Part 3

1.3K 70 0
                                    

💠💠💠💠💠

*BAMBANCIN AL'ADU.....* 💥

🌚🌚
💥

*©® 2018.*

*$tσrч____wríttєn.*
*вч*
_★нawwa м.υ {$mαѕhєr}.★_
*~___________________~*
★★★ ★ ★★★
___________________________
___________________________
*fαcєвσσk grσup:* https://www.facebook.com/groups/369678263526212/
SMASHER,HUBBEEY,DIDEEYLOV & GENTLE NOVEL'S GROUP@web.facebook.com

*вíѕmíllαhír-rαhmαnír-rαhєєm.*
_________________________
_________________________

*SADAUKARWA:-*_Ga mahaifina *LATE ALHAJI MUHAMMAD USMAN KUMO.* Allah чα ѕαdαr dα rαhαmαrѕα gαrєkα tαrє dα ѕαurαn αl'ummαr muѕulmí...ameen 😭._

*TUKUICI:*

*HASSAN ATK.*
*HUSSAIN ATK.*
_AND_
*KING BOY ISAH. 👑*


⏩5⃣


________Freezing *JANAN* tayi a gurin tana faman kifta idanu,ji take kamar kunnuwanta ne suka ji ba dai² ba,sai dai kuma maimaitawar da *HAIDAR* yayi yasa ta dawo hayyacinta tana sake kallonsa kamar wani sabon halitta a gurinta.
Juyawa tayi da sauri har tana had'awa da sassarfa na ganin ta bar gurin saboda kada wani ya jisu,binta yayi da kallon mamaki kafin yabi bayanta da sauri.

Kasancewar ta bayan d'akin suka biyo kuma gurin fili ne sosai dai² lokacin *HAIDAR* ya zo giftawa zai zagayo k'ofan shiga d'akin alerts na shigowan text massage's suka fara shigowa phone en dake aljihunsa,saurin jan brake yayi a nan inda yake ba tare da ya k'ara taku d'aya ba,cikin hanzari ya fiddota yana dubawa,text's en kusan duka daga mom ne,d'aya bayan d'aya ya shiga yana dubawa,idan ya duba sai yayi murmushi saboda yadda mom ta nuna damuwa da rashin jinsa a fili ya furta
"Uhmmm! Allah sarki momcy na ina missing naki nima sosai,amma ya za ayi tunda ina gurin da bazai barni na kasance tare da kuba na wasu kwanaki..Haka zan lallab'a har zuwa lokacin da Allah zai kawomin k'arshen nan."
Line en dad ya fara kira cikin y'an seconni da shigan kiran dad ya d'auka had'e da sallama,bayan sun gaisa da *HAIDAR* ne yake tambayansa yanayin garin da kuma yadda suke su en,babu abunda ya b'oyewa dad ya sanar masa,nasiha dad en ya sake yi masa kamar yana gabansa a lokacin,shiru *HAIDAR* yayi yana sake sauraronsa har ya k'are sannan suka yi sallama,suna gama waya da dad ya shiga kiran mom,time en data d'auka ko sallama bata yi ba ta hau fad'in
"Nayi fushi tunda sai da ka fara kiran daddy'nka tukun zaka tuna da ni,shi da ko damuwa baiba da baka nan ni ko gani nan ko abuncin kirki na gaza ci shi ne da yake dama kanku a had'e yake da dad en naka sai ka fara kiransa ba."
Murmushi yayi ba tare da yayi magana ba har ta kai k'arshen maganar tata a hankali ya furta
"Afwan! momcy na kinsan baran k'i kiranki ba nima,kuma tafiyan nan kinga dad shiya turamu tun tuni naso kiranku sai dai garin babu service,yanzunma na fita ne ina hanya sai naji shigowan sak'o to shi ne na d'an tsaya gurin na neme ku,amma ayi min afuwa momcy na.."

Tab'e baki mom tayi tana harar gefe kamar wacce yake zaune gabanta
"Yawwa! abunda nake so na fad'a maka kaga dai ba garinku bane inda kaje ko..? to ka kama kanka babu ruwanka da kula wasu y'an mata kayi abunda ya kaika kai muke jira yanzunma daka dawo za ayi maganar bikinka da *FARISAH* tunda ni da kuma dad enku mun amince,bama buk'atar amincewarka kuma cikin y'an kwanaki muke da burin hakan..."
Daskarewa yayi a inda yake zuciyarsa na matsanta masa da wani irin bugu mai razanarwa,wani irin tunani ne ya sake fad'o masa take ya katse tunanin daya yanko masa babu shiri ya hau fad'in
"Hello..! mom kina jina kuwa..? Hello!! mom..Hello....!!!"

Jin haka mom ta dad'a rarake murya tana faman masa magana da tana jinsa,kafin ta k'ara furta wani abu k'it ya datse kiran had'e da switching phone en nasa,tashin hankali ya shiga nan ya shiga kaiwa da kawowa wani mugun sweat ya shiga tsatstsafo masa nan take.
Hannayensa ya goya a baya yana tunanin ta ina zai fara..? Yanzun tsakani da Allah idan banda mom mene ne abun tado da maganar da ya riga ya wuce!? Ko da yake baya tunanin a gurin mom ya wuce tunda yanzunma gashi duk da baya gidan tana tuna masa da maganar,Yasan dan ta dad mai sauk'i ne amma mom kam za a kai ruwa rana kafin ta amince da batun *JANAN*.Shi duk bama wannan ba yarinyar da za a had'a shi da ita shi ne tashin hankalinsa,d'aga kansa yayi sama yana kallon wata da ya gama cika haskensa duk ya gauraye garin,maganar daya ma *JANAN* yanzun babu jimawa ya tuna,wani mugun fad'uwa gabansa yayi take ya juya ya kalli d'akin dake gefensa,addu'o'i ya shiga ja duk wacce ta zo bakinsa yinta yake a haka har ya samu nutsuwa tazo masa.
Hukunci d'aya ya yanke tare da barma zuciyarsa shi ne gobe kafin ya tafi wajen da suke gudar da aikin daya kawosu lallai ne ya kira dad ya sanar masa duk halin da ake ciki,shi kam baiga dalilin da zaisa mom ta nemi yi masa auren dole ba da ko mace babu inda addini ya nuna a mata auren dole bare kuma shi namiji,badan kada mom ta cika shi da kira bama da yanzun zai sanar ma da dad en,amma dai yayi hak'uri badan yaso ba zai bari zuwa goben.
Da kyar ya d'aga k'afafunsa ya kewaya dai² inda k'ofan yake ya shiga,da shigarsa ko bai yi magana ba tun daga sallama,pray mat ya shimfid'a ya daidaita tsayuwarsa sannan yayi ik'ama sannan takbiratul-ihraam yana daidaita hannayensa bisa k'irjinsa (K'abalu).
*JANAN* da tun shigowarsa ta kalleshi sai taga kamar yanayinsa ya d'an sauya,har za tayi magana sai kuma ta fasa tana ganin ya tada sallah itama ta mik'e ta koma bayansa tana gyara tsayuwanta,after sun idar da salla'n d'akin yayi shiru babu wanda yayi koda tari bare magana,zaman shiru ya bak'unci d'akin ta ko wane b'angare,haka suka ci gaba da zama har kowannensu ya nemi gefe ya yada hak'ark'arinsa,zuciyar kowa da abunda take sak'awa...

BAMBANCIN AL'ADU.! (COMPLETED)✔Where stories live. Discover now