Yau daddare aka ga wata don Haka gobe dubbanin muslmai zasu tashi da azumi .
A masarauta hango muku bayi nayi suna Kai kawo Ana harhada abinci kala kala , Muslim da husnah nee ke barrci a dakin kausar Tana zaune a gefe ranta a hade sakamakon sakon da yareema ya tura na son ganin ta a turakar sa yanzu ,asmau na lura da ita Amma Bata tanka wa uwar gajiyarta ta kan lura da yanayin zamanta da na yareema Amma sanin cewa Bata da matsayin da zata furta kalma. Wannan ma ta samu kausar ba mace bace Mai takura da sa Ido ,kausar dagowa tayi ta Duba agogo karfe goma da rabi dakinta ta nufa can ta fito sanye da hijjabi babba Mai kyau kallon asmee tayi Wanda take girki a kitchen ki lura da yaran Nan kamin na dawo toh ta Gaya asmau tace sai da safe juyowa tayi ta Mata kallon da yasa asmau ta sunkuyar da kanta tayi taku take cikin kasaita bodyguard dake kofar shashinta nee suka take Mata baya har ta iso shashin yareema sarkin kofa na kallonta ya fara Mata kirari daga musu hannu tayi sannan ta karasa shiga bude kofar tayi sallama a bakinta ba zato taji an amsa zaune Yake cikin royal one seater sanye Yake cikin rigar Shan iska ya Sanya laptop a gabansa isowarta ya matsar da laptop gefe Kare Mata kallo Yake tun daga sama zuwa kasa ganin yanda ta sanyo hijjabi Wanda baya Daya daga cikin aladun masarauta Wanda da alkyabba ake zuwa turakkar miji . Isowa tayi ta tsaya gani ta fada idonta a gajiye da aikin da ta yini Tana yi a fradeez tasowa yayi rike da laptop idinsa ki hada min black tea ki sameni a dakina kawai ya Fadi Yana gaba abunsa ,murmuda bakinta tayi tana bin sa da harara kitchen idinsa ta nufa cikin 15 minute ta hada black tea ta kashe wutan ta nufi sama dakinsa Wanda in Bata manta ba anan ya kwanta lokacin da Bai da lafiya Sanya hannunta tayi sai ga kofar ta budu kwance Yake har yanzu Yana aiki da laptop din gyara murya tayi ta ajiye masa a gefen stand Abu ya dannan sannan ya kashe laptop ya ajiye ta gefe tea din ya dauka Yana tururuwa ya shanye shi duk da zafin sa Amma ba irin sosai bah bayangida ya nufa brush yayi ya fito har yanzu tsaye take, kallo Daya ya Mata ya hau kan gado tare da Jan bargo ki kashe wutan ki zo muyi barrci su kadai kunnen ta ya jiye Mata ta Dade Tana kallonsa sanin Bata da mafita yasa ta aikata abun da ya Fadi ta San Tana fita a yanzu zata janyo wa kanta wani mgn a cikin wannan masarauta don mgn Bata musu kadan Hawa kan gadon tayi ta dayan side ta shige bargo tare da Sanya akanta Akan pillow juyowa tayi ganin ba ita Yake kallo ta zare hijjab daga jikinta ta shafa adduar ta sannan ta rufe Ido tunani take ba kamar yau gata ga Mai martaba a kwance kan gado Daya lekowa tayi Amma still gefe yake kallo sai a lokacin hankalinta ya kwanta ba a Dade ba barrcin yayi awon gaba da ita ,Jin saukar numfashin ta a hankali yasa ya juyo Kare Mata kallo ba kamar karamin bakinta da dogon hancinta kamar pencil eye lashes idinta ya tsaya