A gurguje ta faɗa bayi tana gurzar jikinta dan yau masoyiyarta zata dawo, zuciyarta taf take da tsantsar farin cikin sake saka idanuwanta acikin na Nuwaira a karo na babu adadi, towel ne ɗaure saman sassan jikinta, sanann kuma ɗayan ƙaramen yana ɗaure da kanta tana tsane gashinta mai yalwa da kyau, baƙi wulik, Zama tayi saman kujera, tana ƙare ma kanta kallo, murmushi tayi data ɗura hannunta saman lebanta da yake jawur, tasan yau za'a ɓata good time, an daɗe ba'a haɗu ba, za'a sha ƙauna.
Wayarta ce tayi kuka tana neman agajin gaggawa, da sauri ta raruma tayi tunanin sanyin idaniyarta ce sai taga Ummi harka ce da murmushi saman fuskarta ta ɗaga wayar ta kanga saman kunnanta"Aunty Ummi barka da wanna lokacin"
Daga ɓangaran Ummi harka tace"Ƴan mata muna lafiya?"
Ganin wayar zata ɓata mata lokci wajan ganin ta shirya da wure sai ta cire daga kunnan nata ta saka a handsfree tana magana"To ya labarin ne?"
"Ki shirya zanzo in ɗauke ki muje wani wajan shaƙatawa mai kyau mana"
"Wai wallahi yau bani da lokaci dan ina busy, Sweethoney zata dawo yau".
Daga can ɓangaran Ummi harka ta taɓa baki tace"Waye haka kuma?"
Murmushi Minal tayi sannan tace au na manta Aunty na Nuwaira mana, yau zata dawo kuma ni zan ɗaukuta a airport, yanzo ma shirin tafiya nakeyi duk farin ciki ya daman wallahi....."
Dit taji an kashe wayar, da sauri tabi wayar dan tunaninta wajan kirinkinta ta datse wayar, ashe ita Ummin ta katse kiran dan ta gaji da zubar da Minal take mata a tsakiyar kunne, so take tayi amfani da damarmakinta wajan ganin ta kuyama Minal ƙaunarta itama ta kuwacce hanya, wannan kashewar tayi a zuwan kishi take zata faɗa mata amman sai sun keɓe .
Sau ukku tana kira amman bata daga ba, baki ta taɓa sannan tace idan tazo taga kiran ta biyu bansan dalilin da yasa bata ɗaga ba, rawa ta fara ta nufi inda jibgin kayanta suke wata baƙar riga ta ɗauku duguwa mai net tasa ɗaya a jikinta shafe kuwannne kusurwar jikinta, mugun kamshi ke tashi daga jikinta yana fidda wane shihirtaccen ƙamshi mai shiga cikin hanci da bin jiki. Brown din gyale ta ɗura ma kanta ta yane shi sosai take aje wani kyau na musamman.
Tayi kyau sosai sannan ta ɗauki makullin mota ta nufi hanyar fita kafin ta fita sai da ta tsaya kurido ɗin wajan saman binan wanda zai sadaka da ƙofar fita ta baya ta kashe kalar poto ɗaya sannan ta wuce abinta.Falo ta sauku tana wata irin tafiya da kaga yanayinta zaka fahimce tana cikin wani irin farin ciki da kwanciyar hankali.
A falo ta iske Laila tana shan ice cream, dai daita natsuwarta tayi sanna tadan rissina tace"Barka da yamma Aunty"
Mugun kallo Laila ta aika mata dan zuwa yanzo ta fara tsanar yarinyar musamman data lura gaba ɗaya ta canza akalar Nuwaira bata ganin kuwa da gashi idan ba yarinyar ba, kuma ga alama zata iya ɓatawa da kuwa saboda yarinyar, ciki hadda ɗaukar rai ga alamu sun nuna haka.Tsaki tayi sannan ta kauda kai, sum sum Minal ta raɓa ta wuce dan bata manta yanda ta zabga mata mahaukacin marin da ya zauna saman kuncinta har yanzo tana tunawa da yanda hannun Laila ya zauna das a saman kuncinta da wani azababben zafi mai firgitarwa.
