8

912 47 1
                                    

*°🔘°KILALLU°🔘°*
_{K'alubale gare ku y'an mata}_
     *1441H/2020M.*
   
   

®☄
*GASKIYA WRITERS ASSOCIATION✍*
_{Gaskiya ɗaya ce daga ƙinta sai ɓata, burinmu mu faɗakar da al'umma domin ribantar duniya da kuma lahira.}_

         🎐 '''G•W•A'''🎐
*_GASKIYA DOKIN ƘARFE•_*🏇🏼

*NA MARUBUCIYA:-*
*DR FAYEEX M. USMAN✍🏼*


*SADAUKARWA GA:-*
*ATK ADMINS PALACE.*



*TRUE LIFE STORY.*


~VOTE&FOLLOW 4Wattpad @GaskiyaWritersAsso.~

*Dan Allah Ina me Baku hak'urin jina shiru wllhy Abu biyune yake hanani typing school dakuma nepa Dan bana samin caji a wayata sosai wllhy,* *Amma Dan Allah kuyi hak'uri kumin Uzuri.*

*SHAFI NA 8📑*

*__________📖*Dafe mararta tayi asanda takejin wahala da Azaba na tsatsafomata, juyi tafara ak'asan asanda takejin kamar ranta za ad'auka sabo da wani mugun murd'emata datayi, k'afafuwanta ta dunga durzawa a tsakar d'akin tana k'ara rik'arar ta-ta.

   Mubashshir wanda yake a tsaye Yana k'are Mata kallo wata irin kalar dariya ya buge da ita Yana dukan k'eyarshi sabo da tsantsar nishad'in daya riski kanshi ciki sakamakon halin daya sata.

Kakarin kuka Zubaidah tafara Amma Ina takasa izuwa yanzu ko jiyinma batayi da yacce azabar tagama lullub'eta.

Kayanshi ya Shiga tattarawa hankali kwance Yana wak'ok'inshi yakad'a Kai Dan tafiya.
   Rik'e k'afarshi Zubaidar tayi tana akwancan tana faman murk'ususu, asanda jini yafara gangarowa takan cinyoyinta, so take takira sunanshi Amma sam takasa.

Mubashshir ko ganin jini na gangarowa daga jikin Zubaidah hakan bak'aramin sanyaya ranshi yayiba, dariya yayi sosai tare da k'wace k'afarshi daga rik'on da tayimai, Aiko bawata gardama yafice Dan Babu wani k'arfi dayayi saura ajikin Zubaidah.

Allah ne, ya taimaketa idonta yafad'a kan wayarta dake a bakin madubi Kuma tsakaninsu babu nisa, dak'yar kamar ranta zai fita tayi dabarun da wayar tafad'o k'asa, batare da wani b'ata lok'aci ba Zubaidah tafito da nombar Yusrah takira Aiko ringing d'aya ana biyu ta d'aga, cikin wata irin wahalalliyar murya Zubaidah ke fad'in.

   " Hello...hall..Yusrah ki...ki..kitaimakeni zanmutu."...tana k'arashe fad'in haka wayar tafad'i a hannunta.

Yusrah wacce hankalinta yagama d'imauta sakamakon yanayin dataji Zubaidar ciki tace," hello Zub!! Zuby!!! Meyasameki."... Amma Ina Zubaidah batasan inda takeba...

.... Batasake farkawaba sai wasu a wanni masu tsayi tsakani, ahankali Zubaidah tafara bud'e idonta taganta cikin makeken asbitin hakuma a kwance.
   Yusrah wacce ke Kan kujerar lura da marar lafiya a zafafe ta taso tana fad'in," Zuby sannu Zuby ya jikin naki.?"... Bata iya cewa da ita komaiba face wani kalar kuka data fashe dashi tana fad'in," Ina ne nan?, Wacece ke?, Ina mahaifana suke?, Waima maye yakawoninan.?"... Tak'arashe maganar cikin sautin kuka.

Cike da Rashin fahimta Yusrah tace," Zuby nid'in ce bakigane niba, nicefa.?"... Shiru Zubaidah tayi tare dayin tsam tana nazarin wani Abu, aiko tuni abubuwan da suka faru suka dunga dawomata sabbi fintingal, wata kalar zabura tayi tana wata iriyar k'ara tana kuka asanda tagama nazarin komai.
   Meke Shirin faruwa da itane?, Kardai labarin da k'wak'walwarta ta tab'a gaskiyane?, Towaima ita meye yafu ds itane haka?.

Shigowar da nause tayi a gigiceni yasa Zubaidah dawowa daga duniyar tunaninta, cikin sautin kuka tace," kubarni intafi wajan mahaifana Dan Allah kubarni?. Ruk'eta Yusrah da nourse d'in sukai har Likita yazo yadubata ganin ta rikice dayawane yasata yimata allurar bacci....

KILALLU.                           {Completed 04/2020.}Where stories live. Discover now