part 25

390 44 0
                                    

🦁🦁🦁🦁🦁🦁🦁🦁
    *NAMIJIN ZAKI*
🦁🦁🦁🦁🦁🦁🦁🦁

   By
_Nafisa Aliyu_
    *(mrs Naseer)*

🌎 *MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION*📚🖊️

'''Kungiya d'aya tamkar da dubu.Masu Nazari da aiki da ilimi, Burin 'kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta Kuma Nishad'antar da masoyan ta.
'''🥰
https://www.facebook.com/107980080946102?referrer=whatsapp
______________________________________

Page 24
Washegari aka tashi da gagarumin biki. Anyi biki wanda aka dade ba a yi ba. Tsayawa tsara muku irin haduwar da bikin yayi ma bata lokaci ne. An ci an sha an yi kade kade da raye raye. Komi ya tafi dai dai yadda aka tsara. Fadin kyau da Amarya da angonta sukai ma bata baki ne.
Meeno na hango sanye da wani leshi kalar peach, yasha stone work dinki skirt nd blouse ya matukar karbarta. Batai wani heavy makeup ba amma ta qure kyau.
Aunty Suwaida ce ta mata kayan ta bata ta saka da bikin. Idan ka ganta bazaka ceba 'yar gidan wani hamshaqi bace. 
Tsaye na hangota a bakin hall din da ake Dinner sai dage take, da alama wani take nema. Tsaki ta sake ja sannan ta juya ta fice. "Inaga ma ba a gama yiwa Auntu Suwaidan kwalliya ba. Naga babu ita a hall din nan bari na duba ta a side nata. Maganar da take yi kenan yayin da ta barha din ta nufi sashin Meeno.
Gimbiya Hansa'una hango da tawagar bayi tana shirin karasawa hall din. Clash sukai ita da Meeno, har ta wuce ssi ta dawo.
"Your highness! your highness!!" Kiran da Meeno tayi mata kenan.
Muryar ta dauka dan gaskia bata gane ta ba. "Wa nake gani haka kamar Meenal."? Gimbiyar ts fada tana ksra fada da Murmushin ta.
Meeno ce ta amsa da. "nice ran ki ya dade. Allah yayi ashe zamu hadu."
"Ya ana tafia ke kuma kina dawowa ko taron ne be miki ba."? Gimbiya ta zolaye ta dan ta ji me zata ce.
"Kar na tsayar da ke your highness, zanje duba Aunty nace naga babu ita a cikin hall din. Ina kika sauka idan an gama bikin na cimma ki."? Meenal ta tambaya.
"Ina sashen Gimbiya Asma'u na ke can wani daki, idan kin tambaya za a nuna miki kinsan gidan a cike yake." Gimbiyar ta bata amsa tare da wucewa ta tafi.
Ilai kuwa Meeno ta isa part din Suwaida maids suka shaida mata ai ta dade da tafiya wajen partyn. Tsaki ta sake yi sannan ta juya don komawa. Gashi da dan tazara tsakaninsu da hall din.
Kamar daga sama taga guards din Maleeta a gabanta suna umarta da taje Turaki yana nemanta. Ita dai bata san waye Turaki ba, gashi ance daga Maleeta. Me yiwuwa ma Amminta ce ta bada saqo a kawo mata. Wannan tunanin ya sa ta bin bayan su har zuwa inda aka ce mata Turakin yake.
Suna isa ya sallami Guarda suka tafi. Tana ganinsa ta tsure domin tasan ta kade har ganyenta. Dariyar mugunta ya mata tare da bata order ta tsuguna.
Tsugunawa tayi jikin ta duk yayi sanyi. Sai da ya gama danne danne a wayarsa sannan ya juyo ya kalleta.
"Kin tuna irin rashin mutumci da kika min. Ke kina tunanin kin kai matsayin macen da zata wulaqantani? Turakj sunana, dan gidan sarki Ameenullahi da Gimbiya Haleema. Bana jure raini. Saboda haka yau zaki girbi abinda kika shuka."
Tsaki ta ja mai sauti sannan ta kalle shi ido cikin ido tace."idan rai na a hannunka yake ba sai ka kashe ni ba. Ince dai kisa shime qarshen hukuncin da ake wa mutum? To ka kashe ni in dan halak ne kai."
Baiyi mamakinta ba, domin yasan zata aika. Sheqeqe ya kalleta sanna yayi kwafa. Tashi yayi ya kulle kofar da key sanna ya zare key din ya dora can saman wardrobe. Babu ta yadda za ayi tsayinta yakai.
Nufota ya fara yi sai a lokacin da taga ya nufo ta gadan gadan sannan ta tsorata. Da baya da baya ta fara ja, shi kuma bai fasa doso ta ba har sai da ta dangane da kofa.
Daf da ita yaje ya tsaya har sai da ta dinga jin saukar numfashinsa a wuyanta. Kirjinta banda dukan 3 babu abinda yake. Iya tsorata ta gama tsorata. Hannunta ya kamo ya fincikota kirjinta ya hadu da nasa. Gaba daya kasa controlling kansa yayi. Ya so sai ya mammake ta sanna ya keta mata mutumcin ta yaci zarafinta. Amma yadda yake ji baya ji zai iya tsayawa ma dukanta.
Fincikarta ya sake yi ya wurga ta kan gado sannan ya fara kici kicin cire kayansa. Tsabar gigita ce tasa ta kwalla uwar kara. Ihun da tai banda ana taro da sai nace muku duk fadin masarautar nan da kowa yaji. Amma da yake ba qaramin shagali ake ba, ko tsuntsu babu wamda yaji ta saboda hayaniya da kade kade.

