Part 4

8 1 0
                                    


  **Maryam**

                By✍️✍️

                Salamah zakariya

Page 4

Muhammadul Ameen Pov

Muhammadul Ameen ne zaune a office dinsa, files zube a gabansa da alama niman wani file yake. Rike kanshi dake mashi ciwo yayi, hanu yasa yajawo telephone din dake kan desk dinsa. Dialling wani number yayi sanan ya Kai kuninsa,koda akayi picking call din Bai bari wanda ya dauka yayi magana ba,atsawace yace" come to my office right now. Ajiye wayan keda wuya saiga wani matashi saurayi da bazai haura shekaru 25 ba ya karaso cikin office din jikin shi na kakarwa kaman maijin sanyi, Dan duk tunaninshi koyayi wani laifi ne,"a ladabce" yace sir am here" dago kyakyawan fukarshi da yakoma jajir saboda tsananin bacin Rai yayi,cikin husky voice dinsa yace"I need a Personal assistance in 24hour time, ajiyar zuciya mutumin ya sauke kan yace"your wish is my command sir inshallah by tomorrow morning zakaga qualify person as your personal assistant, susa keya yayi kanya Kara da "but sir are we employing a degree holder or mas.... ?Bai karasaba Alameen yatare numfashin sa da "I don't fucking care weigher is secondary holder, I only need a qualify and literate. And get out of my sight "   

Fita mutumin yayi dan gudun ba'cin ran ogan nasa. Ajiyar zuciya Alameen yayi sanan ya cigaba da niman file din, sai da ya Dan ta'ba aiki kadan kan ya fice daga office din don halartar wani meeting.

                   Maryam pov

A yammacin ranan suna zaune a palour suna kallon tv, news suke kalla kallo na 8 o'clock , bayan angama news dinne sai a sanya tallar sanarwa a gida tv cewa akwai vaccancy a company din A & Y perfumes and more na aikin personal assistant Dan haka gamaiso sai ya garzayo camfanin gobe by 7:00am. Tsaki Maryam taja Dan ita ta tsani Wana irin sanarwar tafison sanarwa taron biki kowani Abu. Itako zeenat murmushi tayi Dan abun nima yasamu dama Tana da burin zuwa Abuja gurin yayansu gobe gashi zaman gidan dama ya isheta kwara tashirya da asuba ta wuce Abuja kokuma taje yau Dan tariga ta gayawa yayansu dama tazo gurin shi.rolling din idanunta tayi kamin ta fuskaci Maryam murmushi kwance a fuskarta tace " Maryam I will be going to Abuja today Dan Daman am tired of staying at home doing nothing, kuma Kinga Dama Ina da intention din zuwa Abuja gobe, so bari in gayawa mama before in tafi. Ajiyar zuciya Maryam tasauke Tana mai tabe bakin ta Dan ita harga Allah ta tsani aikin personal assistant position especially idan ma namiji ne ogan, Kamar batace komai ba. Sai kuma tace" Aunty zeenat mai zai Hana you should wait until tomorrow kinsa umma bata jin dadin tafiyar Daren Nan and mai ma kinyi da aiki, tunda ba abun da mukarasa idan ma kudi kikeso then you can go ahead and ask Yaya kokuma su aunty, bale ga umma Nan . Kallon kanwar Tata ta tsaya yi Tana nazartan maganganun nata,kan ta girgiza Kai tace "and who told you cewa dolle sai Dan kudi akeyin aiki, kodan insamu abin yi ai nayi. Haba am too bore at home Dan dama ke kina zuwa school. Shuru Maryam tayi Tana ganin gaskiya yakamata ama ita aikin ma haushi yake bata ama batace komaiba. Atare sukaje Dan shaida ma umma zatawuce yau din saboda take interview din da wuri. Da kyar umma ta amince da tafiyar . Maryam ce ma tarakota bakin titi Dan hawa napep zuwa gareji . bayan ta shige napep din sukayi bankwana.

MaryamWhere stories live. Discover now