17

1.4K 32 3
                                    

💫MATAN?? Ko MAZAN??💫

          ✍🏻M SHAKUR

EPISODE 1️⃣7️⃣
Bayan Ummi tagama komi takoma dakinta wayanta tadauka tana sake duba lectures da M Shakur tamata na private class da Meena tabiya mata, dalla dalla M Shakur ke mata dan tariga tagaya mata batajin turenci ko kadan, sannan tana iya tambayan matan anything. Zaban abinda zatama Nura yau tayi har Allah Allah take Meena ta iso dan zata taho mata da wasu turaruka daga ZIMS COLLECTION, don Sayan turarukan zims wa.me/+2347039085711 both na wuta dana jiki, dakuma wasu shedanun kayan mata from UMMU FUAD COLLECTION Amana MOM FUAD MAGANA DON SAYAN KAYAN MATA 💃💃💃wa.me/+2348132506044 wanda wai daga kano Meena takira Ummu Fuad tahada mata aka aiko Abuja Meena ta amsa, tana zaune awajen tana bin karatun wayanta yahau ruri ganin Hajiya yasa dasauri ta dauka tace "Assalamu Alaykuma Hajiya ina kwana, kin tashi lpy ya kargın jikinki"? Daga dayan bangaren Hajiya tace "Alhamdulillah yar albarka kinga mijinki surutu yake sani saisa nace gwara nayi magana dake" Dan murmushi Ummi tayi tace "me mahaifiyata keso?" Cikinmuryan dake nuna jin dadin magananta Hajiya na murmusawa tace "Ummi ki gyaramini dakin kasa don Allah bene nan azabane agareni, wlh yo ko daukana Nura zai dingayi yana hawa da sauka dani wannan jim jim jim dinnan har kwakwalwata zani dingaji kinji gyaramin dakinki nada ni nafi sonshi dama" murmushi Ummi tayi tace "yanzun nan zan gyara miki kuma namiki lafiyayyen abinci Hajiya da salak, dan Allah kuzo yanzun nan Hajiya nakosa na ganki" Hajiya na murmushi sosai tace "Allah miki albarka yar nan Nura tashi maza diyata na jirana kaini taganni" Hajiya ta katse wayan, murmushi Ummi tayi ta ijiye wayan ta mike dakin bakın nasama takira mai gadinsu ya tayata suka cire gadon suka maida nan kasa yatayata dauko katifa yakaimata dakin suka hada yatafi, nan da nan tashiga gyara dakin wlh bazaka gane dakinba, yayi kyau tana yi tana mamakin ikon Allah ita datake yar aiki take zama anan yau itace matar mai gida, Allah kenan babu abinda yafi karfin Allah, dare daya Allah kanyi bature. Wucew kitchen tayi tadaura abinci batama idasa gama abincin ba taji zuwansu hijabinta data ijiye nan kitchen ta zumbula da gudunta tafito batai wata wataba ta rungume Hajiya "oyoyoooo Hajiyanaaaa" Sosai Hajiya ke murmusawa tace "ai kya banni na huta yarnan dake da fadawanki su Aisha da Auta tunda gani nazo" sakinta Ummi tayi tadauka har kasa tace "ina kwana Hajiya kunzo lafiya" sosai Hajiya taji dadi tace "tashi tashi Ummi" tashi tayi ta karbi yar purse din dake hannun Hajiya tace "muje ciki Hajiya" Meena takama waist tace "ni baki ganni ba Iyye" Nura yace "inafa zata ganmu Auta taga mamanta mu kinsan bare ne" dasauri Hajiya tace "ku sakinma diyata mara tayi fitsari fa tam, a inda nake awurinta dama ai ku bare ne bakuyi karyaba, muje kinji yar albarka" gwalo Ummi tama Meena da Nura tana murmushi maikyau, Nura yace "nidai natafi tunda baki bukata ta yanzu Hajiya" Hajiya tace "eh tafi din, Allah bada sa'a" Meena ta shiga kwashe akwatinsu daga boot gateman yazo yatayasu suka wuce ciki Nura kuma yatada mota yatafi he's just happy with Ummi da yanda she's making his Mom happy and comfortable.
Zaunar da Hajiya tayi a falo tazo ta taya Meena sukakai komi dakin Meena tanuna mata wani jaka tamata whispering a kunne. "Muje kitchen kisha" wucewa kitchen tayi saida tafara kawo ma Hajiya ruwa da juice data hada mata sannan takoma kitchen din tasami Meena na kada mata magungunan.

Meena tabata wani gora magani na UMMU FUAD COLLECTION tace "sunan wannan sata shakaf" akunyace Ummi ta sunnar dakai Meena tace "dalla matan yayan mu kawai, wannan sunanshi tabanı kaji ruwa, wannan zakije daki kisa tun yanzu sunanshi back to virgin anjima saiki wanke, sunan Yaya Nura sorry yau" akunyace Ummi duk tasha na sakawa ta tafi sama dan saka na sakawa.

Wuraren 3 Hadiza tashigo gidan dasu Aman dataje dakanta ta daukosu a school yauwa, Meena da Ummi ne kadai a falo suna kallon wani movie a Netflix a ganin Hadiza yasa duk suka kalleta jin an shigo ba sallama, Ummi tace "sannu da dawowa Anty" Meena tabude hannu tana kallon yaran tace "oyoyooo Amanu and Amalily na" da gudu yaran sukai wajenta suna "Aunt welcome, where's Hajiya our grandmother" dakin kasa Meena ta nuna musu tace "tana chan dakin kuje ku gaidata" wucewa dakin sukayi da gudu ahankali Hadiza ta ijiye car key duksai taji badadi yanda ko gaisheta Meena batayima gidan saiya mata kaman ba gidanta ba wucewa tayi ko kallonta Meena batayiba itadai Ummi baruwanta tawuce dakin da akace take, sallama tayi chan kasa tashiga dakin Hajiya dake zaune kan carpet da charbi a hannu yaran sun zazzauna ajikinta takalli Hadiza, ahankali Hadiza tace "kuje kucire uniform kudawo Amali" basuyi gardamawa suka tashi suka fice Hadiza tamaida kofan ta rufe tanajin wani iri, she's feeling super uncomfortable da Hajiya ga nauyinta sai tama rasa mezatace sai murza hannun jakan dake hannunta take, ganin haka yasa cikeda fara'a Hajiya tace "mun sameku lpy Hadiza ya aikin?" Ahankali Hadiza tace "Alhamdulillah Hajiya" suka sake shiru, Hajiya tace "ga waje ki zauna" girgixa kai tayi tace "a'a basaina zaunaba zanje sama nayi wanka ne" tayi shiru batare data fitan ba, yanda zata bada hakuri yana mata nauyi da wahala abaki saikuma chan still tana a tsayen daga wajen kofa tadaure da kyar tace "ahhh Hajiya kiyakuri" murmushi irin na manya Hajiya tayi tace "bakomi Hadiza ai yariga yawuce, jekiyi wanka abinki kifito kici abinci" Gyadamata Kai Hadiza tayi tajuya dasauri kaman ana turata tafice batare data kalli falon ba tawuce sama ta shige dakinta, Hajiya ta girgiza kai kawai yanda Hadiza bata gaidata ba yatabata but batason abin ya tsayamata arai hakan yasa ta zubar tacigaba da kan charbi abinta.

MATAN?? KO MAZAN???Where stories live. Discover now