🌳 *QADDARAR RAYUWA* 🌳
Written by 🌺 *CUTTIEEMEERAH*
9⃣2⃣
Dashike barchin ya tarar mata ko kyakkyawan motsi batayi bah, har wurin 12 bata tashi daga bacchi bah, shikuma yana parlour abunshi yana d'anna waya...
Achikin gida hankalinsu duk be kwanta bah, dukda ma ummi tache musu su kwantar da hankalinsu wataqila hutawa kawai sukeyi shiyasa basu fito bah, amma sam sum kasa nutsuwa saboda basu ta6a kaiwa haka basu fito bah, zarah che tache zataje ta duba ummi tache sam bata yarda kowa yaje bah, hakanan suka haqura suka zauna sai kumbure kumbure sukeyi, ummi ma da haushin shirmensu ya isheta tashi tayi ta tafi d'aki tayi kwanchiyarta, dasuka tabbatar ummi tayi bacchi saisuka sachi hanya suka tafi side dinsu...
Zarah che tayi knocking ahankali kamar wata mai gudun kar ummi taji batareda ya tambayi ko wanene bah ya tashi yaje ya bud'e qofan, ganinsu yayi ah tsaye dukansu sai ya basu hanya suka shigo chiki, gaisheshi sukayi sai ya musu alama da hannu suyi qasa da voice d'insu, sannan ya nuna qofar d'akin da shukuriyya take chiki da finger dinshi, ahankali yache
"she's sleeping"
"Ohh!!"
Suka fad'a duka ahankali sannan kuma sukayi Shiru, daman they came to check on her, ashe gaskiyan ummi nerh datache they are fine, daman saida ta fad'a musu maybe she's resting, miqewa sukayi dukansu wai zasu koma, yache ah ah suyi zamansu kawai, suna chikin haka ma saiga shukuriyya ta fito daga d'akinta, ganinsu ah tsaye yasa ta qaraso da murmushi, haiydar nerh ya qarasa kusada ita yayi hugging nata sannan yache
"good afternoon!!"D'agowa tayi ta kalleshi tana mishi kallan what did he mean dinnan, gira ya d'aga mata alamar yeah sannan yache
"It's after 12 already"Komawa tayi kan qirjinshi ta lafe had'e da dunqule hannunta ta dakeshi ah qirjinshi, batache komai ba saboda barchin be saketa bah har yanzu, dariya yayi sannan yaqara rungumeta, siblings d'innasu kuwa kallan kallo suka fara kowa yana qunshe dariyar shi
"We saw dis"
Usiii yafad'a yana fichewa daga d'akin, lokachi d'aya dukansu suka fiche suna dariya, sunma manta satar hanya sukayi sukaje sai kawai sukabi hanya straight suna tafe suna dariya, usiii yache
"Aifah basu yarda ba masoya"Dukansu suka kwashe da dariya, suna zuwa zasu shiga parlourn ummi suka ganta ah tsaye, sai sannan ma suka tuna tache kar suje, tsuru-tsuru sukayi da idanunsu, ummi ganin hakan yasa tayi murmushi tache
"Allah ya shiryeku"
"Amin"
Dukansu suka ansa suna dariya"Ummi is the best"
Usiii yafad'a yana bin bayanta suka tafi sama, da alama akwai abunda yakeso ta bashi nerh lolShukuriyya haiydar nerh ya kintsa ta da kanshi sannan yabata breakfast, kunun nashi ba qaramun dad'i yamata ba, sai data qoshi tas sannan yabar bata suka tashi suka tafi wurin Nene, gaisheta sukayi sannan suka zauna Nene tanata yimata sannu da jiki
"Nad'auka ma jikin naki nerh?"
Nene ta tambayaItadai batache komai ba ta sunkuyarda kanta
"Lafiya lau take Nene, bacchi dai tayi kawai"
Haiydar ya ansata"Aikam dai gara ta dunga hutawa gaskiya"
Nene ta fad'a sannan ta tashi ta kawo mata breakfast d'in ta, tunda tasamu chiki kullum Nene che takeyi mata breakfast, breakfast kalar wanda doctors sukache ta dunga chi......Ranar Thursday da daddare suna d'aki azaune haiydar yana tsaye yana zubawa shukuriyya kayanta ah trolley dan tache gobe da sassafe zata wuche KD, itakuma tana zaune akan gado daga gefe tana nuna mishi wanda zai saka mata, komai saida ya gama saka mata sannan yayi zipping jakar ya ajje agefe, gefenta yadawo yazauna sannan yache
"Duk wad'annan uban kayan dakika saka aka zuba ah trolley d'in mezakiyi dasu nerh wai? I guess kinada kaya dayawa ah gidan umma, infact baki ta6a d'aukan kaya idan zakije bah, why now?"
