11

32 5 2
                                    

         Hauwa kuwa bayan Ahmed ya sauketa a gida Ashe baba na massalaci   Tana shiga part din mamanta ta nufa gidan su Mai kyau nee na zamani Kuma Yan middle class nee kawai dai sharrin kishiyarta nee ya addabesu ,yawwa kin dawo Koh eh mama ai ban Dade ba a hakan toh dazu baban ki ya shigo nace  kinje duba Mami ba lafiya   toh mama na gode kayan ta ta cire ta Sanya dogon riga irin na zaman gida ,baba wuce shashin amaryarsa yayi a zaune take ta daura kafa kan Daya Tana cin cingum amarya fari tayi da idanu Wanda ke nuni ita din Yar duniya ce  alhaji lfy na ganka Haka yace Babu gimbiya gyara Zama tayi tace yawwa dama zan fada maka yau zanje niger na riga da nayi booking flight adda na ba lfy  don Haka zanyi kwana uku Koh hudu  toh shikenan yanzu nawa kike bukata dubu hudu  ta Fadi jiki na rawa ya ciro wayansa ya Mata transfer Tana gani ta tashi tare da rungumesa har da Masa sumba  toh ni kaga tfy ta saura 2 hrs dama in baka dawo zan bar sako wa Mai gadi daga Kai yayi kamar kadangare sannan batun mgnr Nan  Mai son maza kar ka manta da alkawarin  daga Kai yayi kaman bawa dake gaban sarki sannan ya rakata har ta shige mota ta fice shashinsa ya wuce  .majah kuwa Yana komawa gida ya tarar da motocci biyu a compund Wanda ya tabbatar da daddy nee Yana shiga ya tarar da momy da daddy Akan dinning a cikin farin ciki ya iso Yana musu sannu da zuwa amsawa sukayi suna tambayarta ya gida ya zamanto kadaici alhamdulilah momy yaushe kuka sauka dazu around 2 Amma ko ku kirani surprise nee Jan kujera yayi ya zauna ya cika cikinsa da abincin momynsa bayan sun Gama suka tattara kwanunka suka koma parlour daddy nee yace har yanzu dai Ahmed ka zabi ka cigaba da Zama haka ba Mata sakko yara turo baki yayi yace Kai daddy eh Mana yaran Yan uwa nawa muka aura maka ,bah hadiza muka fara aura maka ka saketa a filin,sai sameera da washegarin kaita ka sallamota Haka Kuma Aysha Yar gidan bappan ka ka saketa sai maryam Yar abokina kwana uku ka sallamota   da farko dai nace ko baka da lfy munje an duba ka lfyr ka kalau sai shakiyanci da son Bata Mana suna a gari yace haba daddy nifa Basu min ba wallahi ,momy tace my son kar ka biyewa dadyn ka yanzu ka samo Mana in law  jujuya Ido yayi sai kace mace yess momy na samu matar aure kyakyawa ce na bugawa jarida Kuma Tana da hankali sosai Amma Bata daukan raini da shagwaba na finally Allah Mai Jin kukan bawansa so Yar Ina ce a auren Yusuf muka hadu cousin din amaryar ce kai mashallah ai gobe nake cewa baban ku zanje  in gaisa da hajiyar tasa da kin kyauta wallahi dakyar na shawo kanta da taimakon Yusuf  labari ya Bata har da aurenta sau hudu  da Karin bayani da Yusuf ya Bata Allah sarki Kai Amma banji dadin Haka ba ni Kam nafi zargin akwai Nadi a cikin lauje daddy nee yace momyn Ahmed sannu Mai ganin  tace ah da gaske ne Mana Amma fah kunyi matching bazawara da bazawari hada fuska yayi yace momy nine bazawari tace eh Mana auren Mata kusan biyar zuwa hudu tashi yayi alamun yayi fushi tace haba ahmadi na ai ni da kai bamu fada komawa yayi ya ringa bada labarin ta har sai da suka koresa tattauna mgn sukayi sannan suka wuce daki don lokaci ya wuce
