Part 15

1.3K 53 4
                                    

💠💠💠💠💠

*BAMBANCIN AL'ADU.....* 💥

🌚🌚
💥

*©® 2018.*

*$tσrч____wríttєn.*
*вч*
_★нawwa м.υ {$mαѕhєr}.★_
*~___________________~*
★★★ ★ ★★★
___________________________
___________________________
*fαcєвσσk grσup:* https://www.facebook.com/groups/369678263526212/

*вíѕmíllαhír-rαhmαnír-rαhєєm.*
_________________________
_Sak'on gaisuwa gareku masoya,y'an uwa da kuma abokan arziki,tabbas na san zaku sha mamakin wannan page en domin na musamman ne gareku,ina k'aunarku masoyana a duk inda kuke a fad'in duniya ina kuma alfahari daku..._

*Y'AN UWA RABIN RUHI,KUMA ABUN AL'FAHARI GARENI.*

_Usman M.U,Muhammad Bello M.U,Binta M.U,Sulaiman M.U,Khadija M.U,Hassana M.U (Ni'imatullah),Hussaina M.U (Rahmatullah),Aliyu M.U (Haidar),Hafsat M.U,Abubakar M.U (Sadeeq) nd auta Zainab M.U (Mama Zee).Asma'u Hussain Ibrahim,Awwal Hussain Ibrahim Nd Abdulmumin Hussain Ibrahim._
_Ina yi muku fatan alkhairi a rayuwa a duk inda kuka kasance,fatan Allah ya jik'an magabatanmu,ameen._

*KUN ZAMA NI NA ZAMA KU.*

_My Cweet sis Habiba Idrees (Hubbeey),My Cweet sis Amina Salis Musa (meinerh),Cweet LEEMA,Cweet Aunty Meelat Tamu nd Cweet Aunty Munari O.G,ina yi muku fatan alkhairi a rayuwarku da ahalinku baki d'aya._

*BAN MANTA DAKU BA..*

_Aisha Isah (Mommy's Friend),Cweet Mad'agwal,Fatima Zois,Fatima M.D,Fateemah,Queen Acid,Halissa Adamou,Nussaiba Ibrahim Issa,Halima Sahad,Fennat El-Mubarak,Feenat Ibrahim,Amal,Maman Muhammad,Maman Sadeeq,Nabeelah,Fulani,Sarah,Hafsat..Dama duk wani wanda yake tare dani a cikin wad'annan gidaje na_
*Smasher & Hubbey novel group 1&2,Novels Comment,Bambancin al'adu fan's,Sawwwama Novel,Leema Novel Fan's,Dandalin Aneelurv,Sophy nd VC,Smasher and Hubbey Facebook group,ina yi muku fatan Alkhairi dukanku,fatan Ubangiji ya bar zumunci.._

*FATAN ALKHAIRI GAREKU Y'AN UWA..*
_My Fresh khadeey,Cweet Aneesat A.Rimi (Aneelurv),Cweet Aufana,Cweet Mom Hanan,Cweet Sis Deezoh,My Fresh Ummixeey Abakson,Cweet Na'ikke,My Muhie (Y'ar India),Cweet Sainah (Oum Meenal),Sis nerja'at,Cweet Sawwama,Mr's J.,Mr's J Moon,Cweet Feedohm,Cweet Momyn Twin's,K'awata Surayyamhs,Real Mai dambu,Asmeenat Zeeyan,Naseeba Isma'il Gawo,Ina muku fatan kasancewa cikin Aminci y'an uwa,ina kuma yiwa y'an uwana marubuta fatan alkhairi a duk inda suke a fad'in duniya.._
_________________________

*SADAUKARWA:-*_Ga mahaifina *LATE ALHAJI MUHAMMAD USMAN KUMO.* Allah чα ѕαdαr dα rαhαmαrѕα gαrєkα tαrє dα ѕαurαn αl'ummαr muѕulmí...ameen 😭._

