1

100 5 2
                                    

Contiunation
Magajin sarauta 2
Senator kareema kuwa a ankare take da su sosai tasan bibiyar rayuwan da ake musu za ta yi tufkar hanci ,grozila ,ta Kira mutumin dake Kan laying ya amsa haj uwar mu ai Mai kinki makiyin mu .....bla bla bla irin maganganun sune na Yan Tasha ,kana jina yace naam hajiya zan turo maka hoton ynyr da na maka mgn kwanaki in son in ga sakamako Mai kyau ,in ka Gama aikin zaka ji alert Dan Allah kar kayi failing idina ,yace an Gama hajiyau mu Yana Mai busa tabansa kashe wayan sa yayi ya dago yatansa Suka taso oga yace ku shirya akwai aiki da zamu cikawa uwar mu ,tuni Suka Kama sai oga yaron uwarmu haka Suka cigaba da shashanci su.sannan Suka nufi aikin da aka sasu cikin kwarewa da hikima Suka aikata komai ba tare da an Kama su ko zarginsu
Daddare yau Usman ya nufi gidan babban chief of judge chigoze ,don sa Masa ido da zai yi kasancewar suna bin culprit na the caabahs,wuni yayi a laying gidansu har zuwa goma da rabi na dare har zai tafi ya hango fitowar mota daga gidan Shima bawa motar da yayi haya wuta haka ya ringa bin motar tun suna tfy har ya gane Mai motar ya Ankara da binsa da ake shiyasa Suka Fara zaga gari har sai da Mai don motarsa ke Masa danja sannan ya wuce shigowarsa gida ya game da babban tashin hankali don tun da safe da Mami kanwaraa ta tafi makaranta har yanzu Bata dawo ba tun ummi na Kira baya shiga har ta daina yaran anguwa ta aika aje a Dubai mata Amma an tabbatar da tun da aka tashi Mami ta yo hanya gida tashin hankali ya Fara inalilahi kawai kake ji yake Gaya ajiye jakansa yayi ya fitowar tare da bindigarsa a kugu da Kuma hula na facing cap yace ummi sai na dawo asiya ki Kula da ita asiya da ta kasance yar yapendonsa tace to hamma Usman ficewa yayi bai saurari mgnr da ummi zata Gaya Masa. Hawa motarsa yayi rasa in zai Fara nufa anguwan makarantarsu ya nufa duk da Daren nan Amma bai samu wani bayani haka ya ringa zagaye anguwani Koh Allah zai hada shi da ita cika motar da yayi da Mai ya cigaba da bemanta .
Yusuf Kam duba recordings na wayoyin suspect idinsu kamar ance ya kunno hirar senator said maganganun sun fitowar radau da sauri ya duba time karfe 4 yaanzu Kuma shidda cikin tashin hankali waye next target idinta duk yanda ya so bincikar hoto Amma bai samu allamu ya nuna ba tare da laying aka turo tracking laying grozila yayi Wanda da kyar ya samu hanyar bari gari ya nuna da sauri ya fice Yana gyara bullet proof idinsa motarsa ya bawa wuta dauka waya yayi ya dannawa Usman Kira Amma bai dagawa shi yasa ya mayar da hankalinsa Kan laying mamansa haka ba a daga ba Kara bawa motarsa yayi wuta karfe bakwai ya iso Parker motarsa yayi neasa kiss kwalta a hankali ya ringa tfy har ya iso bongon gida Yana Mai jingine da shi bai Ankara ba sai Jin an buga Masa Abu a Kai faduwa yayi warwas ba numfashi Jan sa sukayi suka shigar da shi gidan.
