**Maryam**
✍️✍️✍️
By Salamah zakariya
Page 22
Bayan kwana biyu, muhammadul Ameen, yayi trip din dayace zaiyi zuwa saudiya.....
Maryam ce zaune a three sitter cushion dake dakinta Tana wani biology assignment, dazasuyi submitting gobe Monday.... ringing wayarta data ajjiye akan hanun kujeran yayi, tadauka fuskarta dauke da murmushi ganin, Marwan ke kiranta.... picking call din tayi sanan ta Kara wayan a kuninta..ta cikin wayan Marwan yace"Assalamualaiki habibiyata"..cikin siririyar muryarta ta amsamasa da " wa'alaikumu sallam ya Habibi na" cikin sanyi yace"hope kina karatu sosai" da "uhmm" ta amsa masa, sannan tace"kaima dai kasa himma sosai, Dan I want you to graduate in flying colors, hope bazaka ban kunyaba" "inshallahu babe,how mom and Yaya Ibrahim" turo Baki gaba tayi kaman Yana ganinta sanan cikin shagbanta dake Kara rikitar da Marwan tace" umma na lfy qalau, narai narai tayi da ido kamar mai Shirin yin kuka ta karada wato ya Ibrahim kad'ai kasani Koh, kullum shi kad'ai kake tambaya, baka iya tambayan, ya anty na zeenat dakuma anty ramla Koh?.... murmushi yayi jin abin data fad'a din yace"am so sorry, kawai Ni nafi kama sunansa ne, saboda dawuya kizo school, Baki ambaci sunansa ba, Amma am sorry, yanzu ya anty zeenat, yakuma anty ramla? Shiru tayi Kamar batace komaiba saikuma..ahankali tace"duk, suna lafiya, kuma suna gaisheka kaima..takashe Tana sakin Dan murmushi...."jinikeyi kaman inyi flying inzo inganki, I really miss you, gashi mummy tace"sai nashiga 200level, kafin taturomin ta turomin kud'in jirgin dawowa, she even ask my brother not to give me" yakarasa fad'a kaman karamin yaro...bat'a fuskarta tayi sanan tace"I miss you too, yanzu zaka iyayin har more than one year, baka gani ba?...da sauri yace"No I can't live without seeing you, for more than a year, karki damu Ina Tara kud'in kashewan datake aikomun, inshallahu Zan dawo ganinki, inhar kud'in yakai na zuwa da dawowa to Nigeria....cikin sanyi tace"I can't wait to see your cute face" murmushi yayi Yana fad'in"can't wait to see your beautiful face too...I have to hang up the call now,saboda zamuje wani wuri da friends d'ina yanzu, I will call you back, in mundawo, so take care...da "okay, Allah ya dawo da Kai lafiya" ta amsa masa, ya amsa da Ameen love, sanan ya yanake kiran. Kallon sreem na wayan tayi sanan tarugumeshi fuskanta kunshe da murmushi...
..... muhammadul Ameen pov.
Zaune yake a wani had'adiyan parlour, Yana facing wata kyakyawan balarabiya daba zata haura shekaru hamsin ba a duniya, Amma inba ka kare mata kallo ba zaka rantse Bata wuce shekaru arba'in ba, saboda wani shinig da skin dinta keyi.... Ta sanya wani purple Abaya dayasha aikin stone, sai kyalkyali yake kallon Ameen tayi cikin halshen larabci tace"bazaka k'ara komawa Nigeria Nan ba Dan naga Alaman baka sakewa a chan, just took a look at your body, kawani rame Kamar Wanda yafarfad'o daga ciwo, so I've made up my mind, Zanje insamu Abbu dinka, ingaya masa kawaii yasamu wani achan Nigeria'n yacigaba da aikin, Dan bazan Kara yarda ka komaba" wani irin faduwa gabansa yayi Yana kallonta shima cikin larabcin yace"Ammi nafara sabawa fa, zazabi ne yatasani agaba two days achan shiyasa" yakarasa magana asanyaye
Kallonsa takeyi cikin mamakinsa, shida yata rokanta akan tayi ma Abbi dinsa magana, akan yataimaka yabarshi yacigaba da aikinsa, na likitanci, tunda that's his profession, kuma shi yatsani business, business dinma a Nigeria......cikin Dan d'aga murya tace"I said, bazaka k'ara komawa ba period"
**Maryam**
✍️✍️✍️
By Salamah zakariya
Page 23
Ameen pov
Kallon maman nasa yakeyi batare da ya kuma cemata kala ba....ganin dare nayi and he is Soo tired, yasa yamike a sanyaye, Yana kallon Ammi yace"good night Ammi, I need to get some sleep, saboda nagaji dayawa, gashi we are getting to, karfe goma na dare.... Anatse yakaraso gurinta sanan yadan dukk'a kad'a ya mana mata peck a goshinta, sanan ya kama hanyar kofa Dan ficewa....kallonsa Ammi keyi cike da mamakin sauya wansa, tunda ta dauko maganar, hanasa komawa Nigeria...har ya kusa Kai bakin kofar parlour'n tace"Ameen" juyowa yayi anatse, yana kallonta da idanunsa da suka koma na maijin bacci, yace"na'am" Tana kallonsa tace"na dauka zamu Kai dare ne Muna hira, Kamar yanda mukayi jiya ne, you know I really miss you son" sauke idanunsa yayi daga kallonta sanan yace"Ammi am so tired, shiyasa, kisan ba gidan relatives dinmu da banje ba ya'u ba, but in Allah ya yada gobe har shabiyu inanan" Tana kallonshi carmly tace" and who take you there, inace nace kabari saika Kai Nan da two weeks kamin kaje gidan wani" a hankali yace"wlh is aunty Salma, kuma Saida nace mata bazanjeba Amma ta nacce akan sai naje,.wai last time ma hakan nayi danazo nak'i zuwa gidajen mutane, kullum sai dai inzauna kusada mamana" yakarashe maganan kamar wani karamin yaro... Cikin masifa tace"yanzu Salman ce ta saka a hanya Kamar wani karamin yaro" gyada mata Kai yayi, Yana hamma batare dayace komai ba..... "Toh zatazo ta sameni, wato sallon tasa jikinka ciwo Koh, bayan bawani isashen lafiya gare ka ba, inace kwanan Nan kace katashi daga ciwo, oyya yi sauri kawuce part dinka ka kwanta kayi bacci"takarashe Tana nuna mai kofan daya kusan Kai wa....Kamar jira yake, da dan sauri yarike handle din kofar yabud'e, sanan yafice zuwa part dinsa dake cikin gidan"......