rungume Shi tayi kamar zata koma cikinsa da asubah mAh Dakyar ta tashi da wuri tayi sallah don ko azkar yau Bata yi ba ta koma Kan gado da tunani kala ,kala barrci ya dauketa,dawowar sa daga masallaci ya tarar tayi barrci cire jallabiyar yayi ya rungume ta a jiki kusan sati bai rungume ta yayi mugun kewar ta sosai.
Yareema kuwa tun jiya daddare da suka dawo mood idinsa ya chanza ,idanunsa Nan sun dawo ja ja zirr da safe ko leka khairat bai yi bah har goma bai fita daga farlour bah ,tuni zazzabi ya kamasa hakoransa na haduwa da sauri rabiu Wanda ya goge Kaya yazo ajiye Shi nee ya samesa a parlourn sa tashin hankali da ba a sa Mata Rana Kenan da sauri ya nufi shashin amaryar uban gidansa don ya San da tafiyar uwargida, daukan makuli ta zata yi Kenan baiwarta asmau tace Ana neman ison a shigo bada izini tayi a shigo da rabiu shigowa yayi sunkuyawa yayi niyyan yi ta Masa alamun ya zauna a kujera
Zama yayi feeling uncomfortable don sun taba haka da summaya yareema ya Aiko a Kira ta Yana shiga Zama yayi a Kan carpet dinta zaginsa tayi daga sama har kasa sannan ta sa a fitar da carpet din gabaki daya aka wanke Shi ,ranar Kam bai manta ba don a boye Sai da yayi kuka a bayane Kuma kukan zuci yayi,ya zauna ya gaishe ta sannan ya zayyana Mata abun da ke faruwa da rashin lfyr sa ,dagowa tayi tace toh gani zuwa dama zan fita Amma bari na zo da toh kawai ya amsa ya fice ,ajiye Jakarta tayi ta bi bayansa shashin summaya ta nufa part idinsa dake manne da NASA bayi na ganin ta suka Fara mika Mata gaisuwa amsawa take ba cikin Fara Kuma da wulakanci ,bude kofar tayi ta shigo da sallama hangosa tayi a kwance akan kujera hakorinsa na haduwa inallilahi tuni ta manta da wani tsana ko kin aurensa da tayi rabiu ya fito daga kitchen idinsa na tea tattaba wuyansa tayi taji zafi yaushe ya Fara lfyr bayani ya Mata zuwansa da yanda ya same sa godiya tayi bayan ta karbi tea din hannunsa ya Basu fili ,tfyr sa yake Yana jinjina kyawun Hali irin na amaryar yareema dama ya Sha Jin labarin masu kyau da mutunci akanta Amma yau ya tabbatar da hakan don tun sheakaru Sha wani abu yasan yarreema Wanda Yake mutunta Shi duk da halinsa Wanda mutane sukance Yana mugun Hali da zurfin ciki tabbas hakane Yana zurfinciki ,mugun Hali Kuma Sai ka zauna da shi islamiya zaka tantance hakan,
Kausar POV
Yana fita gyara sa tayi da kyar ta nufi shayin bakinsa girgiza Mata Kai yayi mararaice fuska yayi Amma yaki karba ajiyewa tayi Akan dinning dawowa tayi ta kuma lura baya Jin Dadin kwanciya samm Dakyar ta zaunar da Shi har yanzu wando da rigan da suka je gidan su nihat a jikinsa Dakyar take tfy Hawa step suke sun kusan 10 minute Dakyar ta iso da Shi sama Tana tambayarsa Ina dakinsa yake nuni ya Mata isowa sukayi ta Kama handle din Amma Sai wani shocking da ya ja ta zaro Ido tayi cikin tsoro da zafi sannan ta turo bakinta jingina yayi da bango yayi danne danne a Kan security da kofar