Part 5

6 0 0
                                    


**Maryam**

By ✍️✍️ salamah zakariyah

Page 5

  Maryam pov.

Maryam ce zaune a sit dinta na ajin su wani mallamin computer science dinsu ne kegabatar masu da darasi jikin kwarewa da halshen turanci, bayan yagama masu bayanin akan history of computer science , sai yace " I will be given you guys a project, and it will be a great one cos I will be dividing you this time into two. That is one male and one female", bayan yagama gayamasu yanayin tsarin assignment ko ince project din saiya umarce su da su tashi tsaye. Haka ko yafara rabasu, Dan saiya dauko mace sai yadauko namiji shima yahadasu , yace musu group A sanan sukama sunan group dinsu. A haka harya cire firdasi ya hadata dawani, abun bakaramin haushi yabasuba ita da Maryam. Can sai yace Maryam Abbas kasancewa yasan sunanta saboda she is his best student, you have to join the new student yafada Yana nuna Marwan da ya daure fuska Kamar Manda baisan murmushi ba, ohk sir tace ama zuciyan ta tafarfasa yake mai yasa bazai hadata da assistant class rep ba tunda itace class rep. Din, ajiyar zuciya tasauke Tana mai dai daita natsuwarta, kamin ta fito Dan amsan paper din da teacher dinsu kemika mata . Bayan yagama ya umarce su da su zauna a sit dinsu. In a command tone yace" you will be submitting it on Monday morning at 7:00am, so you have 6 days now to go through it. And everyone that fell to cooperate, kada Kai yayi yace I won't tell you the rest sanan ya fice a ajin.  

Firdausi ta fara magana acikin su baya ficewan nashi Dan tuni ajin ya koma kaman kasuwa kowa da group dinshi. Ahankali firdausi tace" Maryam wani topic yabaku Dan walahi namu sai mun charger kwakwalwa. Murmushi Maryam tayi Dan tasan za'a Rina domin yaron da aka hada firdausi dashi kam sai ahankali. 

Bude paper da uncle yabata kan tace" Niko Kinga namu topic din mai Dan saukine ""write down about the generation of computer""" zaro ido firdausi tayi tace ""yanzu generation of computer science dinne dasauki maryam. Gashi kuma Baki masan kan yaron da aka hadaku dashi ba juyawa tayi,Dan ganin koya damu ama sai taga akasin haka Dan hangoshi tayi rike da wayanshi Yana tab'a wa. Duk fadin class din ba Wanda ke kawo waya sai shi kuma bawanda ya iya reporting dinshi gurin form master dinsu, ajiyar zuciya tasauke Tana fadin and he didn't bother to ask you about the project and it is in six days time yanzu yazakiyi? Ajiye biron dake hanun ta Maryam tayi kamin tace" tab walahi idan har Bai zo ya tambayeni yanda zamuyi ba . Dai dai yanda Zan iya zanyi, sanan inyi reporting dinshi kawai . Bayan Nan bawanda yakara magana cikin su. Saboda hango teachan physics dake bakin kofa Yana magana dawa student da ta rakoshi da takadon shi tundaga staff room.


       Marwan pov.

Lumshe ido yayi ganin ankusan tashi, kuma har yanzu bata iya kawo mai topic din yaduba ba gashi wasu har sunfara nasu. Can kuma yace or did she mean I should follow her. Waigo wa yayi Yana fuskantan bangaren mata, hangota yayi Tana magana da kawarta murmushi kwance a fuskarta har Saida side dimple dinta ya loba. Kare mata kallo yayi Yana Kara yabama kyawun fuska ta. Kodai Tana tunanin shi zaizo gurinta because she is beautiful or what? Dauke Kai yayi daga kallon ta. Shi inba yau bama baitaba Kare mata kallo ba. Karan kararawa yaji alaman har lokacin tashi yayi. Agaban idonshi student din class din suka fara fita, duk da hakan Bai mutsa ba danshi a tunaninshi kilan tanaso a fita tukune ka hifinta same shi. Koda ya juya bangaren sit dinta saiya tarar emty alamar ta fice. Girgiza Kai yayi Yana Kara tabatar da taurin kan yarinyar da ake gayamasa. Tatara litatafansa yayi yazubasu acikin jaka kan yakara gaba shima.

                 

MaryamWhere stories live. Discover now