29__30

8 0 0
                                    


**Maryam**

✍️✍️✍️By

Salamatu zakariya

Page 29

Muhammadul Ameen pov.

Kwance yake akan makeken gadonsa, thinking of yanda rayuwa yajuya masa.....a hankali yajawo wayansa dake kan bed side drowwer, dialling number ta yayi, har yagama ringing ba'a daga ba.....rumtse idanunsa yayi, tunowa da kashed'in data masa shekaran jiya, akan ya daina kiranta awaya, Dan ita Bata gane waye Shiba........mikewa yayi ya zauna sannan ya jawo bed side drowwan, hannu yasa yaciro new MTN sim da dazun ya Sanya manager siyomasa...... murmushi gefen Baki yayi, tunowa da dalilin dayasa shi siyan sabon sim card din, shida a da saidai ka kirasa, idan an kirasa dinma, sai yaji Daman picking call din yakeyi

Ciro sim din yayi daga sim pack, sannan ya saka a cikin wayansa...... Kiran number nata yayi da sabuwar sim card din daya sa..... Saida ya kusan katsewa sannan ta dauka, sa wayan yayi a hands free sanan ya kwanta, cikin zazakan muryansa yace" Assalamualaikum wife" wani irin bugawa girjinta yayi sannan tace"whose your wife" lumshe idanunsa yayi jin sautin muryanta carmly yace" ok am sorry, my fiance yakamata ince" shurun datayi yatabatar masa da yanzu tagane shi.......a hankali tace"sir muhammadul Ameen right, how did get my number???" gyad'a Kai yayi Yana fad'in"yea, batare daya amsa tambayar da tayi mashi ba....yakarada "how are you? A sanyaye tace"not fine but Alhamdulilah" waro oily eyes dinsa yayi Yana fad'in"why are you not fine? A hankali tace"you know it more than I do" wani irin sanye ke sigaransa na samun yin magana da ita, dukda bawani maganan arziki sukeyiba, but he promise to make it na arzikin....... Dan lumshe idonsa yayi sanan yace"was it because of the marriage?....gyad'a masa Kai tayi Kamar mai Shirin yin kuka tace"Dan Allah ka janye maganan aure na da Kai, Ni kallon yayana nakemaka" rumtse idanunsa yayi zuciyansa na bugawa yace"toh, ai nima ba sonki Nike ba, it was your brother that hook me up with you, and I accepted it, saboda Ina mutunta shi, I always sees him as my elder brother, Dan ko ba komai zai bani shekara hudu da haihuwa" Dan tab'e Baki tayi sannan tace"toh kace masa ka fasa yanzu" murmushi yyi mai sauti sannan yace"wayau kikeson yimin Koh? A hankali tace"aa ai kasan Kai yayana ne, kuma Ni inada Wanda nakeso" .....wani irin Abu yaji ya soke zuciyansa idanunsa a lumshe yace"da gaske" gyad'a mashi kai tayi Kamar Yana ganinta...a hankali yace "I want to hear, yes or no as an answer" innocently tace"yes" murmushi gefen Baki yayi sanan yace"Zan taimakeki, but you have to follow my rules" ...da sauri tace" I will follow-up any role dakaban nidai kawai ka taimakeni" a hankali yace"why don't you want me to be your husband, or am I not good enough for you?.... murmushi tayi sannan tace"you are not my class, Kai kafi karfina shiyasa"....

 a sanyaye yace"uhmmm, I won't say anything, tunda dai kince haka" cikin Dan gajiya da hiran nasu tace"what your rules, inaso inyi karatu ne yanzu" Dan murmushi yyi jin karyan datayi mashi, saboda batason kasancewa dashi.... carmly yace"just called me da sassafe for the rule,Dan nima inason yin, waya da my love" atakaice tace"ok" sannan ta yanke Kiran......... lumshe idanunsa yayi Yana mai karanta aduan bacci.



Maryam pov.


Washegari da sassafe ta kirashi bayan tagama cin breakfast dinta......har ya kusan katsewa aka d'aga, sai data mashi sallama ya amsa..... Sanana tace"good morning" atakaice ya amsa mata da"morning"Dan tab'e Baki tayi sannan tace"you said I should call you da safe for the rules" a hankali yace"yes Amma na manta rules din, yanzu kawai kigaya mun abin da Zan maki" murmushi tayi da har sauti yafito tace"the only thing I want, shine, kazo kace ka fasa auren"murmushi shima yayi Yana Dan kasa da murya yace"toh ai bazai yuu bane".......Dan b'ata fuska tayi cikin shagwaban dabatasan tayi ba tace"toh Ni ya zanyi?....dama baza ka taimakeni ba, shine ka jamin Rai, gashi yanzu saura kwana uku, days din da'aka bani yakar'e"........."no bahaka nake nufiba, yanzu kicema saurayin naki yashigo gida kawai" yakarasa maganan da Dan murmushi..... lumshe idanunta tayi tuno mata da Marwan dinta dayayi.....carmly tace"ai ba'a kasanan yakeba, he's schooling in London".......da mamaki yace"toh ba'a iya zuwa nigeria ne, in ana karatu a chan din ne??.....Dan shuru tayi, Tana tuno maganan da Marwan yamata dazun da Asuba, that Bai samu loan dinba har yanzu, wai suna nuna mai discrimination, gashi bayi da kowa a kasan, and his mother and siblings, Bai ma son tuno, warning din dasuka bashi, na karya k'ara tambayansu kud'in daya haura, two hundred thousand, Dan karatu suke son yayi, kuma idan ana bashi irin kud'in Nan ba karatun zaiyi ba....... gyaran muryan da Ameen din yayi yasanyata dawowo reality.......a sanyaye tace"bashi da kud'in transport ne ai"...... murmushi yayi dabatasan na meye ba sannan yace"kinaso in ara maki kud'in"........da sauri cikin farin ciki tace"ehh idan ka'ara Mana zamu biyaka, kudin ka, a hankali" ....."Zan a'ara maku Amma sai an rubuta saboda Nan gab'a, it will be useful" yakarasa maganan Yana Dan murmushi.... murmushi itama tayi masa sannan tace"toh nawa zaka ara Mana? A hankali yace"duk yanda kika ce, haka zanbaku" Dan shuru tayi sanan tace"five million, will be okay" carmly yace"yanzu inaso kibani number sa, and you should send you account number, right now inturo maki, kud'in" innocently tace"ok kabari idan gani ga ka, sai ka rubuta a takardan tukun, inyaso sai kayi transferring kud'in, is that ok?..... Ajiyar zuciya ya sauke sannan yace"yea, Amma fine inada aiki da yawa, would you do me a favor and come my office?......."ok , badamuwa".......da Dan kamewa yace"you didn't mention the number, cikin maganan ki, ko bazaki bani bane??...... murmushi tayi tace"Zan baka, I was carried away, shiyasa..Amma what will you do with his number? A hankali yace"nidai kawai kituro mun number sa" tabe Baki Maryam tayi sannan tace"ok , toh Bari in turoma" Tana fad'in hakan, tayanke kiran.....batare da takawo komai arai ba, tashiga message tafara rubuta mashi text din number, dayake Daman Tana dashi a brain dinta.....

MaryamWhere stories live. Discover now