daukar thumb idinta yayi ya sa ta akai kusan 30second sannan ya cire sa hannunta yayi Sai ga kofar ta bude shiga yayi Dakyar dakinsa duhu nee ya mamaye dakin kunna makunin wuta yayi taimaka Masa tayi ya hau Kan gadon sa ,,taso yayi wanka Amma tasan barai iya bah don haka Hawa Kan gado a gefensa ta sunkuya cire bottons ta Fara yi Sai da ta Kai karshe sannan ta zare don shima nayi drama da singlet ta barshi Bata zo Kan cire wando ba cire wayarta tayi daga aljihu don da tazo fita ta sa Shi a aljihun nata Danna wa mijin ummul Kira tayi sai lokacin ta tuna ma baya gari Amma Sai aka dauka sallama yayi suka gaisa ta Gaya Masa Tana patient a gida Tana son yazo ya dubasa da toh ya amsa ya tambayeta a cikin masarauta tace eh ba damuwa ya fada sannan ya kashe call din bargo ta lulube Shi da Shi tazo fita Kenan ya riko hannunta sannan ya girgiza Mata Kai alamun Kar ta tafi a yau Tana ganin wani side na yareema da Bata taba tunanin Yana da Shi kwanciya tayi Akan gadon batashiga bargo ba can anjima wayanta ya daukara ya Gaya Mata isowar sa tace ya mikawa masu gadi Mika musu yayi sukayi mgn sannan suka Mika Masa wayarsa suka barsa ya shiga wani Mai gadi ya Masa kwatacen shashin yareeman shima Sai da sukayi mgn da kausar sannan ya samu ya shigo ya tabbatar ogansa nee ba lfy bude kofar dakinsa tayi da mamakinta yau bai Mata shocking ba murmushi tayi kamar wata dakikiya sauka kasa tayi ta samesa a tsaye da box idinsa ango murmushi kawai ya Mata ta Masa Bismillah ta sanya thumb idinta ya busy ta Masa iso ahiga yayi suka nufesa ya taba wuyansa yayi sauran abubuwan su na likitoci sannan ya komar da kansa gurin kausar bayani ya Masa Yana fama da fever har da gajiyawa da stress da toh ta fada maguguna ya rubuta Mata sannan ya Mika Mata amsawa tayi ta Masa godiya Tana tambayar sa ya kanwarta lfyr ta kalau ya fada Yana shafar sumarsa Sai kace Mara gsky sannan ya fice ,tun 10:30 ya fita sharara wanoanta tayi yai har da shafa Jan baki da eye liner Tana tsaye a baking madubi want zuciyar na Gaya mata Bata ji ahogowar mutum said tsayuwa akanta ta madubi ta hangosa lokacin ta Nemo tissue zata goge kenan ya zare sai daga hannunsa juyowa tayi Suka had a Ido u look beautiful meh yasa Zaki goge kulle idanunta tayi Jin hannunsa ya riko nata ,uhmm no kunya nake ji yace x my fault tunda ban cire miki kunya but don't worry ur self zan tayaki cire kunyan Nan ,zaro Ido tayi ta rufe bakinsa daga mata gyara day yayi girgiza mata Kai yayi cire hannunsa yayi bari ma na fara Miki lectures din Don ki fi ganewa,idanunta kamar ya Fado kasa ta dauka da wasa yake ganin da gaske ne tuni ta sa kafa ta fice a dakinta da gudu dariya yayi kawwi Bata tsaya ko ina Sai stairs saisaita kanta tayi ta sauko Zama tayi Akan kujerar parlour a nata Kam ba yanda doc zai mata tunda suna parlourn momy ,momy da shigowarta kenan ta hangota ta ah daughter ke kadai anan sunkuyar da kanta tayi