            Baban su hauwa alhaji auwal ya wuce gidan mahaifiyarsa da gida Daya nee ke tsakanin su shiga yayi ya gaida ta amsa wa tayi tana tambayar amarya lfy kalau yau ta tafi niger gun yayarta Kash Amma banji Dadi bah sunyi minti talatin suna hiran amaryarsa gyaran murya tayi tace auwalau  ni Ina ganin kawai ka aurar da hauwau in ba Haka xata dauko Mana abun kunya a gari shekaran jiya lami take Gaya min ta ganta da wani a bayn layin mu Nan wallahi in ba ka bi a hankali ba zaka goyi shege ka Kuma rungume shi inalilahi Kai Inna Allah ya kiyaye   toh in ba Haka bah tun yaushe nake ce maka ka had a ynyr Nan ko da Mai gadi nee kaki yarda yace  munyi mgn da dijatu tace in bar mgnr aurenta a yanzu Amma sai yanzu na yarda Kai dakiki nee wallahi  ka Bari Kuma a shigo maka da shege har cikin gida shawaran da zan baka shine yau kaje ka tadawa uwa da ya hankali Akan in Bata fito da Miji Nan da kwana Daya ya aura Mata ko Kuma ka bada sadakar ta a massalaci Amma Inna baki gani ran dijatu barai barci ba  ga martam Kuma Inna tace Kai Kam kar ka damu zan San abun yi ,Amma wallahi kaki Jin shawarata zaka rungume shege waya sani ko ma yanzu Yana Nan cikin cikinta ta Kara busa Masa zance iriiri sannan ya yarda  karfe Tara ya shigo gida tuni compund ya dauki shiru shashin uwargida sai ya nufa Wanda rabon da ya tako tun watani uku da suka wuce  bude kofar yayi ya shigo sannu da zuwa alhaji ya tsinkayi muryar maryama da yawwa ya fada Yana Zama Akan kujera tashi hauwa ke kokarin tashi yace don uwaki ko ma ki zauna Zama tayi ta turo baki wato maryama abun da na lura ke kike daurewa ynyr Nan hauwau gindi take abun da ta ga dama   wato in bana Nan ta fita tayi yawon shegen ta sannan ta dawo,toh Bari kuji ni ba Wawa Kuma ba dakiki bah kina jina alhaji meh ya kawo wayanan maganganu dallah rufe min baki munfaukai Mai fuska uku to Bari kuji na Kama karyar ku hauwau  ba dai gantali da shiga motocci maza daga yau ta faru ta kare bara a sake na gobe ba ddon Haka na baki daga yanzu zuwa gobe war Haka ki  fitar da Miji yazo ya sameni  a daura Miki aure bah don baraki dauko min shege ba da lfy ta da mutuncin a gari ,alhaji meh Haka Dan Allah kayi hakuri ki min shiru nace ya mayar da idonsa kan hauwa Wanda hawaye ya cika idonta in ba Haka ba zan bada sadakar ki a massalaci  kofar Inna zabi ta rage Miki tunda yace sadaka dukan su biyu ita da ummi suka dago suna wa juna kallo,kallo sannan yayi gaba abunsa tunda ya fita kukanta ya karu na shiga uku mama zan mutu sadaka ta sai kace wata kaza ta Kara fashewa da kuka ita Karan kanta mama Bata San lokacin da hawaye Yake sauka Akan kumatunta ta  matsowa tayi jikin mama Dan Allah kiyi min wani Abu mama ki rufe min asiri inalilahi na shiga uku shikenan ban da saa a rayuwata wayyo Allah am dakyar mama ta lallasheta sannan ta zaunar da ita yanzu mafita zamu nema hauwa ba kuka zakiyi ba meh abunyi,share hawayen ta tayi mama ta juyor da ita suna fuskantar juna yanzu hauwa da waye da waye kike mgn su uku nee jibirl nee sai ahmadu sai Kuma Ahmed toh sai ki zaba a cikin su Wanda Yake da hankali zai Kuma yarda da sharadin mahaifin