**Maryam**
✍️✍️✍️By
Salamah zakariya
Page 27
Yau asabar, Maryam ta tashine da anashuwa, saboda family meeting din daza agabatar yau, har da umma za'ayi, and it will be taking place here, kasancewa last meeting din dasukayi, agidan aunty Salma akayi, dake garin minna a jahar Niger, a rannan she insisted ya Ibrahim ya sauketa a paiko, Amma haka yayi burus ya Kara ma motansa speed
Aikace aikacen data Saba yi a gidan, da fito tayi, sannan ta dawo daki Dan shiryawa, since she's not the one to cook today's meal...... Rage kayan dake jikinta tayi sannan ta zuba a dirty clothes basket dinta dake gefen dakin, tarage daga ita sai undies, fair skin dinta sai shek'i yake , daura dan guntu farin towel dinta data ajjiye a saman walldrow tayi a girjinta, sannan ta shige toilet Dan yin wanka
Twenty minutes ta dauka a bayin kamin tafito daga cikin toilet din, karasowa tayi gaban dressing mirror dinta......rubing body lotion dake ajiye a gaban madubin tayi, sannan ta yane Dan guntun towel din datayi daura a kanta tayi, yayin da dogon bak'in gashi ta ya zubo a bayanta....busa da sumanta tayi da hand dryer.......wani atamfa ta sanya ajikinta, Wanda akayi mashi dinkin fitted gown, Wanda ya haska farar fatarta....wayanta ta dauka sannan tafita daga dakin nata zuwa parlor, fuskarnan fayau ba ko jambaki bare eye liner, Dan dama she's not the type that like make-up, zama tayi akan cushion din parlon sannan ta hau latsa latsan wayanta.......yayin da su aunty ramla da zeenat ke kitchen suna girka abincin daza'a ci a gurin meeting din.
Karfe goma dot su umma suka shigo cikin gidan....... Bud'e kofan da akayi shiya Sanya Maryam dake zaune ita da Aneesa a kasan carpet din parlon suna solving wani maths assignment da'akaba aneesa a School.....d'ago Kai sukayi suka kalli kofan da aka Bud'e,....atare suka je suka rungume su cikin farin cikin ganinsu
.....bayan anci an sha sai aka dawo parlor Dan gabatar da meeting, shiru zeenat da Maryam sukayi suna sauraran yayanin nasu da keta koro jawabai, akkan cigaban family dinsu.......aunty Salma dake da kama dasu Maryam ta kalli zeenat dake zaune shiru, tayi zugum, dama ita batada wani yawan surutu a duk cikinsu, gyaran murya Salman tayi Wanda hakan yajawo hankalin sauran yan uwansu dake ta fira ba kakauta, suka juyo suna kallonta Dan jin mai zata fad'a, maida kallonta tayi kan zeenat da itama ita take kallo sanan tace"ya Ibrahim naga kayi shiru kasa ma zeenat ido, fisabililahi yarinya ba makaranta ba, kawai sai abarta haka ba aure, I have been hooking her up with many men's, Amma sai tace ita tana da Wanda takeso" kallon aunty Salma ya Ibrahim yayi sanan yace"gaskiya kam wallahi, na sha'apa ne gaba daya, gashi har Maryam tasamu mijin aure"....... ba Maryam ba har zeenat sai da gabanta yafad'i jin abin dayace
Kallon umma yayi datake zaune tun dazun Bata sa masu Baki cikin hiran suba yayi a hankali yace"umma baki cemun komai ba kan magannan Dana zo na gaya maki ba tun last week,wlh umma the guy is very serious, gashi yanzu Rana d'a d'aya ne Bai kirana ya gaishe ni kuma nasan so yakeyi yaji ko kin amince din" kallonsa umma tayi tace"Ni dai idan katabatar yaron kirkine shi, then you should allow him, na barma komai a hannun ka" murmushi yayi Yana fad'in inshallahu I will tell him to inform his parents, Dan yaron kirki ne, I will even ask him to come and great you umma, for you to know him more" gyad'a mashi Kai tayi batace komai ba........ Yana kallon zeenat yace"yakamata kema kikawo mijin aure inyaso sai ahad'a bikin ku keda maryam" ..........kallonsa Maryam keyi bako kiftawa Kamar wata status, zuciyanta na bugawa Dan ita Bata ga wata Maryam anan ba, so in hakane da ita yakeyi kenan, cikin Dan d'aga murya tace"ya, which Maryam are you talking about? Hararanta aunty Salma da aunty ummulkair sukayi, aunty Salma na kallonta tace"wace Maryam din kika gani anan in ba keba, tunda bawani kunya garekiba ai dole ki gaya wa mutane maganan banza" kallonta Maryam tayi zuciyanta na tafarfasa tace"spare me anty Salma ba dake nake yiba, tunda ke bakisan ya mutum keji a zuciyanshi ba" Baki Bud'e aunty Salma ke kallonta, dan ta dauka ko Maryam din ta sauya ne, Amma bataji mamaki ba, Dan dama tasan waye Maryam din..... Murmushi ya Ibrahim din yayi Yana kallon Maryam din yace"ban maki maganan bane saboda nasan Baki da Wanda kikeso, and the man you are getting married to is a good man, idan ma kinason kisan more about him you can ask zeenat, saboda oganta ne" wani irin bugawa zuciyan zeenat yayi, gawani juyawa da kanta keyi, jin kalmar oga daya ce........d'ago idanunta dasuka Dan janza kalla tayi sannan ta Dan kalli Maryam data koma kaman status Tana bin kowanen su da manyan idanunta, mai da kallonta tayi kan ya Ibrahim, gathering courage tayi sannan tace" wani ogan nawa kake nufi? Yana kallonta yace"Sir muhammadul Ameen Mana, koh kinada wani ogan ne bayanshi?"...... wani irin jirine yazo mata a zaunen datake, numfashinta na wani racing, maida idanunta dasuka ciko da kwala kasa tayi batare data ce komai ba