Hello readers , I know it's been a while since I really updated Dix book . follow me up because magajin sarauta x almost coming to and end ni Karan kaina am tired almost 3 years I know am just dat lazy kind of person to type .but during Dix holiday na sa wa kaina I would finish Dix book once and for all .so any suggestions or gyaraki Akan mistake or gyara the doors, window and even gate x open . Wat do you think about
Yareema abduljalal
Gimbiya summaya
Khadija aliyu gurl(gimbiya Kausar yau bah kusan 8/9 na dare ta dawo binciken ta dukufa akai saura musu gone don jibi za a shiga court a biricke kwakwalwanta take tabbas Tana zargi akwai Wanda suke aiki tare Kuma Yake Bata musu wannan aiki .jiya sun Sami bayanai Akan kimanin miliyan goma ta fita daga account dinhaj Kareema da farko wannan ta turawa kudin ta nuna Jacob Lincoln a Germany sunyi bincike Akan say sosai babban likita nee Wanda aka ji da shi suna saka da Haka computer da suke am fani da ita ta dauke har yau Ana kokarin kunnata Amma taki kunuwa gashi yau ta sa we ranta cewa sun samu ko da evidence kankani Wanda za a gabatar a courutu Amma yanzu sun tashi da tutar Babu ga azumin yau shegen wuya a office din tayi bude baki Tana shiga ta tarar da tvn parlour kadsi take aiki sama ta nufa dakinta Tana budewa ta hango asmah a , zaune a kassn carpet yaran Kuma suna barrci Akan gado sauke ajiyar zuci tayi tana isowa ,asmah na ganin uwar gajiyarta ta taso don taimaka Mata hann da kausar ta nuna Mata alamun x okay yasa ta gaidata amsawa tayi tana tambayarta ya yaran suka yoni ta amsa kamar yanda ya Saba sannan ta fice zarw hills idinta tayi sai da ta sauke ajiyar zucii don want ciwo da kafafunta sukayi har wani jajaja sukayi massaging kafsn ta Kama da hannunta da sauri ta rage kayan jikinta wardrobe ta nufa rigar barrci threequatar da Riga ta Sanya sallamar asmah nee yasa ta dago rike da jakar ta gimbiya maimartaba yayi aike Akan kike tuarakarsa uhmm kice Ina zuwa da toh daukar wayarta tayi tare da karamin laptop idinta tare da airpods hijjabi babbata sanyi ta tofa musu addua ta bar amanarsu a gun asmah sannan ta fice shiru ba abun da aka ji sai kukan tauntsaye shashinsa ta wuce dogari da bodyguard kowa na Mika sakon gaisuwa suka bude Mata kofa kamar ranar dai ba kowa a parlour saman dakinsa ta nufa a kofa sukayi cibis komawa baya yayi Mata alamun da ta shiga ciki gyada Kai tayi ta shigo ya mayar da kofa Tana Jin idonsa akanta bakinta na rawa tace barka da yamma ya Fadi baka karantar yanayinsa Zama tayi Akan kujera dake gefen ta saka laptop idinta akai ta bude ta Bata you gigin kunnata na samu sakon cewa kana son ganina ,takowa Yake har ya iso inda take hakane ,yau wacce Rana ce jumma ta fada bayan jummaa fadawa duniyar tunani tayi Amma ta kasa cafko zancen sa ,yau ranar girkin ki ce ni dai a sanina daddy ya ban tabbacin taebiyar ki Amma Wanda na fara tanrama akansa zaro manyan idonta tayi ta zubo Masa su shima ya zaro NASA kallonsa take Tana tantana in gayen Nan lafiyarsa kalau ya hadata da aiki Kuma yace ya fara tantama Akan tarbiyarta to Kai ya kake so na make girki Ana kawo maka ranar girkin nawa ka had a nice day aiki Ina na ga lokacin kaina sakko na tuna da wani miji ta fada a hasale murmushi gefe yayi Wanda sai ka lura da hakan really tace eh cikin gyatse uhmm ya Gaya ban Miki abun da Zaki tuna da ni Wanda Kar ki damu Yana Nan tafa tsaki tayi kasa kasa Wanda duk ta shige kunnensa ya rasa want irin raini nee ynyr Nana ta Masa Amma Kar ta damu ranar da zata shiga hannunsa kwanan Nan sai ta gwammace kids da karatu , kunna laptop din tayi ta fara dannata ta Sanya Bluetooth ta makala a kunnenta aiki take cikin kwarewa Amma zaka hango gajiya a tare da ita Wanda da kaga idanunta zaka Gane danne danne wayansa Yake sai kace ba sarki ba sanye Yake da rigar barrci baki ta kasa Yale Kare Mata kallo ,tun Tana aiki cikin kwazo har suka ta dishe dakyar take bude idonta can take fara rufe idanunta kamar an myskuleta ta bude idonta saurin duba yareema tayi ganin baya kallonta yasa tayi hamdallah Tana you Tana kaiwa say biyar Wanda na karse har ta zame ta kwanta Alan kujera duba time yayi 5 minute to 12 tashi yayi a hankali cikin taking kasaita janye laptop idinta yayi gefe tare da wayar Bluetooth din ma da dabara ya cire ta sunkuyawa yayi ya ciccibeta sai Alan gadonsa Bata motasa ba sai Kara rikosa tayi Wanda duk cikin barrci nee hakan ta faru a hankali ya kwantar da ita janyo hijjabinta ya fara Sanin zai it's takura Mata har yayi nasaran cirewa kayan ya Mata balain kyau best colournea ce a jikinsa wato sky blue janyo Mata bargo yayi har kan ciki bayi ya shige ya fito always yayi ya daura nafulfila bayan ya sallama ya nado sallayar ta dawo gefenta ya kwanta ya shige cikin bargo rungumota yayi Yana kallonta saka da warwara Yake har barrci yayi awon gaba da shi.