*TUKUICI:*

*HASSAN ATK.*
*HUSSAIN ATK.*
_AND_
*KING BOY ISAH. 👑*


⏩2⃣9⃣


_______Kiranta ya dinga yi amma ko waiwayowa bata yiba bare yasa ran zata dawo har ta fita yana jiyo sautin kukanta,kamar bare motsaba a gurin can kuma yayi saurin dirowa daga saman bed en ya bi bayanta,handle en ya murd'a duk da yana tunanin k'ofan a rufe yake amma ga mamakinsa sai yaga k'ofan ya bud'e,godiya yama ubangiji kafin ya shiga yana kiranta,d'akin da duhu amma daga inda yake tsaye yana jiyo sautin kukanta,switch en ya laluba nan take haske ya gauraye d'akin,can saman bed enta ya hangota ta had'a kai da guiwa sai faman risgar kuka take,kansa kawai ya girgiza kafin ya taka zuwa gabanta,kanta ya d'ago daga tsakanin cinyoyinta data sashi yana goge mata fuska,fuskar nan kamar wanda bai tab'a sanin yadda ake dariya ba
"Baby..! dakata hakanan da wannan kukan ki saurate ni...!"
Ko takansa bata biba taci gaba da kukanta,tsawan daya buga mata ya sata gimtsewa lokaci guda tana jaa baya daga kusa da shi
"Saboda kina son mai dani d'an iska wato ban isa nayi abuba sai ki sani gaba kina min kukan rainin hankali..And saboda raini ya shiga tsakaninmu kina jin kiran da nake miki kikamin banza wato ga sa'an wasanki ko..?"
Saurin goge fuskarta tayi coz yanayin da fuskarsa ta nuna sam babu alamar wasa a tare da shi jikinta har wani vibrating yake saboda tsoronsa daya shigeta na wucin gadi kanta ta sunkuyar k'asa cikin tsawa ya furta
"Kalleni nan ki kuma ji abunda zan fad'a miki yanzun...!"
Kasa d'aga kai tayi bare ta kalleshi,zuciyarta sai mugun bugu take mata,a fakaice yake kallonta,kome kuma ya tuna sai ya sassauta murya cikin taushin kalami ya fara magana
"Akan wane dalili ne zaki dawo nan da sunan kinyi fushi ne dan nayi miki maganar zanyi aure ko kuwa kin sallamawa kishiyar taki ni tun kafin tazo..?"
Runtse idanunta tayi tana jin yadda maganarsa ke shiga jikinta,ita kam da tana da k'arfin guiwa da hali data fice daga gidan a wannan daren dan yadda ya rikid'e ennan gani take kamar idan suka ci gaba da tafiya a haka zai iya dukanta,hannunta taji ya rik'e da sauri ta kalleshi tana marairaice fuska zata masa kuka,y'atsansa ya d'ora saman lips yana mata alamun tayi masa shiru,had'iye kukan had'e da maganarta tayi tana kauda kanta gefe,cikin dabara ta goge idonta sai dai kash ya riga yaga abunda take
"Wato kukan dana ce ki bari ne bara ki iya hak'ura da shiba,har sai kin tada hankalinki ko,ni kenan yanzun bani da damar saki abu kiyi akan lokaci ko..?"
Saurin girgiza masa kai tayi tana sake k'ank'ame jikinta guri guda
"Dan Allah kayi hak'uri baran sake maka musu ba.."
Abunda ta iya futuwa kenan a bakinta,shima sai da tayi matuk'ar jarumta sannan ta iya fad'arsa,a hankali ya d'ago fuskarta yana kallonta sai dai itan kam a yau ko kad'an ta kasa had'a ido da shi
"Naji baby zanyi hak'uri amma sai kin fad'amin dalilin da yasa kike neman tayarmin da hankali,and kuma farisah ce bakya so na aura ko kuwa auren ne baki so nayi...?"

BAMBANCIN AL'ADU.! (COMPLETED)✔Where stories live. Discover now