kuwa mommah da uncle zasu maka baby kallon yareema Muslim yayi alamun x it true murmushi yayi wa yaron Yana daga Masa Kai yeeeeh kinji ko amrah am gonna be an elder brother  murmushi sukayi dukansu muryan inspector suka ji a gefe Yana sallama Wanda Basu San da warkewar sa bude baki sukayi Wanda suka San da Haka Kuma Basu yi mamaki baban boys inji Abdullah  yace Haka nee Yana Mai Zama kusa da yareema bayan sun gaisa sanye Yake da geznar brown yay kyau  sosai gaisa yayi da Yan uwansa  snacks maikata suka kawo gimbiya mu har yanzu ba muga kayan takwara  da akayi wa angon ki hada Ido sukayi  da yareema daga Mata Kai  yayi ,mayar da idonta tayi kan inspector tace mun Isa sannan tawa  asmau mgn  suka nufi booth din uwar gajiyarsu akwatin suka ja da sallama suka shiga sannan suka ajiye a gefe akwati ne babba bude shi asmai tayi Kaya nee kala kala a Cike ko wanne classic cloth nee da turame guda biyar less guda biyu Kai mashallah ah lallai Ana son takwara muna godiya nihat ma ta Mata godiya shigowar rabiu da akwati da Kuma ledojiji suka zuba Masa Ido ajiyewa yayi sannan ya Basu guri  bude akwatin asmau tayi ai abun ba a mgn fuskar kowa a washe  kudi ya zaro daga aljihu 150k dubu dari ammi tace na bawa yaro summaya Kuma 50k ai kuwa aka dau shewa anty bilki nee tayi Kai mashallah murmushi sulthana itama tayi Don sun matukar burgeta they are a happy family ,sallamar ummul nee da Mai gidanta ya katse hiran habawa zo ku ga murna gurin Yan uwa da gudu nihat ta rungumeta cikin cije lebe ummil ta mayar Mata da rungumar sannan ta Mata alama da ta saketa ai ko ta saketa  sabon gaisuwa aka fara  cikin kunya ummul ta gaida kowa cikin sanyi sanyi ajiye musu ledar tayi a gaban neehat ta bude  crib nee sabo a kwali guda biyu sai turame guda uku da kayan jarirri guda shidda godiya suka musu har da inspector kayan da yayunta kawai suka kawo har yaro ya girmamawa  11 cibb aka fara walima na maza mutane sun halara an ci an Sha don cateras ta bawa sukayi aiki Mai kyau komai cikin yanayi Mai kyau .su Kuma suna ciki Ana daukan hoto ,Ana Hira ummul gado ta samu na guest room  dakinta na da ta shankate  Tana barrci abunta ,tuni gidan ya Kara cika don har da momyn Ali da baby ga kawayenta momy da na ummi Yan uwan daddy da na mommy ai kuwa aka fara damawa Mai jegon Kam sai Shan wankanta take in yara na kuka a dirka musu Madara da ummi ta tambaya inspector yace ai nonon nee baya isan su ba tare da kawo komai a ranta ta amsa Masa
            Bayan walima su hudu suka shiga parlour na baki daga yareema ,yah Abdullah ,doc Ali  da inspector abinci aka kawo musu cikin kuloli masu kyau Hira suke Ana cin abinci Amma Banda yareema Wanda Yake kurba nutri milk kawai  .
                 Nihat na hango ta a kofar gidan bude kofar tayi can anjima ta dawo da leda karami a hannunta shiga parlour tayi direct daki ta wuce abunta sai around 2 ummul ta tashi sallah tayi sannan ta ci abinci ai sabon Hira Waka nee ke tashi a parlour na kasa.sauran yaran duk sun tafi sama ,daga faty sai nihat ,ummul da Mai Gaya kausar wacce ke Kara volume din wakan na  fireboy jelousy haba zo kuga anty na rawa har da Mai jegon  kamar ba ita ta Gama santalo yara dakyar Ana gamawa Kuma  muryar lojay kake

magajin sarauta 2Where stories live. Discover now