Girgiza kai Laila tayi dan tayi imani Nuwaira ta idasa lalata yarinyar mutane a haka ma rawar kanta ya ya ƙare ballantana ta faso ta zama babbar babby, yarinya mai tashe sosai, baki ta taɓa tace "Allah ya kyuta dai"
Baƙar mota ta ɗauka range rover mai masifar kyau, ta shiga waya ta ɗauku ta kara danna ma Ummi harka waya amman tana kallo amman taki ɗauka dan so take ta fara nuna ma yarinyar bata ɗaukar raini, zata kulata amman sai anjima zata faɗa mata kalamanda ba lallai kai tsaye ta shaida mata tana ƙaunarta ba, kuda yake a karan da sukayi kwana biyu daya wuce ta shaida tana san ta'ammali da ita, zata fara ingiza mata makudan kuɗin da tayi imani Nuwaira bata, bata ba, saboda kada idanuwanta su bude sosai, zata dinga kwance mata tubkar da takeyi zakuma ta gargadi yarinyar da kada ta bari tasan suna tare har sai ta gama kangarar da yarinyar zata fara kuya mata daga ƙwalba da busa ainahin hayaƙi ba na shesha ba, da shan kwayoyi masu tarwatsa hankalin mutum, murmushi Ummi tayi bayan ta ƙara tabbatar ma kanta ta hanyar Minal kawai zata iya daukar fansar abinda Nuwaita tayi mata. akan hajiya Amina
Murmushi minal tayi ta yardar ma zuciyarta kila ummi bata kusa da wayar ne shiyasa, wayarta ce tayi kuka tana dubawa taga Nuwaira ce take kiranta cikin farin ciki ta ɗaga sai da ta gyara muryarta tayi ɗan tari yanda zata ja hankalin sahibarta ta sannan ta ɗaga cikin wata kalar murya tace"Sweet badai har jirgin ya sauka ba, to gani nan zuwa yanzo insha Allahu na kusa shiguwa minti kaɗan"
ƙara speed din motar tayi mintika kaɗan ya sadata da cikin airport din, parking tayi a inda ya kamata sanna ta fito cikin yanga da daukar hankali ta nufi inda take saran zata ga abin kaunarta, kaf a duniyar nan bata hada kuwa da Nuwaira ba dan tayi imani itace kumai na ta bayan Allah subhanahu wata ala daya halicceta.
Tana zuwa ta idda ta sagale da jikkar hannunta tana danna waya daga nan ta kanga saman kunnanta daga ganin wayar da takeyi bawai mai dadi bace, lokacin da Minal ta isa taji tana cewa"Bana tsamanin zan iya wanzuwa a duniyar nan d bada santa ba, sannan kuma ban shirya hada santa dana kuwa ba, saboda haka kiyi hakuri munyi lokaci na wani shudandan yanayi kuwa ya amfana da kuwa amman yanzo dai kam bana tunanin zan iya hada santa dana wani, da sona ta bude ido haka kuma dani zata dauwama har gaba da abada, zan iya kumai kanta kamar yanda na fada a wancan mitin din gulmar da aka hada idan aka matsa mani ma zan daina zuwa mitin din ma gaba daya, in fita a cikin diyar kungiya, saboda haka mommy dan Allah kifaɗa mata ta kiyaye kada ta dinga zarya kai ƙarata wajan ku, please a barni haka mana in huta bafa a so dole, mommy aaah"
Bayan ta aje wayar ta saka idanuwanta cikin na Minal sannan take"Babbyna ya akai ne nayi kewarki har bansan ya zan misalta maki yanda nayi rashinki ba,
"Nima haka wallahi sweet nayi kewar kumai naki"
Hannunta Minal ta kama sannan suka nufi inda Minal ta aje motarsu, bayan sun shiga da sauri Nuwaira ta kamu fuskar Minal ta hada fuskarsu waje daya tace"Nayi kewar wannan bakin nawa mai dadi da gardi"
Bakin Minal ta kamu ta saka nata ciki sosai suka kewar juna sun dan ji dadi na wani lokaci sannan Nuwaira ta saki bakin ta janye zip din bayan rigar ya sauka saman kafadunta sannan ta aje idanuwanta saman kirjin Minal sosai ta kuresu da kallo daga bisani ta dura dukkan hnnuwanta samansu da breastcover din dukka ta hada ta matsa, dukkansu hankalinsu tashe yake, sauki numfashi dan zuciyarsu gaba daya tana san abinda suke aikatawa a wannan lokacin, abubuwan suna ma Ninal wuyar ɗauka a hankali ta fara tunzura Nuwaira da kalolin mutsa shawarta, sun fara abubuwan gadan gadan, da sauri Nuwaira ta dawo hayyacinta sannan ta jawo Minal jikinta ta ƙara matseta tace"Muje gida babby anan abubuwan zasuyi wuyar dauka lest go home"