tace eh momy ,gyada Kai momy tayi mgn yake a wayansa Yana saukowa tunda taji muryarsa ta kame guri Daya tare da fitar da idanu Wanda dama a family aliyu gurel dadaya ne basu da shi ,isowa yayi sannu da Zama momy tace yawwa haidar kujerar da take Zama ya zauna a gefenta dama 2seater ne habawa tuni ta je karshe karshe Amma still jikin su na haduwa duk momy na kallon abun da yake faruwa matso da bakinsa yayi daidai kunnenta kiyi gudun ki dai Amma when I catch youuhmm ya fada Yana girgiza Kai ummul ji tayi kamar tayi fitsaru gata dama uwar tsoro ce allah no dai ka bari bana so ga wani tfy da yake mata ta wuya Allah ka bari bana so har Sai da momy ta juyo meh ne kake mata da Bata so eh haidar tuni Suka had a Ido da shi Kara rudewa tayi hawaye har sun ciko idonta Babu momy kokarin tashi yake ta dawor da shi meh yake Miki da baki so Babu momy to meh yasa Kika Fadi mgne daughter ba komai momy juyowa tayi son Bata yarda da haidar are u forcing ur self on momy ya fada Yana Jan aunan kallon shi tayi alamun watt yace z not what you are thinking to meh ne mu da ma bamuyi komai said lokacin ya Ankara a bayane ya fada meh kace Babu .wifey had a min coffee ki sameni a dakina kawaii ya fada tashi yayi ya barta kamar ruwa ya cinye ta momy tace kije kar yayi ta jiran ki kinji daughter da toh ta amsa kawaii a hankali ta Mike ta nufi sama ,momy Kam in ta gane inda zancen haidar ke zuwa kenan Basu taba Zama a inuwa Daya a lallai ta jinjina Masa a kawo Masa tsan tsaleliya mata yayi ta kallonta . Kawar da tunanin tayi ta Kama aikinta .
Tsaywa tayi a baking kofa sallama tayi tare da buga kofa come in ya fada shigowa tayi a zaune yake alamun har ya watsa ruwa Don bathrobe nee jikinsa da sauri ta iso tare da mika mata Miko hannunsa ta mika Masa had a coffee tayi da hannunta yayi Jan ta yayi ta fada jikinsa ,ajiye coffeen yayi kokarin sauka take Amma ya Hana ta jakulkuli ya fara mata tun auna zaune har ya koka kwance tun Tana dariya Tana rokonsa ya bari har ya koka wani sabon salo wasa ya ringa you da ita sure doc tuni hankali ya fara kaucewa tini ya yarda duk wata tufafin sake jikinta boyewa ta ringa yi tuni ta Kama Masa Kika ganin da ba haza ta ringa turesa Ina ihuta fashe mishi da shi sannan ya aaketa kwanciya yayi jagab yayi a gefenta Yana sauke ajiyar zuci Jan bargo tayi ta rufe jikinta da shi dakyar bakinsa ya furta like kiyi wanka kawai ya fada rungume da bargon ta shiga Sai da tayi mai isar ta sannan tayi wanka fitowa tayi har yanzu Yana kwancen sa da sauri ta dauki kayan ta ta mayar a cikin toilet ta fito ta Kama handle zata fita yace ke zo yanda ya Kira yasa zuciyar ta buguwa dmmm nuna mata filin Zama yayi tattauna mgn sukayi ya Kuma share mata hawaye bayan lallamin ta da yayi.
Tuni ama fara wa mami gyara Amma Sai dai ba sosai kasancewar cikin jikinta komai da komai an tanada jiya aka je akayi jere cikin mutunci da aminci sukayi komai da komai.