kallo yau ya tsaya Kare Mata kallo sosai gata dai Akan gadonsa a cikin bargo Daya dazu ya ga Shirin da sukayi ya sake tabbatar da ta San kan matakan aikinta sosai ko da shike ance Bata yi karatun ta anan ba Don Haka dole ya banbanta da sauran kamar ta San Ana kallonta kuwa ta turo kanta haka ma bakinta hulan kanta ga gashinta dake kwance a tsafe yake baki wull ya Sha gyara ya wuce wuyanta Kam robber hair da gulman dai Haka barrci yayi awon gaba da shi karfe uku ya farka nafila yayi sannan yazauna azkar karfe uku da rabi dai aka fara buga karakarwa Wanda Yake da girma dik fadin masarauta in an buga ba inda Bata zuwa kuwa tuni kake jin kuskus din mutane ana shiri karfe hudu aka bubbuga kofar don Haka sanye da alkayabbar ja ya sauko bude kofar yayi baiwar kausar asmau ce a tsaye Tana kallonsa ta zame kasa rike da basket Mai Fadi babba da Kuma karami wucewa yayi cikin parlour sannan ya Mata izinin shigowa shiga tayi ta ajiye a kan dinning table jera shi ta musu a fito lfy ta fice ,sama ya nufa Bata kan gado ruwan da yaji a bayi ya tabbatar Masa da cewa ta farka har ta fito Yana tsaye fuskar sa ba a sake yace muje muyi shaur ba musu ta bi bayansa har suka iso kan dinning Zama yayi itama Haka sannan ta taso zuba musu abinci tayi sannan ta zuba ruwan Sha da Kuma black tea a hankali sukayi sahur idinsu baka Jin Pam ta tattara kwanunkan abunta masallaci ya nufa Yana fita itama ta Sanya kafa ta fice abunta. Shashin ta ta shigo shiru dakin ta ta nufa yaran dai na barrci kan sallaya ta nufa sallah tayi sannan tayi bayi wanka tayi ta kwanta a gefen husnah da bathrobe abunta ...
Haka gidn Yusuf ma Mami ta dage da daukan azumi ganin cewar lfyr ta kalau don Haka ta yi sahur sannan ta dauka azumi .gidan su daddy ma Haka kowa a gidan ya daddauka Banda kananan yaran .hawwa Kam majah da kansa ya tasheta saura kadan su makara ,sannan yaje ya tashi momy da daddy
Haka ma sauran mutane.
Yusuf suna dawowa daga sallah ya Dan yau barrci kadan sannan ya fara shirye shirye zuwa courtu Haka ma yah abdullah da daddy Wanda hatta abincin sahur sai da yasa mugu a gaba ya Kai Masa abun sahur . Ba yanda su momy da ummi Basu yi ba Amma ya Hana nihat Kam maganin barrci yasa aka banka Mata don isar su tayi da surutai sai kace Wanda ta hasu da jinnu.
Bata San da tfyr yaran makaranta farkwa tayi Babu su duba agogon time tayi 9:30 ai tuni barrcin ta warkatse in dai Bata manta ba za a shiga courtu karfe goma tasan za a cika sosai cikin sauri tayi brush tayi kwaskwarima ta fito sanye da abaya baki ta yafa mayafin sa tare da daukan hills idinta jakanta baki ta saka ta fito tare da rufe kofar da sauri turaren nee ke tashi a parlour asmau da fitowar ta daga kitchen ta hango uwargajiyarta gaidata tayi sannan ta Mata sallama ta fice motarta kirar Accord baki tasaka ,mgn tayi da Yan fradeez zasu hadu a courtu don Haka tabawa motar wuta parking tayi ta fito tuni Yan jarida suka taru.
