IYA ƘUDINƘA

2.2K 207 60
                                    

A yau take san abubuwan su gama tabbata dan a gobe ne take da burin aiwatar da ɗaukar fansar abinda senata yayi mata, waya ta lalebu sannan ta tsara message na taɓa zuciya ta aika ma Exerlency akan tana da buƙatar ganinshi a yau ba sai gobe ba. Shima aiko Mata yayi da message akan zasu haɗun zai sa azo a ɗauketa dan shima sosai yake da muradinta a daran yau ba sai gobe ba, godiya ta tura mashi da wasu kalamai na kwantar da zuciya da kuma ƙara sashi shauƙen ƙara haɗuwa da ita.

Gyara kwanciya tayi sannan ta ɗauku waya ta nemi Lambar Aisha Beauty bugu ɗaya zuwa biyu ta ɗauka sun gaisa sannan sunyi magana akan abinda ya shafe aiyukansu sannan kuma sun ƙara tattaunawa akan wasu al'amura can daban, sallama sukayi kuwacce ta aje waya.

Tunanin yanda zasu kwashe da Exerlency takeyi dan wannan aikin babba ne, sai kuma tayi tunanin ai ya muri wani abu daga jikinta itama dole ta yakici wani abu daga gareshi.

*PLASH BACK*
*LAILAH*

Yau Nusaiba take Shirin kai jaririnta wajan immunization, shiri take ita kuma Laila tana shirya Jawad jaririn da akayi suna sati biyu daya wuce, tsayawa yayi bakin ƙofar ɗakin yana kallan Nusaiba yanda take taje sumar kanta mai tsawo da santsi, Isa yayi inda take ya kama gashin sannan ya amshi cumb din hannunta Yana taje mata"Nifa kamar wannan haihuwar kyau take ƙara make Nussy"

"Hmmm Sojana kawai dai kana fada ne, amman ai na rago ta fanne da dama"

"Nikam banga inda Kika rago ba"

Kirjinta ya shafo bayan yakai idanshi inda Laila take yaga bama inda suke take kallo ba, ɗan danƙarsu yayi sannan yayi ƙasa da bakinshi dai-dai kunnanta yace"Wannan kayan fa babu abinda ya rage sai ma ƙara cika da sukayi"

Kiss ta sakar mashi a kumatu sannan ta fidda harshanta ta lashi lebanshi, kankameta yayi ta baya har saidata sake wata ƴar ƙara sannan ya saketa"I love you Nussy"

"Love you too Aleyna"

Sakinta yayi bayan ya kama Mata gashin da ribons din da ta baje saman mirror, kan yayi ma kiss sannan yace"Zanje in shirya please Ina jiranki fa"

"Ok minti kadan, mun ma kusa gamawa"

Inda Laila take ya kalla yaga yanda take wasa da babynshi"Lil sis ki huta"

"Ya Aliyu Ina kwana?"

"Kina lafia?"

"Lafiya Lau nake"

"To yayi, ya ɗan naki?"

"Gashi cikin ƙushin lafiya"

"Masha Allahu haka ake so ai"

Fita yayi ya nufi ɗakinshi domin yin wanka ya kai Nusaiba wajan immunization.

Bayi ya shiga ya tuɓe dukkan kayan dake jikinshi gaba ɗaya jinshi yake a wata duniyar, sosai yake buƙatar mace musamman wanna karamin wasan da yayi da Nusaiba yanzo, ruwa yake watsama kanshi amman yaki samun sauki, ruwan sanyi ya tara yayi tsarki dashi sannan yaji ya fara kumawa dai dai. amman bawai dan zuciyarshi ta manta da abun ba.

Har mota Laila ta raka su sannan ta dawo cikin gida, ƙara gyarashi tayi sannan ta shiga wanka, ƙananun ƙaya ta saka sannan tabi lafiyar ƙasan kafit cikin falo tayi kwanciyarta, bacci ne yayi awan gaba da ita sosai ta ɓararraje iska na kaɗata.

sun isa FAROUƘ HOSPITAL parking yayi sannan ya tsaya bai fito ba daga cikin motar idanuwanshi ya ɗaga ya kalle Nusaiba sannan ya lumshe su, Kai ta kauda tana mamakin jaraba irin ta Aliyu tasan akwai wani abu da yake da buƙata yanzo a wajanta, hannunta ya kamu ya fara murzawa a hankali ya amshi Jawad ya maidashi kujerar baya ya kwantar dashi, jawota yayi ta faɗa samanshi bakinsu ya haɗa waje guda yana shansu kamar ya samu alawa, sosai ya birkece mata daman tasan za'a rina, hannunshi ya saka cikin rigarta shafa kirjinta yake kamar zai sheɗe sosai yake niman agajinta, batasan ya zatayi da Aliyu ba a irin wanna yanayin da yake ciki inba biyan bujatarshi ya samu ba akwai matsala, martani ta fara maida mashi duk dan ya samu natsuwa mintoce suka ɗauka cikin motar suna wasanin da ita tana kukarin ganin ta rabu dashi lafiya shi kuma yana neman agajinta wajan biyan bujatarshi sosai yake wasa da ita musamman da yake tint glass ne a jikin glass din motar, babu laifi a cikin kasu goma ya samu ukku, haka nan ya ƙyaleta bayan ya janyu jikkarta ya ƙara gyara mata fuska sannan ya saka mata janbakin daya tsotse mintika da suka wuce.

"Ki shiga idan kin gama abinda kike kimin waya zanzo in ɗauke ki"

"Ok, are you ok?"

