Part 2

10 0 0
                                    


 **Maryam**

              written by ✍️✍️

                             Salamah Zakariyya

muhammadul Ameen Pov

            page 1

Bismillahi rahmani rahim

Daure yake da towel a kugun sa rike yake da dankaramin towel Yana tsane sumar kansa daya jike da ruwa                               

da alama fitowan shi daga wanka kenan, kyakyawane shi ajin farko don da Alama ma balarabe ne. matashi ne da baze haura shekaru 27_28 ba karasowa yayi gaban mirror dinsa da ke shirye da tsadadun lotions da body sprayed zama yayi akan stool, ahankali yake shafa lotions din ajikin shi Kamar Wanda baida laka ajiki .baby may I help you?waigo wa nayi domin ganin wacce tayi maganan nan, wata yarinya nahango kwance a makeken gadon tarufe rabin jikinta da duvet,kallo daya nai mata nagane skin dinta yaci bleecing , juyowa naga balaraben yayi ya aza mata rikitatun brown eyes dinshi Wanda naga yanarka mata da sasan jikinta, sanan yayi magana cikin harshen turanci yace and whose the baby here,lumshe ido naga budurwar tayi saboda dadin sautin husky voice dinshi, shuru tayi takasa tanka masa saboda tasan bakaramin aikin shi bane yace ta tashi tabar masa gida in this moment tun batamayi wanka ba . bayan ya idar da shafa man yanufi closet dinsa ,baijima ba yafito cikin shigarsa ta black suit and black trouzer , tafiya yake cikin iza da takama harya karaso cikin bedroom din nasa ,but to his greatest suprise sai ya ga zulee har yanzu nanade a cikin duvet Tana kwasar bacin ta,Kamar warce take gidan ubanta,atsawace yace kee! a zabure ta farka Tana wiki wiki da ido Kamar wata mage, bayan tagane shine sai kawai tace please muhammadul Ameen don't send me out am really tired,I need some rest please ta karashe with pleading to tone ,daure fuska yayi Kamar Wanda bai taba dariyaba yace,and how dare you talk to me in that way,numfasawa yayi kan yakara da were your rags and get out of house or you go out niked I don't bloodly care and mind you kaki Kara nuna kin sani da mamaki nake kallon shi saboda ban tsamaci zai iyya hausa ba .da sauri zuly ta tatara kayanta da suke watsi a kasa tashige bathroom Dan shiryawa cikin gagawa .tsaye yake Yana duba wrist watch dinsa cos zaishiga meeting by 10:00am gashi agogon nanu na mai 9:32 and he can't let this stupid bitch in this house,daga kai yayi saboda sound din bude kofar daya dayaji,cikin wwww ta na yanda ta karaso rataye da karamin jaka a kafadar ta.tsuka Ameen yaja kan ya ajiye mata bundle din 1k a gabanta. tatara wayoyinsa da car key dinsa ya fita Tana biya dashi a baya , key yasa yarufe kofar kamin yataka cikin izza da Kamala ya karasa gurin motar sa range       

Range Rover baka dake pake a parking space ganin har yanzu binshi yi kamarbindi yasa yajuyo Dan ya taka mata burki ,kan yayi magana ta tari numfashin shi,Ameen please 🙏 don Allah ko zakayi dropping Dina a gidanmu taka rashe cikin karairaya da yangan da baida amfani agurin shi, koh ya furta with his husky voice kamin yakara da then you wait here outside till when you are ready to go back home if that's what your freeking brain is telling you. shiga mota yayi yakara gaba, living her staring at the car speechless. 

MaryamWhere stories live. Discover now