Courtu a Cike take bamm zuwan Mai Sharia aka taso sannan aka fara gabatar da Sharia da zaka ga fuskar rahima zaka hango tashin hankali Akan rashin hujoji da suka samu Wanda ya masa mumman kaxafi yasan yanda zai yi ya kulle duk wata track idinsa don Haka aka Basu daga yau zuwa wata litinin Haka aka tashi zuciya dai ba Dadi ga inspector da dai zai koma hannun su don anki a bayar da belin duk yanda aka yi Sai da barrister Kelvin Jacob yasan yanda yayi ya daure su cakab ba anan ta tsaya ba Babu babban tashin hankali kamar dai shigar da Kara da senator Kareema tayi Akan lallai shi ya kashe Mata yaro Wanda shima ranar Monday za a saurari Sharia jikin kausar yayi sanyi sosai Haka ma barrister rahima muhktar shi ya dawo Yana karfafa musu giwiwa da kar su tayar da hankalin su a Haka suka wuce da shi masu rahoto na tofa albarkacin bakinsu a cikin wannan sharian ta hadu da md na atv Amma taki basa fuska da Kuma hanya da zasu hadu mgnr suka Tsaya yi da yah abdullah a karkashin bishiyar sun Kai 1 hour Haka Yusuf ya fito daga gurin barrsiter raheema ya iso gurin su sun tattauna maganganu sannan sukayi sallama wucewa tayi gun aiki Bata Dade ba bayan aiki da ta Kira ta bawa yaron gidanta sannan ta sallamesu ta iso masarauta Ana parking ta fito asmau ta samu a zaune a kasa Tana kallo amsawa tayi ta Mata barka da zuwa zata karbe jakar hannunta ta Mata alamun ta Bari dakinta ta bude wanka tayi ta shirya cikin Riga da skirt tayi daurin turo kaga tsiya takun takalma yasa ta dago Akan step yareema nee a bayansa rabiu alamu ya Masa da ya sallamesa Haka ma asmau isowa tayi barka da zuwa Mai martaba barkan kidai ya Fadi sun zauna sun tattauna mgnr sannan ya Mata sallama har yamma abun na ranta Ana Kiran sallah dai asmau ta Riga da ta Gama komai na Shan ruwa fruits da komai ta sawa maimartaba duk a karkashin kulawar kausar ta saka tayi packaging Mai kyau ta Aiko ta shashin sa Bata Dade ba ta dawo Ana Kiran sallah bayan an Gama sallah Mai martaba ya nufi turakarsa rabiu ya tarar na jiransa zaune a kasa Bismillah ya Masa Akan Zama Akan carpet bayan sun zauna sannan ya sanar da salon gimbiya kausar daga Kai Mai martaba yayi sannan ya sa rabiu ya hada Masa tea da zuma sai da ya shanye sannan ya hada da fruit da kausar ta Aiko Masa Yana Jin zuciyarta na Masa wani sanyi yau yoni yay tare da damuwa.
Yau kwanan summaya Amma ko hango gilmawarta Bai yo ba Don Haka Bai damesa barrci yayi Haka gobe akayi sahur da tea kawai yayi sahur kasancewar summaya ba mutuniyar arziki bace sakko ta Aiko Masa in mAh an bincika ba zata yi azumin bah Haka ma yau su kausar suka nufi office Amma abun kamar almara Babu wani cigaba Amma Bata sadaukar. Haka ma barrister rahima muhktar tashin hankali gashi case dinsa ma ya dawo biyu sanin Bawaii da wani hujja da zasu karesa yasa Basu daina nema Kuma Basu daina fadawa ubanjin su kukansu jiya izuwa yau ma wani tashin hankali ya karuwa