Muslim kuwa kamar ranar Haka wannan mutumin yasake zuwa Masa Bai sake sanar da kowa bah don Haka yau Kam ya fito bakin gate ko zai hango mutumin Amma sai dai driver ya Riga da yazo da wuri lokacin da zai shiga motar ya hango wannan sabon abokinsa babba Wanda baya mgn sosai daga Masa hannu yayi ya shige ciki .
Sulthana ce da kilishi a tsaye uwallahi bana son yasan da mgnr cikin jikina shiyasa duk yanda zanyi na rabu da shi sai nayi bana Jin zan ita sake taking kafata in dawo masarauta Mara adalci wacce har yau na rasa wani Shashi na kaina bazan je a nemi salwantar da rayuwata da ta cikina ba ,shiyasa na zabi na boye mass wannan cikin tabbas Ina son mustapha Amma nasan karshen zaman mu kenan,kilishi tace da Zaki sake dubawa dai sulthana Kuma Kar ki manta yanzu mylki Tana hannun dansa ba wai Tana hannunsa don ke ya sadaukar da komai Masa don ya wanke laifufukansa na Wanda ya sani dawanda Bai sani ba a rayuwa bana taammani akwai Wanda zai soki kamar Mai martaba ,saukw ajiyar zuci tayi tace na yanke hukunci wannan shine kawai mafita gyaran muryan da akayi yasa suka juyo Mai martaba nee a tsaye da sauri kilishi ta tashi bayan ta musu sai da safe sai da ya tabbatar da rufewar kofar sannan ya koma gunta ummulkhairi ya Kira sunanta a taushashe Wanda in kaji muryar ma he x on the edge of breaking in 2 tears wacce Orin zuciya gareki ummul ke baki San ki yafe baki San kaddara ba baki San ki manta ba ummul wai ni fa mustapha ya nuna kansa kike ikirarin bazaki it's sake Zama Dani har da boye min maganar cikin dake jikin ki jikinta nee yayi sanyi Amma Bata Bari maganganunsa sun iso ta ,meh kike timkaho da shi sulthana wacce irin macece ke muguwa wacce Bata yafiya duk zamana na dake ban taba cutar dake ba na soki kamar Raina ,Amma ni mustapha a dalilin ki na hainci alummata da ci amanar Dana da matata don ke kawai . Taya Yaya zan Mata shekaru talatin da biyar da suka wuce a sakamakon zalunci irin naka alummar na rasa Dana n arasa darajata da mutunci na a wannan ranar ba aji tausayin aka dauke min day kawai Daya aka hallakashi aka jefesa tayaya zaka Kira uwar da yau mutuwar danta ya kasa gogewa a idonta ,eh ta fada tayaya zaka ce in dawo cikin wannan alummar take Wanda suka zalunceni suka rabani da Rabin jikina ,tayaya kake tsammain zan dawo in cigaba da rayuwa bayan wannan mutane sun ci amanar kauna .tunda Kai zaka iya ni bazan it's Wanda suka juya nnan masarauta ,mustapha suka dsuki danmu suka salwantar suka nemimin baya suka manta da halitatta a doron wa tawa rayuwar Kuma Basu daina har shekara talatin da biyar ta Yaya bazan ki su ba wallahi Akan na zauna da su gwara mu...da sauri ya rufe Mata baki ta rungumota yayi Yana girgiza Mata Kai kukanta da sheshheka kake jikiyi hakuri duk abunda Kika ga Yana faruwa dama a rubuce nee tun ranar Zane tukan a haife mu ,Dana fah mustapha shiiiiii danki na rate ki kwantar da hankalin ki danmu na raye Zaki ganshi zare jikinta tayi daga NASA Ina Dana ta fada Tana rikosa yace ummul in har Kika kwantar da hankalin ki zan nuna Miki danki Amma da sharadi Zaki koma Nigeria tare da ni zamu shimfide sabon rayuwa zamuyi nisa da mulki wacce itace sanadiyar komai dake faruwa ,in har da kika biyoni danki Nana na ajiye shi a boye my jamaludeen ta fads Tana rungumota Haka ya ringa lallashin a dakyar barrci ya dauketa gyara Mata kwancoya yayi tsaye yayi akanta Babu macen da zuciyarsa zata so a bayanta sulthana inshallah sai ya hada uwa da danta sai idon makiya ta Fado kasa sai sun kunyatar da makiyan su na shekaru sama da 35 years haka ya zauna gadin ta .
Muhammad Kam duk inda yasan zai Nemo Zahra Amma shiru don da safe ya Kai gaisuwan gidan ex wife idinsa ya gaisa suka tambayesa ya Zahra fah a lokacin ya tabbatar da Bata zo ba Kiran contact idinsa yayi a cikin masarauta Amma mgn Daya Bata zo ba duk inda yasan zai nemota Amma Babu labarin Zahra da ado Mai gadi yayi Dana sani da ya sani da ya kasheta kawai ko ya kaita an yarda ita zuciyarsa Cike da rsoro Yana tsoron tonon asirinsa Amma zai say saka Masa ido sosai a gida da Kuma Yan uwanta sosai Kiran wayarsa da akayi ya sa ya aamsa ya nufi motarsa ya Bata wuta . Suleja street sai karfe Sha Daya ta tashi ) .😘😍😍😍😍😍😍