Usman neman Karin kwanaki yayi a gurin course da aka tura sa aka Kuma yarda
Karfe uku na hango ummul cikin shigar uniform ya amsheta sosaita lulubu da hijjabi babba har da nikkab yau en ustazanci ya tashi sauka take a hankali rike da karamin fancy bag hango mutum tayi a zaune da Adam Wanda Yake gefensa suna mgn ahah amarya mu isowa tayi cikin Jin kunya a gefen ta kujerar ta manna Ina yjni amsawa sukayi Yana mata Raha sosai murmushi take tayi ta cikin nikkab baka ma kallon fuskar had a Ido sukayi da doc Wanda itama Yake kallon shigarta ya Burgesa sosai ita Kuma tunani take yanda zata Masa mgn ta tafi makaranta ,Adam ne yace school Zaki je yanzu eh kawai ta Fadi muje guy Sai kayi dropping idina da toh kwai ya fada ya dau makulin motarsa sukayi waje kulle kofar yayi da key a waje ya tarae harda baby Wanda suke Hira da Adam Sai ummul dake jingine da motar bama motar wuta yayi Adam shigarta baya yayi haka ma baby ummul dai aka bari da tsayuwa kamar gunki ur running late sannan ta shigarta ita da Tana Jin kunyaraa Bata son haduwa da shi Sam kulle kofar tayi sukayi fice shiru kake ji Sai surutun Adam da baby Wanda dama in sun hadu sai anyi haka kullum sun en zaman gaba Kuma sai Satan kallo juna suke har aka iso shigowa sukayi makarantar sukayi parking ,fitowa baby tayi bayane ta haki Adam 2k daga aljihu da key shima ya fito don ya karba tuni ta gudun ciki Shima neman ta ya fara sai ji yayi ya bangaje mutum dagowa yayi da niyyan masifa Amma yawun bakinsa sukayi kafe da ya hango Maryam cikin shigar makranta itama tuni sauran abun da zai Gaya ma ya kasa fitarwa ,ita kuwa fara daukan littafin ta da jakan ta da ya Fadi sai a lokacin ya sunkuyo ya Taya ta dauka har da phone idinta da ya rike am sorry sagowa tayi ta ganesa abokin mijin ummul ne thank you ta mika hannu alamun ya Bata rike shi ya Kara you mai kyau no problem hey my phone zan yi latti an kusan shiga class meh yasa ranar Kika ki zuwa wen I was talking to you nothing , nothing at all ban phone na ta had a fuska juyar da wayan yayi dama ba password ya dannawa kansa Kira ya mika mata harda Allah ya bada sa da Amin ta Fadi ta wucesa.
Fitar Adam da baby itama ta zo bude kofar ,tace bude ni na gani komar da idonta tayi kan mijinta Wanda Shima kallonta Yake ayya bude Min na tafi yace why Dan Allah zan yi lattin fa okay mika mata Abu yayi yasa mata a hannunsa ya bude kofar da sauri ta fita tare da fadin na gode okay turo min adamz da toh ta fada a gaba suka hadu da adamz ta Gaya Masa sannan ta wucewarta class.
Yareema karfe uku ya farka lokacin zazzabo ya sauko Tana zaune a cousine din dakin hango ta yayi a zaune tayi cross leg Tana karanta littafin sa da Yake yawan ajiye bata ma lura da tashi Wanda kansa ciwo sukayi Masa da sauri ya rike sa sai da yajo ya tsaya sannan ya fara cire bargo ganin ba ringa yasa ya dubo yaga wandon jikinsa sannan ya sauka a hankali bayi ya nufa still Bata Ankara ba sai rufewar kofa Duba inda ya kwanta tayi bayane Nan Don haka ta tabbatar shi Yake ciki sai da ya gama duk bukatun sa ya fice har da wanka ta gefenta ya dau jallabiya da sallaya yayi sallan da ake binsa sannan ya nade shi Don har yanzu dai bai Jin Dadi sosai Kuma yasan har da stress a ciki a gefen gado ya zauna mgne ta yaji ya karfin jiki da sauki ya fada okay ga magagungunan ka da doc ya baka akwai prescription akai
Allah ya Kara sauki can kasancewar makoshi ya fada ameen tuni ta fice abunta akin da Bata ke ba kenan mgn sukayi da Zahra kawai .
Sakina Kam jibi zata tafi Kuma Tana running out of time ta rasa ya zatayi kwata kwata duk abun duniya sai taji baya mata Dadi Sam tayi duk abun da zatayi Don ta janyo hankalin aliyu Amma Bata yiwu ba .Don haka last option zata bi kawai tayi wani dariyan muguntan dariya.
