26

2.3K 171 8
                                    

KASAITATTUN MATA
(Labarin Mata Ukku)

Mallakar.
BILKISU BILYAMINU


               28



       "Ya dai? irin waɗannan mutanan suna sani suke bake hanya duk dan a masu magana"

    "Ina tunanin baisan ya tare hanyar ba gaskiya, ya bada hakuri zai janye"

   "OK"

Janye motar su Mejo Almustapha sukayi sannan su Mujahedeen suka samu suka fidda tasu,  kai tsaye hanyar da zata sada su da lowcos suka nufa inda aka sama ma Beauty hayar gida, kallanta yayi yace"Wai ke ina maganarmu ta tsaya?"

  "Wace magana kinan?"

   "Na lura kina da wasa da tunanin mutane ko?"

    "Bansan haka ba ni kham"

    "Nace maki yau a sama nake ina da bukatar mace kusa dani, Amman kina ta wasa da hankalina, please mana Baby"

    "Bana san Babyn nan kamar wata yar babyn roba"

   "To ya kike so ace?"

   "Sunana mana, tunda daman bama kasan sunana ba"

   "Aisha, ko?"

  Bakin ta da ido ta bude tace "Ya kasan sunana haka, ba tare da na faɗa maka ba?"

    "Hmmm yan mata kinan ce maki akai kuwa haka nan yake tarayya da mutane ba tare da yasan wani abu daga gare su ba"

    Kai ta kauda sannan ta ɗan ɗaure fuska tana tunanin shi kuma wannan waye haka"kina mamakin yanda nasan sunanki ko?"

   "Ya zan mamaki, na sani ku kazo ka cutar da ni ne"

    "Bani da wannan burin ga kuwa,  ballantana ke da kika sace zuciyata da gangar jikina a ganin farko da na maki, nasan na samu abin so na"

   "Ban yadda ba Allah"

      Dariya ya yayi bayan da ya iso kofar gidan yayi parking,  sannan ya waiga ya kalleta tana ƙuƙaren bude marfin motar yace"Kin wani cin magani ya akai ne?"

   "Babu fa"

     "Na ɗauka akwai ne?"

     Jikkar hannunta ya amsa suka buɗe gidan suka shiga kumai yayi tsaf inda ya kamata a ajeye shi, cikin bedroom din ta shiga ta ajeye akwatin ta da sauran abubuwan da ya kamata ta ajeye a nan, sannan ta fito ita ma ta neme daya daga cikin kujerun falon ta zauna ta ɗura kafa ɗaya kan ɗaya sanan ta zame gyalan dake saman kanta tace"Nafa gode ko?"

   Murmushi yayi daya gama fahimtar kadan daga cikin halayyar Aisha tana da isa da raini sannan tana da saurin zaburar da mutum, a yanda yake cikin wannan yanayin yana bukatar tallafinta amman tana nuna bata masan yanayi ba, babban abinda ya tsana a rayuwa shine raine da nuna halin Ku in kula ga mutanan da yake kewaye dasu. Kai ya kauda bayan ya kare mata kallo yace"Kamar na gayyaceki wajan taimaka mani akan halin da nake ciki ko? ban san mai yasa kike kukarin juya ma bukata ta baya ba, nasan baki isa kice ban maki ba, dan nasan a duk mazan da kike kewaye dasu babu wanda ya kama kafata ballantana ya Kaine, saboda haka zaɓi ya rage naki, ki tashi mu tafi, idan kuma nan kika zaɓa ni banda matsala tunda ba zaman wani nake ba, so ina sauraranki"

   "Ban san mai yasa ka faye naci bane wallahi, na riga na fada maka babu abinda zan iya maka, Amman na baka damu zuwa wani lokaci ka bari zuwa wani lokacin mana"

    Murmushi yayi sannan yace"Wallahi bazan hakura ba tunda ni kadai nasan halin da nake ciki, saboda haka bari ki gani ma"

    Tashi yayi ya balle buteran gaban rigarshi sannan ya cire ya rataya ta jikin hannun kujera ya zauna daga shi sai singlet ya mikar da kafa saman kujerar da take zaune yace"Mai ya kamata muci ne yanzo?"

  Kai ta ɗauke sannan tace" Kai ka sani "

  Tashi tayi ta shige ɗakin da yake a matsayin wanda zata dinga kwana kayanta ta tuɓe sannan ta daura tawul tana niyyar Shiga bayin dake cikin dakin ya shigo kafin ta ankara ya cimmata cikin rikonshi ya sanyata ya matseta Amman ba irin mai takurawar nan ba, sannan ya lalebu kunnanta yace"Wai meye haka Aisha?"

  Yanayin yanda ya lalebu kunnanta da yanda yake tsarata sai abin ya bada wani reaction na daban a gare ta, saƙwanne ya fara aika mata tun tana tirjewa akan bata so har dai ta yadda iri irin waɗan nan saƙwanin ba abun kin amsa bane, sosai ta maida hankali tana amsar duk wani darasin da yake bata bata da wata mafita sai na aminci ma bukatunshi sosai suka Lula wata duniyar mai ciki da abubuwan jin dadi da farin ciki, bayan kumai ya kammalu ya janyota cikin jikinshi saman kirjinshi ya matse ta yana maida numfashin gamsuwa a hankali ya dinga hada kalamai sannan daga bisani yace"Lamuranki suna da abun mamaki"

   Shiru ta mashi, dan bata shirya amsar kuwacce kalma ba a yanzo dai, wata duniya ta fada wadda bata san ya zata misalta yanda ta riske gwarzan namijin dake manne da ita a irin wannan lokacin ba, kara manna jikinta tayi da nashi sannan ta kara daukar tunaninta ta aika da shi wata duniyar, wannan shine irin mazan da take bukata batayi tsamanin akwaisu a duran duniya ba, wata zuciyar ta bayyana mata cewa babu namijin da babu irinshi a duniya sai dai in Allah baisa kayi gamu da shi ba, lallai abinda ta dadi tana nema yau gashi a hannunta zata tabbatar bai nesa da ita ba.

   Shafu sumar kanshi yayi da ɗayan hannun da bai dura a saman bayanta ba, sannan ya lashi leben kasa da harshen shi, daga bisani kuma ya saki wani gamsarshen murmushi, wata duniya ya wurga kanshi lallai Allah mai kyauta ne ga bawanshi idan yasu a duk iyakar matan da yayi mu'amala dasu bai taba samun kwarzuwa jaruma ba irinta, a yanda ya dadi ba tare da yayi kumai da mace ba ya dauka zai kureta sai yaga akasin haka, sosai ya samu natsuwar da bai taba samu ba adukkan iyakar matan da yasan yayi amfani dasu duk da shi Ku a neman matan aji gareshi dan ba kuwacce yake latsawa ba, idan har yanda yake so zai samu yana san ta zama mallakinshi shi daya, zai jaraba rabata da kuwa idan hakan ta samu zai iya auranta ba damuwashi bace dan ya aureta.

KASAITAATTUN MATAWhere stories live. Discover now