**Maryam**
✍️✍️✍️
Salamah zakariyah
Page 10
Marwan pov
Kwance yake a kan gadon clinic dake cikin makarantar su, bacci yakeyi cikin kwanciyar hankali, fuskarnan tasa Takoma ja, abunka da firin mutum,. Da sallama Maryam tashigo cikin dakin, karasowa tayi tazauna a plastic chair din dake kusa da sick bed din, batajima da zama ba, sai ga yan ajinsu cikin dakin kaman anwatsosu. Karasowa duk sukayi, suka tsaya atsa tsaye suna kallon shi, tun dazu sukaso zuwa yi mashi yajiki, Amma basu samu chance ba, Dan tun da chemictry teacher yasigo ajin yaketa koro masu lesson Amma ba mai fahimta, expecially Maryam da tausayin Marwan din yagama kashe mata jiki.
A hakali yake bude idanunsa harya gama budesu tar a fuskar Maryam data kafamashi manyan idanunta. Yungurin mikewa yayi still idanunsa na kanta, was he dreaming or what??? Maryam sitting beside him, was she here since. Da sauri sit mate dinsa, kuma abokin sa, ya matso kusa da gadon Dan taimaka mashi ya zauna
. Sai alocacin yagan su duka tsaye akansa.
Ohhh gosh, so he was in reality, yayi magana cikin zuciya sa. Girgiza Kai yayi ma Yusuf dake kokarin taimakamashi, akan ya barshi kawai zai iya, karasa zama yayi sanan ya jingina da bango, batare da taimakon kowa ba.
Maryam ce tayi breaking silent din tace"how are you feeling now".
A sanyaye yace " fine Alhamdulilah"
Kaman jira sukeyi Maryam tai magana, caraf suma suka soma gaisheshi, har da masu tsokanan sa wai kaman ba namiji ba, daga ciwo yabi yarame kaman Wanda ya shekara Yana ciwo. Maryam tace" you guys should stop all this, can't you see he's sick" shiru dukkansu sukayi, wasu suka samu wuri suka zauna while wasu sukacigaba da tsayiwansu.
Maryam pov
Washegarin ranan, kamar kullum, yau ma da asuba ta tashi, Saida tagama aikace aikacen gida kamin taci breakfast tayi wanka ta shirya, dari uku umma tabata, Dan tace ita yanzu senior ce, and so bazata iya takawa zuwa makaranta ba kullum.
Isanta makaranta baidade ba akai assembly, by 8:00am kowa ya wuce class dinsa. Bakaramin mamaki tayi ba ganin Marwan zaune a sit dinsa. Murmushi tayi ganin Aisha tsaye a sit akanshi Tana wani karairaya, da alama tambayan shi take yajikin shi.
By 10:00am aka tashi break, food vendor sukaje don siyo abin da zasuci, ita da kawarta.
Koda suka dawo Marwan na zaune a sit dinsa, Yana cin abincin daya kawo daga gida, dan shi ba ya cin abincin siyarwa in his life.
Tunani takeyi yanda zataje ta mashi yajiki, but tasan halinsa, kartaje gaisheshi yazo Yana amsata kamar Wanda yaga abin kyama.
Daga karshe dai, yanke hukuncin tayi akan zataje din kawaii, saboda koba komai she's the class rep yakamata tasauke nauyinta.
A hankali take tafiya kamar wacce kwai yafashewa aciki, har takarasa sit dinsa. Tana kallonshi tace" Marwan how are you feeling now??
Kallonta yakeyi bako kiftawa, a hankali yace"fine Alhamdulilah" sanan ya maida kallonsa kan abincin da yakeci.
Kamar bata ce komai ba sai tace" why didn't you wait till you recover??, It seems like, har yanzu baka warke ba.
Murmushi kwance a kyakyawan fuskarshi yace" I just can't miss school that's why"
Dauke Kai tayi daga kallonshi, kamin tajuya cikin tafiyan ta, Takoma sit dinta.
Marwan pov