Haiydar ya tambaya"Kayan haihuwa nafara had'awa fah"
Tafad'a tana gutsuran wafa d'inda yake hannunta, kallanta yayi alamar he need more explanation"Yes now!!"
Taqara ansashi"Kasan idan zan haihu chan zan tafi koh? Bayan nayi 40days saina dawo nan"
Dariya yayi sannan yache
"Nidai bansani bah, amma gashi yanxu kina fad'amun ai "Kunya maganar tashi ta bata, saitayi murmushi tache
"To ai mantawa nayi ban tambayi shawaranka bah, amma ai hakan yafi koh? Kuma nasan ma bazaka hanani bah ai koh?"
"Bazan hanaki bah"
Yafad'a yana kwaikwayar maganartaDariya duka sukayi sannan yache
"Yanxu dakika had'a kayan me zakiyi dasu toh? Nidai nasan bawai lokachinki yakusa bane"
"Eh!! Bekusa bah mana, zanfara tafiya da wasu kayan nerh ai, idan yaso idan zan qara komawa saina qara d'iban wasu, kaga idan lokachin tafiyana yayi an huta koh?""
"Sosai ma"
Yabata ansaIt seems like duk abunda tafad'a kawai ya zauna nerh, danshi haiydar aranshi ji yakeyi idan shukuriyya ta fad'i Abu kokuma ta tambayeshi yana jine kamar umarni take bashi, atake yake aikata hakan, he lurv her so much nd he don't want to hurt her anymore....
Da safe wurin 8 ta fito da shirinta na zuwa KD, duka siblings dinnata sun fito suka rakata har bakin mota, ummi da Nene suka mata Allah kiyaye hanya sannan haiydar ya shiga chikin motan driver yaja suka tafi, dan daman abuu, abii da kuma abba basa nan sunje umara, haiydar kuma rakata kawai zeyi amma tare zasu juyo da driver, zuwa umrar ma da shukuriyya sukaso su tafi, amma saboda chikin dake jikinta da kuma gudun shan wahala yasa suka barta kawai, da nufin idan Allah ya sauketa lafiya bayan ta gama shayarwa saita tafi harda yaranta ma......
Suna isa ko dad'ewa haiydar beyi agidan bah, sallar azahar kawai sukayi sai kuma abinchi da shukuriyya tasashi ya tsaya yachi dole sannan suka kama hanyar KN, lokachin dasukaje umma che kawai agidan, hanifah basu tashi daga skul bah, mashkur kuwa yana office...
Hira umma da shukuriyya suke tayi saika ranste sun dad'e basu had'u bane, mashkur tayiwa text chewan tana gida, aikua ko 30minutes beyiba sai gashi ya shigo gidan, tana ganinshi ta saka dariya, shikuwa girgiza kanshi yayi sannan yaje ya zauna, tana zaune tanata chin pepper soup na kaji da umma tamata, da alama tanajin dad'in soup din dan sai chi takeyi hankalinta ah kwanche, sannu da zuwa ta mishi ya ansa sannan suka gaisa
"Are you sure doctor yabaki damar chin wannan abun?"
Mashkur ya tambayaDariya tayi har tana shirin kwarewa sannan tache
"Common ya mashkur, an wuche wurin ai"
"Haka ma zaki che koh?"
"Ba haka zanche bah"
Tafad'a tana dariyaKallan jakar dake gabanshi yayi sannan ya ta6a yaji nauyi
"Menene wannan?"
Ya tambaya"Kayana nerh, nadawo KD nerh da zama, sai bayan bikinka zan koma Kano"
Tafad'a kamar da gaske"Wait!! You must be joking, bikinda ko ranarshi babu shine zakizo?"
"Shiyasa nayi parking ai nazo, asaka date da time sannan ayi, idan an gama saina koma gidana"
Umma dake shigowa tache
"haba dai shukuriyya"Dariya shukuriyya tayi sannan ta fad'a mata gaskiya gameda kayan, umma ma dariya tayi tana farinchikin yanda shukuriyya zata dad'e musu agidan idan tazo haihuwar.......
VOTE, COMMENTS, SHARE AND SHARE UR VIEWS...
MEERAH