ki kawai ya kawo sadaki mama jibril dai ba mijin aure bane don matar sa hatsabibiya ce ai kin santa ba wacce ta taba sati biyu a cikin matan da Yake aura sai Kuma ahmadu  shi Kuma ba mutmunin arziki nee dancacah nee Wanda Yake sata da sauran abubuwan Wanda Allah yayi Hani da su ni ma a gun Yan anguwansu naji labarin ,toh dayan fah Ahmed tace Tana sauke ajiyar zuci shi  ta zayyana wa Mama yanda sukayi  Amma ni Ina taoron gori mama ,mama tace yanzu dai ki ajiye batun gori gobe sai kuyi mngr wallahi Akan a bada ke sadaka gwara Ana Miki gori kinji Koh hauwau jidda komai Mai wucewa kinji yanzu kije ki huta daki ta shige ta kwanta Akan gado tunani take ta rasa meh yasa Abba baya sonta gashi ita kadai ce a gun mama da su biyu ne ita da hanifa sai Allah ya Mata rasuwa  dakyar barrci yayi awon gaba da ita  .    Ahmed kuwa tsabaragen farin ciki yasa daga Bari ya Dana gado barrci yayi awon gaba da shi sai Kiran sallar da ya tashe shi sallah yayi har takwas Yana masllaci sukaa shigo tare da  shigowa cikin gida Kiran Salman nee ya shigo Akan nadin sarauta abokinsu ai wanka yayi ya shirya bayan sunyi break da su momy  tare suka fita don daddy an gayyace shi Haka ma momy kilish kawarta ce sosai don Haka suka fice a tare sai da suka Dan kebe da Yusuf nee Yake tambayarta hauwa ya tuna throughout Basu mgn ba gashi uku tayi ai da sauri ya ciro wayarsa 2 Miss call ya samu daga  ita sai sms guda Daya nacewa in ya ga Miss call ya kirata emergency gwada Kiran yayi Amma ba a daga ba sallama yawa abokansa direct anguwar su ya wuce a kofar gida yayi parking yara ya hango suna wasan ball a gefe Daya daga cikin su ya Kira  sannan yace Masa ya Masa sallama da hauwa ,kana nufin Mai son maza hada fuska yayi yace kaje kace Ana sallama da ita yaron ganin ba fuska yya wuce shashin mama sallama yayi mama ta amsa waye nee kamalu nee wai Ana sallama da Mai ..hauwa yaron na gyara kalamansa in ba Haka yasan zaiji Marin hauwa da ya hango a kwance saman kujera kace Tana zuwa ya fice tare da bawa Ahmed amsa dari biyar ya zaro tare da mika Masa ai sai ga yaro na tsalle wasan da ya fasa yi da abokai kenan ,mama tace tashi kisa hijjabi mama baki ,ki tashi maza bana son korafi,hijjabi ta zumbulo fuskarta a kumbure ta fito waje Yana cikin mota ya hangota ganin mota a tsaye yasa Bata matso daga kofar ba fitowa yayi yace my princess sauke ajiyar zuci tayi yace pls ki shigo ya Mata nuni da motar shiga tayi tare da rufe kofar Dan Allah ka parkar a  wancan fili ai ko ya Parker Yana juyo tare da kallonta baby kiyi hakuri wallahi jiya I was exhausted shiyasa ban Kira yau Kuma muna bikin nadin sarauta am really sorry baby meh ya faru  ya fada Yana lura da yanayin fuskarta da idonta da yayi jazir wasa take da yatsun hannunta emmmmm talk Dan Allah kar kisa zuciyata ta bugu harshe a hade ta basa labarin abun da Yake faruwa shiru nee ya cika mota shi Kuma daki daki Yake circulating mgnr ta ,don tabbatar da mgnr ya hada Ido da ita Wanda hawaye ne a cike a idonta  tace in har kana Sona Ahmed Dix x ur last chance  kaje kayi tunani Tana kokarin bude kofar ya rufe rike  gefen Daya yayi yace hauwa  I love u  I really love