CHAPTER 2- CHEATING EP1

1.6K 36 2
                                    

💫MATAN?? Ko MAZAN??💫

             ✍🏻M SHAKUR
            Chapter: CHEATING

DA SUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAI JINKAI

Note: Wannan Chapter 2 nakudi ne not free, but for now read the free Episode 💃

EPISODE 1️⃣
"Wohoho.....Lawii....ni dan nan, yarinya sai zaki uwa lambun alawa.....huuuu.....huuu.....huuu, Lawi I've never eaten waje mai dadin nakin nan, moooooooo" muryan kusan wanda zaka iya kira direct da dattijo ke tashi adakin dayake da duhu banda hasken number AC dake nuna 18 babu any other haske adakin. Gangarowa hawaye sukai daga idanunta suka sauka gefe zuwa kunnenta tana kallon sama kafin azuciyanta tace "5seconds remaining" tafara counting "one..two....three....fou....." bata karasa kiran 4 dinba dattijon yayi jiniya tareda sauka daga jikinta dayake kwance kai yakoma gefenta ya kwanta da sauri tajuya tabashi baya, shikuma yawani matso ya rungumeta tabayan cikin muryan dattawa yace "Allah miki Albarka Lawi, nidai Alawiyya tunda na aureki nakejina kaman dan aljanna, me kikeso namiki just name it komeye shi kuwa aduniya" shiru tayi kaman bata jinshi kaman wacce tai bacci, dan jijjigata yayi jin shiru yasa yace "tai bacci ne" ijiyan zuciya yasauke shima, ranshi fess sai ijiyan zuciya yake saukewa kafin daga bisani yafara sauke minshari hakan ya tabbatar mata da yayi bacci.
Hawayene suka gangaro mata daga idanu again dasauri ta share fuskanta da bayan hannu, harde kafafunta tayi tareda kankame cikinta da hannayen ta biyu, saikuma chan ta tashi zaune da sauri kafin ahankali ta duka tadauki yar rigan bacci ta dake kasa tasaka tafara tafiya cikin duhun tabude wani kofa tashiga cikin bayi da haske ya gauraye cikinsa hakan ya bayyana fuskan ta, kyakkyawan yarinya  da bazata wuce 23/24yrs ba kana ganinta kasan kodai ita shuwa ce kokuma tanada jinsi da larabawa, she's so pretty, sannan kwata kwata ba siririya bace, she's chubby, her tummy is not flat but dudda haka is not that big big kawai dai tumtum alamun kosasshiyar mace, she's booby and assy duka, sannan tanada manyan idanu, dark eyebrows da eyelash gareta dogaye ga pink lips sannan tanada dogon gashi baki, dan gashin ma asake yake gashi so silky kaman gashin yan india. Kaga bayin datake ciki zaka dauka wani master bedroom ne ohhh! Allah ya azurta wasu da arziki kam, wani drawer tabude dake gaban babban mirror bayin hadaddun lafiyayyun ribbons ne nakama gashin kai, tasa hannunta gently tadauki daya takama gashinta tadaure sannan takai hannunta karkashin motion tap dake wajen kawai ruwa yazubo tashiga wanke fuskanta sai chan takara dago fuskan nata takalli madubin tana fuzar da iska murya chan kasa tace "I hate him!" saikuma takai hannayenta biyu tadaura saman bakinta tafashe da kuka sosai saikuma ta tsugunna akasa awajen murya chan kasa duk tana magana da kanta tace "I'm tired nagaji, I hate everything about him, I hate his body akan nawa, I hate yana tabani, Ammi kince with time zan soshi this is 4 good yrs nakasa developing feelings for him, I hate this marriage" she cried a bayin harta koshi da kukan dan she's frustrated, batasan menene sex ba cus whatever Baban chan is doing da ita is not sex kawai haukanshi yakeyi, tass tashare fuskanta tabude kofan bayin tafito minsharin dayake yacika dakin, ko kallon gadon batayiba tawuce tafita daga dakin kaganta saika kara kallo idan tana tafiya komi na jikinta rawa yake wani daki next to nasu ta bude, wani kalan hadadden dakine yanda kasan suna cikin space, wasu yara guda biyune maza kwance suna bacci abinsu kan gadon, identical twins ne dudda suna kama da ita amman basu dauko hasken fatanta ba at all cus su bakake ne, duka duka bazasu wuce 2yrs ba yaran, ahankali tahau kan gadonsu ta kwanta tareda kankamesu tana jan bargo tarufa nan da nan bacci yayi awon gaba da ita.