nihat likita yazo ya duba Amma still Babu wani canzi ga yara da take shayarwa Allah ya so yaran Basu da kin wuya Kuma Basu damu da nono ba daddy Kiran rahima yayi Amma Babu cigaba tashin hankali zuba Ido kawai sukayi har biyu Tana office kanta dake Mata ciwo kamar ta Suma dafe kan tayi tana maimaita inalilahi wa inalilahi rajiun har sau uku ,a makarantar su Muslim kuwa Wasa suke yau motar ta su ba ta iso don Haka suka cigaba da Wasa masu gadi Kam Hira suke hankalinsu ba kan yara husnah ya baro da khairat suna Wasa fita yayi ya tsaya Yana kallon mutumin da ya tsura Masa Ido sunkuyawa yayi ya daidaita tsayinsa da ta yaro Yana Mai shafan kansa Jin wani iri Muslim yayi Yana feeling wani gut Haka tsurawa mutumin Ido yayi Yana kallonsa Yana Kuma nazarinsa Haka ma shima Wanda Yake sanye cikin Kaya bakake da Kuma bakin glass sanin za a iya fara nemansa yasa ya sumabci yaron akai kawai yace bye bye friend shima samun kansa yayi da fadin bye bye driver da isowarsa Bai hango fuskar mutumin Amma ya hango dai want tsaye da Muslim ai cikin sauri ya dauki Muslim Yana tambayarsa in lfy yake da Kuma waye ban sani ba shine amsar da Muslim ya basa fada yayi wa masu gadi sannan yasaka yaran a mota suka nufi masarauta ransa a jagule shima wallahi motar nee ta samu matsala gyara aka Mai shiyasa ya Bata lokaci ai da ma ya hakura ya hau Keke ya dauki yaran ko yayi Kira a masarauta Amma Kash gwara da Allah yayi yazo a lokacin da Bai San abun da zai faru har suka iso masarauta Muslim shiru yayi suka sauka wanka sukayi suka ci abinci sannan aka fara assingment shigowar kausar yasa suka taso da gudu oyoyo suka Fadi hatta da khairat Wanda ta yini a shashin daga su tayi bayan Daya ta Basu biscuits chocolate da ta siyo musu sannan taje tayi freshen up saukowa tayi da laptop idinta da gown iya giwiwa hankalinta akai ta bada can su husnah da khairat suka fita don zuwa tea party Amma yau Muslim yaki daga Ido tayi Tana kallon yaron nata Wanda hankalinsa na wani waje ajiye laptop din tayi ta Masa alamu yazo isowa yayi ya zauna Akan cinyarta Mai ya faru wat is it shiru yayi har ta cire Rai da mgn ya labar tar Mata tashin hankali ta shiga are you supid Muslim tace kar ka sake kana jina masifa take cikin tashin hankali ganin yaron na kuka yasa jikinta sanyi ta koma lallashin har ya wuce drawing book ya dauka yace ga hoton sa momy dauka tayi tana nazari zanen duk da ba wani nuna zanen yayi ba Amma daga zanen ta hango namiji nee kuma yasaka Kaya bakar facing cap fuskar x far daga Kai tayi shikam ya komar da hankalinsa kan rubutunsa da Yake itama cikin damuwa ta dauki laptop ta cigaba da ayyukanta mommah naam ta Gaya hankalinta na kan laptop Amma tana sauraransa yace he x m frnd gsk nee koh Yana kirki sosai ni da ya rike ni ba sai naji wani iri kar ka sake hakan akansa in ka sake ganinsa kayi reporting wa guard ko security kaji ya daga Kai am sorry tace it's okay.
