7

1.3K 71 11
                                    

💫MATAN?? Ko MAZAN??💫

         ✍🏻M SHAKUR

EPISODE 7️⃣
THIS PAGE IS FOR YOU ZEE, MY NUMBER 1 MOTIVATOR, I LOVE YOU❤️❤️
Saukan tambayanshi Ummi taji kaman daga sama saikuma takai hannunta ta taba kirjinta daya buga, to kodai sabida yanda taketa tunaninshi tun jiya yasa taji kaman yace mata zata aureshi? Ta tambayi kanta, me Alhaji zaiyi da itama in banda shirmen tunainta hakan yasa tace "na'am banji abinda kace ba Alhaji?" Ijiyan zuciya Nura ya sauke wlh yadade baiji murya mai dadi kaman na yarinyar nan ba komi nata sanyaya mai zuciya yake, the feelings he's developing for her is growing a fastest rate, cikin taushashiyar murya dake kashewa mace zuciya yace "ina sonki da aure Ummi zaki aure ni?" Yanda gaban Ummi ke bugawa saida tacire wayan dasauri daga kunninta takifa shi kan cinyanta tadaura duka hannayen ta biyu kan wayan ta runtse idanunta tana breathing so fast this is unbelievable, yasan tana sonshi ne? Yasan tana tunaninshi ne? Ta tambayi kanta takai almost minti daya sannan tamaida wayan kunneta daidai Nura nacewa bakice komiba, itama wlh bala'in nauyi da kunya takeji tace ta yarda haba saikace jira take, kaman yana magana da little Amal yace "Ummimy" yanda yakira sunanta har cikin jinin jikinta taji itama anarke tace "Na'am" cikeda so da bege Nura yace "ataimaka abawa Alhaji amsa eh Hajiya Ummi na" rufe fuskanta tayi dasauri akuma kunyace, murmushi yadan subuce daga bakinta da yaji karan kadan hakan yasa yayi murmushi yace "Ina jinki" Abala'in kunyace tarufe fuskanta da hannu daya tarike waya da dayan hannun akunnenta tace "idan munje kauyen mu ka tambayi Gwaggo na" murmushi yamata shi babba ne this amsan kadai ya wadatar da curiosity dinshi yace "okay yanzu kije kiyi sallama da matan gidan kice mata zakije kauyenku gobe an kiraki daga gida, kada ki fada mata wani abu bayan haka kinji" gyadamai kai tayi tace "toh" dan ijiyan zuciya yasauke kaman kada yayi sallama da ita yace "tom saina dawo" akunyace still tace "mezan dafa maka"? Cikin kashe murya yace "nabarwa Hajiya Ummi zabi" dasauri ta cire wayan daga kunnenta takashe sai murmushi take, amsanshi melt zuciyanta, wai itadai Alhaji keso ya aura ikon Allah, takai awa daya awajen zancen zuci take ita kadai sannan ta tashi tawuce sama sallama da knocking tayi gaban dakin Hadiza akace shigo bude kofa tayi ta shiga Hadiza na kwance kan gado da babban IPad dinta na apple tana kallon cctv footage na shagonta yanda yau takasa zuwa shagon dan batada karfin zuwa dukawa Ummi tayi tace "sannu da hutawa Anty" kallo daya Hadiza tamata tadauke kai tace "lafiya?" Kan Ummi na kasa tace "Anty tafiya takamani kauyen mu gobe!" Dasauri Hadiza ta yunkuro ta kalleta hakan yasa Ummi tace "Gwaggo na batada lpy tace tanason ta gani maza maza" wani kalan harara Hadiza tamata tama kasa magana to idan ta tafi yaya zatayi da yaran nan gashi kafin su sami wata yar aiki dazasu saba da ita sai an wahala, cikeda asalin rashin son ta tafi tace "inhar kinsa kafa kinbar gidan nan da sunan tafiya to kisani na sallameki daga aikin nan kinajina"? Gyadamata kai Ummi tayi ahankali tace "toh" tsaki Hadiza taja danta dauka she will start begging her tace tafasa tafiyar, rai abace tace "sabida dan rashin lafiya ne yanzu harsai anwani kiraki kinbar aikin ki dake ciyar dasu kinje kauye? yanzu ma tukunna kwana nawa zakiyi idan kinje? Kan Ummi na kasa tace "sati daya ko biyu hala" Hadiza jitayi ranta yabaci datana da wani power da wlh saita hana tafiyan nan cus yaranta zasu shiga wani hali yazatayi dasu yanzu? Ga agency nan kokai requesting yan aiki unless akwai akasa shine zaka samu fast Inba hakaba sai an kawo, tsakin takaici takaraja tace "tashi kifita ki tabbatar dai goben kin shirya yaran nan sun tafi school kafin kibar gidan nan dan da sassafe zanje aiki yanda yau banje ba din nan" "to zanyi Anty, nagode" Ummi tafadi tana mikewa tafice daga dakin tawuce kasa yan karikechan ta tashiga hadawa bayan tagama taje tayi girki, yaran suka dawo ta shirya su bayan sunci abinci takaisu islamiyya dake nan cikin estate nasu itama takasa gayamusu zatai tafiya dan tasan kuka zasuyi sosai amman wlh zatayi kewansu sosai.

Wuraren 10 yashigo gidan zama yayi a dinning yaci abinci bura busko Ummi tamai da wani miyan veggies mai dadi abincin dayaci saida yabashi tsoro tass yagama yakalli dakinta yayi murmushi yawuce sama ga mamakinshi Hadiza yagani a falon sama kwance kan dogon kujera daga ita sai wani dan black short mai kaman pant yanada lace abakin wandon very sexy, tasaka half vest milk na silk material mai kyau shima, dan juyowa tayi suka hada ido itada Nuran sannan ta maida kanta kan throw pillow ta kwanta tana kallon tv, ita kanta bama tasan maisa tayi gayun nan tazo nan ta kwanta ba, deep down so kawai take ya kulata, dakin Aman Nura yashiga yadubashi yamai addu'a yafito ko kallon inda take baiyiba yashiga dakin Amal yamata addu'a yafito ta gefen ido Hadiza keta binshi da kallon ganin su Hajiya basu dawo tareda shi ba to ya komar dasu Kano ne? Ko yamaka musu hotel ne?.
Dakinshi yashiga bayi yafada direct yayi wanka fitowa yayi daure da towel a waist ga mamakinshi Hadiza yagani kan gadonshi ta kwanta tana kallonshi exactly irin kallon shima yamata yadauke kai yawuce gaban madubi ya shafa mai ya feffesa lafiyayyun turarenshi yaje gaban wardrobe yaciro pajamas nashi yakoma bayi yasaka yafito, ganin ya dumfaro gadon yasa Hadiza tasoma jin dadi aranta agaban gadon ya tsaya yasake kallonta ido cikin ido itama kallonshi take right in the eye amman bazata iya bude baki ta gaidashi kota cemai sannu ba taga shigowanshi gida tun dazu, dauke idanunshi yayi daga kanta, filon dake gefenta yasa hannu yadauka yayi wajen kofa yabude yafita yawuce dakin Aman kan gadon Aman yahau yana kashe wuta ya kwanta abinshi yana sauke ijiyan zuciya.

MATAN?? KO MAZAN???Where stories live. Discover now