you  anjima zan dawo daddare around 8 inshallahu da wakilai nah bawa motar wuta yayi har kofar gida ya sauketa ledar da aka basa a waliman nee ya fito da shi mika Mata yayi yace ki kwantar da hankalin ki baki da Miji da ya wuce  ni daga Kai tayi sannan ta shige ciki tayi sanyi ba kamar hauwa da ya sani Mara daukan raini she x fragile Kiran daddy yayi Yana tambayarta Yana gida yace dawowa kenan toh gani zuwa zamu yi wata muhimmin mgn daddy da toh ya amsa cikin 15 minute ya iso parking yayi ya bude kofar a parlour ya hango su gaida su yayi tare da Zama a gefen daddy momy tace yau Kuma soyayyan nee ta tashi rike hannunta iyayensa yayi yace momy daddy alfarma nake so Wanda zai iya sa rayuwata farin ciki Wanda zai sa burin Raina ta cika sunkuyawa yayi alamun kneel down yace daddy Dan Allah kaje ka nema min auren hauwa  labarta  musu yanda sukayi momy fuskar tausayi ta zuba daddy nee dai Yake kallonsa old daddy Dan Allah Ina sonta In na rasa hauwa wallahi bah kafffara kun rasa Dan ku dakyar daddy ya amince ai murna  gwada kiranta yayi Amma baya samunta dariya ya ringa yi Yana hamdallah da hakan ya kasance wanka yayi ya fito aka ci abinci magriba nayi suka fice dama daddy sunyi mgn da yan uwansa Haka suka siya goro nee da Minti a  bayan mota suka sanya sannan ya tuka su har kofar gida yayi parking yaron dake gefe ya Kira kace Ana sallama da Mai gida yaron ya shigo Babu dadewa yaron yace  Yana zuwa sai ga Abba ya fito Suma su daddy suka fito daga mota idona nee ke ciwo Koh Sadiq majah nake gani daddy nee yace auwal pariya yace nine Nan MashaAllah shigo ciki ,shigo part idinsa ya musu iso da shi ya sa a kawo Abu ma bakinsa Mai aiki  mama ta sa ta hado sannan ta nufi shashinsa a bakin kofa tayi sallama aka amsa shigo daga lalbulen tayi idonta ya hango Mata  mijin kawarta Zahra ,ah maryam aka Fadi  murmushi tayi bayan ta ajiye Akan stool ta zauna a gefe sannu da zuwa Yaya  yace yawwa Maryam gaisa sukayi Yana tambayarta ya gida alhamdulilah mashallah sannan ta Basu guri  juyowa daddy yayi sannan yayi gyaran murya wato wani muhimmin Abu nee ya kawo muhimmin Abu Akan yarka wato hauwa tohh ya Fadi bayani ya Masa Abba gyada Kai yayi. Cikin kunya yace eh munyi Haka da ita toh Dana Yana sonta yanzu Haka tare muke da shi a waje  Kuma da kayan daurin aure ah, masallah Abba ya Fadi don Babu juya baya Kiran abokinsa yayi da kaninsa yara suka samu suka fito da kwalin minti da Kuma goro suka Kai massalaci su daddy suka shigo gaida Inna ai farin cikinta karuwa yayi ta San alhaji majah tun da dadewa mutumin arziki nee meh hannu kyauta a kofar gidan Inna ya tsaya jiransu  suna fita har kasa ya gaida  Abba Wanda ya amsa da faraa sannan suka wuce masallaci Wanda ke Cike sanarwa da  Abba yayi  a makwabta da masallaci Ana shiga aka fara komai Ahmed yaso ace Yusuf na Nan Amma yasan Bai da ryt na Kiran sa yanzu Don tun a filin nadin sarauta ya hango gajiyar da yayi ga matar sa ba lafiya  bayan an zauna shedu sun tabbatar sannan aka daura auren Ahmed Sadiq majah da kuma hauwau auwal pariya  aka raba goro da Minti saura aka shigar da shi gidan Inna Abba bakinsa a washe kamar an Masa bishara da gidan