Part 1

4.2K 160 3
                                    

*BAMBANCIN AL'ADU.....*💥
💥

*STORY,WRITTEN & EDITING*
*BY*
_HAWWA M.U {®ɛąl $mąʂɧɛr}._

*COPIED BY.*
_HAWWA M.U (REAL $MASHER)._

 💠💠💠💠💠

*BAMBANCIN AL'ADU.....* 💥

🌚🌚
💥

*©® 2018.*

*$tσrч____wríttєn.*
*вч*
_★нawwa м.υ {$mαѕhєr}.★_
*~___________________~*
★★★ ★ ★★★
___________________________
___________________________
*fαcєвσσk grσup:* https://www.facebook.com/groups/369678263526212/
SMASHER,HUBBEEY,DIDEEYLOV & GENTLE NOVEL'S GROUP@web.facebook.com
____________________
*Tak'abalalla minna wa-minkum...*
_Happy Eid-el-kabir to you and your family may Allah accept our du'a and may he forgive our sin's, may we live to witness more with sound health and wealth...Ameen❤🌹_

_Happy eid-el-adha to all Muslim ummah....._ 🐮🐫
______________________

*вíѕmíllαhír-rαhmαnír-rαhєєm.*
_________________________
_________________________

*GODIYA.*
_Dukαnnín gσdíчα dα чαвσ sun tαввαtα gα Allah (S.W.A) ѕhí kαd'αí чαkє вα ѕhídα αвσkín tαrαччα,tѕírα dα αmíncí su cí gαвα dα tαввαtα gα fíчαччєn hαlíttα Annabi muhαmmαdα (S.A.W) tαrє dα αhαlínѕα dα kumα ѕαhαввαnѕα,dα ѕαurαn wαd'αndα ѕukα вíчσѕu dα kчαutαtαwα hαr ízuwα rαnαr ѕαkαmαkσ..._

*TSOKACI.*
_wαnnαn lαвαrín k'αgαggєn lαвαrínє wαndα nα kє fαtαn αllαh чα вαní íkσn ruвutαѕhí lαfíчα nα gαmα lαfíчα..._
_вαn ruвutαѕhí dαn чα zαmα cín mutuncí gα kσwαвα,nα ruвutα nє dαn níѕhαd'í,kuѕkurєn dαkє cíkí ínα fαtαn uвαngíjí чα чαfєmín,lαdαn kumα αllαh чα hαd'αmu α cíkí ní dαku mαѕσчαnαh..._

*GARGA'DI/JAN KUNNE.*
_вαn чαrdα wαní/wαtα ѕu juчαmín lαвαríвα ѕαí dα чαrdαtα αíkαtα hαkαn вαввαn lαífí nє,ínα fαtαn zα α kíчαчє.._

*JINJINA.*
_jιnjιna gα d'αukαcín mαѕσчα kumα mαвíчα líttαttαfαínα tare da fatan alkhairi α kσdα чαuѕhє,ínα mík'α gαíѕuwα gαrєku α duk índα kukα kαѕαncє α fαd'ín duníчα,αllαh чα вαr k'αunα.._

*SADAUKARWA.*
_wαnnαn líttαfí ѕαdαukαrwα nє gα mαhαífínα *LATE ALHAJI MUHAMMAD USMAN KUMO* Allαh чα kαí rαhαmα gαrєkα tαrє dα d'αukαcín αl-ummαr muѕulmí wαd'αndα ѕukα rígαmu gídαn gαѕkíчα,Allah чα kчαutαtα mαkwαncínkα._

