1-3

2.2K 79 3
                                    

_1-3_

don't forget to like vote and comments

*SO*
*GARWASHI*
*NE*

_NA NANA DISO_

http://nanadisoo.blogspot.com

© *HASKE WRITER'S ASSOCIATION*

D'ago id'on ta da zatayi yayi jajir, cik'in da shiwar murya tace ya khaleel ya khaleel Why why bak'a sona k'a dago idon k'a cik'in idona kafada min idan da gask'e kak'eyi, Wane k'uka tak'ara sak'i, da kowa agurin tausayin ta yak'eji...

" Cik'in gadara da isa da tak'ama yace Na kalle ki, ga k'wayar idona cik'in tak'e kuma k'i saurara k'i karaji..i hate u..Na tsaneki Najlat Na tsaneki Najlat ko anaso dole ne.....

" Wata k'ara tasak'a A hank'ali kuma ta sulale ta wad'e k'asa..

" Wasu mutane daga gefe k'amar daga fadar sarki suk'e su kace jakadiya k'i sanar da sarki, yarima ya k'ashe gimbiya...

" khaleel ne ya jiyo yace mutuwar ta tafi komai Aguri na...Da wannan Na tacciyar soyayya haba is not by force bazan aure ta ba, ya buga rigar jik'in sa yafita wasu mutane k'e biye dashi cikin masifa ya jiyo ku dakata da bina...

" Sarki ne agigice ya shigo mutanen fada suna biye dashi da kansa ya dauk'e gumbiya najlat sai asubuti...

" hajiya ce ta shigo afusace batasan lok'acin da ta wank'awa yarima mari ba....khaleel dan bani na haifi k'a ba? Dan ka raina ni? Dole ne k'a aure Najlat...

" Haba hajiya ta yaya zan rayu da wacce bana so bana kauna why hajiya? Bazan iya zama da ita ba gimbiya bilkisu Nakeso....

" Ya isa! kaj'e kayi abunda kakeso...

" hajiya kitsaya muyi magana...

" Dakata ba k'ai bani....

" Cikin fada da masifa yak'e faman sintiri...Bana son Najlat bana sonta bana sonta....hello Nazir please inajeran k'a....

" Najlat da k'e juyi agadon Asubuti hawaye ne ke wank'e fuskar ta, cikin kasalallin muryar data game da hawaye tace Mai martaba ya khaleel ya khaleel Daga nan ta k'ara sume wa.....

" Cik'in mintuna babban lik'ita ya shigo yace Allah yaja ran sarki gimbiya tana bukatar kulawa domin tanada ciwon zuciya abisa bin cik'an da muk'ayi, ina fatan magana ta bazata raza'na sarki ba....

" Cik'in girma mawa sarki suleiman yayi magana yace Bana bukatar ka sanar da kowa kuma inaso ka turamu babban asubuti...

" Tohm anjima zan rubuta tare da wasu maganguna da zasu taimak'a mata amma aguje damuwar ta hakan zai iya haifar da babbar matsala...

" Inshaa Allahu cik'in manyan tak'a yace akula da'ita bana buk'atar kowa ya shiga dak'in idan ba sumayya ba!...

" sarauniya fatima ce ke zagaye acik'in dak'i tunanin ta tayaya Sarki zai tun k'areta.....

" Karar motoci taje sun shigo cik'in gidan batasan lok'acin da tayi maza ta huce fada ba, Tana shiga taje sarauniya fiddausi tana fadin yanzu mai martaba babu wanda ya'isa da khaleel kana ganin uwarsa tana daure masa gindi, karyasa a dauke ka a karamin mutum...

" Sarki suleiman ne yace zaki iya fita idan k'in karasa maganar k'i...

" Allah yaja ranka a huta lafiya...

" jik'in sarauniya fatima ne yayi sanyi Ayayin data tun k'areshi tare da fadin Allah yaja rank'a mai martaba, tuba nakeyi khaleel yafi karfina Kullum nunamin yak'eyi baya son najlat....

" In banda kuruciya ma me zatayi da khaleel me zatayi da shi wanda ko girman iyayen sa bai saniba ballanta na Na mace, To k'isani zan raba tsakani na da khaleel kuma najlat zan nisanta su....