Kwance take bayani dukan hauka da ya Mata ,lallai Zahra kwakwalan kifi gareki da har kikayi tunanin ni ni Muhammad zakiwa wayo am always a step over you u will watch untill I throw u rotten into d den sannan Yar uwarki na maida ta side chick Dina don zata fiki sugar nesa ba kus runtse Ido tayi tace ur a bastard I regret the day I ever met you dariya yayi kamar mahaukaci fito da Abu yayi daga Leda kamin ta ankara ya saketa cocaine kwana uku Yana azbatar da ita ya bugar da ita ya Mata dukan mutuwa Amma duk da Haka taurin zuciya irinta Zahra taki ta basa hadin Kai tabbas yayi nasara akanta Amma bazata bar sa ba abun ta Kara sani yasa ta Kara tsanar su ba ma shi kadai ba wai da kudin cult ya ciyar da ita ya shayar da ita haramun inalilahi gashi Bai bada Daman ta yo Kira daureta Yake in zai fita in ya dawo ya saketa tuni ta fara hango mutuwar ta a hannun wannan bawan don ita azaba Yana azbatar da ita Abu Daya nee ya Mata Dadi da Yar ta Bata Nan da zata ganta cikin wannan Hali hatta cikin wannan watan ma Bai daina kawo Yan matansa ba Tana jinsu su Gama badakalar da zasu yi ta Gama sadaukar da mutuwa takan roko mutuwa sai dariya da Yake Mata Yana bakanta Mata Rai videon da ya nuna Mata nee ya Kuma tayar.mata da hankali wani Kuka ta fashe da shi Mai sauti har Tana rokonsa abinci ma a wulakance a kasa yake zuba Mata ta dauko Tana ci hawaye na kwarara daga idonta Allah sarki yau Ina daddy ta ,momy ,ummi ,twiny ya Abdullah ...sumewa tayi Amma ruwan da suka dawowa Yake da ita daga sumar bugunta Yake Kama ya samu jaki Amma Bai taba taba ta da niyyar kusantar ta don cult sun basa umarni in ba Haka ba zata wargaza rayuwarsa d fame and hard work dama Bai damu da batun ta, ga Yan Mata a gari kamar ledar purewater ai sai Wanda ya zaba wasu Yan Mata guda biyar ya Kai a matsayin scarfies har da kannensa ba dar a ransa ta sani shima ya san abun da sukayi don Haka daidai da ranar da ta fita a ranar ta yankawa kanta mutuwarta ........
Amarya hauwa Kam sai San barka azumi a gidan surkai Tana Taya masu aiki abincin sahur da ta bude baki kwana biyu Kuma Basu haduwa da ango ta majah sai dai suyi waya yau Kuma Yana Abuja zasu je sugrey a yau dai ya tabbatar Mata da dawowarsa Cike da kewan Mami da Kuma Yan uwa ta yini ga azumin yau dai ba ga Kuma cikinta da Yake Mata ciwo sauki wayanta ta ajiye Akan kujera bayi ta nufa don sauke mararta zaman da zatayi kenan ta hango Jin a cikin pant idinta wani takaici taji dakyar ta gyara jikinta ta fito sanye da towel don wanka ta sake shiri tayi cikin Riga sa skirt na English cloth sun Mata kyau fridge ta je ta dauko ruwa Mara sanyi kadan sannan ta debo cake ta wuce dashi dakinta sai da tayi nak tare da hamdallah yamutsa fuska take don Jin zafin da cikinta ke Mata Haka ta daure ta Kira Mami suka gaisa take Kira momy ma karfe shidda Tana kwance yanzu Kam cikin kwantar da ita yayi ,sai zufa take duk da sanyin ac momy ma Bata Dade da shigowa gida bah ganin hauwa Bata farlour yasa ta dauko ko azumin ya nee ya Bata wuya wanka tayi ta fito ta karasa Taya masu aikin hada abun da ya kamata har aka Kira sallah daddy shima ya shigo Aiko talatu tayi ta Kira hauwa ta dawo tare da sanar musu ai ba lafiya ajiye kunun da take Sha tayi ta nufo dakinta sallama tayi ta bude kwance take a lulube jikinta sai rawa ga birgima da take ta fita hayyacinta Bata ma San da zuwan momy ba hauwa ,jidda tashi meh ke damunki shiru ba amsa da sauri ta iso ta tattaba wuyanta taji zafi ga tafin kafanta dake Sanyi meh ke damunki,meh ya faru dakayar ta bude bakinta cikinta ta Gaya meh ya fari