3

41 7 4
                                    

Yareema bude kofan shashinta yayi hannun sa dauke da leda ya nufi shashin summaya mutane nee Cike ga kidan music dake tashi na Yan iska Yana shigowa sukayi tsit wuce su yayi ya nufi dakinta ita da jamecy nee a ciki mgn suke Jin murdawar kofa sukayi shiru hango yareema yasa jamecy tayi murmushi tare da gaisawa da Masa barka . Matso kusa da ita yayi ya Mika Mata yayi ficewar sa ko a jikinsa hakan ya Kara kullar da summaya ,wuce part idinta yayi dama yasa auwal Kai Masa kayakin sa wasu a can Yana zuwa Jan kofa da ke kusa da Tata yayi zare kayansa yayi ya nufi bayi wanka yayi ya fito ya shafa Mai tare da shiri cikin rigar Barrci kwanciya yayi Akan gado bai Dade ba barrci yayi awon gaba da Shi ,
Lokacin da ake Kiran assalatu ya farka bayi ya shiga yayi wanka sannan yayi alwala ,nufar fillin ta yayi bubuga ta yayi a hankali motsi ta Fara a hanakli har idonta ya washe idonta nee ya sauka Akan doc ai a take ta tashi zaune murmushi ya Mata yace ki tashi kiyi sallah daga Masa Kai tayi Yana fita ta nufi bayi alwala ,gyara gadon tayi ta shimfide Shi ta zauna a gefen gadon bude kofar yayi ya shigo ,hango ta yayi a zaune a gefen gado Tana Jin karar bude kofa ta sunkuyar da kanta kasa isowa yayi ya zauna a gefen ta zamewa tayi ta zauna a kasa Ina kwana ta fada muryar da Bata fitowa sosai Shima sunkuyawa yayi a gabanta gyara Mata hijabin ya tayar da ita sabhul khair, amsawa tayi peck ya Mata a kumatunta sannan ya Mata nuni da ta kwanta tayi barrci,a kunyace tace Yaya zanyi shara ND zanyi girki daga gira daya yayi duk na hutar da ke kiyi barrci dats all ,kwanciya tayi tana Kara lulubewa da bargo barrci Mai Dadi yayi gaba da ita.
A bangaren anty raudat kuwa yau da safe aka turo driver yazo daukanta haka tawa driver tatas da Wanda ya aiki driver karfe takwas Abu hanif ya iso yayi hour biyu a zaune Yana jiran raudat Wanda ta sharesa ,Muslim da ya gani a compound ya Kira yayi ma yaron wasa yace yaje ya gayama grandma Ana Kiran raudat ai ko yaro ko dadewa baiyi ba ya Gaya ai tuni momy tace tattare tace ko ta Kira Mata Abdullah ba don ta so ba ta iso kofan sa dake bude ta tsaya akai ,girgiza Kai Abu hanif yayi yace ke raudat da na zauna jiran ki Sai Kika ji Dadi ,ko kula Shi batayi ba shiru ya Mata kusan minti ashirin tace kaga abban baby barrci nake ji ,Sai yanzu ya tabbatar da raudat Bata yi hankali duk tsawon shekara da tayi ga yara Amma tana Masa yarinta ,yace ki shigo kiyi sallama da su momy ina sauri ina da aikin yi kallon sa ta tsaya yi Sai da ya isheta tace kaga abban baby ba ni na roke ka u can go ND finish wat so ever ur doing and nifa ba yanzu zan dawo gidan ka kaje ka mayar da cousin Dinka a madadina since akanta za a cika min kunne dadinta dai Ina da gidan ubana , Sai da ta karasa maganganun ta yace nagode sannan ya rufe kofar motarsa a gaban fuskata ko ajikinta ta shigo gida wuce daki tayi ta cigaba da business chatting idinta .a bangaren Abu hanif abun da ta Masa ya mugun basa haushi a ganinsa Shi ya Bata raudata har ta ke da bakin mayar Masa mgn tsaki yayi kasa kasa ya wuce office idinsa . Doc wuce dakin momy yayi Tana Kan sallaya Sai anty bilki dake waya a gefenta Kuma sakina ne ke barrci kafa na wata jaha hannu na wata jaha