Usman duk dubiyar sa cikin tashin hankali tsayawa yayi a gurin kwalta ya dannawa Yusuf Kira Amma har ringing biyu bai dauka ba sako ya turo Masa sannan ya cigaba da zagaya gari ko Allah sai sa ya ganta ,kusan1 na dare ya koma gida kofa a kulle ya samu sai da ya kwankwasa cikin tsoro yaji muryar asiya na tambaya wayene ,Usman ne sake shiru tayi tace wannan Usman yace Dan Allah asiya come and open d door tabbtar da muryarsa yasa ta bude Masa kofa ummi na tsaye a gefe Tana duban hanyan sunkuyar da kansa yayi cikin alamu rashin saa cikin tashin hankali ummi tace ya Allah gani gareka ta fashe da Kuma Mai ban tausayi har cikin ransa yake ji kukan ga na asiya a gefe daka mata tsawa yayi yace ki wuce ciki da sauri kuwa ta shige zaunar da ummi yayi Akan kujerun baranda ,yace ummi Dan Allah ki Dena kuka inshallahu Mami zata dawo safe and sound ,ummi tace Usman Kenan duk yanda na so kwantar da hankalina hakan barai yu bah Allah shine yasan sanadin haka ,ta cigaba da kukan zuci.
Kamar minti talatin ga hakan yafara motsa kansa dake Masa wani irin radadi kusan 2 minute kamin ya iya bude idonsa sauke idonsa yayi Akan yara dake zaune Akan kujeru suna Shan shisha duk Yunkurinsa na kunce kansa hakan ya gagare sa wani daga cikin yaron ne ya Lura yace Kai sabiu kaje kayi wa oga mgnr wancan din ya tashi sai mu Fara shagalin mu tunda mun samu kaza gasheshe daga sama Yana kallon mutum dake kwance a kasa alamun ba numfashi ko Kuma Suma tayi sai a lokacin Yusuf ya Ankara da gefensa duk kokarinsa na ganin ya hango waye ne burin NASA bai cika kusan minti goma Sai ga karar takalma alamun oga ne ke zuwa parlour shiru yayi alamun girmamawa ,taku yake cikin son girmamawa ya zauna Akan kujerarsa Yana Mai nade kafa wani yaronsa cikin rawar sanyi ya Mika Masa taba ya Fara zuka Sara ka tayar da wannan Abu Wanda aka Kira da Sara ya fitowar da hancer chief daga aljihu ya nufi mutumin dake kwance kamar gawa sunkuyawa yayi ya Sanya Masa hankerchief a hanci kamar second goma Sai ga tari da ya tabbatar musu ta tashi kusan 2 minute ta zauna alamun nazarin inda take da meh ya kawo ta gurin kamar an karantar da ita tace wayyo Allah Dan Allah kuyi hakuri ku barni na tuba wayyo ummi zasu kasheni ,yayya usman muryarta da ba wata fita take ba dariya yaran Suka bushe da shi daka mata tsawa gorzila yayi yace ke Yan mata yi shiru don ba amfanin ihun Kinga nan toh ko kinyi ta ihu Sai dai dabbobi da iska suji ba dai biladama hawaye dake kwanranya a fuskarta da sheshekar kukanta yasa Yusuf yaji wani balain tausayinta yasan abun da sukewa irin Yan mata da Suka sace ,gorzila da ya maida hankalinsa Kan Yusuf yace welcome cid Yusuf dagowa Yusuf yayi Yana Masa kallon sani Amma ya manta a ina Shima gorzila haka sharewa yayi yace tun dazu aka sanar Dani ko ince NASAn da zuwan ka mlm Yusuf Amma tunda mun samu bakoncin ka Sai mu cigaba daga inda muka tsaya Kai mamman kunceta ai Wanda aka kira da mamman yayi saurin zuwa gurinta cikin gardama ta Fara ja da baya ai isowa yayi ya kunceta kokarin gudu take Amma ya sa mata kafa . Tashi gorzila yayi ya Fara matsowa kusa da ita Yusuf kuwa duk kokarinsa na samun ya kunce kansa hakan ya faskara gorzila isota yayi ihunta kawai kakeji ji kake kiiiiii yagar hijabinta wani ihu na kuka ta saki ihun yaran kake ji Sai oga gorzila ,oga sarkin mu kwantar da Kai duk Wanda ya shigo gonar mu Kuma