🌳 *QADDARAR RAYUWA* 🌳
Written by 🌺 *CUTTIEEMEERAH* 😘
1⃣3⃣
He's seeing what he have never expect, shukuriyya dinshi che wannan dagaske?, abubuwa dayawa ne suke running ah mind dinshi ah wannan lokachin dakyar ya iya bude baki yache
" lfy lau!, umma fah, ta tafi?"
Ya tambayeta
"ehh"
tache mishi hade da daga kanta ah lokachi daya, gaba dayansu sai suka rasa me zasuche wah junansu, saboda kowa yana chikin wani saban al'amari nerh, Kamal nerh yaqarasa shigowa parlour din yazauna akan daya daga chikin kujerun, shukuriyya na hango tayi hanyar fridge ta dauko ruwa da cup ta kawo masa, ruwan ta bude ta tsiyaya mishi ah cup sannan ta miqa mishi, dasaurinshi kamar wanda yake jira ah bashi yayi sauri ya karba yana yimata godiya, cup din ya saka ah bakinshi yafara shan ruwan babu qaqqautawa, saida yashanye ruwan tas sannan yamiqa mata cup din, ah ranshi kuwa ji yakeyi kaman baitaba shan ruwa me dadi irin wannan bah, bayan ta ajje cup din akan centre table din dayake parlourn sai ta nemi guri tazauna ah daya daga chikin kujerun itama, tana dago idanta taga sun hada ido da Kamal sai kawai tayi qasa da idonta tafara wasa da hannunta, ji take kaman ta tashi tabar wajen, amma ta danne zuchiyarta ta zauna, Kamal ne yadanyi gyaran murya yache
"kinchi abinchi kuwa?"
"ah'ah"
shukuriyya tabashi ansa
"zakichi yanzu kokuma zaki jirani inyi wanka sai muchi?"
Kamal yaqara tambayarta ah karo na biyu
"kaje kayi wankan idan kafito sai muchi"
tafada idanta na qasa, domin bazata manta bah lokachin datake Gida umma tana yawan fadamata chin abinchi tare da dan'uwanka yana qara danqon zumunchi, don har suka girma sunachin abinchi tareda ya mashkur dinta, sbd haka tayi alqawari aranta zata dunga chin abinchi tareda ya Kamal dinta don tasan hakan zai qara musu donqon soyayya..
Kamal nerh yamiqe yache
" bari nayi sauri nayi wankan na fito"
hanyar dakinshi yanufah da saurinshi, yanashiga dakin ya rufo qofar, wani uban tsalle yadaka yanayin dariya hardayin waqarshi yana hadawa da rawa, farin chiki yagama Chika masa chikin shi, da sauri yashiga toilet don yin wanka, yana gama wankan yayi alwala sannan yafito daga toilet din, shiryawa yayi sosai sannan yafito parlourn, yana fitowa shukuriyya ta daga idonta suka hada ido, murmushi yayi mata sannan yaqaraso chikin parlour din
"kinyi sallah?"
Kamal yatambayeta
"ah'ah"
shukuriyya ta bashi ansa
" je kiyi alwala sai kizo muyi sallah kinji"
"Tohh"
tache mishi sannan ta tashi ta nufi dakinta, alwala tayi ah toilet din sannan ta dauko hijab dinta ta fito, Kamal nerh ya jasu sukayi sallar la'asar din, bayan sun idar yayi addu'ah iya addu'ah yagodewa Allah dayaa shawo masa kan shukuriyya sannan yashafa suka tashi ah wurin.Dinning table din suka wuche direct shukuriyya che ta dauka plate ta zubawa ya Kamal abinchin daya dafa *(lolx)* , tanagama zuba mishi ta miqa masa gabanshi ta ajje sannan ta dauka spoon tasaka mishi ah plate din, wani plate din ta dauka da niyyar zubawa kanta amma sai ya kamal yache
"karki xuba, wannan ai ya yimun yawa, dauka spoon sai muchi tare"
haka ta ajje plate din ta dauko spoon tasaka ah plate din nashi, amma saita kasa chin abinchin, sai Kamal nerh yadunga bata ah baki, suna chin abinchi yanayi mata hira harsuka gama,
*( ni meerah nache soyayya)*kwanukan ta kwashe ta kai kitchen, ta wanke wadanda suka bata din sannan ta dawo parlour din tazauna inda ta barshi yana kallon ball, zama tayi tana kalla dukda chewa ball ba field dinta bane, suna kalla ya Kamal yanayi mata bayani, ita kuwa jinshi kawai takeyi babu abunda take ganewa ahaka har aka fara kiran sallar maghribah, tashi sukayi gaba dayansu donyin alwala, ya kamal yana idarda alwala yafito parlour be ganta bah sai yashiga dakinta yana zuwa ya tarar ta fito daga toilet itama
"bari inje masallachi inyi sallah indawo"
yafada ah taqaiche
" thom adawo lfy"
shukuriyya tabashi ansa
" Allah yasa"
yafada hade da rufo mata qofar dakin sannan yayi waje.🌳🌺😘
yana idarda sallah yadawo gidan, shukuriyya tanajin shigowarsa ta fito tayi masa sannu da zuwa ya ansa da yauwa sannan suka zauna ah parlour din dukansu