🌳 *QADDARAR RAYUWA* 🌳
Written by 🌺 *CUTTIEEMEERAH* 😘
_*barkanmu da sallah habibties, hope kowa yayi sallah lafiya?, Allah ya nuna mana shekaru dayawa ahaka, chikin qoshin lafiya da rai*_ _AMEEN_
3⃣2⃣
Suna fita part d'in ummi suka wuche gaba dayansu, akan kujerar dake parlourn zarah da biily suka zauna inda brothers dinsu suke, while usiii da Mienal suka wuche direct kan glass six seat dinning table suka zauna, getting ready for the launch, haka usiii da Mienal suke, duk sanda xa'achi abinchi ah parlourn ummi saisuyi sauri suje su zauna akan dinning table d'in, bcoux it contain only six chairs, and they are seven in numbers, dabarar su tayin hakan shine karsu rasa wurin zama, saboda dole Indai dukansu xasuchi abinchi tofah sai wani ya haqura yazauna ah parlour yachi, shiyasa suke sauri suriga kowa zama, and mostly zarah che take zamanta ah parlour tachi, yawanchi mah aqasa take zama, saitache yafi lada ai...
Qanshifah ya ishi kowa ah parlourn, gashi har yanxu basu fara ganin qeyar flaskses bah, gajiya usiii yayi da zama dan haka ya miqe yabi ummi kitchen d'in, yana yin kwanar kitchen d'in kafin yashiga qofar ya hango ummi na zuba abinchin ah flask, la6ewa yayi ah bakin qofah yana ganin abunda take zubawa, he can't believe this, upon all yunwan dayakeji da yarda yake zumud'in chin abinchin ?, tindaxu yanata jin qanshi yana tunanin chin something delicious, amma ache abunda ta dafa kenan, "sshiitt!!," usiii yafad'a yana dafe goshinshi
"amma dai ummi kohhh"
Gani yayi tsayuwan baxai kaishi ko ina bah, kuma yaga kaman ummi ta gama had'a komai, gudun karta ganshi yasa yayi saurin komawa baya tayarda baxata iya hangoshi bah, sannan yataho da sauri yana kiran"ummi!!, ummi!!"
Kaman irin zuwanshi kenan"Kaifah kaman makaho haka kake wurin kiran mutum"
Ummi tafad'a in a funny way"Why wouldn't I called u loud ummi ?, while babu ko ruwa achikina"
Murmushi tamishi sannan tache
"ga abinchin nan ai, kachi ka ture"Yaqe usiii kawai yayi, wanda yafi kuka chiwo, shi kad'ai yasan takaichin dayakeji aranshi, ummi che tadauko wani flasks da nufin fita dashi parlour
"Lemme help u ummi"
Usiii yafad'a yana kar6an flasks d'in daka hannunta, bashi tayi sannan ta dauka wani suka fita dashi parlour, suna fita parlour sauran brothers d'innashi suka miqe suka nufi dinning table d'in, saboda kowa yunwa yakeji biily mah tabi bayansu, itadai zarah bata motsa bah saboda tasan batada seat, abinchin suka dunga debowa da drinks shida ummi suna jerawa akan table d'in, saida suka gama d'ebowa ummi ta tafi da niyyan serving d'insu sai sukaga usiii yayi hanyan fita daga parlourn...."Usiii"
Ummi takira sunanshi, juyowa yayi ah langwa6e kaman wani mara lafiya"Ina zaka kuma ?, while abinchin is ready"
"Ummi su farachi kawai plx, chikina nerh yake murd'amun, i will be back soon"
Yafad'a riqeda chikinshi yana bin hanyar waje, ta6e baki ummi tayi kawai tajuya da nufin serving nasu, gani tayi bata dauko serving spoon bah shiyasa tanufi hanyar kitchen dan ta dauko, ummi natafiya kitchen sadiiq ya kalli farouq sannan yache
"Anya kuwa usiii ba qarya yakeba kuwa"
Yafad'a surprisingly, ganin abinda usiii d'in yayi"I think so gaskiya"
Farouq yabashi ansa"Of course yes, something smells fishy"
Chewar A~liMienal che tache
"Gaskiya nima banyarda dashi bah, he's hiding something"Sannan ta miqe ahankali daga kan kujerar datake kai, takai hannunta kan babban flask d'in dake wurin, wanda yayi kamada na abinchin, tana bud'ewa kuwa gaba dayansu suka waro idanunsu waje, wane sunga kisa akan idonsu, wani irin qullellen yawu Mienal tahad'iye saboda tsabar takaichi, rufewa tayi ta bude qaramun flask d'in, ai gaba dayansu saida suka toshe hanchinsu, saika rantse da Allah wani abunne me wari..