90; "moments"

933 82 10
                                    

🌳 *QADDARAR RAYUWA* 🌳


Written by 🌺 *CUTTIEEMEERAH*


9⃣0⃣


Washegari da safe tare suka fita sukaje suka gaisheda kowa agidan, bayan sungama sai suka wuche side d'in Nene tare, karo na farko dayayi stepping foot nashi ah side d'inta tunda yazo gidan, tana zaune ah kan kujera tana Jan charbi, ganinsu tare yasa ta ajje charbin sannan ta miqe tsaye tana kallansu, da sauri shukuriyya ta qarasa kusada ita tayi hugging nata sannan ta gaisheta, ansawa tayi sannan ta saketa ta koma ta bayanta ta tsaya, haiydar na tsaye awurin dasuka shigo, shukuriyya dake bayan Nene che tamishi alama da yaqaraso mana, ahankali ya qarasa kusada Nene sannan ya durqusa aqasa da nufin gaisheta, kafin ma yakai qasa Nene ta d'agashi sama sannan tayi hugging nashi, hugging nata back yayi sai kuma hawaye yafara running mata, she seriously missed the innocent boy with innocent heart, wannan qaramin yaran wanda kullum take korarshi amma yake qara naniqarta, she missed him so much, and deep inside her she's still blaming her self for his lost

"Am sorry Nene!! Forgive me if I've ever hurt you, kiyafemun"

"Bakamun komai ba haiydar, niche ma zanche ka yafemun, I've ignored you those days, those days dayakamata ache nayi hugging naka tightly into my arms, am sorry for that"

"Nene bakimun komai bah, idan ma kinyimun na yafemiki, thank you so much for bringing me into this world, if not because of you dabansan ina ina bane yanxu, you spend all the night in the hospital just because of me, not even the syringes which were pocked in ur body, not even those needles, not even those big tablets you gulf's down everyday, I can't even imagine all that you've gone through, all those faith remained intact, thank you so much"

Yaqarasa maganar yana hawaye sannan yana mata whipping nata hawayen, shukuriyya na gefe tana murmushi, burikanta sun fara chika.....


For some hours suna side d'inta azaune, abubuwa dayawa tafad'a musu wanda su basu sani ba, duk abunda take qara fad'a wani qaunarta haiydar yake qara ji achikin zuchiyarshi, lallai ya yarda soyayyayr uwa daban take.....

Kwanaki sun tafi abubuwa da dama sun faru, komai yayi settling achikin family d'in hisham dukta sanadin shukuriyya, yanxu suna zaune nerh da sunan zuri'ah d'aya, komai tare sukeyi yanzu, sunayin zaman da ko afarko ma basuyi shi bah, even though har ynxu babu wani good understanding tsakanin Nene da yaranta kamar dai yanda suke da ummi, but everything goes right and ok by now, kuma ko wurin chin abinchi Nene tana taya ummi yanzu sunayi sannan suyi serving tare, dukdama chewar shukuriyya duk itache take wannan aikin yanxu...

Duk bayan sati biyu sai shukuriyya taje Kaduna, wni lokachin ma duk sati take zuwa, kuma duk sanda taje achan take yin weekend, tun abun yana damun haiydar har yazo yadaina damunshi, wani lokachin ma tare suke tafiya, wani lokachin kuma saisu tafi katsina suyi weekend achan....

Rayuwar gaba d'aya sound very very owk to them, abuu yabawa shukuriyya company din da akache zatabawa mashkur sannan har gida taje ta bashi tareda lawyers da komai, dama already sunanshi was written there, he was speechless lokachin, he wanted to thank her amma ta hanashi, su umma da Abba ma zasuyi godiya amma shukuriyya ta hanasu gode mata, itache ma tayita musu godiya harda hawayenta, sannan tache they still owe her, tana takaichin harta mutu baxata biyasu alkairan dasuka mata bah, ranar dai anyi kuka kuma anyi murna agidan, mashkur can't still believe he own a company, ranar dai was full of joy and memories agaresu, da shukuriyya zata koma Kano sune suka maida ita sannan suka qarayiwa family d'inta godiya, suma still sukache bazasu karbi gidiyansu bah, harsu mutu bazasu biyasu alkairan dasukayiwa shukuriyya da haiydar bah, kamar dai yanda shukuriyya tafad'a, kwanansu d'aya ah Kano suka koma KD abunsu sannan mashkur yafara running company dinshi......

Alhamdulillah yafara komai ah sa'a, alokachin babu yanda shukuriyya batayi dashi ba kan azo azauna ayi maganar aurenshi da Sophie amma yache bayanzu ba tukunna, yanzu yanada company nerh ah hannunshi, so he need to settle down first, shukuriyya aranta saida taji datasan zaiche haka dasun bari se yayi aure sannan abashi company din, of course he need to settle down with the company tunda beta6a kaiwa ko matsayin PA bah, so he's new to the system, amma hakan bekai ache zai hanashi aure bah, haka nan dai ta qyaleshi zuwa sanda ya shirya din.

Shukuriyya nada chiki na tsahon kimanin wata 6, sosai kowa yake tattalin chikin nata, daga samun chikinta zuwa yanzu sunje Egypt sau biyu saboda duba lafiyarta, saboda basa san abunda yafaru wanchan lokachin yaqara faruwa, and alhamdulillah duk yanda aka kaiga tunanin lafiyar me chiki shukuriyya takai, dan ko wata lafiyayyar me chiki bazata kaita lafiya bah, ko qananun chiwon da masu laulayin sukeyi shukuriyya batayi bah, babu abunda sukeyi banda godiyar Allah, each and everyday chikinta qara girma yakeyi sannan kuma qara lafiya takeyi, kawai chikin ne yake girma amma ko chiwo daya batayi....

Dukda chikinta yafara nauyi amma hakan besa ta daina zirga-zirga da sauran ayyuka bah, babu yanda basuyi da ita ah gida ta daina aiki ba amma taqi, achewarta yawan motsa jikin shike qara mata lafiya, kullum itache take musu girki agidan na rana dana dare ah side d'in ummi, saidai masu aiki sudunga tayata da wasu abubuwan sannan idan tagama tasaka su su kwashe sukai side d'in goggo....


Kamar kullum tun asuba shukuriyya ta tashi daga bacchi, saidai tana idar da sallah haiydar yamata wayo takoma bacchi saboda ya lura those days bata samun chikakken bacchi, domin kullum tun asuba take fara aiki sannan saita kai har bayan issha batayi wani hutu me tsayi bah, idan ma suka dawo d'akin nasu tabashi time dinshi sukayi hira, befi bacchin 1hour zatayi ba sannan ta tashi tafara nafulfuli da addu'ah, saita kai kusan asuba tana abu d'aya, lurada rashin bacchinta yasa haiydar yayi tunanin yi mata wayo yau din.....

Tana komawa bacchi bayan asuba haiydar yatashi chikin sanda yabar d'akin ya rufe ahankali, kitchen yafita yaje ya had'a mata kunun gyadar datakesha kullum yazuba ah flask sannan ya ajje, ko ina was very neat sai yaketa tunanin abunda zeyi, he wonder how good shukuriyya is, saboda da itache ta fito da tuni ta fara shara da mopping, shikuma ah tsayuwar dayakeyi bega abun sharewa agurin bah, hakanan dai yad'an kintsa gidan tsaf sannan yatafi toilet din dake parlour yayi wanka, d'aki yaje ya shirya sannan yafito parlour ya zauna.



Vote, comments, share nd share Ur views...








MERRAH

QADDARAR RAYUWAWhere stories live. Discover now