tsaki yayi kasa kasa Yana Mai cire idonsa don daga ita Sai Dan guntun rigarta da ya dagu da wando Shima karami born short sunkuyawa yayi Sai da ta Gama tasbihi sannan ya gaisheta cikin kauna ta amsa Tana tambyr sa ya ummul alhamdullah momy tace mashallah gaida anty bilki yayi amsawa tayi a yatsine Ina Yar gold din ko Bata Kai ta zo gaida mu shareta yayi baby ne ta fito daga toilet gaisheshi tayi amsawa yayi Yana Mai duba wayansa budewar idon idanuntaa ta sauke Shi akan doc ai tuni barrci ya tafi saukowa tayi da nufin rungumarsa tuni ya taka Mata birki lfy Koh turo baki tayi tace Yaya hugging idinka kawai zanyi fah kallon baki da hankali ya Mata sannan yace momy na barki lfy toh my son anty bilki dake harararnsa kamar lashes idinta zasu tsinke haka ya wuce sama dakinsa ya shige Dakyar ya zare jallabiyar jikinsa daga Shi Sai gajeren wando ya Kuna ac tare da Kara gudunsa ya rungume pillow karfe Tara ta farka wanka ta shige wanka ta fito shiri tayi cikin less golden ya karbeta sosai hijjabin ta daura akai bubbuga kofar da ake yasa ta zuwa ta Bude baby nee rike da basket tace amaryar mu murmushi ta Mata tace sannu da zuwa dinning table nufa ta ajiye Hira baby ta Mata har 10:39 tace ummul Yaya Kam Yana Nan ne momy tace yazo yayi sallama da anty bilki cikin sanyin muryarta tace ban sani bah , to kije ki dubasa tashi tayi Cike da kunya ta nufi dakin dake gefen ta sallama tayi sau biyu ba aamsa bah a na uku ne ta sannan hannunta ta bude kofar hango Shi tayi Yana barrci Yana lulubewa da bargo kallon dakin tayi komai yayai tsab isowa tayi tsakiyan daki sannan ta nufi gadonsa isowa tayi a hankali take taba Shi Amma duk da hakan Bata ga ya motsa ba Hawa tayi da nufin tada Shi ji kawai tayi ya ja ta Akan jikinsa tare da rungumota zaro Ido tayi ta Fara kiriniyar freeing kanta duk Yana kallonta tun lokacin da ta shigo dakin yake ankare da ita ,yace wifey am noy turo baki tayi tace dama momy ne ta Aiko ka tashi kaje kayi sallama da bakuwarta yasan wa ake nufi yace uhmm Kuma gashi Ina Jin barrci bah ai ,tace toh ka sakeni inje in gayawa baby barrci kake yace uhmm ,uhm to ai ke Zaki tayani barrci .zaro Ido tayi Sai kace meh,wasa yake da hijjabin ta Bata Ankara ba Sai ji tayi babu hijjabin tuni ya zare Mata Shi ,Kara matse ta a jikinsa yayi tuni tayi rau rau da Ido alamun yayi hakuri ya barta ta tafi shareta a yayi kamar bai ganta bah wasa yake da hannun rigarta Cike da kunya take rufe gefen wuyanta don rigar an Mata dinki net ce kana kallon kirjinta a ciki duk Kuma aikin anty raudat ne Yana ankare da ita .hannunta ya rike meh kike boyewa ne wifey Dan Allah ka sakeni ta Gaya da muryar shagwaba ai kamar Kara ce Masa rike ne take fuskarsa a wuyanta ,aka bude kofa baby nee da sakina tun dazu suke musu inda baby ta ke Mata gargadi Kar ta bude kofar Amma kamar da bishiya ake mgn Bata ji ba bude kofar tayi ai zuciyarta nee tayi wawan buguwa ,muryar baby yaji Tana cewa am sorry Kara Jan bargo yayi a jikinsa shigewa kirjinsa tayi ta boye Cike da kunya ,sakina Kam Hawaye na sauka Akan kumatunta ta ta fice