aljanar ,Ahmed na hango muku  murmushi Yake wayansa ya fito yayi typing sannan ya mayar kayan jikinsa na yanzu sun karbesa sosai sky blue nee sai haska filin Yake  security da ya bawa second phone idinsa ya karba daga gurinsa recording yasa a Masa gashi sai yayi kyau sosai, mama kuwa Tana ciki ita da yarta abun duniya ya isheta  wayarta dake hannun Dan Abba  nee ya dau ringing amsa ansar yayi yace gashi anty karba tayi tana sawa a kunnen ta  ,ki fito ina jiran ki a waje kallon mama tayi wands hankalinta na kan kallo hijjabi a ta dauko ta bi ta kicin ta fice   kofar gida ta tsaya ba haske kasancewar wutar waje yau da safe yara suka pasa security light kokarin haska wayarta tayi hango motarsa tayi  da sauri ta shige kar Abba ya same ta a Haka Tana shiga ta  juyo garesa  lock ya dannawa motar sa bude baki take da niyyar mgn tuni ya hade bakinsu   lalausar kiss ya Mata Wanda ya birkita kwakwalwan ta  bayan ya Bata space sauke ajiyar zuci suke bude baki tayi zata yi mgn ya riko hannunta finally ur mine ur finally Mrs majah ya fada Yana sumbatar hannunta kallonsa tayi alamun Karin bayani ,bayani ya Mata Akan komai sunkuyar da Kai tayi yace meh Haka baby I was expecting Zaki yo murna har da rawa kokarin kwace hannunta take yace pls baby Haka ake mu fa ba boy friend &g frnd fa  tace eh zan koma ciki Abba zai min masifa sosai  yatusunta babba ya Kama yace inji wa shi yace in shiga in gaisa dake don suna mgn da daddy tohmm Amma mama Bata San na fita murmushi yayi  yace execuse kike min , murza yatsun ta Yake Yana kare Mata kallo duk da hijjabin dake jikinta kallo nee irin na Wanda  zaka tabbatar wannan Abu tawa ce    wayansa ya fiddo ya nuna Mata video kallo tayi tace yayi kyau yace baraki  min murnan aure murmushi tayi tace ai ni ma baka Taya ni murna yace ke Kika ki ba da izini yace ah,ah kece dai musu suke Wanda ya fito Masa asalin hauwarsa Wanda ya folewa sun Dade kamin ya Mata sallama sai da yayi kissing idinta  kamin ya barta ta fita har kofa ya rakata ta shigo Yana juyowa ya hango su Abba na zuwa har kofa suka iso toh alhaji a gaida min da zahrau sai na zo inshallah ya Fadi Yana gaba  Abba yace zata ji sannan sukayi sallama Abba da mutanen sa suka shige mota  kowa aka sauke sa daga  can motar Kuma Ahmed nee farin ciki da annashuwa suka shige a tare suka shiga gida bayan sun Parker ta ya jira fitowar  daddy suka jero a tare da sallama suka shiga mamansa suka tarar a parlour alamun jiran su take ai da gudu Ahmed ya iso tare da rungumarta momy ki tayani farin ciki ni mijin hauwa nee murmushi nee ya bayyana a fuskar momy Kai mashallah ,daddy yace kun Gama  celebrating nee sai a lokacin ya tuna zamewa yayi yace Ashe dama hauwa yace ga auwal da Kuma Maryam wacce Maryam ba dai Maryam ita Bah itace yau naje nayi mamaki da farko farin cikin Jin labarin kawarta tayi sosai yanzu toh abbansa zaka barni inje   yaxe Kai zaharau zumudin yayi yawa ba dai yanzu ba Amma Zaki je ai ko ba komai yace zata je Hira suka ringa zubawa sai 11 sannan ya sallami iyayensa dakinsa ya nufa zare kayan jikinsa wanka yayi ya fito da shorts ya hau gado

magajin sarauta 2Where stories live. Discover now