13

1.3K 42 1
                                    

💫 MATAN?? Ko MAZAN??💫

          ✍🏻M SHAKUR

EPISODE 1️⃣3️⃣
My people wai kunji labarin BUKKISH FABRICS N MORE??
Ku saurara kunji bantaba ganin masu harkan Atampas, laces dakuma lafiyayyun gangariyan ready to wear kaya ba dake badawa akan sari kwashakwasha kaman BUKKISH FABRICS N MORE ba, both
wholesales n retails sunayi, sunefa akama taken PAY LESS STAY IN FASHION, wato ki biya kudi kadan amman ki saka kayan yayi adama dake, ku tura musu message now ku kwashi kaya with little kudi, danna link din nan kimusu magana👇🏼
wa.me/+2349034368170
Zaku iya duba shagonsu a TikTok- Bukkish fabrics n more

13
Wuraren 5 Nura yatashi daga bacci, Hadiza dake gefenshi yakalla har lokacin bacci take, sauka daga kangadon yayi yawuce bayi, wanka yafito ya shirya cikin wani jallabiya yana zuba kamshi yazo gaban gadon yadago Hadiza like a baby softly yace "jekiyi wanka kizo kiyi salla My Didi" bude idanunta tarr Hadiza tayi takalleshi yamata wani irin kyau yau saita ganshi yafi koda yaushe kyau dasauri takai hannunta tadaura kan fuskanshi tana kallonshi everything is coming back to her daya faru da ita jiya, cikin murya mai raunin gaske tace "Nuri mafarki nayi ko? Ai baka auri Ummi yar aiki na ba ko"? Dan murmushi kadan Nura yayi yakai hannunshi yacire hannunta dagakan fuskanshi yace "tashi kije kiyi wanka kiyi salla Hadiza" yana maganan yawuce yabude kofa yafito dakin Ummi yabude yashiga bata kan gadon harta gyara gadon, yabi dakin da kallo komi a gyare tsaf jin karan ruwa abayi yasa yaje gaban bayin ya tsaya tareda knocking cikin cool voice yace "wankan me kikeyi? Mafarkina kikayi?" Ummi nacikin bayin akunyace tace "wanka kawai nakeyi, ina kwana Mijina dafatan kayi bacci mai dadi kuma katashi lafiya?" Dan ijiyan zuciya Nura yasauke ahankali, he loves how Ummi always greet him, gaisuwa takemai not common gaisuwa but gaisuwa mai dauke da details, baki yabude zaiyi magana  saikuma yace "ba'a magana abayi, maza kifito kiyi salla natafi masallaci" "uhm Uhm" tafadi amatsayin amsa hakan yasa yayi murmushi yace "naughty gurl" wucewa yayi yasauka kasa, yau monday he wants to see Hadiza ta chanza, he wants to be miji mai adalci, he just pray and hopes Hadiza will cooperate which he's highly doubting it, dan yau girkin ta yakamata ita zatai girkin breakfast dasauransu, ijiyan zuciya kawai yasauke yatafi masallaci he's just hoping zai dawo yaga tayi dama ga gidan na bukatan gyara.

Bayan Ummi tayi salla wani lafiyayen super tadauko tasaka cikin atampopin daya dinka mata dogon rigane fitted tazauna gaban madubi ta shafa hoda tasa kwalli tashafa wani pink janbaki sannan tayi dauri bayan tasaka dan kunne, shiru tayi tanason tafita taje ta daurama yaran nan girki zasuje school but tana shakkan Hadiza deep down kuma tasan idan tabari babu mai musu at the same time tana tsoron kada ace tayi shishigi bayan yau girkin Hadiza ne amman kuma tanaso tanunama Hadiza bawai dantaci mutuncin ta ta auri Nura ba ita kawai tanason Nura ne, kusan 3min tayi ahaka sanan tabude kofa kaman munafuka tafito ta maida kofan tarufe batare data bari yayi karaba tawuce tasauka kasa falo tafara gyarawa agurguje da dinning ta tattara duka kwanukan cokalan tawuce dasu kitchen tashiga hada abincin gida tanama Hajiya girki tana gyara kitchen din duka at the same time.
6 Nura yashigo gidan yau bai wani zauna a masallaci ba dan baiso Hajiya tafito daga daki ta nemi Ummi da bala'i, falon daya gani harya chanza kama yasa yayi shiru dan kawai ranshi yagayamai Ummi ne barin dayaji motsi a kitchen kitchen din yawuce a kofan ya tsaya yana kallonta tuwo take tukawa, ahankali yashiga cikin kitchen din dasauri Ummi tajuyo jin motsi ganin Nura ne yasa tayi murmushi tace "Sabahal khayri Baban Amanu" takowa yayi yazo inda take sai kawai ya rungumeta ta baya yana shakan kamshin datake yayi shiru itama saitai shiru tanajin saukan ijiyan zuciyanshi, bai damu dadan zufan datakeba ya goga gefen fuskanshi anata kaman mai whispering yace "maisa kika shiga kitchen yau ba girkin ki bane"? Dan shiru tayi kaman bazata ce komiba cikeda hikima tace "Anty tana zuwa aiki ni bana aiki, shine nace bari nafito nakama mata ta hanyar yin abincin kari saikuma inaso nama Hajiya girki dazataci kafin ta tafi asibiti, tunda nadawo nizan dinga mata abinci, ita nakema tuwon alkaman nan" shiru Nura yayi yana rungume da ita abayanta, akwai wani kalan hikima da Ummi kedashi da wlh ko educated mata dasaukai karatu daidaikune kedashi, yarinyar is good with words, Ummi is smart, tanada broad hikima kan zaman aure wanda yasan aikin Gwaggon tane, yanda ta tashi da safen nan tanama mahaifiyarshi girki abin warm his heart, dago kanshi yayi ya manna mata peck akumatu yace "godiya nake Hajiya Ummi" dasauri tace "nika dainamin godiya dan nama Mamana abinci" murmushi yasakeyi saikuma kawai yasaketa tareda juyoda ita yayi hugging nata so tight yace "thank you Hajiya Ummimy na" akunyace tazare jikinta daga nashi tace "tuwo zai kone" murmushi yamata sabida baiso tai wani abun yace "bari naje natada yaranki namusu wanka na shiryasu" dasauri Ummi tace "kabarshi zan musu zansa sanwan miyane nazo sama" girgizamata kai yayi yace "aikin zai miki yawa just do the cooking zan musu wankan" yawuce kofa saikuma yajuyo yace "kimini shayi" gyadamai kai tayi tace "angama maigidana" murmushi yayi yabita da kallo kaman yazo yamata wani abu saikuma dai yadaure yafita dan murmushi Ummi tayi dudda tanada damuwa tana cikin shakku da fargaban karya saketa bazata taba nunamai ba tama kanta alkawarkn nan.

MATAN?? KO MAZAN???Where stories live. Discover now