Part 8

924 50 1
                                    

💠💠💠💠💠

*BAMBANCIN AL'ADU.....* 💥

🌚🌚
💥

*©® 2018.*

*$tσrч____wríttєn.*
*вч*
_★нawwa м.υ {$mαѕhєr}.★_
*~___________________~*
★★★ ★ ★★★
___________________________
___________________________
*fαcєвσσk grσup:* https://www.facebook.com/groups/369678263526212/
SMASHER AND HUBBEEY NOVEL'S GROUP@web.facebook.com

*вíѕmíllαhír-rαhmαnír-rαhєєm.*
_________________________
_________________________

*SADAUKARWA:-*_Ga mahaifina *LATE ALHAJI MUHAMMAD USMAN KUMO.* Allah чα ѕαdαr dα rαhαmαrѕα gαrєkα tαrє dα ѕαurαn αl'ummαr muѕulmí...ameen 😭._

*TUKUICI:*

*HASSAN ATK.*
*HUSSAIN ATK.*
_AND_
*KING BOY ISAH. 👑*


⏩1⃣5⃣


________Kukanta taci gaba da yi ko kallonsa bata kuma yiba saboda yadda zuciyarta ke shaida mata duk azabar da take ji shi ne sila duk da yaji rok'on data masa ai da haka bai faru ba,kuma tsabar mugunta daya yi d'aya ai sai ya hak'ura,amma da yake ba jikinsa bane ai ci gaba yayi da luguiguitata. 😄
Hannunsa ya d'ora saman shoulder's enta had'e da mik'ar da ita tsaye,idanunta banda ambaliyar ruwan hawaye babu abunda suke har lokacin,a hankali ya soma janta da niyyan su koma saman bed en,ganin yana neman b'aro mata aiki yasa ta sake fizgewa daga ruk'on daya mata tana fad'in
"Ni ka kyale ni...!"
Wani kallo ya jefeta da shi mai wuyar fassara,idanunsa k'asa-k'asa akanta kamar mai jin bacci sai dai ya kasa magana,gyara tsayuwarsa yayi a gabanta sannan ya rage tsayinsa ya d'auketa,a kan bed ya direta ita ko sai faman gugar fuska da take har lokacin hawayenta sunk'i daina zuba,rasa yadda zaiyi mata yayi duk wasu kalmomi da yake tunanin yana da su na ban hak'uri sun gagara fitowa daga bakinsa coz yasan duk laifinsa ne,ganin bata da niyyan dainawa yasa shi rage sautin muryansa yadda ko itanma saita nutsu sosai zata fahimci me yake fad'a
"Baby..! kukan nan kam bai isheki bane haka nan..? ko kuwa so kike ki janyo mana wata matsalan daban...?"
Banza tayi masa bata ko d'aga kanta ba bare yasa ran zata yi magana,ganin babu wata amsa daga gareta yasa shi janyota jikinsa sosai yana kwantar da kanta a sanan k'irjinsa,bugun da zuciyarsa keyi da sauri² yasa ta rage volume na kukanta ba tare da tasan dalilin aikata hakanba,suman kanta da yake kwance yake ta shafawa a hankali idanunsa a lumshe,tsintan kansa kawai yayi da fad'in
"Meke miki ciwo yanzun..?"
Bata d'agoba bare ta kalleshi,ta tura bakinta gaba cike da d'anyan kai ta furta
"Gurin....!"
'Dan bud'e idanunsa yayi yana fad'in
"Me yasa to kike son fita tunda kin san ba lafiya gareki ba...?"
Banza da shi ta sake yi idanunta har lokacin a kulle
"Bafa na son ina magana ana min shiru..Ina d'aukan hakan ni a gurina da raini..."
Bakinta ta tab'e can k'asan mak'oshi ta furta
"Allah ya had'a mu da kai nima saina rama muguntan da kamin..."
Ko kad'an janan bata san yana jinta ba,fuskarta ya lek'a jin furucinta yana murmushi ya furta
"Da gaske zaki rama en..?"
Kai ta d'aga masa alamar 'Eh,wani murmushin ya sake saki yana fad'in
"Ok..! tunda zaki rama nema nan gaba bari yanzun nayi ko da round uku ne tunda wancan biyu ne kacal nayi..Kinga idan zaki rama ni na yarda kiyi goma ma idan har zaki iya..."

"Tabbb..! en jan wollahi a'a ban yarda ba,soma kake na mutu kawai..."
Y'ar dariya yayi mara sauti yana kallon yadda take murgud'a baki
"A'a..! ban so ki mutu yanzun nafi son mu dawwama tare har abada,babu wani abu da zai rabamu in sha Allah...Amma kafin nan yau so nake sai nayi kamar sau d'ari haka zan kyale ki tunda bakinki bai mutu ba har fitsara kike min.."
Kuka ta sake saki tana fad'in
"Ni wollahi banma komaiba fa dan Allah kayi hak'uri kaji...Baran kuma ba..Nasan ma mutuwa kawai zanyi yau..."
Kallon fuskarta kad'ai ya tsaya yi cike da sha'awar su kasance a haka cikin yinin ranar
"Idan kina so na kyaleki yau to maza ki rufemin baki da kukan nan ya isa haka nan..."
Ko kafin ya k'arasa fad'a harta rufe bakinta da duka hannayenta,d'an murmushi yayi ya sunkuya dai² kunnenta yana fad'in
"Bakya so ne...?"
Kai tayi saurin d'aga masa coz ita kad'ai tasan wahalar data sha hannunsa
"Ni kuma gashi ina so ya za kiyi dani kenan..?"

BAMBANCIN AL'ADU.! (COMPLETED)✔Où les histoires vivent. Découvrez maintenant