Turo baki tayi tana kokarin tashii ya kamo kugunta ya mayar da ita kin kallon sa tayi Cike da haushi da kunya ganin ta hada Rai yasa yace hava matar doc wani laifi na Miki sorry kinji zo ki Rama kokarin tashii tayi tace Yaya ka barni inje in gaida momy kaga ma bakuwar ta tfy zata yi ,Kuma ai kaga abun da kayi su baby suka shigo....... Bai bari ta karasa mgn yace toh ya kike so ayi matas wasa take da yatsunta tace kabar ni inje yace no prob Miko min jallabiyar cream a wardrobe tashi tayi ta Miko Masa tare da juyo baya Sanya jallabiyar yayi sannan suka fice a tare ba babby a parlour don haka gun momy suka nufa zaune take Tana kallon Sunnah TV a gefenta anty bilki da sakina Wanda take kuka Akan cinyar mamanta ,Sai baby dake Karin kumallo ,kokarin zare hannunta da yake cikin NASA take Amma yaki saki har suka iso parlour Zama yayi a gefen momy ita Kuma zamewa tayi ta zauna akasa ah,ah my daughter tashi ki zauna a sama ah,ah Nan ma yayi momy tace toh ya kuka kwana ,gaida momy tayi cikin tarbiya hakan ya Mata Dadi ganin irin matar danta kwaya dal shafa cikinsa doc yayi cikin shagwaba yace momy am hungry tace ba barrci kake tun dazu na aika baby ta Kai dama na Kira kuzo kuyi sallama da anty bilki tun dazu yake kallon hararar da anty take dallawa ummul da Shi Amma mafi yawanci na ummul ne yace Ina kwana anty cikin Shan kamshi tace lfy shiru , Ina kwana ummul ta Gaya Amma Bata amsa ba sake maimaita tayi Amma Bata amsa cikin Jin haushi yace anty bakiji Ana gaishe ki ohoo ai banji ba ykk ya amarci Kara sunkuyar da kanta tayi baby nee tace matar Bros zo in nuna Miki Kan gida hakan da tayi ya ma momy dadi cause she can feel the tension between anty bilki ummul da baby na fita anty tace Amma anty kina ganin bana Gaya Miki irin su irinin su Nan kawai zasu yi amfani da hijab Amma they are bad ,ai Sai da na Gaya Miki tun farko ki hada auren sakina da aliyu don dada zumunci tun Bata Kai aya aliyu yace dawa Allah ya kiyayye anty Kinga na Miki Kama da Mai Mata biyu Kuma ban da hakan ni ba Dustin bane da zan dauki trash din wani ,mgn yayi wani anty zafi momy daka Masa tsawa ayi tace Kai kaga aliyu ya isheka,anty girgiza Kai tayi tace ba laifin ka bane nasan tuni sun Riga da sun Gama mallaka ka haka tayi ta mgn da ta tashi tfy batun sakina tayi tace zata Kara sati biyu sannan ta dawo ai kamar an Mata albishir da gidan aljannah
Haka anty bilki ta tafi da Sha Taran da momy ta hada Mata ,
Suna isowa parlour baby tace matar Bros ki rike mijinki da kyau ai ta zazzage Mata zancen sonsa da sakina take da alwashin Sai ta aure sa wani Kuna ta ke ji a ranta ,baby tace shiyasa anty ta Kara Mata 2weeks ko zasu shawo kansa don ya kamata jiya Tana Malaysia,ita kanta ta tabbatar sakina na da kyau duk wani da namiji da ya daura idonsa a kanta Dole yaji wani Abu ji tayi Abu ya tsaya Mata a makawgoro duk maganganun da baby keyi Bata lura da fuskar ummul, sallama ta Mata a inda ta barta anan ta zauna har doc yazo ya sameta duk sallaman da ya ringayi Bata ji bah tabaa da yayi a kafada ta tashi a firgice ganin shine ta sauke ajiyar zuci Zama yayi a kujerar duk ta musu kadan tsura Masa Ido tayi sannan ta sunkuyar sannu da dawowa karantar yanayinta yake ya rike hannunta Yana Mai wasa da yatsunta yawwa wifey ya zaman shiru baby tazo ta tayani Zama okay Bata cika Miki kunne da surutu girgiza Masa Kai tayi murmushi yayi yace tunda baraki gayamin kinyi missing idina toh let me tell u nayi missing idinki.
