coming soon!

1.3K 35 4
                                    

TOP-NOTCH season 003

Haɗakar tafiyar nan ta haziƙan marubutan nan guda uku wato MAI-DAMBU, SHATUU, da kuma AZIZAT. Suna nan tafe a tafiyar tasu ta TOP-NOTCH season 03. Wannan karan sun shirya tsaf dan su kawo muku labarai masu daɗi da riƙe zuciya. Za ku nishaɗantu sannan ku ƙaru da darussan rayuwa. Kun san dai tafiyar ta su babu wasa dan kuwa a baya ma basu kasa wajen kawo muku daɗaɗan labarai ba.

Wannan karan ni AZIZAT zan taho muku da labarina ne mai taken General NASEER Zaki.
Ko daga ji kun san za a kafta.
To yanzu dai ku bani kiɗan General a sama, saboda masu gudu su gudu.

General NASEER ZAKI zai fara zuwa muku ne a watan NOVEMBER idan Allah ya kaimu.

Ina muku fatan alkhairi

GENERAL NASEER  ZAKI (Hausa Love Story)Where stories live. Discover now