Part 10

8 0 0
                                    

*Maryam**

✍️✍️✍️

   By. Salamah zakariya

Page 17

Kusan sati daya kenan da haduwansu da yarinyar da yake Kira da his dream girl, Dan kullum in ya kwanta bacci, sai yayi mafarkinta. He can't say what he fell now,. Amma kullum aduan shi, is yakara ganinta Koda so daya ne, yatambayeta, what he did to her, take damun rayuwanshi.

Zaune yake a office, ya kafa ido a wani gurin Yana kallo, yayi nisa cikin tunaninsa. Kallonshi zeenat takeyi cikin shaukin soyayansa dake Kara huruwa cikin zuciyanta, gigiza Kai tayi ganin yakura ma wuri daya ido, ita batagane kanshiba kwana biyunan, kamar wani Abu na damunsa, kullum in yazo baya tab'uka aikin komai har lokacin tashin su yayi. Mikewa tsaye tayi takaraso inda take zaune, cikin nutsuwa Tana kallonshi tace" sir did you need anything" juyowa yayi Yana kallonta cike da tsana, tsaki yaja ganin irin kallon da take mashi, yatsani iyayin yarinyar Nan in his life, daure fuska yayi yace"did I called you here" gigiza Kai tayi, dama takawo hakan aranta, Amma zuciyanta shiya jamata wanan wulakancin. Atsawace yace " I hate shishigi a rayuwata, Dan nabarki kincigaba da aiki doesn't give you the gust kiringa shiga abin da Bai shafekiba" idanunta cike da kwalla tace"am sorry, bazan sakeba inshallahu". Bai kuma kallon inda takeba ya kwashe car keys dinsa ya fice, Dan harwani ciwon Kai yakeji in yayi magana da ita, tsantsan tsanan dayake mata.



Maryam pov.

Karfe hudu saura wasu minites suka gama lectures yau. Fitowa sukayi su biyu ita da firdausi data wani langwab'e, saboda wahalar da suka Sha yau, gashi Tana azumi yau.             

Tsaye sukayi a bakin titi dan samun abin hawa, sun Kai kusan five minute a bakin titi Amma ba alamar cab. Kallon yanda gari yayi wani duhu, ga iska na kad'awa, firdausi tayi sanan tace"Maryam wlh ga adari ya hadu da alamma ruwan yakusan saukowa, Dan Allah mutare, kowani motan da yazo wucewa, watakila masamu mai Imani" bak'i bud'e Maryam ke kallonta tace " lalai yau, kina buk'atan ganin likita, taya zaayi kice mutare moton da bamusan maishiba, salon mushiga motan yan yankan Kai mu shiga uku"...... Toh yanzu yazamuyi, you know ya'u am not ok koh," takarashe Tana tare wani bakar range Rover dayazo wucewa. Buge hununta Maryam tayi Tana fadin" Baki da hankaline dazaki ga hadad'iyan motar Nan kitare, after all I've told you". "But it's too late tunda de gashi Nan dai ya tsaya" firdausi tace fuska a daure Dan yau, b'atason nonsense.

Gangarowa mai motan yayi dadai inda suke yayi parking,. Cike da mamaki Maryam ke kallon firdausi da takarasa gurin motan Tana ma mai motan waving da hannu.

Zuge tilted glass din motan mamalakin matan yayi, Yana kallon su.


Muhammadul Ameen pov

Tun daga nisa ya hangosu tsaye, he was so surprise, Ashe dama zaigara ganin strange girl, wace ta rikita mai kwakwalwa.

Zaro ido firdausi tayi Tana kallonshi, a ranta take fadin Anya wanan mutumin, wanan irin kyawun nasa, kodai aljani ne

"Asalamu alaikum" yace da zazakar muryarsa. Jin salamarsa yasa Maryam da idonta ke kallon titi kotaci sa a, susamu cab, juyowa Dan ganin Wanda kecikin motan..... Kallonshi takeyi Tana tunanin a Ina ma tasan wanan fuskar. Murmushi tayi tunowa da ogan aunty zeena ne, dasuka tab'a cin karo. "Waalaika Salam" ta amsa mashi,Wanda hakan yasanya firdausi bud'e baki, Dan mamaki. Dauke Kai yayi daga kallonta Yana fadin " mai yasa kuka tsayar Dani is anything alright. Da mamaki firdausi ta kalleshi, wai is anything alright, inda anything is alright zaka gamu anan ne, tafadi a zuciyanta, Amma a zahiri sai tace" sir we need a ride, tun dazun Mike Nan Muna tsaye gashi ruwa yakusan saukowa, kuma ba alamman zamusamu cab" tagarashe Tana marairaice fuska. Matsowa kusa Maryam tayi murmushi kwance a fuskarta Tana kallonshi tace" don't you remember me". Wani sanyi yaji a zuciyan shi, har Yana lumshe ido Dan zak'in muryanta, Amma saiya daure fuska Yana kallon kyakyawan fuskarta a takaice yace " no". Daidai lokacin ruwa yafara saukowa, shaaaa..... Cike da gadara yace" kushigo muje, Amma kidaina karya, Dan kawai kinason lift" ya fad'a Yana kallon Maryam da itama shi take kallo... Ba b'ata lokaci dukansu suka shiga gidan baya, suka zauna, sanan suka jawo kofar suka rufe.

MaryamWhere stories live. Discover now