Kausar Kam tunda tayi sallah Bata tashi Sai 11 bayin da Fulani ta Bata tuni sun gyara gida sunyi komai da komai ,wanka ta shiga ta fito har ta fita English wear wani zuciyar tace Mata Kar tasa,fitowa tayi da green less Wanda ta Sha naira da mayafinta sanyawa tayi ta zauna cas a jikinta fessa turare tayi ta daure ribbon idinta ta daura simple syle bude kofar tayi hango bayi takwas tayi a zaune a gefen kofar suna hangota suka Fara Mika sakon gaisuwa amsawa tayi daya daga ciki bayi hamdiya ta tashi Mika gaisuwa tayi ta Kuma gabatar da bayi da Kuma ayukkan ta Kare musu kallo one by one tace daga Ina aka Aiko ku dimm Fulani Fara ce an aiko da mu daga fadar gimbiya Fulani Fara wani murmushi tayi mahaifiyar sa Kenan daga Kai hamdiya tayi tace kije ki Fadi Mata bana bukatar ku don haka Kuna iya tfy ,Cike da mamaki hamdiya take kallonta ,tace ki min gafara Amma gimbiya ba Kya gani akwai matsala ,dakatar da ita kausar tayi tace ki isar da sakona zuwa gareta ,bayi kuwa suna ganin salon mulki wacce ta zarce ta Fulani Fara Cike da aji Sai kace ita Jinnin sarauta ce to gimbiya sannan suka Fara ficewa yareema ya sawo kafansa gaisuwa suka Mika Masa sannan suka Kara gaba tsakiyan parlour ya tsaya Tana zaune a kujerar one seater cross leg tayi tunda ta hangosa ta cire idonta ta mayar Akan wayanta bai ce Mata kala ba ya nufi dinning inda ake jera musu abinci dibawa yayi abun da yawanci Sai dai auwal ya masa pancake daya da spatula kadan abinci yaci ba Mai yawa ya turo da hot tea tissue ya zato tare da goge bakinsa ya sauka hanyar fita yayi kamar daga sama taji zancen sa ki Shirya da yamma zamu je Mika gaisuwa ya fice hararar bayansa tayi tsaki ta cigaba da Danna phone idinta Wanda duk Akan business na mall idinta sun samu nasarori da dama wani branch har an Fara gini wani Kuma Kaya kawai ake jira ta tabbatar da kudin na da albarka .jakadiya hamdiya ta koma da bayin ta Kuma mayar wa uwar dakinta abun da ya wakana ta saki tsaki nifa tace a Gaya wa haka cikin Kara jaddda Mata ta mayar Mata da mgn uhmm ajiyar zuci ta sauke tace ba laifin ta laifin yareema ne da bai Fadi matsayi na a gurin sa sannan Bata zo isar da gaisuwa irinta amare uhmm ajiyar zuci baba hamdiya tayi Cike da gulma tace ai Ina Gaya Miki Sai kinyi a hankali da matar yareema kin....shigowar yareema ya sata shiru Tana gyara mayafinta ko kallo Bata ishe Shi Zama yayi a kukerar one seater Fulani Fara tuni ta kwakwuro murmushin gaida ta yayi ta amsa Tana tambayar sa amaryarsa lfy Lau ya Gaya Mata minti 5 ya fice bai Kara komai Yana fita Fulani tasa aka Kira mama hamdiya Wanda duk abun da kausar ta Fadi ta mayar wa uwar gajiyar a duk abun da ya faru,karar faduwar show glass na kifaye ya tarwatsa tuni ta Kama ihu wani irin ciwo take ji a zuciyar ta noooh ta fada tuni mama hamdiya meh kawo rahoto ma tuni ta rikice cabb ina bara ta yoh bah haka tayi ta sake- sakenta

magajin sarauta 2Where stories live. Discover now