*TUKUICI.*
_wαnnαn líttαfí tukuící nє gαrєku.._

*HASSAN ATK.*
*HUSSAIN ATK.*
_AND_
*KING BOY ISAH. 👑*

_Meaning of *JANAN* :-Soul or Heart._

⏩1⃣

____Dan-dazon jama'a ne sunyi da'ira a k'aton filin dake gurin,da alama kuma akwai wani abu dake faruwa a dai-dai lokacin wanda kowa ke burin ganin ya kashe k'wark'watar idanunsa,wanda wasu ke cewa "da a baka labari gara ka bayar",yanayin yanda mutane sukayi cikar kwari ne yasa nima na shiga ratsawa dan ganin na samo wani labari a lokacin,can daga tsakiyar filin da mutane suka zagaye na hangi wasu samari wanda a k'iyasina zasu tasamma kusan ashirin kwance akan wasu irin fatu,gefe gare su kuma ga makad'a,daga d'ayan gefen kuma y'an mata ne wad'anda basu jima da fara k'irgan dangiba daga su sai wani abu da suka rufe al'aurarsu da shi,abun dai shi ne ya kasance musu kamar tufafi wanda mu k'abilun hausa/fulani dama sauran k'abilun nigeria zuwa k'asashen k'etare muke sawa wanda ya kama na daga dangin atamfa,lace,materials,shadda dama sauran kayan da suka had'a harda english wear's sai dai kuma wannan tufafin nasu ya sha bamban dana sauran wasu al'ummar,kid'a ne ke tashi yayin da wasu daga cikin ma'abota halartar taron suka nemi guri suka zauna,a inda su kuma wad'annan matasan y'an matan keta faman aikin tik'ar rawa,kafin wani lokaci baka jin komai sai sowa da tafi saboda burge ilahirin jama'ar dake farfajiyar gurin da suka yi,bayan shud'ewar wasu y'an mintuna gurin yayi tsit kamar ruwa ya cisu.
Wani dattijo ne ya ratso tsakiyar filin k'ugunsa d'aure da wasu irin layu sannan kuma walkin fata ya rufe masa al'aurarsa kamar dai sauran y'an garin maza da ke sanye iya walkin fata,sab'anin mata'n,bayan kowa yayi shiru ne kuma dattijon ya tsaya a tsakiyar filin sannan ya soma magana da yaren hausa wanda babu wanda zai kalli wad'annan jama'a yayi tsammanin suna jin hausa duba da yanayin shigarsu
"Kamar yadda kowa ya sani kuma kamar yadda kowa ya san *AL'ADU'NMU* da kuma dokoki'nmu,duk shekara idan ta zagayo mukan dad'a jaddada su,kafin gudanar da mak'asudin abun da ya taramu,wato bikin yin shayi ga samarin wannan gari a kuma dai-dai lokacin da muka tashi aurar dasu,wanda kafin haka ya afku sai mun had'asu na tsawon shekaru,domin gane cewa shin yarinyar tana haihuwa ko kuwa,haka nan shima zamu fuskanta shin lafiyarsa k'alau ko a'a,hakan kuma yana faruwa ne bayan shafe shekaru da suka yi suna tare da matansu a d'aki guda tun bayan bayyanar soyayyarsu ga junansu kamar yadda *AL'ADU'NMU* suka tanada,a bayan haka ne muke son sanar daku a wannan ranama za muyi biki kamar yadda muka saba,bayan an gama gudanar da bikin shayin ga su wad'annan samari da suke jiran cikar lokaci,daga nan kuma zamu shafe tsawon dare bak'wai muna shagali a wannan gari kamar yadda kowa yasan hakan".
Shiru yayi yana juyawa yana k'arewa jama'ar gurin dake ta faman sowa da ihu had'e kuma da tafi raf-raf-raf-raf,sai da ya d'aga hannunsa sama sannan suka dakata daga ihun da suke.
"Abisa wannan ne nake son jaddada muku dokokinmu kamar yadda suke a zane..."
Wani fatadake rik'e a hannunsa a nad'e ya shiga warwarewa,wanda akayi rubutu da jar kala,sannan ya sake d'agowa ya kalle su...
"Doka ta farko ita ce kamar haka....:-
1-Babu shiga wani addini ko k'ungiya ga duk wani d'a,uba,uwa dama jika namu.....Yin hakan shi zamu d'aukan matakin korar duk wanda ya aikata haka garemu ko da kuwa ace d'an shugabanmu ne...
2-Babu aure tsakanin'mu da duk wanda ba k'abilarmu ba..."
Ci gaba yayi da karantowa babu k'ak'k'autawa,zuwa can wani tsayin lokaci ya shiga yi musu albishir da isowar jagoran gudanar da aikin...
Yana kaiwa k'arshe a maganarsa ya koma ya zauna akan fatar da yake tsaye bisa kanta,wani dattijone ya mike shima sanye da walki na fata,rik'e a hannunsa kuma wuk'ace cikin gidanta sai sanda da yake dogarawa da ita,yana fitowa tsakiyan filin inda samarin ke jira aka sake sakin tafi,babu wani bayani daya gabatar sai k'ok'arin gabatar da aikin gabans daya fara,a layi ya faro kamar yadda suke a jere reras,saurayi na farko dake sahun layin masu jiran aka fara,ana datsewa ya tsala wata k'ara data sa wasu jama'ar rud'ewa da ihu suna dariya saboda kasancewar bai yi jarumta ba,d'aya bayan d'aya ya dinga binsu har ya kammala,baya ga haka kuma yana gamawa aka sake sakin kid'a inda salon rawar ta wannan lokacin ta sauya zuwa wani sabon samfuri na daban...

BAMBANCIN AL'ADU.! (COMPLETED)✔Kde žijí příběhy. Začni objevovat