35

1.1K 42 11
                                    

💫 MATAN?? Ko MAZAN??💫

✍🏻M SHAKUR

Yau I need to get somethings off my chest.
So a lot of people nata zagina, (M Shakur baki da hankali, me Hadiza tamiki kodai sunan kishiyanki Hadiza ne, akwai wata Hadiza data taba offending naki ne, the hate you have for Hadiza is too much, this writer don't know what she's doing, this writer is selfish, she's bias, Haba abubuwa sunma Hadiza yawa bakida tausayine, wannan littafin baida ma'ana idan naji wasu zasu karanta ma zan hanasu, M Shakur I hate you) hmmm my people babu abinda ke bracket din nan da ba'a gayamin ba and more all because of this book MATAN KO MAZAN???

Now listen!
If you can't take this book kidena karantawa! Allah yasan ni banjinma family mu akwai me sunan Hadiza ba or wata Hadiza ta tabamin wani abuba, abubuwan nan dakuka gayamin all because I am trying to create awareness and still teach something on top of that kesa ake cema mata munada brain din KIFI!

Are you even blind to think this book is about kishiya??? My dear this book is about feminism, are you too blind to see abinda nakeyi in this book?? Book din danai involving full circle na zamantakewa Mata, Miji, and Familyn su da iyayensu!
Kun dauka inayin this book to downgrade first wife ko second wife ne?? Ask yourself Maisa nakawo Hajiya, Kannen Nura, Hadiza, Baba and yan uwan ta, Su Zeenah and co just ask kanki.

I write this book to tell you what feminism is! To tell you how feminism are affecting our homes! To show you the implications of feminism! Abinda feminism kesa ki loosing, and to show you the end result of feminism, banda haka to show you how yan uwa, friends and family suma suke taka rawan gani in everything.

I am hurt da all the insult but it's okay! Allah knows best!
Just remember one thing ko kina team Hadiza ko Ummi ko Nura your judgement doesn't influence my writeup sakon danakeso na isar saina isar da shi!

Idan bakiso ki karanta karkiyi as simple as that!

EPISODE 3️⃣5️⃣
Shigowa office din Mama da Baba suma sukayi hankali adan tashe, cikeda damuwa jin har lokacin Dr Tanimu bai bashi amsa ba yace "tell me, did you save my baby"? Dr Tanimu na kallon Nura a natse ya girgizamai kai cike da damuwa ahankali Nura ya dafe kanshi tareda zama akan kujeran gaban table din dabas, Mama da Baba sukai salati, ahankali Dr na kallon Nura da har lokacin ya dafe kanshi yace "I am so sorry Nura, the thing is cikin yadan kwan biyu da lalacewa ajikinta kawaidai yau ne Allah ya kaddara zai fita, sorry Abokina, Allah yasa mai ceton kune" su Baba suka amsa Ameen, Nura yadade ahaka shi mutum ne mai tsananin son yara, he loves children, he loves children, dafashi Baba yayi yace "ya isa Nura Allah sa mai ceton ku ne" gently Nura yadago kanshi idanunshi sunyi ja ya kalli Baba tareda gyadamai kai, Baba yace "saika fito" shida Mama suka wuce suka fita, da kyar ya iya signing amata wankin cikin, yaciro wayanshi ya sanar da Hajiya, ita Hajiya ko kadan bataji dadi ba dan tanason jinin danta kodako daga jikin waye zai fito kuma tasan yanda Nura keson yara yawanci yana yawan gayamata yanaso Hadiza takara haihuwa amman ita tanason spacing yara so she really felt bad itama addu'a tamai suka katse wayan.


Fitowa yayi daga office din da tuntuni Dr Tanimu yafito yabarshi shi kadai, wucewa yayi inda su Baba suke zazzaune a reception din, sai kuma yakasa zama yawuce hanyar dakin tiyata din dayagani an wuce da ita, yakasa tsaye yakasa zaune sai zagaye yake awajen, chan yaji ihun Hadiza wlh saida kanshi yasara dasauri yayi wajen dakin da aka shigar da ita wanda yake kusa da dakin tiyata room, wata Nurse yagani zata shiga ciki tace "Sir you are not allowed to be here" cikeda damuwa sosai Nura yana kallon kofan dakin yace "why is she screaming like that please? Ba amata alluran kashe zafi bane?" Ganin yanda yadamu Nurse din tace "Sir trust me ahankali ake mata nan da 10min angama baya daukan lokaci jeka zauna please" Gyadamata kai Nura yayi yawuce jin yakasa standing ihun sai kawai yawuce fuuu yafita.

MATAN?? KO MAZAN???Where stories live. Discover now