gawarsa ce za a samu.jin sunan da aka kira da gorzila yasa shi tuna baya ji kake kikii ya Kara yaga gaban rigar daga ita Sai vest Sai dogon wandon makaranta ,ganin abun da zai faru a gabansa yasa ya sa fadin muhammaz jibril gorzila tsaywa gorzila yay daga Abun da yake shirin aikata cikin samun karfin gwiwa Yusuf yace Ashe har yanzu baka gane ni ba tsura Masa ido yayi sosai alamu ya ma yaransa su tafi saura shi da Sara da Kuma Bobby da mamman Yusuf yace shekaru hudu da Suka wuce in baka manta ba cikin dare karfe hudu ina Kan hanyata dawowa daga Abuja Nazo wucewa Keenan na hango mutum na daga min hannu da farko ban so tsayawa ba Amma daga baya na tsaya don maybe ba lfy in zuwa na tarar da Kai da wata Mai Kama da Kai wato mahaifiyarka da Kuma kanwarka a kwance cikin Jini shigar da su mota mukayo ba tare da na tsaya bincikar ko Mai ya jawo hakan don tausayi muka nufi asibiti dama Muna zuwa aka tarbe mu kasancewar suna da likitocci masu kwazo cikin kankanin lokaci aka Fara aiki akansu Wanda maman ka treatment aka mata kanwarka Kuma dinki aka mata kasancewar fyade da aka mata ,samun Kira nayi daga abokin aikina antura mu kaduna Kuma dole muje gobe da sassafe yasa nayi settling komai na bar Amarnarku a gun abokina ishaq bayan na maka sallama kana me min godiya ,kwana biyu da hakan na Kira ishaq yake Gaya min ai kun warke Kuma ya sallameku na Masa godiya ba ayi wata ba ishaq ya gayamin auren sa da Yar uwarka da Kuma mutuwar mahaifiyarka ta sanafin barayi da Suka shigo da daddare Suka sareta . Shiru parlour yayi Sai a lokacin gorzila ya gane sa yace tabass hakan ta faru mlm Yusuf shekaru sun wuce don haka ba a maimaita mgnr baya Yusuf yace Amma kar ka manta da alkairin da wani ya maka in Mai rokon ka Dan Allah da ka tausaya mata kamar yanda Kai ma Allah ya tsauya maka Kai da Yar uwarka tsawa gorzila yayi cikin harzuka yace Kai Anya sidiqqa ta San da wannan mumunar rayuwar da ka jefe kanka cikin harzuka gorzila yace kar ka sake ambatar sunanta a wannan mgnr naji in dai don kudi. Da ka kashe zan biya ka Don yanzu a gurina chicken change duk maganganun da sukewa yi bata Jin su don tayi Nisa ,,ita duk neman gudu take girgiza Kai yayi baya bukata shiru gorzila yayi kamar Mai tunani yace ko dai ita ma ta shiga ranka girgiza kanta Mami tayi hawaye na sauka auzibillahi ya furta ,yace alfarma daya zan maka mu baka ita kayi amfani da ita ta tsira da tabon ka Kai kadai ko Kuma da ni da duka yarana zasu yi amfani da ita daya bayan daya har mu goma Sha shidda Karin kukanta kawai kake ji inalilahi ya furta a kasar makoci yanzu baida wata mafita Dan Allah gorzila ba ran iya ketawa yrnyr karama Wanda zata yi saaa kanwata yace zabi ya rage naka shiru Yusuf yayi Yana Kuma kallon Mami dake daga Masa Kai alamun ya yarda yace wa gorzila Dan Allah in Mai hadaka da girman Allah,shima gorzila yayi fuskar tausayi kamar ta mocking yace tiktok tiktok ,Yusuf yace na amince Amma kar ka manta Abun da baka so awa naka kar kayiwa Yar wani ,Kuma in Mai matukar bakin ciki labari in ya iso ga kanwarka don yan da take baka girmamawa ,a kullum in naje gidanta yayana,wannan yayyana wancan ,da Kuma mahaifiyarka dake cikin kabari hada fuskarsa gorzila yayi yace toh me kake so ayi Amma dai a cikin daya ko Kai kayi ko Kuma duka muyi ,shiru Yusuf yayi yace na amince Amma alfarma biyu nake nema ina ji ya fada