Agidan inspector kuwa sai renon baby ake da sassafe zai zo ya Duba su ya tabbatar Babu damuwa ya koma dakina kamin gari ya waye Kiran sulthana yayi sukayi mgn toh Amma kar ta Dade okay aunty ya fada can anjima said ga sallamar nihat ta shigarta ita daya amsawa yayi Yana had a hannunsa Yana karatu kwance Yake akan gado isowa tayi nuna mata yayi kusa da shi gefensa ta zauna .lfy dai INSP murmushi ya mata kawai tunda bara a so gaida ni ba ,murmushi tayi Tana zagaya hannunta a tattoo idinsa am sorry had a Ido sukayi tace yah kallon yace I really miss u ya fada muryarsa kasa kasa, da sauri ta taahi tuna gargadin da sulthana ta mata rike hannunta yayi sai Ina sulthana tace kar na Dade kallon gefe ya mata yace okay kofa ta bude Don ya budu Amma yaki hankalinsa a kwance take kallonta turo baki tayi ta nufe shi yace maman babies turo baki tayi tace joke apart nuna alamu hi z not joking matsowa tayi kamar dama jira Yake dama kwanaki da yawa bai hadu da ita ba sai da ya rage zafi sosai da ita Jin bugun kofar dakin yasa suka juyo duka biyu inalilahi kaga ni ko rufe mata baki yayi sulthana ta karasa bugun ta tafi .sauke ajiyar zuci tayi ta yi ta saukewa bayan ta mayar da kayan ta sauko daga kan gado bude min ta fada ba musu ya bude kofar da sauri ta fice ta nufi dakinta yaro Kam har ya tashi daga barrci abunsa ,kallonta kawai sulthana tayi ba abun da ta ce mata cike da kunya da tsarguwa haka ta yini , sulthana Kuma mulkin ya motsa.
Sai karfe shidda da rabi suka tashi Don papern yau tayi wuta sosai kowa a gajiye baby Kam gidan anti bilki ta nufa a can zata kwana tafiya take Don ta fita Daga makaranta ta samu Keke napep hangosa tayi ya jingina da kofar motarsa Yana kallonta isowa tayi cikin kunya shiga yayi haka itama ta shige yaja motar gaba sai wakar paradise dake tashi,Wanda Yake bin a hankali a baby store taga sun tsaya Dan jirani kawai ya Gaya sharp ,sharp ya hada abun da zai had a sannan ya shigo bayan ya ajiye ledar a back seat suka ja sai gidan inspector murna har ta bayyana a fuskarta Tana murmushi parking yayi da sauri ta fice zata Kara taku yace wait fitowa yayi da ledan a rike a dayan hannu dayan ya rike hannunta suka daidaita tfyr su bude kofar masu aiki sukayi bayan snacks da aka kawo sai ga nihat na sauka da jariri Daya a hannu haka ma sulthana kallon mamaki ummul tayi ta bude bakinta da sauri ta iso Don taga babyn duka maza ta Gaya nihat amsa mata tayi Zama tayi a kujerar gefen nihat gaisawa sukayi da doc Ali ya mata barka da haihuwa ai bakin ummul a bude ta ringa daukan yaran hoto sai around 10 suka koma gida Don ma ya rigada ya gayama momy kar ta jrra su ,direct sama ta nufa shi Kuma kulle komai yayi ya nufi sama ,dakinta bra idinta take xirewa ya shigo ihu ta kwala sai kace da kwarto tayi gamo saurin isowa yayi ya rufe mata baki kare kirjinta take da hannu Daya ,dayan Kuma Tana yamutsan hannunsa akan ya saketa sai da ya tabbatar da tayi shiru ya saketa da sauri ta shiga wardrobe idinta rigan barrci ta fito da shi da hijjabi Bata yarda sun hada Ido gefen take ta kwanta Akan gadon ta ja duvet din bayan minti goma shima ya mayar da kafafunsa kan gado unexpected taji an juyo da ita ,kalonsa tayi cikin zaro Ido wasa ya ringa yi da jikinta har haka barrci ya daukesa. Yareema kuwa tuni jikin yayi sauki har ya fita sallar ishai kausar Bata sake tabi ta kansa Don ta gane yanzu ya dawo cikin sense idinsa har ya fara Shan kamshinsa da rigimarsa ,da yaso kwanciya ya Sha maganin sa haka barrci ya daukesa .
