Part 7

981 53 0
                                    

💠💠💠💠💠

*BAMBANCIN AL'ADU.....* 💥

🌚🌚
💥

*©® 2018.*

*$tσrч____wríttєn.*
*вч*
_★нawwa м.υ {$mαѕhєr}.★_
*~___________________~*
★★★ ★ ★★★
___________________________
___________________________
*fαcєвσσk grσup:* https://www.facebook.com/groups/369678263526212/
SMASHER AND HUBBEEY NOVEL'S GROUP@web.facebook.com

*вíѕmíllαhír-rαhmαnír-rαhєєm.*
_________________________
_Baki bare iya zayyano d'umbin murna,farin ciki gami da annashuwa had'e da sukunin da nake ciki ba saboda murnan daya lullub'e birnin zuciyana,duk da na kasance ta k'arshe gurin nuna nawa murnan hakan bare sa na fasa abunda nayi niyyaba,y'an uwa rabin rai ina taya ku murnan kammala novel's enku *AUNTY MAIMUNATH O.G (AUNTY K'ARAMA)* tare da sweetat *HALIMATUS-SADIYA MUHAMMAD (LEEMATEEY)*,naga idan nace *LEEMA* kad'ai mutane na compussion kansu,a gurina dama y'an uwana ita d'aya muka sani,ita kad'ai tilo don kuwa itace tamu kuma ita muka sani.._
_Tabbas kunyi k'ok'ari gurin baje fasaharku a cikin novel's en 💝 *MEELAT TAMU* 💝 na *AUNTY MUNARII* da kuma novel en 🌷 *HISHAM NAWA NE* 🌷 wanda cweet *LEEMA* taja ragamar gabatar da shi,fatan alkhairi gare ku a koda yaushe tare da fatan ubangiji ya k'aro muku d'umbin fasahar rubuta wasu fiye da tunanin mai tunani..Ameen._
_________________________

*SADAUKARWA:-*_Ga mahaifina *LATE ALHAJI MUHAMMAD USMAN KUMO.* Allah чα ѕαdαr dα rαhαmαrѕα gαrєkα tαrє dα ѕαurαn αl'ummαr muѕulmí...ameen 😭._

*TUKUICI:*

*HASSAN ATK.*
*HUSSAIN ATK.*
_AND_
*KING BOY ISAH. 👑*

⏩1⃣3⃣

________Da mugun b'acin rai ta shige side en mom ta wuce hanyan bedroom da aka tana da dominta,mom dake parlour sai faman rafka mata kira take amma ko kallon gurin da take farisah bata yiba,tana shigewa ta maida k'ofan ta kulle,saman bed ta zube tana sakin kukan bak'in cikin abunda janan tayi mata,hannunta tasa saman kanta daya sha k'ari na attach tana fizga kamar sabon kamu,sai da tayi mai isarta sannan ta rarrashi kanta,photo'nsu ne ya shiga mata yawo cikin idanunta bama kamar inda haidar ke sawa janan bra,wani k'arin haushisu taji ya dirar mata,maganganunsu na sake mata amsa kuwwa a cikin kunnuwanta kamar yanzun suke yi,hannayenta tasa ta cukuikuye kunnuwanta dasu ko zata daina jin abunda suke fad'a,wani tsanar janan ya sake kamata a fili take fad'in
"Sai nayi maganinku duka,ba dai dani za kuyi ba,wollahi nafi k'arfin ku saina b'ata muku rayuwar farin cikin da kuke ciki...Zan mai da ke abun kwantance..."
Zuciyarta banda tuk'uk'i babu abunda yake mata,zamewa ta sake yi ta kwanta wani sabon hawaye na biyo kan fuskarta,tunani iri² sai zuwa mata yake,ba abunda yafi tsaya mata arai kamar yadda ta kusa cimma burinta amma aka rusa mata.
"Da sannu haidar zaka fad'o hannuna kaima,a lokacin sai ka zama abun tausayi a gurin wasu....Ba dai ni kake wulak'antawa ba zamu had'u,idan yau anyi depeating ena gobe zanyi winning...Amma ina tausaya maka ranar duk daka shigo hannuna ka boni dan ba zan tab'a gangancin da zaka kufceminba.."
Shiru ta d'anyi tana hasko lokacin da janan en ta bayyanar musu a parlour'n
"Aikin banza da tuni na gama cika burina akansa kawai ta wani rusamin shiri,duk ranar da kayi gangancin da yasa muka sake had'uwa ina mai tabbatar maka bara ka sake wulak'anta ni ba,coz nasan kaina wanda suka fika izza da sarautama na gama dasu bare kuma kai k'aramin alhaki,zaka ga yadda zan mai da kai...A k'arshen ranar da duk muka had'e..."
Murmushin mugunta ta saki a lokacin data gama wannan tunani ta gyara kwanciyanta saman bed en,idanunta a lumshe ta d'ora pillow saman k'irjinta had'e da matsewa tana ci gaba da sambatu kan haidar da bai sanma tana yiba......

*****

Sai data tabbatar ya fice sannan ta bud'e k'ofar tana lek'owa,fitowa tayi ganin baya nan,cikin sand'a ta nufo bakin k'ofan,turawa tayi ta rufe had'e da murza key ta koma saman bed ta zauna tana sakin murmushi abunta,ita kad'ai haka nan duk zuciyarta wani irin dad'i ne yake ziyartarta a kowa ne motsawar second,tunowa da wacce ke k'ok'arin aikata hakan yasa ta sakin gajeran tsaki
"Wai ita dama wannan haka take ne...Ko kuwa?? amma ayi mace ba kamun kai sam a rayuwarta,komu da muke wasu irin *K'ABILU* da *AL'ADU'NMU* suka *BAMBANTA* dana saura ai ba dukanmu ne bamu da kunyaba..."
Kwanciya ta zame tayi tana ta faman sak'a da warwara game da halayen farisah da suke wasu iri marasa kyau...

BAMBANCIN AL'ADU.! (COMPLETED)✔Nơi câu chuyện tồn tại. Hãy khám phá bây giờ