"Not much, Nusaiba sati Ukku is ok saboda haka yau za'a kuma gaskiya"

"Kada ma kayi tunanin haka, dan kasan anmin ɗinki ban gama warkewa ba, yanda kaken nan ai barka dinkin zakayi a sake sabuwar jinya"

Marairaicewa yayi yace"Wallahi a hankali zanyi"

"Wallahi ban yadda ba, muma bar wannan maganar"

"Shikinan an barta, sai kije ki rike kayanki"

"Naji na yadda"

Hmmm"Aure zanyi ma duk a huta idan babu nan akwai can"

"Kayi ma hadda ƙwarƙwara sannan zan gane jarabarka ta wuce misali"

Dariya yayi sannan ya fita ya bude gidan baya ya ɗauku baby Jawad ya mika mata yace"Ki kular mani da kanku"

"Baka da damuwa mijin mata hudu"

Dariya yayi sannan ya kuma cikin motar bayan ya nuna mata kunnanshi alamar suyi waya.

Gida ya nufa domin ya karya dan baiyi break ba ya fito dan kada ta samu layi wajan immunization din, da sallama ya shiga gidan saman kafet ya isketa ta bararraje ga iska na kadata da kananun kayan da ta saka ma jikinta ya bayyana duk wata kusurwa ta jikinta, Kai ya kauda ya nufi daining table din inda aka shirya kumai a sama, break din yake Amman hankalinshi na kan Laila da take juye saboda dadin bacci, wani juye da tayi gaba ɗaya skart din da ta saka ya dage saman pant dinta ya bayyana waje, duk shape din gabanta ya bayyana, hanshi ne yake juyawa saboda ya kai matukar bukatuwa da mace a hankali ya tashi ya nufi dakinshi domin kwanciya, ganin kwanciyar ba zata mashi ba, ya tashi ya nufi kichin domin shan lemon tsami Amman Ina abu ba wannan yake so ba, ɗaki ya kuma kwanciya ya ƙarayi amman ji yake kamar zai mutu, cikinshi ya dafe yana salati alwala ya ɗauro yazo ya gabatar da sallah raka'a biyu kumawa yayi ya kwanta, kanshi ke juyawa amai yake Jin Yana tahu mashi, zazzabi ke neman rufeshi ga wata muguwar sha'awa na ƙara bayyana a dukkan sassan jikinshi ji yake kamar bai taba ganin mace ba.

A hankali ya tashi da bin bango ya isa falon, lalacewar ta yanzo ma har tafi ta da, a hankali yake take kafafuwanshi ya isa inda take, hannunshi ya kai ya shafa cinyarta wani laushi da taushi yaje yana zaga ilahirin jikinshi shafa cinyar yake, hannunshi ya kai saman jirjinta matsawa yayi a hankali, murmushi yagani a saman fuskarta sannan kuma yaga ta jawo hannunshi ta rungume, cikin dabara ya ɗauketa ya nufi ɗakinshi da ita ya ɗurata saman gado, a hankali yake cire duk wani abu dake jikinta sai da ya maidata babu kumai cikin jikinta rudewa yayi da yanda Allah ya halittar dukkan wani abun dake cikin jikinta, hannuwa yake kaiwa duk inda yayi mashi, kasanta ya laluba yana shafawa, firgigit ta farka sosai tasha mamaki yanda taga jikinta babu kumai sannan ga mijin yayarta kusa da ita shima daga shi sai gajeran wando, kirjinta ta kare da hannu sannan ta murza idanuwanta tace"Ya Aliyu menene haka?"

jawota yayi jikinshi ya rungumeta zumbur tayi daga jikinshi bayan taja dovet din saman gadan ta rufe jikinta mamaki take sosai na yanda akai wannn iskancin yake faruwa "Wai lafiya Ya Aliyu naga babu kaya jikina"

"Please Laila ki taimaka mani wallahi mutuwa zanyi a buƙace nake"

Ihu ta saka sannan ta diru daga kan gado tana neman kayanta ta saka "Wallahi Ya Aliyu ka cucine daka ga tsiraici na, Allah ya isar mani"

Ganin babu yanda ya iya da ita kuma zata iya bashi matsala da mugun zafin nama ya fizgota ya hadata da jikinshi bakinsu ya haɗa waje guda sannan ya fara sarrafata sosai yake abubuwanshi da zafi zafi hannuwa ya kai saman kirjinta matsasu yake kamar zai haukaci gaba ɗaya ya fita hayyacinhi baya duba yanda take kuka hanya ya nema yana kukaron shiga da mugun zafin naman dayayi mata saura ta hankaɗa shi, Ƙarfinshi da nata bazai tama zama ɗaya ba ya riga ya gama kwadaituwa da ita da karfin tsiya ya danneta sannan ya nemi hanyar shiga baida juriya idan akazo wannan fannin shiga yayi ba tare da yayi tunanin shiga a hankali ba wani uban ihu ta saka wanda daga bisani kuma kumai na jikinta ya daina aiki iyak azaba Aliyu ya gana mata ya bata kusan awa daya a kanta yana anfanuwa daga ni'imar da Allah ya halitta mata hawaye kawai ke fita daga idanuwanta bata da kuzarin hanashi kumai hutawa yayi sannan ya kara kumawa sai da yayi mata jina jina sannan ya ankara da yanayin da take ciki. kai ya dafe yana maimaita inalillqhi wainn ilaihirrajiun hawaye ke fita cikin idauwanshi bayi ya shiga ya haɗa ruwan zafi sannan yazo ya ɗauketa bata da ƙwarin hanashi duk yanda yayi niyyar yi da ita

KASAITAATTUN MATAWhere stories live. Discover now