" Amma mai martaba....

" Zaki iya fita yanzun nan....

" Allah ya huce zuciyar ka yakara lafiya, Yadda kace hak'a za'ayi......

Sarauniya fiddausi ke zaune tana cin tuba jakadiya ce tace ranki shi dadi ya labarin gimbiya najlat...

" Hahaha ai indai ina gidan nan ita da jin dadi sai alahira, har yanzu ina zuga mai martaba don a aura mata khaleel din...

" To ranki shi dade me isa kikeson ta aure khaleel k'insan cewa zai iya zama sarki nan gaba....

" haha waya gayamiki Adamu shine sarki kuma khaleel tsanar da yayiwa najlat tafi karfin yasota kuma idan ta aure shi haka zai ta hada mata masifa daga nan har ciwon zuciya ya kamata daga karshe ta mutu...

" tabbas rank'e shi dade, maganar ki karfi ance yaro baisan wuta ba sai ya tak'a...

" yanzu inaso kisanar da gimbiya maryam akan taje asubutin ta k'ara zuga najlat akan ta so khaleel....

" Ranke shi dade kin nada hikima Amma kada yarinyar nan ta haukace fa...

" Sarauniya fiddausi ce tace da mun huta ma!...

" Cik'in gadara gimbiya maryam tayi dariya sannan tace jakadiya ke sanar da driver ya fito da mota duk yadda tak'ai da abarta taga najlat abun ya faskara daga karshe fitowa tayi daga asubutin....

" Najlat dak'e faman kuka tana sharewa cikin murya mai sanyi tace ya Allah kasan irin son da nak'eyi wa ya khaleel ya Allah ka yayemin ta kara fashewa da k'uka...

" Sumayya ce ta shigo dak'in tanata sallati ohh ne najlat anya kuwa...

" Rungumeta tayi tace Anty sumayya yaya khaleel baya sona...

" Don ta kwantar mata da hankali tace haba najlat khaleel yana sonki fiye da yadda kikeson sa...

" A zabure tace shi yasanar dak'e???

" Yanzu dai duk ba wannan ba ki zauna muyi magana, kinga dai saura wata biyu kikarasa university d'inki kuma masarautar ku zasu iya zabar miki miji shiyasa nakeso muyi wata 'yar dabara .....

" Najlat da bata fahimtar me take cewa sai cewa tayi anty sumayya kina kama da ya khaleel...

" ya ilahi najlat zaki bini gidana?

" To ai bazan dinga kallon ya khaleel ba da kwalliyar sa da wannan kasaitar tasa kullum...

" k'e bari zansa yazo!..

" Nifa bazan iya Nesa dashi ba...

" Najlat kenan *So Garwashi Ne*....

" kuka tasaka mata wai ta tambayi khaleel me isa baya sonta ...

" Tohm naji zan tambaya, likita yazo yayi mata allura bacci....

" Tana fita tasamu aka hadata da sark'i Allah yaja ran Abbana..

" Sumayya kinga halin datak'e ciki ko?

" Allah yakara maka lafiya zanso ka gayyace dan sarkin mali wato abdullahi...

" Ba damuwa...

Assalamu Alaikum

" Haba khaleel meke damunk'a ne...

" bazaki amsa sallamar ba Nakashe wayar?

" Wa alaikassalam, Wallahi khaleel kaji tsoron Allah, kyan da Allah yayi maka kokuma iliminka kokuma sarautar da kake tutiya zaa baka????

" Cikin isa yace shine mekuma???

" shine kake wulakanta najlat kake jifanta da k'alamai marasa dadi, ko kamanta kai ka koyamata sonk'a???

" Toh yaya sumayya ke bari Nazo gidanki sai ki zani ne!...Kuma bari kiji kada ki kara kirana akan najlat in bahaka ba ki chanja dan uwa...ke Na tsane najlat kuma ko ita daya ta rage bazan aure ta ba....

" ya ilahi...subhnallhi..sai kuma taga ya kashe wayar....

Urs *Nana diso*

Email:kabba43@yahoo.com

Gmail:nanadiso100@gmail.com

Wattpad:NEIRNAHDISO

SO GARWASHE NEWhere stories live. Discover now