[4/19, 19:50] Dr Fayeex: *°🔘°KILALLU°🔘°*
_{K'alubale gare ku y'an mata}_
*1441H/2020M.*
®☄
*GASKIYA WRITERS ASSOCIATION✍*
_{Gaskiya ɗaya ce daga ƙinta sai ɓata, burinmu mu faɗakar da al'umma domin ribantar duniya da kuma lahira.}_🎐 '''G•W•A'''🎐
*_GASKIYA DOKIN ƘARFE•_*🏇🏼*NA MARUBUCIYA:-*
*DR FAYEEX M. USMAN✍🏼**TRUE LIFE STORY.*
~VOTE&FOLLOW 4Wattpad @GaskiyaWritersAsso.~
*SHAFI NA 26📑*
*__________📖* Azafafe babban mutumin da yayi nasarar jan Zulaiheart izuwa gidanshi, ya fara aikin yi mata kiss ta ko wanne sak'o da lungu na jikinta ciki ko harda kayan jikinta shidai duk enda bakinshi ya kai kiss yake turawa.
Yunk'urin k'wacewa tasomayi tare da ciki-cikin k'wace fuskarta dama jikinta dan ganin Ina aka shigo da ita kuma waye.
K'ara sakin k'arfin shi yake Yana sake had'ata da jikinshi cikin wata k'atuwar muryarsa me shige da Abin tsoro yake fad'in.
" Zuhrah baki gani ne bani?, Zuhrah nine Luman, Zuhrah nayi missing d'inki sosai ko ke bakiyi nawa bane tsawan wannan lok'aci.?"... Jin ya ambace sunan y'ar uwarta yasa tsoro k'ara sark'afarta, yaye tsoron daya hanata ihu ko magana tayi tace." Waye kai, Dan Allah waye, kasake ni mana.?"...
Banza yayi da ita tare da k'ok'arin rage mata kayan dake jikinta.Babu yacce Zulaiheart batayi ba wajan ganin zataba jikinta danashi Amma Abin yaci tura, k'ok'arin cire Mata kayan da yakene yanzu itama yasa ta ninka jajircewarta wajan kakkafewa tana kuka jikinta na tsananin rawa Zuciyarta na tsananta harbawa yayin da k'irjinta ya cika da tsoro.
Bata da k'arfi ko ikon iya Hana hakan domin rik'on da Luman yayi Mata bana Wasa bane.
Tunawa tayi da mahaliccinta, Aiko Nan take tafara Kiran sunan Allah da mad'aukakiyar muryarta tana kuka dan neman agajinshi.Luman wanda ya gama fita a hayya cinshi, jin tasake murya hakan ya fara ankarar dashi kamar ba Zuhran bace, natsuwarshi yafara nemowa dan tabbatarwa da kanshi dawa yake a tare.
Sakinta yayi tare da fad'in.
" Zuhrah ko bake bace.?" ...muryarta na rawa na sassark'ewa tace." Ba Zuhrah bace Dan Allah karka cutar Dani."... Tafad'i tana durk'usawa agabanshi tana kuka tana mai cigaba da Kiran sunan ubangijinta tare da addu'ar kub'uta da mutuncinta daga hannun wannan azzalumin.
Ja da baya yayi, tare da saurin jan jikinshi ya kunna glob d'in d'akin daya shigo da ita Daman gabad'aya gidan a duhu yake Babu enda yabar haskenshi Dan hakan al'adar suce shi da Zuhrah basa iya jin dad'in sakewa idan a kwai haske shi Kuma bai mantaba.
Cike da mamaki Luman yake kallon Zulaiheart wacce take durk'ushe tana kuka.
itama a guje tatashi tana kallonshi bakinta na rawa, so take tayi magana Amma takasa.K'ureta yayi da ido Dan tabbatarwa kanshi Zuhran ce ko a'a, duk da kamarsu tayi yawa Amma Babu ta yacce za'ayi yakasa tantance y'ay'an abokinshi.
Ganin ba Zuhrah bace yasa wata uwar kunya rufeshi danasanin kunna hasken dayayi yake dan da bai kunna ba balalle tagane shibane.Runtse idonta tayi tare da juyawa da ganin suffarshi tayi ta munanta a idonta cikin kuka tace.
" Yanzu Daman kaine kake k'ok'arin rabani da mutuncina?, Mai ya dameka?, Mai kake nema a gareni me Kuma nayi ma?, Karasa wacce zaka lalata sai y'ar abokin ka?, Amma wllhy kaji kunya kagama tambad'ewa mugu azzalumi macuci, Kuma kasani duk Abin da kamin saina sanarwa iyayena da hakuma, Dan kasan nasan gidanka nasan komai naka Babu tayacce za'ayi ka b'acemin, sannan Allah Yana gani bazai k'yale kaba zaimin sakayya da duk cutarwar da zakayi a gareni mugu kawai anna mi-mi maha'inci."... Duk tana maganar ne cikin kuka Dan Abin ba k'aramin d'aure mata kai yayiba, ba Kuma k'aramin takaici da haushi ya Bata ba ganin abokin Abinsu na shirin lalibeta.
Jin furicin da Zulaiheart tayi yasa gabanshi ya tsananta fad'uwa na ambatar iyayanta da tayi tare da sako hakuma cikin lamarin Dan yasan a saudia hukuncin fyad'e gawanda ba d'an asalin k'asar ba kisane.
A gigice ya k'araso gabanta tare da zubewa a k'asa Yana fad'in.

YOU ARE READING
KILALLU. {Completed 04/2020.}
ActionTooooooooooo shidai wannan labari nawa ya farune a gaske Kuma lamarine Wanda yake faruwa a wannan rayuwa tamu mai Albarka. Inafata Ubangijina yabani ikon kammala wannan labari nawa lafiya, labari mai cike da darrusa mararsa iyaka.