40

926 39 0
                                    

💫 MATAN?? Ko MAZAN?? 💫

              ✍🏻M SHAKUR

EPISODE 4️⃣0️⃣

Ijiyan zuciya yasauke bayan yagama magana da Hadiza kafin ahankali yayi dialing number Hajiya ringing daya ta dauka kaman daman wayan na hannunta tana jiran kiranshi ne tana dauka tace "Nura ya jikin ka sanar da ita yakukayi?" Dan shiru Nura yayi kafin ahankali yace "Hajiya Ummi Ummi......" saikuma yayi shiru, ahankali Hajiya tace "talk to me Nura, meya sami Ummi? Metace"? Cikin very breaking voice yace "she begged me to do 2 things for her wai tanaji ajikinta mut......" "ba abinda zai sameta!" Hajiya tafadi cikeda damuwa, Nura yace "tace nadawo da Maman su Aman, sanan nakira mata Gwaggon ta da kanninta" dan shiru Hajiya tayi sai chan tace "Nura Allah kyautan Ummi kawai yadauka yabaka, nadade banga mace irin ta ba! Zuciyarta Alkhairi ne cike acikinta kuma da izinin Allah bazata mutu ba, Nura idan namiji yaşamı mata tagari sai ya kasance miji nagari agareta ance kyawun tukuici godiya hope ka kira Mahaifin Hadiza ka sanarda shi" gyadama Hajiya kai yayi kaman tana gabanshi yace "nakira amman banda wanda zai wakilceni Hajiya" Dasauri Hajiya tace "zan tura Murtala da Shamsu" ahankali yace "thank you Hajiya" ahankali Hajiya tace "thank you for honoring maganan Ummi, I feel very proud of you ina matukar alfahari dakai Nura, Ummi zata samu lpy kuma dukanku zakuyi zaman lafiya kaji, gobe muma ina ganin zamu shigo, yanzu wazaka tura yaje yadauko maka su Gwaggo a kauye" ahankali yace "yanzu zan kira Alhaji Musa" Hajiya tace "to shikenan" sukai sallama yashiga kiran Alhaji Musa cikin 30min aka daura auren HADIZA da NURA akan Sadaki 200k bata dauko komi ba banda handbag dinta wani lafiyayyen ubansun abaya tasaka su Baba suka mata fada da wa'azi Baba yakaita airport tahau jirgi sai Abuja tana kaina taga manager Nura yazo daukanta sai murmushi take school na yaran tawuce tadaukosu suka wuce sabon gida dan nan Nura yace tazo gateman yabude mata side nata tashiga ga set na akwati sababbi guda 6 afalo aksatın dayay order since bayan auren Ummi ne dan baisamu yamusu akwati ba, yaran tagama attending to them ta shiga kitchen da kanta dan musu girki da wanda zatakai asibiti.
Dakin Nura yakoma bayan yayi sallan azahar a mosque samin Ummi yayi tana bacci, yana zuwa yakama hannunta dasauri tabude idanunta takalleshi murmushi yamata yace "natasheki?" Girgizamai kai tayi daidai wata Nurse tashigo tawuce wajen ledodin asibitin da Nura yakawo tana ciro ledan pampers tace "Yallabai can u excuse us zan shiryata ne?" Kallon Pampers din da rigan asibitin Nura yayi ahankali yatashi tareda mika mata hannu yace "bani zan shiryata dakaina" kallon Nura nurse din tayi saikuma tabashi ahankali tace "bari nabaku wuri" wucewa tayi tafice yaje wajen kofan yarufe tareda murza key yadawo gaban gadon ya kalli Ummi daketa binshi da idanu yace "na shirya ki?" Gyadamai kai tayi ahankali tana kallonshi tsayawa yayi shiru yana. Kallon fuskanta kaman yanda take kallonshi kafin ahankali yace "I love you Zainab" sake lumshemai idanu tayi tabudesu ahankali wani boturi ya danna agadon, gadon yataso kaman kujera hannunta yakama yasa tabayanshi ya kwantar da kirjinta ahankali nashi yasa zip gently yabude rigan hannunshi yakai yayi unhooking brlack bra dake bayanta ya maidata jikin gadon tareda zame rigan daga hannunta ahankali ya zame bra dinma ijiyan zuciya yasauke yasake danna botur din ya kwantar da gadon kafin gently with so much care kaman zai daga kwai yakama jikinta ya juyarda ita side, Ummi jitayi hawaye yazo mata ganin yanda ake mata komi kaman gawa, zip din skirt dinta yaja kasa sannan yazo takama yazame skirt din yana kallon black pant din dake jikinta dan  ijiyan zuciya yasauke ahankali ya kwabe mata, sannan yadauki pampers din yakalla kafin ya kalleta hawaye yaga sun zubo daga idanunta dasauri ya daure shi asanyaye ya sakamata yadauki gown din yasamata shima yana kallon yanda hawaye ke fita daga idanunta sanan ahankali yazo kusada ita kawai ya rungumeta kaman jira take fashewa tayi da kuka sosai a kirjinshi yanajin yanda hawayenta ke jikamai gaban riga murya chan kasa yace "it's okay, ya isa am here for you kinji, babu abinda zai sameki is okay" bayanta ya bubbuga yana shafawa ahaka akı knocking dakin maidata yayi ya kwantar ya kwashe kayanta ya linke tsaf yasa a wardrobe na dakin sannan yawuce kofan yabude Doctors guda uku ne da nurses hudu suka shigo akasa Nura yafita.

MATAN?? KO MAZAN???Where stories live. Discover now