Tunda safe mutane suka cika gidansu Usman amarya na kwance akan gado kusan karfe Tara anty maimuna tasa tayi wanka da lale da sauran su ta shafa mata turaruka sosai Don ma Tana da shigar ciki shiyasa Basu Bata abun shaye ahaye na mata shiryata akayi cikin less blue black da takalmi fari da gyale fari Mai kwaliya aka kawo ta tsantsara mata kwaliya Mai ji da lfy su asiya da hauwa su kadai ne kawayenta,karfe goma da rabi motocii suka zo daukan za a tafi walima ai tuni suka shige amarya aka shigar da ita Accord latest one motar na Abdullah ne ango na gaba isham ne ke driving cousin idinsa sai aaiya dake gefen Mami haka har suka Isa venue gaky an kayata fill ba a Dade ba suka fara abun da ya kawo su waazi bayan anyiwa ango da amarya waazi an ci an Sha an Kuma tafi gida da shi sai karfe biyu suka tashi tuni kowa ya fara watsewa Don akwai pansa kamar yanda suka zo haka ta dawo kanta a sunkuyar Bata gaishe ahi babta shigo har gida ya saukwta sai da ta shigarta gisa sannan suka Kara gaba gida Shima ya wuce Shima gidan su a Cike kawai dai Allah ya so sama dakinsa ya fita daban daga shashin momy ,wanka yayi ya kwanta akan gadonsa su isham da Salman na Masa iskanci ko kulasu bai yi Kiran Usman ne ya shigo Yake ce Masa gashi a waje ya sa isham yaje ya Masa iso shigowa sukayi bayan sun gaisa anyi wasanni sannan su isham suka Basu fill son zatawa ,yanzu dai a cikin yara na samu aun yarda son haka ba wani damuwa gobe dai zan tafi na riga da na gayawa innah so Babu wata damuwa inshallah so gobe dai Ina kan hanya shigowar sauran abokanan sa suka canza Hira kowa na ta tsokanarsa Salim yace shege nigga za a je roko gurin karamar yarinyar bash harda kyalkyalewa da dariya kun tuna lokacin da Yake dating marigagiya lokacin da Ahmed din jb ya auri Yar 17yrs meh ma ya fada child abuse wait Mai zai samu a gun Yar 17yrs ya ringa maganganunsa Ahmed yace bar shegen yanzu zai San abun da ake samu a Yar 17 da kuka za a bita shiru Yusuf yayi Don Yana kunyar mayar da maganan a gaban Usman Don Shima ba fagen baya bane ,taku yayi yace dallah ku shirya Ana jiran ku kun wani zo Kuna ta blabbing ,Salman yace shege Gaye baka son mu tona maka asiri okay haka sukayi Shirin au angawaye duka cikin fari gare harda Usman gasky yayi kyau sosai ,ango ake jira kwai bude kofar yayi sanye yake cikin gare baki Kai mashallah komai nashi baki haka suka say shi a gaba motocci hadedde suka shiga ko wani abokin ango da motarsa sa motar Salman ango ya shigo can na hango muku Abdullah mijin faty Shima ya Sha ShaDan sa light blue sai kyali Yake.