duk a rude take tunanin period nee ya zo Mata yasa tace sannu daughter yaushe ya fara Miki dazu da Rana shine bazaki kirani bah barina Kira likita yazo ya duba min ke sauka tayi ta nufi parlour daddy tambayarta yayi meh ya faru bayani ya Mata ayyah Allah Kara sauki yi sauri ki Kira rufain Kiran doctor tayi suna da patient okay su basa 30 minute da toh ta Gaya ruwan zafi ta daura tasa aka hada Mata shayi Mai kauri Mara sugar dakyar tayi sipping guda biyu allamun ta koshi toh tashi muje kasa likita ya kusan zuwa hijjabi momy ta Sanya Mata ta riketa Gam har suka sauko kasa. Doc da saukowa da daga airport ya Kira Sadiq cousin idinsa yazo ya dauko har kofar gate ya sauka sukayi sallama bude gate yayi motar doc rufai ya dannan hanci ciki har yayi parking fitowa yayi Yana tsaye dakyar ya daure ta iso inda Yake suka gaisa sai Yake gayawa majah ai momy ce ta neme sa Bismillah mu shigo ya Masa iso assalamu alaikum was alaikum Salam ah ah son dama kana hanya nee a yau din eh kawai ya Gaya ya mayar da idonsa kanta Wanda ta Masa Rama ga idonta da yayi jazur yawwa likita ga patient dinmu okay dawo da hankalinsa yayi kan ta ya Mata tambaya dakyar take bada amsa cikinta nee ciwo byani dai ya nema wani momy nee ke amsa Mata shikam zama kujeran gefenta yayi Allah sarki shiyasa dazu yayi ta Kiran ta kusan 4 Miss call maganin ya bayar Wanda zai rage Mata radadi da zafi sannan ya musu sallama ya gfice lallabata momy tayi ta kawo kunu ta Bata ta Sha ba laifi sannan ta hadiye maganin .har kofa ya raka doc rufai sannan ya dawo ciki zaune take ta ja hijjabin ta ta rufe fuskarta Zama yayi a gefenta momy gun daddy ta Wuce da Ido ya bi momy sannan ya manne Mata jikinsa da Tata babe ya Gaya muryarsa kasa ,kasa Bata tanka bah babe dai juyowa tayi ta zuba masa idonta da yayi jajir , ya cikin da sauki ta Gaya muje daki na baki maganin ki Sha dakyar ta tashi tayi dakinta Yana biye da ita dai Bata ma lura ba cire hijjabinta tayi zata zauna Akan gadon ya rikota a tsorace ta juyo matso da bakinsa yayi kunnenta kinyi staning kamar kasa ta bude ta shiga Haka taji ga jirin da take ji ganin zata iya faduwa yasa ya hada ta da jikinsa a hankali ya zare kayan jikinta Daya ita sai tight karami muje kiyi wanka makale jikinsa tayi cikin Jin kunya sosai shhhhhhhh babe bayi ya kaita a cikin tube ya ajiye ta zare suit din jikinsa yayi Yana Mai ajiye ta a basket gefen hannunsa ya duba shima ya barci da jini rufe Ido hauwa tayi daga shi sai inners idinsa komawa yayi ya rufe kofar wanka ya Mata Cass yayi wankan shima duk idonta a rufe hatta da wanke filling yayi sannan ya nadota a towel Haka shima shafa Mata Mai yayi sannan ya fito Mata da dogon Riga Mara nauyi ya Sanya Mata Akan gadon ya shimfide kayan ta dake kasa ya dauko ya Kai toilet ya goge fillin duk Tana jinsa tausayi ,kunya da Kuma sonsa taji ya shige ranta ya fita Bai Dade ya dawo sanye da three quarter bayan sallar da yayi bubbuga kofar akayi momy ce tsaye da tray da sauri ya karba yayi sannu da jinya ango Tana hararsa shafa gashinsa yayi ya turo bakinsa ,ya kike ji yanzu da sauki ga abinci ku ci nasan kaima baka ci komai ba thank you Mami toh in wani Abu ya taso ka kirani kaji Koh toh Mami janyo stool karami yayi ya Sanya ta a gaba suka ci abinci ya Bata magani Bata Dade ba barrci yayi awon gaba da ita tuni tayi wani fari tayi shiru tattara kayan yayi ya fito da su kasa waya yayi Yana tambayarta patient assurance aka basa da komai lfy bude kofar dakinta yayi gefen da ta kwanta yaje ya kwanta kashe wutan dakin yayi ya rungume sahibarsa asubah ta gari.
