Page__6.
*FATHIYYA*
Na
*BILLY S FARI*
Da
*UMM ASGHAR**YAN TAGWAYE.....*✍️
*PAID BOOK....*#400GA MASU BUKATAR ƳAN TAGWAYE DUKA GUDA BIYAR 1500
GUDA HUDU 1300
GUDA UKU 1000
GUDA BIYU 700
GUDA ƊAYA 400
_*RAFEEQ*_ (Hajja Ce & Asmy B Aliyu)
_*MUNƊO*_ (Ayusher Muh'd & Zee yabour)
_*FATHIYYA*_ (Billy s fari & Umm Asghar)
_*.ZAMANINMU A YAU*_ (Nana Ɗiso & Jiddah Aliyu)
_*IYALINA (A'ilaty)*_ (Zainab Bawa & Sadiya Nasir Dan)
ACCOUNT NUMBER2083371244
Zenith Bank
Aisha m salis
A tura shaidar biya zuwa ga
+44 7894 142004
KATIN WAYA
+234 706 528 3730
______________________________
Ba don tana so ba ta shiga bashi haɗin kai ta hanyar mayar mishi da martanin zafafan saƙonnin da yake aika mata dasu saboda komai ya daidaita tsakaninsu, hakan ya sake birkita lissafinshi ya shiga sarrafata jikinshi na wata irin tsuma ya tallabeta duka zuwa ɗakin baccinsu.A duniya babu abinda ke matuƙar ɗaukar hankalin Mahmoud a jikin macce kamar boobs ɗin ta, hakan ya sa ya shiga squizing ɗinsu yana yi musu wani irin sha tamkar ƙaramin yaro yana yawo da hannunshi a sassan jikinta da zuwa yanzu itama sun soma rawa, mirginawa ya yi akanta bayan ya ƙarasa kwaɓe duka kayan dake jikinshi ya shiga biyawa kanshi buƙata yana wani irin gurnani tare da fitar da numfashin shi da ƙarfi da yake jin na kokowar ɗauke mishi.
Ya ɗauki tsawon lokaci a kanta yana abu ɗaya har ta soma gajiya tafara ture shi amma bai iya samu ya biya buƙatarshi ba sai da ƙyar bayan ta gama galabaita, dukkanin ƙarfinshi da kuma jarumtarshi ya sakar mata ganin yadda take faman tureshi har ya samu ya samu natsuwa sosai, gefenta ya faɗa yana numfarfashi haɗe da ƙoƙarin janyota a jikinshi amma sai tayi saurin janye jikinta gefe tana ɓata rai, don tasan halinshi yanzu ne zai nemi ya ƙara komawa kuma ita bata shirya sake yin hakan ba, mutum ne shi mai tsananin buƙata ya juyo kan shi gefe yana kallonta tare da cewa "pls Nira sau ɗaya zan ƙara" ya faɗa cikin wata iriyar murya dake nuna har yanzu yana da buƙatuwa ga iyalinshi, rausayar da kanta gefe tayi irin ta gaji ɗin nan haɗe da juyowa tana kallon shi kamar zata yi kuka.
"Please Nira" ya sake faɗa cikin marairaice murya yana miƙa hannu ya sake janyota ya saka a jikinshi daya sake tsuma da wata irin narkakkiyar sha'awarta yana faɗin "I know you have been trying Nira, but beat with me please, kiyi haƙuri na samu na ɗan ƙara, am in so much need kin san kuma ke kaɗai ce gonar da ubangiji ya halarta mini da nayi ban ruwa a cikinta har na samu shukata ta fitar da ƴaƴa, i love you so much Nira pls allow me kin ji? Sai da haka fa zaki iya haifa mini yara kuma kinsan ina matuƙar sonsu, ina so na riƙa jin an ƙawata gidan nan da daɗaɗan sautukkansu masu daɗi, pls Nira um?" Ya ƙare zancen yana sumbatarta a goshi tare da kallon cikin idanuwanta don baya son yi mata dole idan har bata buƙata.
Ganin yadda idanuwanshi suka kaɗa ya sata yin ɗan tsaki haɗe da kawar da kanta gefe ba tare data ce komai ba amma ta sakar mishi jikin nata duka duk kuwa da har cikin ranta ba hakan taso ba, hakan ya tabbatar mishi da amincewarta don haka take yi a duk lokacin da irin haka ya shiga tsakaninsu, wannan karon dai shi kaɗai ta bari ya yi kiɗan shi haɗe da rawar shi har ya sake samun cikakkiyar natsuwa.
Sai daya huta na kusan mintuna biyar sannan ya miƙa hannu yana faɗin "taso muje muyi wanka".
"No kaje kayi naka, nima zanyi nawa idan ka fito" tace tare da ƙara jan duvet ta lulluɓe jikinta.
YOU ARE READING
FATHIYYA
RomanceFathiyya! Labari akan wasu abokai kuma aminai guda biyu wato FAROUQ da MAHMOUD, inda ƙaddara tayi wa rayuwarsu ƙullin goro akan mace ɗaya mai suna FATHIYYA. FAROUQ shine masoyinta kuma mijinta da take jin cewa mutuwa ce kaɗai zata iya rabasu, kwats...