A bangaren amarya kuwa Shirin aka mata cikin riga da skirt Mai less an Masa design OMG yayi kyau da takalmin ta baki da fari da purse idinta a dakin ummi na hango ya suna Kara mata waazi kuka take anty maimuna tace dallah min shiru hai sai Bata kwaliyan ki kike kamar ta maketa gyara mata make up tayi sannan suka fito da ita Don ango sun iso tun tuni har sun bada kudin fitar da amarya Wanda anty maimuna da hauwa suka karba dubu talatin cibb a hannu fito da ita akayi Tana kuka ummi daki ta shige itama tayi kukanta haka aka wuce da ita har gidan su momy an musu tarba Mai kyau da addua aka fara sannan aka fara gabatar da abun da ya kawosu uwar miji ta bada dubu dari da hamsin da turmi guda biyu sabulu da sallaya dangin mijin na uwa da uba sun had a suburban dari sai Yan uwa da abokanan arziki sun hada dubu dari da aka had a duka duka dai dari uku da hamsin maroka an Basu Kuma dubu ashirin sannan aka sa mata suna khairat tuni akayi guda angawaye suka shigo duk ba a pansa Miki in har ya taba aure Amma dai dan gidan mommy an Masa dari da hamsin ta bayar dangi suka hada dubu dari biyu abokanayen arziki suka hada dari biyu ya tashi55000 ,sannan aka fara daukan hoto amarya da ango da Kuma momy Wanda ke tsakiyar su ana dauka ta fice ita da mutanen ta suka koma side idinsu . Aka koma gefe don daukan hoto hango muku faty nayi da Zahra suna fill kowacce ta rike mijin ta a hannu Don alamu ya nuna akwai snatchers da yawa Kuma,rike tiny waist idinta yayi a cewarsa dagowa tayi tuni camera man ya dauke su hoto Don perfect pose ne abokanyensa sai iskanci suke Masa Mami Kam kukan zuci kawai take fuskar ma Bata sake sosai ba haka har 6 sannan amaren suka shigo part idinsa Wanda aka gyara aka kaita dama daki biyu parlour da Kuma kitchen da store Sai dinning an mata kaya Kuma yayi kyau sosai ango Kam shi yayi dinning idinsa har karfe takwas lokacin mutane sun watse daga anty maimuna sai asiya hauwa ,faty ,Zahra da najma Wanda ke bin asiya anty maimuna haka angawaye suka shigo akayi Raha sannan aka karbi kudin ganin fuskar amarya inda hauwa tace sai dubu dari in ba dubu hamsin su rike kayan su dakyar akayi dubu dari sannan aka fara watsewa saura Yaya Usman Wanda yake ma Mami mgn ita Kuma Tana kuka kasa ,kasa tashi yayi zai fita da gudu ta Kira sunansa tare da rungumesa Shima rungumarta yayi Yana patting idinta ka gaishe min da ummi zata ji ta fada sannan ya tafi komawa dakinta tayi ta cigaba da kukanta sai da ya isheta ta sauka Isha tayi salla tayi bude Jakarta da anty maimuna ta mika mata kayan ciye ciye ne ga kulan dake gefen side bed idinta jiki na rawa ta bude kula Don yunwa dake cinta cin abinci take kamar Wanda tayi kwana goma babu Yusuf dake jingine da bango Yana kallonta gyaran murya yayi ai tun ta sake cokalin abinci ya Fadi tare da Bata mata kaya rolling eyes idinsa yayi matsalar aure little baby mika mata ledar yayi yace kici Dan Allah ki koshi Don na ga yunwa a gurin ki dago Ido tayi tana son ta gane mgn ya Gaya mata ne ko ya damu nee da gsk Bata samu wani reaction a gurinsa tace ta koshi kawai .okay ya fada ya fice a dakin abunsa bude kofarsa yayi da key ya shiga kayan sa ya cire sannan ya nufi bayi wanka yayi ya fito rigan barrci ya saka sannan ya hau kan gado tare da kashe wutar