Part 9

942 46 0
                                    

💠💠💠💠💠

*BAMBANCIN AL'ADU.....* 💥

🌚🌚
💥

*©® 2018.*

*$tσrч____wríttєn.*
*вч*
_★нawwa м.υ {$mαѕhєr}.★_
*~___________________~*
★★★ ★ ★★★
___________________________
___________________________
*fαcєвσσk grσup:* https://www.facebook.com/groups/369678263526212/
SMASHER AND HUBBEEY NOVEL'S GROUP@web.facebook.com

*вíѕmíllαhír-rαhmαnír-rαhєєm.*
_________________________
_________________________

*SADAUKARWA:-*_Ga mahaifina *LATE ALHAJI MUHAMMAD USMAN KUMO.* Allah чα ѕαdαr dα rαhαmαrѕα gαrєkα tαrє dα ѕαurαn αl'ummαr muѕulmí...ameen 😭._

*TUKUICI:*

*HASSAN ATK.*
*HUSSAIN ATK.*
_AND_
*KING BOY ISAH. 👑*


⏩1⃣7⃣


________Ganin ta dage sai kuka take yasa shi sakinta yana komawa gefe,da kam daya ga ta bud'e baki yayi tunanin ko zata amince masa ne,amma sai yaga tayi shiru bata furta komaiba,ci gaba yayi da juyi a inda yake ciwo sai gaba yake k'arawa
"Baby ki kiramin dad to koda a waya ne ki sanar masa bana jin dad'i...!"
Cikin wahalar data fi ta farko yake maganar muryansa na shak'ewa saboda wahala da kuma azaba da suka had'un masa,take zuciyoyinta suka shiga muhawara da juna d'aya na tausayama halin da yake ciki da son bashi had'in kai,while d other side na bijirewa abunda waccan zuciyar ke fad'in mata,salatin daya ke da d'an k'arfi yasa ta juyawa ta kalleshi,aifa bata san lokacin data buga wani tsalle ta dire a gabansa ba tana fad'in
"Dan Allah kada ka mutu....Wollahi na amince..Na yardaײ..!"
Jin furucinta yasa shi kallonta a wahale yana fad'in
"Da gaske kike..?"
_Dan Allah kujimin mutum da k'arfin hali,harfa ya bani haushi kamar na bige shi.._ 😜
Da kai ta amsa masa tana goge hawayen dake kwance saman fuskarta,saurin rik'ota yayi da duka hannayensa yana sa mata albarka,da zafi-zafi ya shiga sake aika mata sak'onninsa,luf tayi tana amshewa su janan ba baki sai ido,idanunta a kulle ya gama bidirinsa har dai lokacin da yake k'ok'arin kunna kai,nanfa ta runtse idanunta sosai saboda sabon azabar daya ziyarceta,wani marayan kuka ta saki wanda ita kad'ai tasan abunda taji,haka har Allah ya taimaketa ya biya buk'atarsa.
Sosai ya rungumeta jikinsa yana jin wani farin ciki na taso masa daga can k'asan zuciyarsa kamar ya tsaga k'irjinsa ya bata zuciyansa kyauta,sa mata albarka yake had'e da sanyayyun kalamai masu k'arawa mutum kuzari gami da nishad'i.
Gareta itanma sosai take enjoying yanayin da suke ciki,hannunta tasa ta sake rik'esa kamar zasu koma cikin jikin juna,a raina ko nace "kugamin fitsararriya da ana ga yak'i kina ga k'ura,amma yanzun kinyi luf a jikin bawan Allah.." 😄.Rik'on daya ji ta masa yasa shi yin d'an murmushi,a pore head enta ya sakar mata kiss,sannan ya dawo tip noise nata a haka ya nufi cheek's enta hagu da dama,bakinta ya nufo da sauri tasa hannunta a tsakaninsu tana dariya coz tana tsoron yace zai maimaitane,dariyan shima yayi yana fad'in
"Kukan ya k'are ko baby..?"
Kunya kalamansa suka bata sosai dan kam babu k'arya ta sha kukanta har ta godema Allah,amma yanzun kam da sauk'i tasan wuyarta tasha magani ta kuma gasa jikinta da ruwan zafi kamar yadda nurse ta mata bayani da sannu zata ware,bata iya amsa masaba saima d'auke kanta da tayi zuwa gefe tana d'an bud'e idanunta a hankali da suka mata nauyi,hamna ta soma saki ganin haka yasa haidar fad'in
"Bacci ko...?"
Da kai ta amsa masa tana ci gaba da kokawa da idanunta da suke kullewa
"Muje muyi wanka sai na saki kiyi baccin...Tunda..dama ni na tasheki ko..?"
Raba ido ta shiga yi a jikinsa saboda yadda taji maganar wanka daya ambata,k'ok'arin mik'ewa ya shiga yi da ita a jikinsa
"Ni dai a'a gaskiya ka fara yi zanyi a bayanka idan ka fito.."
Tana fad'a tana k'ok'arin sauka daga jikinsa,rik'ota yayi sosai yana fad'in
"Baki san wanka tsakanin miji da mata sunnah bane...?"

BAMBANCIN AL'ADU.! (COMPLETED)✔Where stories live. Discover now