38

1.1K 45 16
                                    

💫MATAN?? Ko MAZAN??💫

         ✍🏻M SHAKUR

EPISODE 3️⃣8️⃣

Why are you cheating on your husband?? "Sabida baya gamsar dani! Sabida yanada karamin gaba! Sabida he's not romantic! Sabida baya bani kudi am suffering to feed our kids!".

Why are you cheating on your wife?? "Sabida tabude dayawa! Sabida bata iya kwanciya agado ba! Sabida she's local batasan wassup ba! Sabida bata gayu! Sabida auren hadi ne! Sabida bata daukan bukatu na!!!"
Kunsan this are the common reasons din da ma'aurata kebadawa na cheating???
Subscribe with 1k and read to learn chat me up now!!
wa.me/+2347012181461

38
Dan kallonta Hajiya tayi ganin yanda kanta ke kasa yasa tace "tashi ki dauko ruwa da drink a fridge ki debo duk abinda kikeso a kitchen ni kadaine Meena batanan" girgizama Hajiya kai Hadiza tayi baki tabude zatai magana saita kasa Hajiya duk tana lurada ita amman tai shiru ta maida kanta kan tv, cikin wata kalan murya dake breaking Hadiza tace "Hajiya bansan ta ina zan faraba, yau kalamai sunyi karanci abakina dazan hada nabaki hakuri bisa kuskuren danamiki abaya" yadanyi shiru sabida muryanta was shaking sosai tace "Hajiya nasan nayi abubuwa da dama dasukasa kika tsaneni harda su Ya Aisha ma I called all of them dan nabasu hakuri harda Meena babu wanda yadauki wayana I understand no one wants me, Hajiya dan girman Allah dan darajan Allah Hajiya kiyakuri ki yafemin kuyafemin dukanku gabaki daya Haji......." Sai kawai kuka ya kufcemata Hajiya tai shiru tazuba mata idanu dukta lalace kaman ba Hadiza ba, tabama Hajiya tausayi dan she's a mother babu abinda kecin mutum kaman guilt din yama wasu laifi basu yafemai ba dan gyaran murya tayi anatse dan ba kwana kwana tace "stop crying Hadiza ya isa Allah ya yafemana Hadiza gabaki daya wlh har raina nayafe miki, su Aisha baki musu komi ba wayan nan, Nura ma inamai tabbatar miki shima ya yafemiki" Hajiya tadanyi shiru tana kallonta har ranta din tayafemata tace "amman Hadiza bazan miki karyaba banma d'ana sha'awan aurenki har abada!" Dasauri Hadiza yadago rinannyn idanunta tana kallon Hajiya data gyadamata kai tace "Mun yafe miki kuma bamu rikeki araiba, an riga an zama daya yanzu Hadiza kin haifamana yara so har lahira ana tare, amman dai babu zancen aure tsakaninki da d'ana yanda kikeson Aman da Amal yanda kikasan darajan su ki kasan zafin haihuwansu haka nasan na nawa dan, koda kin chanza hali Hadiza wasu tabon basa goguwa dan haka kitashi kije amman idan zancen yafiyane wlh tallahi mun yafemiki, yaranki kuma idan sukai Hutu zaa dinga kawo miki su idan kinason ki gansu call me ko wani cikinmu za'a kawo miki su" hade hannayenta Hadiza tayi dagudu zuciyanta har mata yakeyi kaman zai katse tazo gaban Hajiya tana kuka sosai tace "Hajiya ki rufamin asiri, Hajiya Nura kadai nakeso arayuwana dashi kadai zan iya zaman aure"  Dasauri Hajiya tace "d'ana yahakura dake Hadiza, please mubar maganan nan tashi kitafi akwai mutane a tsakar gidan nan kar aji muryanshi a shigo adauka wani abune tashi kitafi" Hajiya tai maganan tana dafa kujera tana yunkurin tashi kama kafan Hajiya Hadiza tayi tace "Hajiya kiji tausayina ki kalleni amatsayin yarki" Dasauri Hajiya ta nuna Hadiza da hannu tace "kul! Karki sake ki kwatanta yarana dake sabida nabasu tarbiyan da sunsan banbancin matsayin namiji da mace! Kap yarana mata mazajensu ne jagororin su! Yarana bazasu taba yima mazajensu kazafi ba har abada wlh inaaaa! Basasu taba yima masajensu tabon dahar abada bazai bar sunan su ba! You have no idea kotun da shairin dakikama Nura yayi affecting nashi da business nashi kinsan investors nawa ya rasa? Sakenmini kafa!" Hajiya tamata tsawa dan batason tuna abubuwan da Nura yagayamata ya sameshi daya koma Abuja kwanakin baya, ahankali Hadiza tasaki kadan Hajiya idanunta sunyi jazur Hajiya tace "wallahi na yafe miki Hadiza kinji namiki rantsuwa hakama Nura ai ko darajan yaranki yakai mu yafemiki amman I will tell you this to your face dan bazan miki karyaba ko in yaudareki ko amafarki, ko amafarki Hadiza banama d'ana kwadayin ki kuma, sai anjima" Hajiya tawuce dakinta ahankali tareda maido kofa tarufe.
Hadiza tai kuka tai kuka awajen na. Harta godema Allah takai almost 30min sannan ta tashi da kyar tawuce ta tafi bata damu da mutanen dake tsakar gidan ba haka tawuce, Hajiya tadade gaban dakin tanajin kukan Hadiza dake tabata kafin ahankali takoma bakin gado ta zauna tai shiru saida taji tafiyan Hadizan sannan tasauke ijiyan zuciya wayanta tadauka ahankali tai dialing number Nura.

MATAN?? KO MAZAN???Where stories live. Discover now