part 18

2.9K 168 2
                                    

AUREN DOLE sabon salo
Part 18
Rakiyya bena

Cikeda mamaki ya kalle ta yace safiyya lafiya? C'mon this is our first night pls don't spoil the whole night

Ta ce first night kake magana ko? Like seriously? First night?

Mamaki ta kara bashi, me take nufi? Shi kam me ya mata yanzu yanzu?

Yace c'mon safiyya we can sort this out without shouting, kinsan banason daga muryar nan wai meye haka ne? Haba dai

Cikin tsiwa tace ai dole kace baka son daga murya kam, ka auro ni with deceit and now u r telling me baka son shouting wow

Murmushi yayi ya janyo hannayen ta ya zaunar da ita Kan gadon yana kallon ta, yace let's talk now tell me menayi maki ?

Are you serious ta fada tana kallon shi, baka san abinda kayi ba?

Yace believe me safiyya walh bansan me nayi maki ba

Wani dogon tsuki ta ja sannan tace you never told me kanada aure eh? And now u are even telling me zaka auri wata ? Am confused

Dariya ma ta bashi shikam, dama abinda take ma bori kenan? Yace yanzu auren ne kike ma bori ?

Wani kululun bakin ciki takeji har cikin ranta, ya zaayi ace shi bai ma dauki Auren komai ba kenan ko?

Ita kam wallahi bazatayi sharing mijinta ba da kowace mace a duniya don ko kisa tana iya yi akan mijin ta

Yace babe Matar da kike magana walahi Idan ma na ganta a hanya bazan gane ta ba, su mummy ne suka aura man ita and zaman su takeyi ba zamana ba so I don't care

The other one kuma is my sister mami, I impregnated her and I want my baby so I promised her zan aure ta saboda kar ta zubar da cikin

Wani wawan kallo ta aika mashi, and then u married me haka kawai? Yace ba Haka kawai ba kam bcx I love you

The first wife ta su mama ce, you are mine and the third wife is my baby mother kawai

Wani dogon tsuki kawai ta ja ta tashi ta fita dakin zuwa wani dakin daban don abin nashi ya bata mata rai sosai

Shi kam ai ko bin ta baiyi ba, a ranshi yace zaki dawo da kanki

Ita kuma ai kara harzukuwa tayi watoh bazai ma biyo ta ba kenan? (Niko nace safiya bata san Ahmad ba)

Haka suka kwana daki daban daban,  da safe bayan ya gama sallar asuba ya koma daki abinshi ya kwanta ba tare da yaje neman ta ba

Ita ma da tayi sallar kwanciya tayi tana ta tunanin Ahmad da yadda zata bullo mashi akan wadannan matan don wallahi dole ya saki matar farkon ita kuma wannan so called sis wallahi bazata bari ya aure ta bah

Misalin 9am ya fito sanye da jalabiya ya fita zuwa samo masu breakfast wajen mummy, dama dai tunda amarya ce anyi dasu

Ya shigo gidan dauke da basket da breakfast ita kuma tana falon sanye da sleeping gown zaune tana danna waya alamar bata dade da tashi ba

Ko kallon inda yake batayi ba, yace ah amarya an tashi kenan? Good morning  ya fada yana kallon ta
Wani wawan kallo ta watsa mai ta kawar da kai

Murmushi yayi ya zauna Kan dining table yafara cin abincin shi, sannan yace mata ga breakfast
Nan ma share shi tayi batace komai ba

Yana fara cin abincin mami ta kira wayar shi, yace mami ya kuke? Tace lafiya lau yaya pls come soon ka kaini asibity wlh am in pain 

Da sauri ya mike tsaye yana fadin what? Me kike ji? Hope d baby is fine? Am coming now now pls be strong kinji?

Yafita gidan da sauri a hanya ma ya saki spoon din da yake cin abinci, kallon mamaki safiyya ta bishi dashi, whaaaaat? Shin haka Ahmad dama yake kokuma dai what's wrong?

Tunani tayi duka 3months tayi da sanin shi lallai tayi gaggawa don bata tsaya ta fahimce shi ba

AUREN DOLE sabon SaloWhere stories live. Discover now