dakin ,juyi juyi ya ringa yi wani zuciyar yace Masa yaje ya Duba ta ,Yana fita ta tashi bayan ta tattara abinci da ya zube dube kofar tayi a hankali ta ringa kallo ,kallo har ta gane inda kitchen Yake ta ajiye sannan ta koma dakin cire rigarta tayi Don ta ma yi kokari da ta saka shi bra ta cire wanna ba last string ta saka Don Yana tokare mata kirji ko a gida daga bra top sai zani zata zauna a gida ummi tayi ta holo ,bude wadrobe idinta tayi Amma duk Babu kayan sawa dakyar ta samu rigar barrci a karamin jaka zaro shi tayi zaro Ido tayi Don transperant ne har zata ajiye wani zuciyar yace mata shi da ba ma zuwa zaiyi haka ta Sanya shi dakyar ya wuce mazaunan ta ta gaban kirji Kuma a bude ta San duk aikin hauwa ne Hawa gadon tayi ta bar wutan a kunne Don Bata iya barrci ba mutum in ba haka ba sai ta bar wutar a kunne ko jan duvet Bata yi ba Don Bata expecting shi ta kwanta rufe idonta tayi duk kokarinta ya kasa Don rashin sabo har karfe Sha Daya idonta a bude
Sauka yayi ya Sanya takalman sa na daki ya bude kofar a hankali bude kofar ta yayi dama ba barrci take ai a firgice ta tashi zaune hada Ido sukayi da ita kallon kallon suka tsaya yi cire idonta tayi sannan Shima ya cire nashi idon meh ya hanaki barrci ban sani ta fada Tana Jan duvet Don ya rufe mata jiki tuni ya hangi kayan da Yake jikinta cire Ido yayi yace ba kida wata damuwa tace eh wat about baby girgiza kanta tayi makunin wuta ya nufa Don kashewa tace bana ita barrci in ba wuta tsayawa yayi sannan ya juyi tare da rufe mata kofa sauke ajiyar zuci yayi ya koma dakinsa Hawa kan gadonsa yayi da tunani kala kala barrci ya dauke su asubah ta gari.
Yareema zaune a brandar dakinsa kansa sama Yana kallon sararin samaniya Amma duk hankalinsa ba ya Kai hankalinsa na wani guri haka kawai yau ya kasa samun barrci kasancewar yayi na Rana Wanda dakyar ka samu hakan sai indai rashin lafiya Wanda shekaru kusan takwas bai kwanta ba , kamar ance ya sauko da idonsa kasa ya hango wucewar mutum can shashen bayi kulle idonsa ya bude gani Yake kamar bai ga komai kusan 1 hour kofar bayi ya zubaa ma Ido Amma ba kowa shi ya bashi tabbacin gizo ne kawai idonsa ya ke Masa karfe 2 ya koma dakinsa Hawa gado yayi bai Dade barrci yayi awon gaba da shi.
Don everything x ready daga Kai tayi kawai u can go fita yayi daga dakin , Yana fita tayi murmushi dariya kallon kanta take a madubi ,I would be ur worst night mear sannan ta cigaba da abun da take Alan computern ta kamar ko want Rana ma shigarta cikin baking kaya tayi gashin dokunta har duwawu .
Shigowar senator dakin danta kenan Tana mamkin nurse da ta buge dazu Wanda Bata kallo Bata da lokacin kare mata kallo in ba haka ba tayi ban kwana da aikinta daidai isowarta kenan Kara ta saki ganin danta da aka daba wa wuka wani ihu take jiki na rawa likitocci har rige rige suke yi ganin abun da ya faru ya sa hankalinsu taahi subuhanallah jini ne a jikin danta kaca kaca ga wuka da aka dabawa cikinsa a kasan rubutun an rubuta watch out Kara ta Kara saki doctor tuni sun taru Akan sa Amma Kash tuni rai yayi halissa Tau Allah yayi wa Danta rasuwa time 10:00 clock tuni kwakwalwanta ya tsaya cak har son har baby boy noooooo cakume likitan tayi tace u better bring back my son he is not dead Tana jujuya shi ........