kansa tsaye na farko na amince zan muamalanceta Amma sai an daura aure na biyu Kuma in son ya zamnto ka bani alfarma dakuna dake cikin gidan Nan shiru gorzila yayi Suka Dan matsa gefe da Sara kusan minti biyu sannan Suka dawo cikin hada fuskarta yace mun amince Amma kasani darajar taimako da kamin da Kuma farin cikin yar uwata cikin sauke ajiyar zuci yayi hamdallah Sara yazo ya kunnce Masa hannu matsa gefen yayi Wanda har yayi ja don shatin layi yace Kai Bobby Kai ta dakin baki Nan ka rufe kofa haka akyai Sai ga Bobby ya dawo kudi ya fitar daga wallet idinsa Wanda bai San ko nawa ne ya Mika Masa dubu ashirin ne da daya mamman ne ya zamnto liman gorzila shine waliyinsa haka ma Sara shine waliyinsa Sai gashi an daura auren Mami da Kuma Yusuf akan sadaki dubu ashirin ajalan .wani tsiririn hawaye ne ya sauka Akan kumatunsa saurin gogewa yayi tini yaran gidan Suka dauka ango ango Bobby kamar da shafa Masa turare yayi har yanzu gorzila ransa a hade kamar tumatur yace Yusuf ya bi bayansa shiga Sara yayi rike da bingida yasa ma Yusuf haka har bakin guest room ya kaisa Bobby ya kawo jug da cup a hannunsa Mika Masa no-no yayi a Kofi kallonsu yayi ciki. Alamun barai Sha ba Sai dai ganin bindigarsa yasa ya Sha rabi ,Suka bude Masa kofa Suka turesa sannan Suka kulle da kwado mammi dake zaune Akan gado kukanta ke tashi Tana ta Kiran sunayen Allah a jere isowa yayi cikin sanyin Rai Yana juyo sheshekar kukanta isowa yayi gefen gado ya tsaya kiyi hakuri da duk yanda kaddara ta sameki ,dagowa tayi Tana kallonsa Tana Mai cire idonta yace bamu da wata mafita Inba haka ba Koh so kike su duka goma su miki fyade girgiza kanta tayi Amma a ranta tace gwara hakan at least zan mutu Jin muryar gorzila yayi yace Koh mu shigo mu taimaka ma Basu amsa yayi yaji wani ciwon Mara dafe cikinsa yayi cikin tashin hankali Yana Mai runtse Ido matsowa tayi Tana tambayarsa lfy ,tsine musu yake a cikin zuciyarsa desire tablet Suka basa shi Kam yau yana ganin ishara kala kala tuni ya Fara fita hayyaci sa ga kukanta mammi dake damunsa , ai tuni ya kwantar da ita Akan gadon kamar wani mahakaci ya Fara neman hanya ba tare da wani Abu wani ihu ta saki Wanda ya ratsa duka gidan gorzila yayi murmushi ya ma yaransa alamu su kashe recording sannan ya musu alamu duka da su tafi , biyu yayi akanta kace kaca ya mata cikin tausayinta ya tsura mata ido hawaye na sauka akan kumatunta dakyar ya nufi bayi wanka yayi tare da na tsarki Yana Jin want relief hadaa mata ruwa yayi ya fito sanye da kayansa nufarta yayi janye bargo yayi kwance take babu Kaya kokarin rude bargon take yayi saurin rikewa alamun baya son gardama ita dama ba want karfi gareta yasa ta sake sa bayi ya shigar da ita gasa kanta yasa tayi ta fito Suka samu jalabiya ta mata da hijabi a leda ya Mika mata sanyawa tayi Tana taku cikin dauriya take ga ciwon da take ji don buguwar da tayi ta rasa a ina ne ga Kuma ciwon dalilin Yusuf maganin da Suka gani a side mirror ya Mika mata ta Sha shima ya Sha pain reliver karfe biyar a lokacin Kiran sallah yasa ya koma bayi alwala yayi ya fito sallah yayi sannan ya mata nuni da itama tayi a hankali ta ringa tfy har tayi alwala ta fito cikin tausayi ya tsura mata Ido ya tabbatar karamar yrnye ce wacce bara ta iya daukan saa Koh autansu ta fita da sheakaru kusan 3 zuwa hudu

magajin sarauta 2Where stories live. Discover now