Cikin bacci mai nauyi sosai taji ana tabamata boobs batare data bude idoba tabuge hannun tace "stop Hassan" dan tadauka Hassan ne shine har yau bai dena taba nono ba any chance daya samu saiya taba unlike Hussain dashi yadaina, jin ba'a denaba yasa tabude idanunta ahankali cikin nauyin bacci, hada ido tayi dawani dattijon mutum da akalla zaiyi 75yrs, kana ganinshi kaga yara mazan dake bacci, kalan fatarshi sukayo, yanda yake kallonta kadai zai tabbatar maka da lafiyayyen  kaunan dayake mata yana zaune ata bakin gadon dab da ita hannunshi saman kan boobs nata, kabar da hannunshi tayi rai abace tace "me haka Hubbi?" Idan kana wurin zaka dauka zaiyi fushi sabida sigan yanda tamai maganan cikeda tsiwa da yanda tanuge hannun amman ko ajikinshi saima kamo hannunta dayayi cikin sauri yace "mesa kikazo dakin nan?" Tana kokarin karbe hannunta tace "Twins ke kuka nazo bacci ya kwasheni" cikin wani kalan bege yace "hudu tayi zo muje na gaisa da jikinki kafin nai wanka nafita sallan asuba" yayi maganan zai dagata, abu taji ya tsayamata awuya tadai daure tace "wai dan Allah me haka Hubbi? Kai bazaka barni nahuta ba matanka hudu fa, kwana shidda kanachan zagayen gidajen su, kazonan basaika hutaba ni nagaji" wani irin washe baki yayi yana murmushi yana lallabata zai dagata yace "haba Alawiyyata, ko mata dari ne garen ni ke kadaice Babyna, Babyna dani Alhaji Murtala mai Makamashi nikeso, tun kina yar yarinyan ki fa nake kiwon abuna, dudda na auri mata daban daban kusan goma sha uku kenan yanzu bantaba cin karo da mace mai ni'iman ki ba, nagama zagayen gidajen su kap babu wacce abu ya shiga tsakanina da ita, ke kadai nake sha'awa wlh, banda kamanki ke kadai nake gani jikina yayi motsi, muje kinji yarinyata, kome kikeso zan miki, yau iPhone 15 dinki ma zata iso dana miki order, My Lawi, haba yar auta, My Sweet Baby" yajata ba yanda ta iya ta bishi, suna shiga daki ya kwantar da ita kan gado yahau kanta aranta tace "style din kenan" hannunshi yakai ya juyo da fuskanta ta fuskance shi yana kokarin manna bakinshi kan nata cikeda ki ta fizge fuskanta daga hannunshi tace "ni banyi brush ba" cikin tsananin so yace "kedai bakison kiss ai nadade da sanin bakison jajayen leben nan naki dake burgeni su dawo baki kaman nawa ko, lebe jazur yo kusu Hassan yara bazasu nuna miki jan lebe ba ai shikenan tunda bakiso" yayi maganan yana shiganta fuskanta na kallon gefe dan ko smell na breath nashi bataso dudda bawai kazami bane azuciyanta tafara kirga numbers. "One....two...three....four....five.....sex.....seven.....eight......nine.....ten....eleven....twelve....thirteen....fourteen.....fifteen.....sixteen.....sevente......"
"Asshaa! Lawi Lawi zaki kasheni yarinyar nan wasssshhhh Allah Alhamdulillah" yajuye kafin ta kirga zuwa seventeen yakoma gefenta yana maida ijiyan zuciya kaman zai mutu ko kallonshi bataiba, kusan 10min yayi yahuta sannan yatashi yana gyara jallabiyanshi dake jikinshi dan bai cireba kawai dagata sama yayi yace "bari naje dakina ko" yaduko tareda shafamata kumatu yace "tashi kema kije kiyi wanka ki salla kinji" gyadamai kai tayi har lokacin bata juyoba, yawuce yafita.

MATAN?? KO MAZAN???Where stories live. Discover now