A cikin hall din yana zaune anata daukar hotuna, ji yayi gabansa yayi wani mugun faduwa, daurewa yayi yana me fadin "Innalillahi wa inna ilahi raji'un" a zuciyarsa. Abu kamar wasa sai yaji gaba daya ma ya dena fahimtar abinda ake yi a wajen. Abokinsa da sukai Makaranta ne Mashkur ya lura da haka.
Dafa shi yayi ya rada masa a kunne."Usman Rasheed wai kam me ke damunka ne."?
Shima rada masa da martani yayi kamar haka."Gaba na faduwa yake Mashkur gaba daya bana ganewa, kamar wani babban masifa zai same ni. Ka san ni kasan koni waye, bana jure damuwa komi kankanar ta, sannan banda tsoro ko aljani zan iya karawa dashi, amma haka kawai nakejin wani tsoro yana ratsa ni."
Mashkur ne yasake kallonsa a tsanake sannan yace."u need to go nd freshen up, bari ni naji da abokanmu na school, ka wakilta wanda zai ji maka da 'ya'yan sarakunan nan naku." waige waige Usman yafa yi yana neman Turaki, dan shi zai bari ya kula da yaran sarakunan wajen amma gaba daya bai ganshi ba.
"Bari naje Mashkur, idan an bukace ni kace naje amsa kiran nature." Sannan ya matsa kusa da Fulani ya rada mata."Idan kin ga dama ki kwana anan ni na tafi." Yadda yayi maganar zaka rantse da Allah abin arziqi ya gaya mata cikin soyayya. Kawayenta daje gefenta ta kalla sai ta kanne sannan tace." a dawo lfia my love."
Mamaki ta bashi bai tanka ta ba ya wuce. Dariya kawayenta suka fara suna cewa."Nawwara tun anan kuke wannan soyewa haka? Ina ga idan an shiga daki." Shiru tayi domin ita kadai tasan me yake mata dadi.
Direct hanyar part dinsa ya nufa. Bayan ya shiga main entrance din part dinsa ne ya nufi hanyar dazata sada shi da parlorn sa. kamar a mafarki yame jiyo ihun mace...
"Mace a part dinsa tana ihu?? Me ya faru." Reverse yayi ya nufi BQ din sa inda anan bakinsa suka sauka kuma anan yake jiyo ihun. Yana shiga ya sake nufar inda yake jiyo kukan. Dakin ya sake kallo sannan ya tara duk karfin da Allah ya hore masa, kunsan dai Kalar karfinsa. Sannan ya kaiwa kofar nan wani wawan duka. A take kofar ta fadi kasa.
"Innalillahi wa inna ilahi raji'un.!" Itace kalmar da ya dinga maimaitawa saboda jiri yaji yana kwasarsa. Turaki ya gani yana kokarin raping wata yarinya da bai san ko wace ba. Gaba daya kansa ya kulle, ya ma rasa ya zaiyi. Dama haka Turaki yake.
Shiko Turaki bai fasa qudirinsa ba, duk da yaji an balle kofar an shigo amma gaba daya baya hayyacinsa, burinsa bai wuce ga ida bukatarsa ba. Banda ma Meenon bata taba sanin da namiji ba kuma kunsan kowa da kalar halittar ta, wasu matan zakuga ana shan wuya kafin a samu hanya. To itama Meeno haka take, saura kadan ma ya samu ya shiga. Wani wawan mangari Usman ya kai masa a take ya fadi kasa summame. Wajen yarinyar ya nufa jikinta banda bari babu abinda yake domin har ya soma ji mata ciwo ma saboda ya saka hannunsa duk ya jagwalgwala ta sai ga drop din jini haka.
Gaba daya shi Usman a tunaninsa ma yayi Turakin yayi Nasarar rabata da budurcinta. Sai bayan yaje ya dago ta ne ya gane ko wace ce. Sai a sannan ya tuna yadda sukai da Turaki. Lallai Turaki ya cika dan Akuya, wato hukuncin da zai mata kenan. A take yaji tsanar kansa ta kamashi.
Duk dalilinsa ne, akan wani foolish dalilinsa gashi nan anyiwa yariya fyade. Bai taba jin ya tsani kansa ba sai yau.
Manage this for today.
Pheener(Mrs Naseer)
08060154425

Namijin Zaki 🦁 Hikayelerin yaşadığı yer. Şimdi keşfedin