Aminai guda uku nee a zaune ga dakin duhu haj hadiza ce tausu bayanin komai tashin hankali na hango dukkansu kowacce su ta Kama zargin Yar uwarta lallai asirinsu Yana gab da tonuwa gasu oganinau masu Goya musu baya sun janye hannunsu akansu ,haj hadiza tace tsaknain biyu dole ayi Daya ko ki kashe yareema ko Kuma ki bada umarni a kashe shi ,Fulani fara tace ah,ah ba Wanda zai taba yareema ni dai banda matsala da yareema ni kujeran kawai nake bukata dariya haj Kareema tayi tace ki Mana shiru Fatima so kike ki nuna u are the most less guilty among us ooh to Bari na tuna Miki dai mu dai bamu kashe baiwa ba bamu kashe iyayen wasu Kuma bamu kashe yara tun suna cikin uwarsu bamu raba yah da uwa Kuma kallon kallon suka Tsaya yi ita da Kareema ko wa na sakawa da warwara a cikin zuciyarta mgnr haji hadiza ce ta dawor dasu hayyacinsu in Rai ya barci hankali baya bushewa u uys should stop pointing fingers at anyone yanzu dai muyi yanda zamuyi mu hadu da Yar queen of cabals ita kadai ce zata iya sama Mana mafita tunda har kinji dai queen ta zare hannunta Akan mu dakyar dai suka tattauna abun da zai kawo musu mafita sannan suka rarrabu .
Mr Peter black mailing idina kake yi nee ko Yaya yace yess summaya na dandani zumarki Kuma Ina son Ki ,ki zaba tsakanin biyu ki kashe auren ki Kona kashe ki da ranki tsawa summaya ta daka Masa a ta waya sai kace Yana gabanta wani mahaukaci dariya yayi yace summaya ,summaya or karamar kwaro ce lokacin da Kika kawo kukanki Mai ya saki shigowar Ramina ko da shike uwarki Bata baki labarin na koh yanzu na baki 48hrs ki kashe auren ki ko Kuma video ya fara zuwa koina na fadin duniya kwana biyu kenan Yana threating idinta Akan zai tura video ita da shi tashin hankalinta karuwa yayi Kiran momy tayi itama dai Babu wani mafita da ta samu ah yanzu take gani burinta na Zama gimbiya uwar gidan sarki ya cika Amma wani Dan iska Yake son Bata Mata shiri ranta a jagule Kiran Jamila tayi shawaran da ta Bata yasa taji sanyi Bai dade ba sako ya shigo Kiran layin tayi ta Dade suna call din sannan ta kashe bayan an tabbatar Mata da nasaran da zata samu duk azumin da akeyi itakam Bata yi abincin take ci har ta koshi kayanta acewarta marasa aikin yi nee suke azumi 🙄.
Bayan kwana biyu tuni ciwon ciki yayi sauki wani tattalin ta majah Yake kamar kwai in ya fita ya ringa kiranta kenan jiya a yawon bude Ido suka Kai dare barrci suke Akan gado Daya da shike tasan ba abun da zai Iyayi yasa hankalinta akwance .hakama a dayan gefen su Mami Ana azumi Ana cin amarci Babu Kama hannun yaro tuni itama ta kware a tattalin mijinta Gam Babu Wasa su ummul Kam sai son barka tayi jiki ta murje tayi kyau doc ya ringa tsokanarta Anya baiyi ajiya ba sai dai ta ringa dariya Tana fadin ah,ah , yau jummai don Haka Mr Peter tun uku Yake sauri zaije dauko matarsa Kiran da vice president ya Masa ya tsayar da tfyr Kiran drivernsa yayi yaje ya dauko Masa matarsa da yarinya Daya a airport Haka akayi sun shiga meeting kenan ita Kuma Mrs Rosa jirginsu ya sauka suka shige mota tfy suke Tana shafar gashin yarta kyakyawa Jessica Hira take Mata sai ji sukayi motar ta tsaya kamin su Ankara sai Harbin bindigar da suka ji a