**Maryam**
Page 19
Ameen, yakalle abokinsa dake zaune a kujeran dake facing nashi yace" yaqub, I don't really know what's wrong with me....bansan maike damunaba kwana biyunan ba".....kallonshi Wanda yakira da yaqub yayi yace"okay, let enjoy ourselves" yafadi hakan Yana jawo pipe na shishan dake tsakiyar table, yafara zuk'a. Shima Ameen daukan nashi yayi Yana sipping cikin kwarewa...... Yau kusan kwana uku kenan daya daukan makanshi alkawarin cire yarinyarnan a Rai, Amma hakan yagaga mashi, Dan kaman Kara hura mashi wutan sonta akeyi a zuciyansa. Yanzu wani irin son ganinta yakeso yayi, he's missing her already, tun baakai ko inaba....... Cikin sauri yagama shiryawa,cikin blue suit and trouzer, daya mugun haska farar fatarsa, kwashe wayoyinsa da car keys yayi yafita compound na gidan. Motansa yashiga yafice zuwa kampanin..... Ko amsa gaisuwan da works na kamfanin kemasa baiyiba, cikin Kamala da kamewa yake tafiyansa har yaisa office dinsa dake gyare tsaf, sai kamshin room fresher dake tashi, kasancewansa mutum da bai iya rabuwa da kamshi...... Zama yayi kan office chair dinsa yajawo laptop yafara aiki.... Saida ya kusan ten minutes kafin zeenat tashi office cike da fargaba..... A hankali yakaraso Dan kusa dashi Tana kallonshi tace"good morning sir" dukda ba amsata yakeyiba ..... Asanyaya batare daya dago kai ba yace" morning"... Bakaramin mamaki zeenat tayiba na amsa mata dayayi yau. Zama tayi a kujeran data Saba zama, sanan tacigaba da aikin daya rage mata jiya Bata karasaba, saboda ciwon kan daya adabeta jiyan... Tayi nisa cikin aiki, Kamar daga sama tajiyo muryansa, Yana fadin "did you have sister? I mean kina da kanwa?.... D'ago Kai tayi Tana kallonsa, asanyaye tace "yes" ... What's her name, I just want to be sure" yafad'a batare daya bar abun dayakeyi ba..... Murmushi tayi, tunowa da labarin haduwarsu da Maryam tabata, tun ranan da suka hadun.... Tana kallonshi carmly tace " sunanta Maryam" nanata sunan yayi tayi a zuciyansa, Yana Dana sanin abun daya faru tsakaninsa da zeenat.
Baikara ce mata kalla ba, hakan yasa itama taja bakinta tayi shiru, zuciyanta fari tas, saboda dadin magana datayi ya'u da Ameen cikin salama........
Ganin ana Kiran sallahr azahar, kumma bataga alamun zai tashiba yasa tamike tsaye, Tana kallonshi carmly tace"sir zanje yin sallah" gyada mata Kai yayi, batare daya ce komaiba. Ganin ta dauko jakanta da phone dinta, daniyan fita dasu yasa yadago Kai yana kallonta da rikitatun idanunsa yace"where are you taking it to?...sallan zakije yi dasu?... Is the office not secure? Yajero mata tambayoyin ajere, Kamar wacce ke examination hall. Da mamaki take kallonshi, sanan ta ajiye, ta fice....
Tana fita yamike, yakara inda ta ajiye kayayakinta. Haunansa mai kyau yasa ya dauki wayanta, tab'a screen din wayan yayi, wayan takawo wuta alaman a kune yake. Sai dai Kash, akwai password a wayan... Tatab'a keyboard na wayan yayi tayi ko Allah zaibashi sa'a wayar tab'ude, Amma saidai Kash, baibudu ba, kasancewa Bai san asalin word datasanya ba.
**Maryam**
✍️✍️
By Salamah zakariya
Page 20
Karfe biyar saura, ranan talata......
Yakub dakanshi yaje ya dauko Ameen daga camfanin sa kasancewa Ameen dakansa yau yakirasa yafad'a mashi gaskiyan abun dake damunsa ....gashi kuma sun Dade basu haduba, kuma yana missing nasa...Abinci suka jeci a restaurant, yakub yayi masu order, waiter takawo makowa nasa.... Fara cin abincin dake gabansa yakub yayi, Saida ya kusan rabin abincin nasa yadag'o Kai, wanting to start a conversation....Amma saiyaga jagwalgwala abincin kawai Ameen keyi batare daya Kai spoon daya bakiba...Saida yahadiye na bakinsa sanan ya kurbi ruwa.....
Yanaa kallonsa yace"Ameen, daka fad'amin gaskiya tundawuri, da ba zama kaba kanka wahala har aka ba,baka iya bacci saboda tunaninta, idan kuma kayi bacci you dream about her,yanzu kuma you can't eat because of her?.. idan kazauna fuskanta kake gani this is the full definition of love" yakub dake zaune a cushion dake facing na Ameen, yafad'a cikin tausayin abokinsa. Rufe kunuwansa yayi da hanayansa, saboda fargaban daya d'ira cikin zuciyansa jin kalmar "love" dayayi cikin kunuwansa. Yana girgiza kai, cikin tashin hankali yace" basanta nakeyiba yakub... Kawaii sha'awanta nakeyi, and nothing more" kallonsa yakub keyi yana jinjina taurin Kai irin na Ameen, asanyaye yace"sha'awa fakace..tabe Baki yayi, sanan yakarada" ok, lets assume is the sha'awa you said, katab'a yin sha'awan wata mace ne inbanda wanan...... Girgiza kai Ameen yayi yace"Dan Allah mubar magananga, I just want you to excute me, zuwa gidansu, bawai you should talk nonsense to me bah......yakub yayi fari da ido yace" Dan Allah I beg on you kaje Kai kad'ai,wai tsaya ma, idan munje gidan, mai zamuce?..... Wanan badamuwa bane, I can't travel without seeing her, kasan idan naje saudiya zaiyi wuya Ammi tayarda indawo da wuri...Kara Kallon yakub yayi in pleading tone yace" Dan Allah ka rakani Mana"... Sai dayayi da kyar kamin yayi convincing yakub, ya yada zai rakashi....