31to35

996 29 0
                                    

👩‍❤‍💋‍👩AMINIYA TA CE👩‍❤‍💋‍👩

       💅💅 NA✍✍
MARYAM ALHASSAN DAN'IYA 💁💁

Dedicated this page to huda baby💃🏻
           3⃣1⃣to3⃣5⃣

"Ya cire cardigan din dake jikinta, sai yar riga karama ya rage mai gajeran hannu, Ya kurama kirjinta ido, har wani hadde miyau yake, Ya fara kokarin cire rigan itama, ta dan sa hannu ta rike tare da fadin ruwa2 ya tashi da sauri yaje ya dauko ruwa ya zuba mata maganin bacci a ciki sannan ya juya ya bata tasha duk idonta na rufe, bata san wake mata wannan aikin ba, bata dade dasha ba, bacci mai nauyi ya dauke ta, Ya cire mata rigan ganin kirjinta yasa ya kara rudewa, Ya fara wasa da kirjinta gaba daya ya fita hayyacinshi, afraz yayi nasaran raba Zeena da budurcinta, har ya gama komai bata farka ba, jini keta zuba a jikinta ganin haka yasa mata kayanta ya dauketa cak, Ya Sata a mota kai tsaye inda ya parka motan ta, Ya nufa, yako tarar da motan a wajan ya bude yasa ta a ciki yaja nashi motan ya wuce,

Gaba daya hankalin iyayen Zeena ya tashi, tun dazu aketa nemanta amma ba'a ganta ba, ga wayanta yana ta ringing ba'a daga ba, ganin haka dady dinta ya fita ko za'a dace, amma babu labari, hankalinsu yayi mugun tashi, gashi Mysha tace tun dazu ta wuce, an sanar gidan radio da tv ko Allah zai sa a dace, police sunzo suma an bada report, ummi ganin wajan karfe goma shiru yasa tace bari dai taje gidansu Mysha taji ko wani abu ya faru kafin tabar gidan, jin haka dadyn Zeena shima yace suje tare, suna tafiya suna duba hanya ko Allah zaisa su ganta, driver ke tuka su, ummi tace tsaya2 kaman ga motan Zeena can, bayan driver ya tsaya da motan, da sauri ummi ta fita, ta bude motan sai ganin Zeena tayi cikin jini gabanta ya fadi ta fara salati, ta rike mijinta ta saki kuka mai karfi tare da fadin mai ya sami Zeena na shiga uku, dady yace ba kuka zakiyi ba, mu dauketa mu kaita asibiti, dady ya dauketa suka nufi asibiti da ita, likitoci sun an sheta anyi emergency room da ita, ummi ta kasa samun nutsuwa sai kaiwa da kawowa take yi, ita da dady an rasa mai bama wani baki, kowa yana cikin tashin hankali, likitoci sai wajan shadaya saura suka fito, ummi taje da sauri tace Dr maiya sameta?  Dr yace muje office, suka nufi office dinshi bayan sun zauna, daddy yace Dr maiya sameta, dr yace anyi mata fyade ne sannan an bata maganin bacci wanda zai iya kaita nan da kwana biyu bata farka ba, dady yace what? Ummi babu abunda take iya fada sai innalillahi wa inna ilaihira jiun, wani hawaye mai zafi ke zuba daka idonta, dakyar daddy ya samu ta dan nutsu.

Police sun zo bincike akan abun amma ummi tace subar maganan dan bata son tonan asiri, domin bincike akan wannan abun kaman an tozarta yarta ne, ta dai ce koma waye shida Allah.

Kwanan Zeena uku ta farka daka baccin da take, a lokacin data bude idonta wani jiri2 take gani, ganin ta farka ummi ta kira Dr yazo ya kuma dubata yace ma ummi sai su godema Allah tunda ta farka, sannan a hankula komai nata zai koma normal domin kwayar da aka bata mai karfi ne.

Zeena anata samun sauki kwananta goma a asibiti aka sallameta, Mysha tazo sau biyu tana dubata, amma bata San mai aka mata ba, iyayen Zeena din ne kawai suka San mai ya faru da ita, ita kanta Zeena din ta kasa tuna komai, sai dai tana ganin kaman hatsari tayi lokacin da tabar gidansu Mysha.

BAYAN WATA BAKWAI

Alokacin su Zeena an fara waec tunda abun nan ya faru mahaifinta ya hanata zuwa ko ina ita daya saida masu bata kulawa harda skul, anata shirin bikin Mysha da adeel ba tare da sanin Zeena ba a kwana a tashi babu wuya su Zeena an kammala jarabawa, sai a ranan Mysha take fada mata maganan auran ta, Zeena tace haba Mysha aure zakiyi shine sai yanzu kike fad'a min kina ganin kin min adalci, Mysha tace kiyi hakuri Zeena abun ne yazo da haka, tace shikenan wa zaki aura, Mysha tace surprised nake son miki sai ran bikin zaki sani, tace Allah ya kaimu, kin ga da adeel na nan nema daya fito, Mysha tace Allah sarki ai adeel bai kyauta miki ba, Ya miki halin maza da haka dai suka wuce.

AMINIYA TA CEWhere stories live. Discover now