ta ko Ina da sauri uwar ta rungme yarta harbi shidda aka Mata ga ynyr itama a kafa sai driver da suka harba a ta koina serial killers tuni suka karawa wandon su iska duk da Basu samu shi uban gayan duk a tsamaninsu Yana ciki don kwana biyi suna bibiyar alamaurransa sosai ,suna Gama meeting yaga three Miss call duba time yayi 5 da sauri ya hada duk abun da zai hada ganin ba driver yasa ya Danna Masa Kira Amma Babu amsa Kiran wayar Mrs Rosa matarsa yayi ba amsa da farko a na biyu ya amsa Jin ba muryar matarsa ya sa ya tamabaya Ina Mai wayar yazo asibiti kawai aka Fadi bayan ya Basu shine mijin Mai wayar taxi ya hau abunda ya Dade ba ayi kenan da sauri har suka iso asibitin sauka yayi ya damkawa Mai taxi 2 thousand ya shigata a receptionist aka Masa kwatance da sauri ya iso likita na ganinsa sanin sanenen mutum nee Kuma babba zaunar da sahi yay yace Mr Peter rayuwa da mutuwa duk a gurinta yace Allah toh Inna son ka Zama me hakuri a duk lokacin da kaddara ta sameka ko dadi ko akasin Haka Kai doctor kamin bayani yanda zan fahimta kace min matata bata da lfy sannan kana min yaren da ba fahimta nake doctor yace Allah yayiwa matar ka rasuwa sakamakon Harbin shidda da aka samu a jikinta tare da matukin motar sai yarka da take coma zamewa yayi ya Fadi kasa Jesus am sorry sir ba yaren da bai suburbudo musu ba Rosa died Jessica coma kamar wani mahaukaci ya cakumi likita lallai ya fito Masa da matarsa da Kyar aka samu ya Dena abun da Yake aka kaisa ya ga matarsa zamewa yayi Yana kuka sai na dauki fansa Rosa I love you till we meet again ba sai an Gaya Masa Wanda ya Masa wannan mugun Abu Allah ya so baya ciki in ba Haka ba wa zai dauki fansar abun da zasu aikata Masa yarsa ya duba sai da kwalan tausayin da Dana sanin irin wannan rayuwan da ya daura kansa don shegen son kudi da mulki ko da wannan shine zai Zama karshen abun da zai yi don tona musu asiri toh zaiyi in har da zaiyi revenging Akan matarsa da Jessica tuni ya fara kiraye kiraye ko Ina ya dauka matar senator ta rasu sakamakon Hari da aka kawo musu tuni masu don Allah suka zo masu mugun nufi da dariya duk suka zo.james ka tura masa yes boss Wanda aka Kira da James ya Fadi .
Yau yini akayi don jibi Mai martaba zai tafi kauyensu na farko ya duba alamura don Haka suke shirye _shirye bayan sallar lasar Bai koma fada ba direct turakinsa ya wuce wayansa ya Kuna sako nee har da na mutuwar matar senator watsapp idinsa ya dube message guda Daya nee ta Kama idonsa Wanda ba sunan Wanda ya tura shiga yayi
She x a cheater sai ga karamin video da sauri ya kashe don ganin hoton mace ba tufafi Amma an cire fuskarta wani zuciyar na ingiza sa Akan yasan wannan jikin Amma ya danne don kar ya fada cikin trap din shedan .fita yayi duk da niyyar deleting Amma ya kasa don Haka ya fitasummaya Kam gudawa nee ya Kama ta sakon da ya Kara tsorata nee ya kamata Kiran momy nee ya Kara tsorata abun taji ya Sanya da sauri ta Yar da wayan ta shige bayi Tana kuka dai Tana zawo wanke hannunta tayi da sauri ta sunkuya ta dau wayarta unknown number ya kirata dakyar tayi karfin halin ta dau call din
A cheater ,a lier and a killer welcome to my hell gimbiya sumaya😥😥😥 .......